Sashe 64
Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Kilishine zaune afalo kana kallonta kasan tana cikin tashin hankalii, " intisar na zaune agefenta, itama ranta abace, kilishine tace, shashashar yarinya tunfarko basanda nace miki kibarnii naje wajanda za'a jawo hankalinsa jikinki ba, kikacemun wai kinsan abunyii, gashi jiyaa yadawo ko sallama baiyiwa mahaifinsaba, balle mu musamu gaisuwa yakoma, idan kikace nabarki da dabararki yanzu me dabararkin yayimana?" Ai amfad'a abunda babba yahango yaro ko yahau rimii bazai hango ba." Sunkuayrda Kai intisar tayi zuciyarta tana mata suya, itadai tanaso MG sosai kuma duk yanda za'ayi saita aureshi bazata taba barinsa ma wannan munafukar yarinyarba nisawa kilishi tayi sannan tace Yanzu haka tun shekaran jiya anakar6o maganii yayi aikii akansa sosai, sannan yace, harsai sundawo zanzuba musu a abincii, anan zasu fara samun sa6anii, kad'a kai intisar tayi tace, wallhy umma sune sai shagen taurin Kai sekiga anyii abun amma kamar ba'ayiba."
Yanzudai mubar komai harsai sundawo tukunna." Amma dai bazan fasa aika musu da abubuwa ba, amma yanzu kikirashi ki gaidashi tukunna a, kada kinuna masa komai, dato kawai intisar ta amsa."
================
Yana isa yayi duk wani step dazq'abi Dan samun gawar yabii, tukunna, yasamu akabashii, ganin irin halinda yake ciki, yasa duk cikin soldier's dinanna bbubwanda ya tunkareshi koda maaganane, damuwa awajen MG dolene dan yayi rashin abokin arziki, tunda ya isa wajan bbu Wanda yakula kuma bbu babu, KO magana kasa yinta MG yayi idanuwansa sun rine, barin yanda yashiga yasamu matar da yaran kuka kawai takeyii." Gabaki d'aya ta zabge, iyayen shahid sunyii waya tun jiya akan akawoshi su binneshi dakansu, alokacin aka fara preparation nazuwa k'asar india dake asalinsa dan canne,"
MG yaso yakoma gida Dan sake kallon *hanna* amma abun bai yiwuba, tako Ina ka kalli sojoji zaka gansu DA farin kyalle d'aure a hannayensu. "
K'arfe 1:00pm dai-dai jirgin sojoji da dama yatashi Dan Kai way'anda suka mutu k'asarsu."
MG basu gama yin jana'iza na shahid ba saida dabb magrib, bayan sungama yanemii ganin matar shahid koda wata matsala shi zai wuce, yananan ne amma hankalinsa yana wajen Hanna, baisan wanii halii take ciki ba."
Tare aka musu iso shida abid dan shima matarshii tana ciki. " sanda sukayiwa iyayensa Mata naciki ta'aziya sannan suka wuce wajan matan, koda suka shiga sunsami, matarshi yanzu da d'an saukii saidai sharar hawaye datakeyii, kowanii lokacii, bayan yamata ta'aziya ne yake ce Mata ko akwai wani abune zai wucene, girgiza masa Kai kawai tayii." Bai dad'eba yafitoo yakamo hanya dake jirginsu na sojojine yayi saurii sosai. " cikin dare suka isa sosai, yana shiga d'akinda take yanufa, yana zuwa yasameta kwance bacci takeyii, sauk'e ajiyar zuciya yayi yakarasa wajanda take, jin yadda take numfashii dakyar yasa yakai Hannunsa jikinta zafii yajii rauu, nan hankalinsa yatashii, zazzabin yadawo kenan,". Zama yayi kusada ita, jin zaman mutum yasata bud'e idanuwa komardasu tayi ta rufe, amma kuma tagane wayake kusada ita,". D'agata yayi yace tashi muje kiyi wanka, yana fad'in haka yayi toilet da ita, wanka yamata sannan yafito yahad'a mata ruwan zafii, dakyar *hanna* Tasha sannan yabata maganii," kwantarda ita yayi shima yashiga yayi wanka, yunwa yakejii sosai Dan tun safe bbu komai acikinsa." Kitchen yanufa dan yasan yasan, baza'arasa abunda zai Ciba, yaban yad'anci ne yajuya zuwa d'aki kwanciya yayi a kusada *hanna* baidad'eba shima baccii yad'aukeshi."
Bashi ya farkaba harsaida aka Kira sallan subh, sai bayan yayi yatashi *hanna* itama dakanta tashiga tayi alwala sanna tazo tagabatarda sallah dan yanzu zazza6in yasauka, Sallah tagabatar itama sannan fajitas zuwaga MG tace masa inakwana, murmushii yayi ya amsa da lpy, sanna tace ya hakurii Allah yajikansa da amin kawai ya amsa, sunfii 10minute bbu Wanda yak'ara cewa komai, kallonsa tayi sannna tace, idan garii yayi haske zanje gidan rasuwan, kallonta yakeyi ta kasqn ido yanda take maganar kamar akwai yanda yake Mata ciwo, yace ai suna can k'asqrsu, Dan iyayensa sun bukaacii akaishi can." Can kaje jiya?" Ta tambayeshi d'aga Mata Kai kawai yayi, Aida baka dawo ba, kaga duk zasu zquna amma banda Kai, sa hannu yayi yajawota daga yanda take zaune yace, tayaya hankalina zai kwanta nabarkii awani hali uhum? Runtse idanuwa taxi sannan tace tom mukoma yau, saikin warke yace atakaice, dasauri tace nawarke muje kawai, zamuje amma sai zuwa yamma, zamu d'auki hanya yafad'a jin haka yasa bata k'aracewa komaiba.". Yau jikin *hanna* dasaukii hakanne yasa suka shirts Dan zuwa India, k'arfe hud'u na yamma jirginsu yatashi. "
To be continued
Ur's z33iiyyb3rw3r
*BIBIYATA AKEYI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*
_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_
_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_
*Manzon Allah SAW yace," izha dakhala ramadana futihat abwabal jannat, agulliqat abwabannar, wa sulsulatil shqidhan."* *(idan Ramadan wata mai albarka mai alfarma yashigo, Ana bud'e k'ofofin ajannah, sannan akan rufe na wuta, kuma akan mille shaidhanuu.)* *Ya Allqh Allah kasa mudace , ameen ya Allah.*
*Manzon Allah SAW yace, izha nasiya waj akhala au shariba ,fal yutimmu sawamahu, adh'amahullah," (manzon Allah yace har indai kayi mantuwa kacii abincii ko kasha abinsha kana azumii kacii gaba DA azuminka Allah ne yaciyar dakai)"*
.
================
Page 79