Sashe 20
Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Moddibbo aminin mahaifin mai martaba ne tsoho mai farar aniya, kuma babban malami duk wata amanar da sarki abdallah yabar masa, sanda yatabbatar yacikasu. "
Bayani mai martaba ya koro masa,"
Sosai ransa yayi fari dan murna har sujjudur shukur sanda yayi. "
Cikin farin ciki yace"
Allah yacikaman burinmu dazafi zafi zamuyi komai,"
Ran auren Abubakar sai muyi magana. "
Kannan muci gaba da addu'a Allah yacika masa burinsa dan idannasa yacika namu yacika."
Ahaka sukayi sallama kowa ransa farii tass. "
Nan da nan mai martaba yafara kiran dangi abunnema yasamu," Cikin yan mintuna kowa sai kira yake dan gaskatawa. "
Ummii dabatasan labarin mayyake faruwaba, kira kawai take gani ta ko'ina."
Kashe wayar kawai tayi dan batasan surutu. " ni saida abinma yabani mamaki sai kace wanda akace yau ne d'aurin auren."
Su *hanna* ne tsaye a kofar shiga fadahh, rigima sukeyi dan sunce bbu wanda ya'isa yasa Su cire takalmi, sunkai kusan 30 minute a kofar wajen har takai ga yanzu wasu dogarawa sunzo da niyar korasu. "
Tana kallo captain bala dake biye dasu tundaga gida."
Wajen dogarawa taga yanufa, "
Magana yamusu sai gasu sun nufo wajanta,"
Suna zuwa aikuwa hakuri suka fara basu, kamar wanda zasu tsugunna. "
Sannan suka umurci d'aya daya musu iso."
Hakan kuwa akayi." Suna shiga nan kallo yakoma sama ai basu ta6a tunanin fadan babban gari bane acikinta. " sanda sukayi tafiya mai nisan gaske kafinnan suka isa wani sashi mai d'an karan kyau."
Adai-dai lokacin MG yafito daga kofar mai martaba. "
Gabantane taji yayi wani mugun fad'uwa sakamakon had'a ido dasukayi."
Saurin komawa baya tayi tariqe hameeda gam. "
Shikuwa d'auke idonsa yayi kamar baita6a kallonta ba."
Gani tayi daga fitowarsa sojoji sun masa runfa, tunani dama wato agidan sarauta yake, yatsine fuska tayi Sannan tace shiyasa yafiya girman kai. "
Tsaki taja mtsww wanda har yafito fili Suka juya Suna kallonta."
Ganin ko'ajikinta batamasan tayiba yasasu juyawa sukaci gaba da tafiya. "
Shikuwa anasa 6angaren baiyi mamakin gainta anan ba dan yanada tabbacin aikota akayi."
Wani plat suka nufa mai shegen kyau, dan tsarin baiyi kama da tsarin gidan bahausheba. "
Sak yanda larabawa sukeyin gidansu duk glass."
Tsayawa yayi abakin k'ofar sannan yayiwa wata kuyanga magana akan tayi musu issoh. "
Wani falo tashigar dasu falon bbu tarkace dan mai shashin batacikason yawan kayaba,"
Sai dai komai na falon classical ne. "
Juyawa tayi zata wuce, Saurin tsayarda ita amira tayi sannan tace wurin labba mukazo."
Amsawa tayi da kayi sannan tashige wani sashi.
Kafin d'an wani lokaci anchika gabansu da kayan marmari dasu drinks,
Ko kallon wanda takawo basuyiba balle sannu ransu yakai kololuwa gun baci, dan rainin hankali tawani shanyasu. "
Aiko ba komai sai tazo takar6i aikanta dansu bazama sukazoyiba. "
Can kusan tak'ara ten minute akai sai gatanan tafito."
Dan lokacin har amira tamike da niyyar fita, " ganin bazatafi sa'arsuba yasa ransu k'ara baci,
Karasowa tayi Cikin sakin fuska, binsu d'aya bayan d'aya tayi tana hugging nasu Cikin murna, nan tafara magana, dan Allah ku gafarceni nashiga wankane, ita kuma tatsaya jirana batazo ta sanar da Ummii ba ku gafarceni. "
Duk cikinsu bbu wanda jikinta baiyi sanyi ba ganin yadda sukayi tsammani ba haka suka sameta ba."
Hanna ce tace wallhy bbu komai dama sak'one, anty samha ta bayar akawo miki,
Cikin fara'a tasa hannu takar6i aikan godiya take surfawa, duk da cewa wannan bawani abu bane, amma tayi appreciating sosai. "
*_Hanna_* ce take satan kallonta ko tabbas kama sukeyi sosai da wannan mutumin,
Itama kyakkyawace ta ajin k'arshe ."
Saidai MG yafita kyau😜. " hameeda ce ta mintsini amira ta niyyar tatashi, amira tashi tayi,
Hava dan Allah badai tafiya ba?"
Eh wallhy muna sauri ne inji hameeda, to muje ku gaisa da Ummii, da kin gaisheta kawai daganan aika zamuje,
No aibazataji dad'i ba idanna fad'a mata, badan ransu yasoba suka nufi wani shashi, afalo suka sameta, wata kyakkyawar balarabiya suka gani mai kmada labba, tana kallonsu tasake fuska,
Sannan suka k'araso gaisheta sukayi, ta amsa Cikin sakin fuska,
Ummii kinga abinda suka kawomun, a'ah😃 to angode Allah yasaka, ta fad'a tana kallon *hanna* wanda tun shigowarsu yarinyar ta d'auki hankalinta, kuma tarasa dalili,
Tashi sukayi suka mata sallama,
Hava my doughters kujira zuwa jimawa mana, dan har Cikin ranta batasan tafiyar *Hanna* jitakeyi kamarta dad'e da saninta, kud'i ta d'auko mai yawa tabasu amma bayadda batayiba sukak'i kar6a. "
Ganin hakanne yasa tayiwa labba magana, sai labba tajuya samun kanta tayi ta riqe hannun *hanna* dasuke niyyar fita, lallausan hanu mai taushi ne taji ya riqeta, saurin juyawa tayi sukayi idoh hud'u dana Ummii, saurin yin k'asa da kanta tayi dan haka kawai takejin nauyin matar, had'a idonda sukayi kuma yasa tajii wani iri kamar wanda tataba kallon kwayar idanun awani waje. "
K'ara damk'e hannun ta tayi my doughters, dagowa tayi tasake kallon ta sannan tak'ara sadda kanta k'asa,
Menene sunanki?"
Ita kanta batasan lokacin da tamabayar ta fito abakin taba,
*Hanna* tfad'a Cikin girmamawa da jin nauyin wanda akeyiwa magana,
Alhmdllh tafad'a a zuciya a fili kuma tace, sunanki da dad'i, nagode tafada ahankali,
Juyawa tayi gunsu, amira nan ma ta tambaya kowa ya fad'a mata, albarka ta samusu, anahaka labba tafito, itada wasu kuyangi da ledoji a hannunsu, har lokacin hannunta na riqe dana *Hanna* nan ma dakyar suka kar6a saida sukaga ranta ya6aci. "
Dakyar tasaki hannun ta hakan ba karamin mamaki yabawa Hanna ba,
Direba akasa yakaisu har gida, anan akayi tamusu fad'an kar6an kayan da sukayi."
Shirye shiryen fita event suka fara, mai kwalliya tazo Har ta fara shirya amarya sai a lokacin, su *hanna* suka fara shiryawa suma. "
To be continued
Ur's
~Z33yyb3rw3r~
[12/2, 9:30 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
My first novel
_
_This Page is dedicated to Hon Bawa Alabura's family. "zaynab bawa loves u dearest, ina alfahari daku."_
Page 36
*
K'arfe hud'u dai-dai sungama shiryawa, har amarya tagama."
Su *hanna* ne iyayen kad'ad'i haryanzu ana jiransu. "
Dayake bikin na mata ne yasa maza bazasu hallara ba ango ne kawai da abokansa akesaran zuwansu wajan."
Abokan ango sungama zuwa jira kawai sukeyi a futo musu da amarya. "
Duk wanda yakamata Su fito sun fitoh, ganin Su hanna basuda niyyar fitowa yasa kowa tafiya akabarsu sunanen sai wani kwalliya akeyi,"
Kwalliyarsu tayi matukar kyau sosai, dan gown ce daga waist tabud'e sama kuma k'irji takama sosai, long arm ce rigar,
Orange d'in material ne sannan sukayi head da bakin glass syton, sosai kayan ya musu kyau dan dama Su ba baya bane wajen d'auri, daura shi sukayi yayi kyau,
Bakin gyale akad'auko, aka d'aurashi a right shoulder, sannan kowacce ta kima prada a idonta, sai wani gamshi sukeyi barin *hanna* datasha gyara, sai wani k'yalli takeyi, sosai suka fito yanda kasan 'yan uku saidai duk amira tafisu haske. "
Koda suka fita kowa yagama tafiya, tsayawa sukayi turuss, na mamakin ganin ko mota d'aya ba'abar musu ba,
Dan gaskiya bazasu hau taxi ba.'"
*Hanna* ce taciro wayanta da niyyar kiran ya jalal, get d'in gidan mai gadi yabude,
Wata arniyar mota ce tafaso ciki,
Ash colour na 4matic ce. "
Sanda tazo dai-dai Su sannan ta tsaya,
Kollon motar suka tsayayi, dan black tinted ne aglass din motar,
Sliding down aka farayi labba ce aciki tayi kyau na fitar hankali, horn ta danna sannan tad'aga murya, beb we r already let lets go."
Back sit hameeda da amira suka shiga, sai *hanna* ta shiga front. "
Kan Su isah tad'i sukeyi kamar sun dad'e da sannin juna."
Suna isa hotel d'in suka nufi hall d'indq za'ayi diner, sosai hankali ya dawo kansu dan sun had'u ne bakarya. "
Kujerunsu Su hud'u suka zauna dan dama hud'u hud'u ne sit d'in."
Event yayi kyau sosai barinma daya samu hallarar manyan mata. "
Komai na decorating wajen da pich da fari akayi bakaramin kyau wajen yayi ba."
Ana fara lik'i sosai sukayi ruwan kud'i awajan, MG dama shikam baijeba, ba yadda Abubakar baiyiba amma saiyace d'aurin aure da diner kawai zai hallara. "
Su amira iyayen yawo aibasujira antashi ba suka, fice yawo."
Basu suka dawo gida ba saida akatashi awajen kowa ya watse. "
Ummii tayita zuba ido ko zataga *hanna* amma bata gantaba,
Su kuma abinda yasa basuyi wani rawar kai awajen Event d'inba, Event din manyan matane shi yasa suka ficewarsu kawai."
Suna shiga sallan magrib da isha sukayi,
Suna zaune ad'aki *hanna* tajuya ta kalli Su sannan tace beb nifa gaskiya bazan kwana agidanna ba, gaskiya i can't, hayaniya yayi yawa."
Dan guntun tsaki hameeda tayi ni wallhy yunwa nakeji,"
Kuma gaskiya bazanci abincin gidan biki ba. "
Ke naji mama tanacewa Su hafast da rabi'ah Suna hanya kuma adakinnnan dasu zauna *hanna* tafad'a."
Amira najinsu ko k'ala batace musu ba. "
*Hannace* tajuya ta kalli wata katuwar hand back na amira Ke juye kayan nan kibani jakar nan."
Kollon tuhuma suka mata, " Ke da'allah bani kinji."
Juye kayan jakar tayi ta miqo mata, ta k'arba, ku tabbatar kun had'a mana kayan mu zuwa gidan adda hindu yau anan zamu kwana bbu musu hameeda tahau had'a musu ita kuma tasakai tafice."
Kaitsaye dakin umma tawuce, marai raice fuska tayi umma yunwa tafad'a kamar mai shirin yin kuka. "
Janta umma tayi ta kwanta ajikinta"
Srry mai dear mai zakici toh? "
Umma ko snacks ma, fulo ta d'aga tadauko door key's, gashi jeki dakin abbanku ki ebo miki, mama dake zaune sai lokacin tayi magana yanzu yaya abinda aka tanada dan bakin ne zataje da eba?"
Taci abincin gida mana. "
Tashi kitafi abinki kawai umma tace."
Fita tayi ta nufi sashin abba, sanda tagama eba musu snacks sannan da ebi drinks tafito. "
Ak'ofar dakin ta tsaya, beb kufito mutafi fitowa sukayi, sannan tak'ira yaya jalal, ba dad'ewa yqzo yakaisu, yana kaisu yasaukesu yajuya, shiga sukayi aranan anan suka kwana."