← Book details Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 87

Sashe 8

Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Juyar da kanta *hanna* tayi tarike kugu tana karkada karkada jikinta ida adole ranta ya baci
Dakyar suka shawo kanta ta zauna Dan Sanda amira tabada hakuri tukunna,,,,,,,,,,,,,,,,,
Labari suka fara bawa hameedah ba abinda suka boye Mata tass suka kwashe komai suka fada Mata,,,,,
Ai nan da nan idanuwan ta sukayi jawur,,,,, Kai Amma wannan Ammah nan anyi tsinanniya na tabbata da umma(mamar hameeda) tasani Sai ta Mata tass tass ai tasanta
Ke matar wan mahaifinki kike tsinewa,,,, ai wallahi Sai na Mata tsiya tunda ba yanxu zan tafi ba ai zata gane kuranta,,,,,,, adai Mata sassauci sukace tareda tuntsirewa da dariya,,,,,,
Amma kinsan me ni Allah banga laifin amira ba Nima inaji kaman akwae wani alkairi a tattare da waynnan mutanen tafada tareda kallonsu ta kasan idoh,,,,,
Harara *hanna* ta galla Mata da'allah malama rufa mana bakii!!!!!
Amma kinsan me kemafa banga laifinki na zurfafa ason najeeb ba danna tabbata gayan yayi danke ko akaya baki zaben jebbu!!!!!!

Kallan wayanta tayi subhanallah ke time din test yawuce,,,,
Wani test kum``````saurin rufe bakinta tayi da tafukan hannunta tunowa da tayi karyar data shirga mata dazu

Kallo mai cike da tuhuma *hanna* tayi mata,,,,,,,
Sorry Beb Allah narasa yadda zanyi kizo Skull ne nadau zancen jiyannane yahanaki zuwa shiyasa,,,
Dakiyi ma yafi haka,,,, ita kuwa hameedah banda dariya ba abinda take musu

Fita sukayi ta niyyar wucewa gidan anty ai kuwa acan suka sami najeeb Dan zumudin ganinta bayan sungaisa da najeeb dinne,,,,,,
Suka shige suka barsu su kadai itakuwa anty murnar ganin yar uwarta hameedah yasa ta manta dasu,,,,,

Soyayya sukasha kaman bbu gobe kamar karsu rabu saidai duk wani Soyayyar su sukanyi ta cikin sanin yaka mata Dan basu taba goce hanya duk wani abinda addini yahana basa yinshi
Domin albarka Soyayyar suke nema,,,,,,,,

================

Dubai

Kasar dubai aranar yau tatashi cikin wani irin cikowar mutane sakamokon taron kasa da za'ayi gobe MG kokadan baysamu lokacin kansa ba danko lokacin cin abinci bai samu ba sakamokon yadda garin yake makill da jama'a yanata kokarin yadda zaikare lafiyan al'umma
Garin acike yake Dan manya manya sunfara suka duk wani waje da kuka sani nacikin Kasar Dubai acike yake Dan bakinmu na Nigeria a wani katon estate yasauke a _emarr_ _sidra_ _hills_ _eatate_
Inda sarakunan larabawa kuwa sunsha karrama ansauesu a _arabella_ _town_ _houses_
Wanda wasu da yawancin su sunje ne Dan yawan bude idoh Dan dubai kasaace Wanda taci gaba sosai afadin duniya
Shirya sojojinsa kawai yakeyi inda bayaso asamu wata matsala awannan taron
Bakin Nigeria sun isoh Wanda suka hada da manya manyan yan shiyasa aciki kuwa hadda wanda suke neman rayuwarsa,,,,, shikuwa yananan yana shirin kare tasu rayuwar

Sanda yaje airport yataresu yasada su da masaukin su sannan yawuce zuwa wani wajan
Dan taran wasu shuwa gabannin
Dan kowani shugaba burinsa daya yakaaance MG yana daya daga cikin masu taryan sa awannan lokaci

Har kusan tsakiyan dare MG baisamu hutu ba dakyar su captain Ahmad sika yakiceshi Dan yasa mu hutu,,,,,

Futa sukayi suka shirya masa motoci 9 hadu na bayansa hadu na gaban sa Sai kuma tashi atsakiya,,,,,,,
Captain Ahmed ne yake tuki gefensa kuma daniel ne Wanda Shima MG ya yarda dashi sosai Dan yanada rikon gaskiya shiyasa Har yabarshi yashiga jikinsa sosai

Koda suka isa gida daniel ne yayi saurin fitiowa ya bude masa kofa fita yayi cikin takun sa nakasaita Wanda ko ba'afada ba kasan jinin sarauta ne

Kai tsaye cikin gidan yanufa,,,
Kowani soldier yazauna awajan tsayuwar sa captain Ahmed da daniel ne suka rufa masa baya hannu yadaga musu alamun su tsaya sannan yacewa captain Ahmed yabiyoshi akwae sakon dayakeson bashi bbu musu daniel yatsaya shikuwa captain ahmad yabishi abaya Dan karban sakon

Bayan shigansu ne daniel ya cije libs yarasa me captain Ahmed yafishi da MG yake nuna bamban ci atsakaninsu
Kuma hakan Yana matukar yimasa zafi aransa
Amma ya alakanta hakan da bambam cin addini dasuke

Abinda be saniba shine duk cikin sojojin MG yafiji da Ahmed duk da yafishi agirme dakuma matsayi hakan bai hanashi zama yayi shawara da, Captain Ahmed ba

Tunda yashiga yariga da yasan ummii tayi bacci to baibi takanta ba,,,,,,,,,,, abinda baisaniba shine ko karfe nawa zekai nadare ummii,,,, saitaga dawowanshi dake iya runtsawa sake labulen dake hannun ta tayi sannan taje ta kwanta,,,, koba komai ranta yayi dadi naganinsa cikin kwanciyar hankali,,,,, bandaki yawuce ya watsa ruwa baifi mintuna kadan da kwaciya ba bacci yadaukeshi,,,,,,,,,,

Asuban fari ya farka wani irin mummunan faduwan gaba yatashi da ita Wanda yarasa dalili wanka yayi ya shirya cikin kakinsaa mai fitar da ainihin kyawunsa da cikar zatinsa

Dakin ummii yawuce yasameta tana bacci baiso tada ita ba hakan yasa yajuya yatafi Amma irin wannan taron yaso ace yafita da addu'ar mahaifiya akansa,,,,
Sanda suka tsaya amasallaci musulmen cikin suka gabatar da sallah kafin suka nufi burj al'arab hotel din da za'a gabatar da taron

To be continued

Ur's
Z33yyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI

Bismillahirahmanirrahim

Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

_
_This_ _page_ _is_ _Dedicated_ to _u_ :: *hajja* *_ceh_* * _kece * * _mutum_ * *ta* farko _datafara_ _bani_ _kwarin_ _guiwan_ _rubutun_ _littafi_ _tanks_ _alot_ _I_ _luv_ u _so_ _much__

Page 16

*

Sai wajan karfe uku 3:00 sannan suka bar gidan anty,,,,,,
Amira ta wuce gida suma suka wuce gida,,,,,,,,
Bayan isansu gida sunyi sallar la'asar wani sabon hira suka dasa
Kai sis wallahi najeeb ya hadu wani farr tayi da idoh duk farin ciki ya cikata anyabi abin sonta
Allah koh tace,,,, eh mana kunyi bala'in da cewa
Saleem ne yashigo kanin *hanna* anty hameedah wai kizo inji Ammah yafada yana kallon wayarta,,,,,,,,,,
Kai meye kawani zubawa wayarta ido da'alllah fice kabawa mutane waje,,,,,,
Kai sis kinfiya takura Ina ruwanki kokuma wayarki ya kallah zonan Saleem karba,,,,,,
Zuwa yayi ya tsaya medakayi da phone din sosa keyarsa yayI game yafada atakaice karba katafi,,,,, itakuwa *hanna* murmushin dakisan waye Saleem tabita dashi,,,,,,,,

Ke wai ba Ammah ne kekiran kiba kikatsaya yatsine fuska tayi kyaleta kawai bawani akyaleta tashi muje,,,,,,,,
Nasan wani abin take nema Sai kiji dadin bata amsa,,,,,,,,,,,,,
Mikewa tayi suka nufi dakin Ammah
Suna shiga suka sameta itada yaranta rabi'ah da hafsat suna zaune
Afalo Sallama sukayi basusami amsawa hakan baida mesu ba suka zauna,,,,,,,,,,,,
Juyowa tayi ta kallesu gidan ubanki ne nan dazaki isoh tun safe bakizo kin gaishe niba,,,,,,
Maciya amana ko yanzu kuma dawani cin amana uwartaki ta aikoki,,,,,,

Ko uwarki bata isa tazonan gidan,,,,, tanuna batasan inanan ba,,,,,
Balle ke karamar marar kunya,,,,,,,
Iya bacin rai ransu yakai kololuwa wajan baci,,,,,
Hameedah ce cikin bacin rai tabude baki zatai magana s damke hannun ta *_hanna_* tayi da karfi kallon ta tayi ta girgiza Mata kayi kawar da kanta tayi cikin takaici na hanata ramawa da *hanna* tayi

Juyawa tayi ta fuskanci Amma kingama akwai Abu me mahimmanci da mukeyi tafada hadeda wani murmushi wanda Ammah takasa tantance namiye shi,,,,,,,,
Sake baki tayi Dan uwarki aibake nakira ba,,,,,
Rashin kunyan ki haryakai ki Har yakai agaban idanuwamu kiyiwa mahaifiyar mu raini,,,
Hafsat ce tatashi da niyyar dukanta,,,
Ammah tahanata kull karki tabata kibarni da uwarta zanyi ni,
Jan hannun hameedah tayi wadda ga baki daya ji take kaman ta fashe tsabar bakin ciki,,,,,,,,,
Janta tayi Har sunzo bakin kofa Ammah tace shegiya mai bakin jini,,,,,,
Saurin tura hameedah waje tayi tadawo cikin dakin wani kallon kaskanci tabi hafsa dashi,,
Wato kece Har zaki dakeni ko tabani wallahi saina miki shegen duka,,,
Sannan tajuya gun Ammah da gabaki daya al'ajabi yahanata cewa komai,,,,,,
Idan Har zaki iya duban idona kice mun mai bakin jini kamata yayi ki fara aurar da nagabanki wanda duk cikinsu bbu wacce bata bani sama da shekara ba tukunna kisamo bakin gori,,,,,,,,,

Tana fadin Haka tajuya tafice tabarsu cikin jimami
Samin hameedah tayi tsaye tana jiranta a bakin kofa,,, dayake taso biyota Amma takulle kofan,,

Murmushi tabita dashi saurin kawar da kanta tayi tafice fuuuuuuu
Binta *hanna* tayi abaya Har suka shiga dakin mama ganinsu Ahaka yasa anty takirasu tana tambayarsu,,,,,,,

*Hanna* taso boye Mata amma hameedah takwashe komai yafada mata ran anty yabaci Amma Sai ta danne kawai Dan yanada kyau tun yanzu afara koya musu yin hakuri kafin auransu

Ahaka yaya jalal yashigo yasamesu,
Kallon *hanna* yayi wai Ina kuka shiga ne kam tun safe,,,, gidan anty fa mukaje,,, shine ba gayyata yafada tareda zama kan kujera,,,,, yaya daga makaranta fa muka wuce,,,,, Haka suka zauna sukayi ta tadi Dan Har sunmanta da bakin cikin da Ammah ta durka musu

Sallar magrib ne ta tashe su sukayi sallar suka dawo akasake sabon hira,,,,,,,,,,,,,,
Saikusan 9:00 najeeb yakirata suka sha soyayyarsu sanda tafara jin bacci kafin sukayi Sallama takwanta Dan hameedah ta dade da bacci,,,,,,,,,,,,,
Irin mafarkin jiya data karayi ne yatashe ta,,,,
Tarasa me wannan mutumi yake nema da take kallonsa gurfane agabanta,,,,,,,,

Datarasa mafita kawae ta dauro alwala tagiba dayin nafila Har bacci yadauketa,,,,,,,,,,
Har ta makara a sallar asubahi Sai wajen 6:30 ta tashi tayi sallah
Tunda ta farka ta tsinci kanta cikin wata irin matsanan ciyar faduwar gaba
Gabaki daya Tanaji kamar akwai wani abunda ke damunta amma tayi duk iya tunanin ta tarasa dalilin damuwar tata

================

Taro yayi iya Taro Dan duk wani manyan duniyar nan sun halacci wannan Taro
Amfara gudanar da taro komai na tafiya daidai Ina tawajan MG haryanzu faduwar gabansa tsananta takeyi

Duk wani tsaro daya kamata awajan antanadar
Inda layin da MG yake zaune layin manyan mutane ne wayar sace tadauki ruri ganin yanda wajan yake a cike yasa yatashi dan amsa wayar, mahaifinsa ne yake kira yasa bazai iya kindauka ba

Kokarin fita daga wajan dayake yake niyyar yi soldiers suka taso Dan bin bayansa daga musu hannu yayi alamun su koma,,,
Bamusu suka tsaya inda captain Ahmed yabi bayansa,,,,,,,

To be continued

Ur's
Z33yyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirahmanirrahim_

Writting by
© _zaynab bawa_
_( z33yyb3rw3r)_

*_Edited_* *_by_* _KSA_ _precious_ _Hajjah_ ce

*Dedicated to*
_*Ummi Aysha* (haske Writter) novel d'in ki na mijina sirrina yayi sosai Allah ya kara basira da zakin hannu_

Page *17*
Chapter 8 · 0% Book details