Sashe 21
Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda gari yawaye najeeb yaketa farin ciki dan yau zai je kano gano masoyiyarsa,
Momy ce ta fahimci farin Cikin da yake ciki, son irin wannan farinciki haka sai kace wanda nayi suruka? "
Sosa kansa yayi ai Momy kamar kinsani yanzuma ganinta zanjeyi,"
Momy na dad'e bangantaba kitayani addu'a Allah ya mallakamin ita wallhy Momy insonta dayawa, "
Shafa kansu tayi cikin jin dad'i tace isha Allah takace my son, shiga daki tayi sannan tace barinazo, kid na makeup tafito dashi sabo fill, mika masa tayi gashi ka bata kai gaishemin da ita tashi katafi kar lokaci yak'ure kaga yanzu har 11:00."
Mikewa yayi yamata godiya sannan yamata sallama yakama hanya. " kusan k'arfe hud'u ya isa garin kano,
Gidan abokinsa yafara wucewa yayi gidan abokinsa, da sukayi karatu tare a US. "
Wajen k'arfe biyar basu gama shiri ba,
Abokan ango har sungaji da jira."
Sai Wajen 5:30 kafin suka fito aka nufi wajen kamu. "
Sosai amarya da angon suka had'e dan anty samha da Abubakar ba baya ba wajen kyau."
Su *hanna* ansha makeup da wani high hill ak'afanta, "
Anfara gudanar da event rawar kai awajen Su hud'unan ba'acewa komai, idan suna tafiya kuwa yanda kasan dasu b'alle dan rangwad'a,"
Kudi kam ba'a magana dan anzuba shi awajen. "
Sosai abin yak'ayatar da kowa, anfara kiran magrib, lokacin najeeb yatashi daga bacci, yana isa tsabar gajiya ya kwanta bacci yadaukeshi sai lokacin ya farka." agurguje yayi wanka sai wani zumudi yakeyi farin yadi yasa yayi kyau sosai,
Sai kamshi ne mai dad'i yake tashi. "
Shida abokinsa abba suka nufi gun event d'in,
Basu sha wahalan shigaba dan event d'in bamai tsauri bane, alokacin dayazo dai-dai kofar hall d'in alokacin gabansa yatsananta fad'uwa gawani irin farinciki dayake ciki, shiga yayi yafara rarraba ido wajen ganota,
A dai-dai lokacin da ya juya zuwa wani site alokacin ita kuma takalmin k'afanta yakusan yada ita, saurin riqota salman deke kusa da ita yayi,
Riqe k'uqunta yayi alokacin najeeb yakai dai-dai kallonsa wajen fad'uwar gabansa ne ya tsanan ta a yayinda wani irin bakin ciki ya maimaiye zuciyarsa jiyakeyi kamar ya had'iyi zuciya ya mutu dan bakin ciki, alokaci daya idanuwansa suka kad'a sukayi jaaa kamar gauta. "
Waigawa tayi bayan salman yasaketa aikuwa caraf idanuwanta suka sauka akan najeeb Cikin murna ta nufeshi, juyawa yayi ya fice daga wajan azuciye wata irin tsanarta ce ta mamaye zuciyarsa."
Binsa tayi abaya da d'an gudu-gudu, sauri-sauri, itama tafice, Can wajen da akayi parking car's taganshi yakife kansa ajikin wata mota, dasauri taqarasa wajen,
Tana isa ta tsaya cikin muryar shagwa6a tafara magana, yanzu myn shine baka sanardani zaka zo ba ko toh nayi fushi, tafad'a had'eda juyar da kanta,
D'ago fskarsa yayi da mamakinta hawaye tagani wani yanabin wani, alokacin da suka had'a ido lokacin wata tsanarta ya k'ara mamaye shi, jiyakeyi kamar yashaketa ya kasheta. "
Cikin rud'ewa ta matso kusa dashi, myn mayya samek.. Bata k'arasa ba yakatsaeta idan kika kuskura kika matso kusa dani saina miki abinda bazaki tab'a zatoba, banza maciyiya amana, wanda tarbiya bai gama isarta ba kinyi asara aryuwarki ta duniya da lahira, dama ashe cutata kikaso yi bansaniba Allah ya nunaminke yau, Allah yafitar dani daga sharrinki, wallhy nayi dana sanin saninki. "
Wasu irin siraran hawaye ne suke bin fuskarta dan batasan mai tayiba yake mata irin wannan Cin mutumci hakan."
Ranta yayi mata zafi sosai amma tamatsa kusa dashi da niyyar bashi hakuri, "
Dan ko mai yamata batajin zata iya rabuwa dashi dan tana masa son da rabuwarsu zai iya hallaka ta."
Fans kuyi hakuri da jina da kukayi shiru kwana 2, wasu uzuri ne suka tsareni. "
Luv u all my fans😍😘
To be continued
Ur's
_Z33yyb3rw3r_
[12/2, 9:31 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
My first novel
Page 37
_ _Wannan shafin sadaukar Wane ga Duk wani masoyin BIBIYATA AKEYI,_
_Inasonku sosai, muna mugun tare__ 😜 ."
**
Matsowa kusa dashi tafarayi cikin zubar kwalla, dan ita bawai magan ganunsa bane suka d'aga mata hankali ba kamar yadda taga tashin hankali ak'wayar idanuwansa dan kokadan batasan tashin hankalinsa. "
Tazo daf dashi yace, karki kuskura ki zo kusa dani danna tsaneki."
Cikin tsiyayar hawaye tace myn wat terrible things have i done to deserve those horrible words? "
Kallan matsiyaciya ya bita dashi, Kallan raini da tsana."
Wato bakimasan mai kikayi b kenan? "
Cikin kuka tace,"
Dear am srry, despite not knowing wat really makes u dhat anger but am srr,,, katseta yayi no don't, " don't srry me becouse i won't." stay out of mhay site na tsaneki yafad'a Cikin tsafi haded'a nunata."
Wuceta yayi ya shiga mata, yana jiran fitowar abba sutafi, " shikuma abba yana ciki yana jiran sa yad'auka sunachan suna soyewa."
Dakyar da d'aga kafafuwanta da suka mata nauyi da niyyar komawa. "
Turus ta tsaya dalilin ganin mutum agabanta ya h'arde hannuwa, matsawa tayi ta d'ayan gefen zata wuce, saurin shan gabanta yayi,"
Cikin zafin zuciya yace hmm, aini na d'auka mata marassa ajii sunk'are amma yau nagani da idanuwana dan banyi tunanin akwai macenda saurayi zaici mata mutumci haka ta zauna bashi hakuri ba. "
Ke kuwa wace irin macece?"
Numfasawa yayi sannan yace i wish am in ur shoes da saiyayi dana sanin, those f*cking words da ya ambata. "
Kallonsa ta tsayayi alamun magan ganunsa sunfara shiga jikin ta,"
D u knw wat bakuma dace dashiba, natabbata idan kika rabu dashi daki samu wanda yafishi. "
Naushi yakaiwa hannunsa sannan yace damn him."
Yana fad'in haka yajuya yashige ciki kallo tabishi dashi dan batasan wayeba. "
Amma ku masu karatu yakamata kusan waye bakowa bane captain Ahmad ne."
Amma magan ganunsa Duk sunshiga jikinta. "
Juyawa tayi tanufi wajensa,"
Kwankwasa glass d'in car d'insa tayi, "
Yakifa kansa ajikin sityerin motan kaman mai yin kuka."
Jin knocking yasa shi d'agowa, ganin itane Cikin tsafi ya bud'e motar ya fito, Cikin hasala yafara magana,
Ke wacce irin jarabbiya ce?" hah banace kirabu dani b,,,,,, bai rufe baki ta tasauke masa wasu tagwayen mari guda biyu. "
Cikin d'auriya tace, kaine autan maza?"
Shiru yayi dan bazai iya kallon idonta ba
Tsareshi tayi da ido Cikin tsafi tace tambayarka nakeyi kaine autan maza? "
To koyau aka haifeka narabu dakai har abada."
D'ago idanunwansa yayi dasauri ya kalleta, "
Eh ka kalleni dakyau, nayi danasanin had'uwata dakai, nayi dan danasanin soyayyarka,"
I regret every bit of our relatolionship,
Sake d'agowa yayi ya kalleta da idanuwana dasuka rine, "
Kana mamaki ne?"
I mean it, i regret every single bit of it."
Dakayi danasani kuma na tabbata lokacin zaizo maka a kurerren lokaci. "
Yhou knw wat?"
I hate yhou either. " is over" between us."
Tana fad'in haka ta juya zuwa ciki."
Mamaki ne fall aran captain Ahmad akan tayaya hakan ta kasance, tabbas yasan su captain bala suna iya kokarinsu, Amma kuma faruwar hakan ya bashi mamaki. "
Dole yab'oye Wannan maganar karyakai kunnen MG dan Ahmad kamar yasan mai zai faru."
Nisawa yayi sannan afili ya furta yanzukam ai komai yazo karshe. "
Juyawa yayi ganin itama tajuyo da niyyar shigowa."
Can wani waje tanema ta zauna, yanda bbu wanda zai ganta."
Gabaki d'aya hawayen idauwanta ya d'auke. "
Zuciyarta sai wani irin zafi take mata, so takeyi ko sau d'aya tayi kuka har inde zafin zuciyarta zai ragu."
Ba irinneman da su hameeda da labba basu mata ba amma basu ganta ba, "
Hankalinsu yatshi sosai,
Can da taga zaman bayi mata dad'i takira salman awaya akan yazo ya kaita gida, fita tayi ta tsaya ajikin motarsa baifi 15 minute ba yakaraso, shiga tayi yaja suka tafii."
Suna tafiya ba irin tambayar da bai mataba amma ko kallo bai isheta ba, suna isa tabud'de mota tashige gida ko rufewa bata tsaya yiba. "
Afalo ta samu anty hajja da anty maman amal sunzo."
Dakyar ta iyace musu sannu tawuce, dan wani irin haushin maman amal ne yakamata ganin cewa aik'anin mijinta ne. "
Kallon Mamaki suka bita dashi kawai bbu wanda ya iya cewa komai,"
Tana shiga daki tasamasa key, ta kwanta zuciyarta namata zogii. "
Shikuwa najeeb na komawa gida yarasa maiyake masa dad'i, shi kwata-kwata baisan mai tayi Dayayi mata irinn Wannan Cin mutuncinba." Kokad'an Wannan kalaman daya futo abakinsa badaga zuciyarsa takeba, Cikin zuciyarsa soyyarta ne a cike, magan ganun kamar wanda aka matse bakinsa, yarasa dalilin dayasa ya furtasu amma kuma bayajin zai iya bata hak'uri, shiga dakin abba yayi ya kulle kansa kuka yakeyi kamar karamin yaro,
Tashi d'aya wani irin zazzab'i ya rufe shi karkarwa yafara yi, nan take yafara fita hayyacunsa. "
Ganin Shiru yasa abba yabuyoshi, ganin halinda yake ciki yasashi kiran doctor bbu shiri."
Su amira bbu irin neman da basuyiwa *hanna*ba amma Shiru bbu ita bbu alamunta, dan har hameeda tafara kuka, labba da amira kuwa ba'acewa komai, itakam labba shiga cikinsu da takeyi ma dama dan *hanna* ne haka kawai Allah yahad'a jininsu. "
Har kowa ya watse awajen amma sukam sunk'i amrya ma da taji meke faruwa kawai sai tak'i tafiya, idanuwanta sukayi jaaa sosai kana kallon kasan tayi kuka ko tanaahirin yiii."
Ganin mutane sun dawo ne su basu dawo ba harkusan isha yasa umma kiransu, dakamar bazasu fad'a mataba daga baya suke fad'a mata mai yake faruwa. "
Rike baki tayi tayi salati sannan tace musu ai *hanna* tafi 3 hour's agida."
Cikin alajabi suka dawo, dan ko bata da lafiya ne, Dakyar suka lallashi labba ta koma gida datace" saita bisu ga dare yayi. "