Sashe 6
Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yawwa dama maganan wannan najeeb din damuyi dake,,,,,,,
Kinsan me ake nufi da soyayyar sirri,,,,,,,,,, saurin girgiza Kai tayi toshi zakuyi,,,,,,,, dan kinsan Idan muna hadawa da addu'a dole kuma,,,,,, muyi taka tsan tsan,,,,,,,,,,,
Kiyi yanda zakiyi kihanshi zuwa gidannan koma meyene kuringa yinsa awaya ,,,,,,,,,
Idanma yamatsu sai kun hadu,,,,,,,,, to yafi ace kunhadu agidan fatima (anty maman amal ) dannasan,, bazata taba bari kiyi wani abinda bai dace ba ,,,,,,, duk wani kula nasan zata bakishi,,,,,,,,,,,,,,
Kar ki yadda ki bar wata Baraka da agidannan za'a fahimci wani Abu,,,,,,
Abari a kullum Akan bakida wani mai sonki,,,,,,,, ko awaya yakiraki karki dauka acikin gidan,,,,,,,,,,
Gyada Mata Kai kawai tayi,,,,,,,,, tunani fal ranta shin Idan tace masa yaringa zuwa gidan anty bazai fahimci akwae wata matsala ba?????
Sallamar Amira ce ta katseta saurin Juyawa tayi tatafi da gudu ta rumgumeta tsamm,,,,,,,,,,,
Karasa shiga sukayi ta tsugunna harkasa tagaida mama cikin fara'a mama ta amsa,,,,,,, sannan tajuya tagaida antyy hajja duk da bawai tasanta bane Amma ta amsa Mata da sakin fuska,,,,,,,,,,,,,,
Cikin zumudi ta jata sukayi cikin daki,,,,,,,,,,,
Suna shiga Amira tayi saurin yaye rufin gyalen dake kanta na Dan kwalin doguwar rigar dake jikinta ne tajefa Kan gado,,,,,,, beb bani infara sha plx,, barin inkawo miki ruwa,,,,,,, beb kibar ruwannan kawai nakagu in farajin labarin,,,,,,,,,,
Dawowa tayi ta zauna,,, beb badai angama lectures ba nop ba'agama ba kawai bazan iya jira bane Shiyasa,,
Toh ya skull?? beb banasan iskanci Idan kinsan bazaki baniba kawae intashi intafi,,,,,, tafada tana kokarin jawo veil dinta dake Kan gado,,,,,,, saurin janye gyalen tayi meye haka Dan Allah daga wasa,,,,,, Toh kina wani jamin rai,,,,, sorry Toh nabari,,,,,,
Labari tafara Bata tundaga lokacin da wayannan mutane suka fara *bibiyarata* Har zuwa haduwansu da najeeb,,,,,,
shiru tayi sannan daga bisani tadaura dacewa beb shekara biyu kenan da lura danayi Suna *bibiyata* kuma na tabbata sunfi tsawon wannan shekarun kawai Dai lokacin Dana ankara ne,,,, sannan tadaura mata da mafarkin da tayi yau,,,,,,,,,,,, beb wallahi tsoro nakeji,,,,,,, kuma Allah inason najeeb sosai plx beb kiban shawara,,,,,,,,,,,
Damamakinta tana dagowa saitaga Amira na hawaye,,,,,,, plx Amira kibar kukannan kinema min mafita,,,,,,,
Bawata mafita dazanne ma miki Dan da kindaukeni Kamar yadda nadaukeki baxaki boyemin wannan al'amari ba,,,,,,,,,,
Amma tunda hakane Naga alama Gara nayi baya dake,,,,,,,,, Dan nalura zamanmu kaman takura miki nakeyi bakyason hakan,,,,,,
Tana Gama fadin haka tazari jakanta da gyalanta da niyyar ficewa,,,,,, saurin shan gabanta tayi ta rumgumeta tsam,,,,,, tafara maganan cikin muryar kuka,,,,,,,,,
Beb wallahi ba haka bane banason insaku cikin damuwa ne ko kinsan cewa ko mama akwai abinda na boye mata,,,,, banfada mata cewa ana *bibiyataba* plx NAYI NADAMA liittafin ( *Aisha* *Ali* *garkuwa* ) bazan kara boye miki damuwa taba,,,,,,,
Dagota tayi sannan ta share Mata hawaye itama da share nata,,,,,,, komawa sukayi suka zauna Akan gado,,,,,,,,,,,,,,
Kiyi hakuri Dan na tabbata WATA RANA littafin ( *Asmy* *b* *aliyu* ) Sai labari kinji beb,,,,,,,,, Amma Ina tunanin gaskiya ba mugayen mutane bane,,,,,,,,,,, Allah Dai yasa wani Dan mai mulki ne yaganmu yace yanaso yasa ake gadinmu,,,,,,,,,,,, dukan wasa *hanna* takai mata,,,,,, kima daina tunanin haka kawai nabarsu a matsayin marassa aikin yi haka Dai suka ci gaba da tattaunawa Amma Amira ita Sam najeeb be kwanta mata bah,,,,,,,
Hankalinta yafi karkata da wayannan mutane,,,,, itama har takagu tasan suwaye ????
================
MG Abdullahi gabaki daya kwananan yarasa meyake damunsa,,,,,,,,,, yanaji akwai wani abunda yake shirin faruwa dashi,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Kullum zuciyarsa zafi take masa kamar Wanda ake huramai wuta kuma yarasa dalili,,,,,,,,,
Ummii ne tashigo tasameshi Ida nuwansa sunyi jawur gabaki daya tarasa Gane Kan dannata akwanakin nan,,,,,,,,,,,
Ibnii takirashi dagaowa yayi ya kalleta,,,,,,,,,,,,,,,,,
To be continued
Ur's
_Z33yyb3rw3r_
BIBIYATA AKEYI
Bismillahirahmanirrahim
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
Sadnaf nagode da addu'arki gareni!!!!!! Naji dadin fadan alkhairan da kikamun!!!!!!! Nagode luv u so much ❤😘
Page 12
*
Dagowa yayi ya kalleta da rinannun idanuwansa wanda suka sauya kala,,,,,,,,,,,, zama tayi kusa dashi tasa hannu tana shafa gashin kansa ahankali tafara magana,,,,,,,,,,,,,,,
Ibnii,,, kadena sa damuwa aranka banajin dadi kullum Ina ganinka cikin tashin hankali shiru tayi sannan taja wani gauron numfashi,,,,,,,
Taci gaba da cewa,,
Kokasan duk lokacin da naganka cikin damuwa da kunar zuciya nake kwana,,,,,,,,,,,,,
Kokasan damuwar ka tafi dagamin hankali fiye da damuwar kowa aduniyar nan,,,,,,,,
Dan Allah kacire duk wata damuwa aranka,,,,,,, duk da nasan duk wata damuwarka bazata wuce akan yarinyar nan ba,,,,,,,,,
Kasani inaji ajikina wannan yarinya taka ce,,,,,,,, sau da yawa nakanyi mafarkin,,,,,,,,
Naga jikanuna da wata yarinya wanda bantaba ganin fuskar taba ko yaushe fuskar ta bata bayyana agareni,,,,,,,,, Amma a kullum idan Ina mafarkin nakan kasance cikin kwanciyar hankali,,,,,, nakanji hankalina ya kwanta da wannan yarinya,,,,,,,,
Koda ace na farka nakan kasance cikin farin ciki a wannan rana,,,,,,,
Sai alokacin yaji hankalinsa yafara kwanciya Dan duk yanda yakai da bacin rai mahaifiyarsa tasan magan ganun da xatayi su kwantar masa da hankali.
Ahaka tayita lallashin sa harsanda zuciyar sa yaji tayi sanyi Dan ita kanta taga canji daga ga reshi ,,,,
Fuskar sa ta sake bakaman dazu ba,,,,,,,
Bata Fita adakin ba sanda ta tabbatar yaci abinci sannan itama,, tafita,,,,,,,
================
Saikusan yamma amira tabar gidansu *hanna* Bata Fita ba sanda ta tabbatar ta Bata shawar wari masu amfani,,,, har anty hajja tazata tafi sanda tabata tsarabar turare da kayan makeup,,,,,,
Wanda takawowa *hanna* ta ebi wasu aciki tabata Dan yarinyar ta kwanta Mata arai tanada tarbiya,,,,
Taji dadin kasance war *hanna* tare da amira Dan Taji irin shawar warin kirikin da tayi ta bawa *_hanna_*
Har bakin titi taraka amira domin naiman abinda zai kaita gida ,,,,,,,,,, beb juya gefen dama,,,,,,,,,,,
daki gansu acikin wancan Yellow Range rober,,,,,,,,,
Saurin juyawa amira tayi aikuwa tarr tagansu Dan motar bame tinted bane,,,,,
Sanda takare musu kallo sannan tajuya ga *hanna*
Beb soldiers nefa,,,,,
Keh da'allah yaya akayi kika sani,,,,
Wallahi beb kiduba sarkokin wuyansu kigani,,,, oh oh baxan juya ba zasu gane muna kallonsu zasu zargi wani Abu,,,,,,,,,, ni tsoro bai taba barina na lura ba,,,,,, Allah beb inaji ajkina wani alkairi ne yake *bibiyar* rayuwarki amma kici gaba da addau'a Allah zai kawo Miki karshen matsalolinki basu dade awajan ba tasamu adaidaita,,,,,,,,, cike da kewar juna sukayi sallama tatsare adaidaita tatafi
Da dare yayi haka najeeb yakira ta suka sha hirarsu sasoai damashi mutum ne mai surutu sosai
Sai wajan shabiyu 12:00pm da anty tagaji da surutu tanasan yin bacci,,,,,,, tayi ta Mata fada kafin tamasa sallama takashe wayan ta kwanta cike da kewar juna bacci yadaukesu,,,,,
Da sassafe kamar kullum tayi shirin makaranta tagaida babansu kafin ta wuce makaranta,,,,
Bayan sun fito daga lectures amira tace beb kirakani office din abba inkarbo aika hanna batayi Mata masu ba,,,,,,,,, Dan itama tagaji da zaman waje daya,,,,,,,
High court suka nufa Dan acan baban amira yake aiki,,,,, ,,, cike wajan yake da sojoji da kuma SS koba'a fada ba kasan manyan mutane ne acikin wajan,,,,,,,,,,,, ko mutum daya fa'a bari yashiga wajan,,,,,,,,
OK kinsande ni bazan koma ba,,,,, bakina kallanki da farin idoh ba ko balarabiya ce ke bazasu barki ki shiga ba,,,,,,,,,, dukan wasa amira takai mata banasan iskanci kawae muje ta baya mujira tafiyansu,,,,,,,,,,,,
Bayan tangamemiyan court din suka nufa Bayan wani window dake cikin court din suka zauna wanda kana kallon window din kasan mai office din yanada matsayi Dan ya banbanta da duka windows din,,,,,
Zama sukayi awajan ba'afi minute da zamansu ba kunnuwansu yafara jiyo musu maganar dake kokarin tarwatsa kwakwal warsu gabaki daya zancen da'akeyi yafi karfin kwakwal war yara yan 19 year's
Gaskiya nayi iya bakin kokari na Amma abin yaci tura,,,, bamu da karfin dazamuja da mulkin sa,,,,,,,,,,,,,
Bamuda karfin da zamu iya kwatan wannan shaidu ta karfi,,
Duk wani shaida tana hannunsa yanxu abinda yafi kawae muhakura,,,,,,,,,
Haba!!!!!!!! Haba!!!!!!!!!justice wani irin zance ne wannan Idan Har muka bari wannan takardu suka futo,,,,,,,,
Da'samu babbar matsala
Dayan dake gefe ne yake zaune wanda daga ganin sa kasan babba ne akannan,,,,,,,,,,,,,, yajuya ya kalli gefen sa wai shin chief ba'abinda zakayi akaine ambar karamin yaron da dukanmu mun haifeshi Yana caja mana Kai,,,,,,,,,, karfa ka manta munbarka a shugaban sojojin kasar nanne dan musamu abinda mukeso,,,,, shiru chief yayi sannan daga bisani yace,,,,,,,,,, karfa ku manta ba'a karkashina wannan yaro yake ba shifa sojan kasa da kasa ne,,,,,,,,,,,, abu kadanne zai sameshi kasashe su mana gayya,,,,,,
Dayan wanda shi ba'abinda yace kawae ya daura daya akan daya Sai jijjiga kafa yakeyi saida kowa yagama sannan yace Idan kun shirya saina raba mana alhaki dan ni nadade da shirya abinyi,,,,,,,,,,,
Kallonsa sukayi duka da Alamun tambaya,,,,,,,,,,,,,
Daga musu Kai yayi abinda zuciyoyinku suke tunanin shizan aikata kunsani duk wanda yashiga gonata kasheshi nakeyi ,,,,,,,
Amma yallaba!!!! Saurin katsesu yayi nasan tambayarku tayaya zan aikata kusani duk lokacin da nayi niyan abu saina aikatashi,,,,,,,,,,,,,,
Amma yallabai kasan yanayin tsoro nakasan Dubai bakaman na kasar nan ba,,,,,,
Ai mutum daya ne zai aikata hakan bana bukatar taro,,,,,,,,,,,
Saurin karbe maganan chief yayi,,,,,, ,
Mutum daya ne zai iya kasheshi????? Ya tambaya cikin tsananin mamaki
Kudaina min wasu tambayoyi kawae kusa aranku cewa nan da kwana biyu duk wata damuwar ku tagushe ko labarinta banaso asake dagowa,, yafadi haka tareda daurawa da murmushi irin na manya
Amira ne tayi karfin halin jan hannun *hanna* harsuka Fita acikin wajen bbu wanda yalura dasu,,,,,,,,
Abin hawa amira tatsara musu *hanna* kanma saida taturata ciki sannan suka tafi kaitsaye gidansu amira suka wuce
Kwankwasawa amira tayi mai gadi yabude musu kofa,,,,,,,, haka taringa jan hannunta kamar wata tababbiya
Kaitsaye part dinta suka wuce kasan cewar babansu Amira yafi babansu *hanna* dukiya sosai shiyasa kowa keda part dinsa,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Kuma yaransa biyar ne kacal da Mata daya uku maza biyu Mata macen shekaranta biyu daaure
Suna shiga daki tayi sauri tasa ki sannan tajuya zuwa ga *hanna* dake tsaye kaman gawa *hanna* *hanna* takirata ta jijigata Amma shiru daga hannu tayi tabata lafiyayyan mari Wanda ba shiri tadawo hayyacinta (kusan cewa Koda amakaranta kike kawarki tanemi kirakata wani waje toh kikira gida kifada kafin Dan kikan iya fadawa halaka su iyaye sunbar yaayansu akan suna makaranta) Dan gashi kusan haka tafaru da *hanna*