Sashe 16
Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dakin a gyare yake tsaf-tsaf bazakace akwai mai rayuwa adakin ba tsabar yanda dakin yake so _cleanness_. " wani sanyi mai dadda dan kamshi ne ketashi wanda yahadu da kamshin _room_ _freshner_ dana turarukan dayake amfanida su yabada kamshin sanyi."
Wata kofar _glass_ yanufa ammata _design_ mai dan karan kyau, wasu numbers yadanna kofar tabude. "
Ashe wani dakinne aciki, shima komai nadakin farii fat _pics_ din *Hanna* ne akowani lungu da sako nadakin." tun tana karama har lokacin da tadan tasa har izuwa girmanta nayanzu. "
Kurawa pics din idanuwa, sannan yakarasa ya6ude wata _drawer_ yadauko wani diary mai kyau harda bironsa a manne Ajiki."
Wasu yan rubuce rubuce sannan yamayar ya aji'yeh, ya tashi zai tafi yabige _drawern_ wani file ne yafado, takardun ciki suka watse, kurawa takardun idoh yayi."
To be continued
_Ur's_
_z33yyb3rw3r_
*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
Page 30
*
Tsugunnawa yayi hankali ya tarataro takardun yana me kare musu kallo. "
Afili, ya furta subhanallah wat _boders me_ Haka dahar namanta da takardunnan."
Neman bakin gado yayi ya zauna, tabbas na gabatar da takardunnan."
Kiran captain Ahmad yayi," inason ganinka yanzu, ya ajiye wayan ba'a dad'e ba kuma sai yajin ring alaman anshigo falonsa. "
Tashi yayi ya nufi hanyar fita hadeda takardun a hannunsa, yana Futa kofan takoma tarufe, bakace dakine awajen ba saidai kayi zaton _locker_ ne haka
Sanda yafuta adayan dakin, sannan yanufi falo."
A tsaye ya samu captain Ahmad, yana kallonsa yayi saurin k'amewa, wata harara MG yabishi da itah. "
Da'allah malam sauke mun hannunka, cikin gidana muke ba _barrack_ ba." sauke hannunsa yayi hadeda dan sosa kansa. "
Zama yayi ya nuna masa waje shima ya zauna."
Mik'a masa takardun yayi sannan yace" shad'af na manta dasu, karba yayi ya bude, cigaba yayi da cewa " yaushe kaga yakamata mugabatar da su??"
Dan idan mata ki ne ma yskamata adauka tun da dad'ewa. "
Kallonsa yayi sannan yafara magana acikin lafazin da zaifahimceshi."
Yalla bai da mu d'an dakatar da wannan zancen tukunna kallonsa yayi da alamun tambaya? " dalili?" yafada atakaice. "
Dan zakudowa yayi akan kujeran, alamun yanaso zancensa yashiga."
Yallabai kaga nan bada dade waba kaza kama ango, harara MG yasakemasa wanda bbu shiri yashiga taitayinsa. "
Shiru yayi nadan wani lokaci." cikin hasala MG yace kaifa nake sauraro"
Yallabai be kamata ace angabatar da wannan shaidu, batareda, kayi aureba tukunna. "
Kasan lokaci k'alilan yarage faruwar hakan."
Wayanna mutane ba k'ananan _criminals_ bane dasu iya _hurting_ dinta. "
Dasuyi iya _investigation_ dan su ganota." maiyasa kace Haka?? " meyasa ni bazasu yi _hurting_ dinaba sai itah??"
Wani dan murmushi captain Ahmad yayi, naganin shawararsa tafara shiga."
Yallabai _i know_ yanzuma _may be_ _they have tried several tyms to hurt_ u but Allah baibasu ikoh ba. "
Dannasan bbu yanda za'ayi susan wyannan _evidence_ na hannunka wanda zai iya _destroying life_ dinsu kuma su zauna shiru," _u knw dat it can't be_. "
Atunanin yanzu haka suna neman abinda kafiso wanda zasuyi _treating_ dinka akansa."
Bincike bbu yanda bazai iya ba, karkasha mamakin su nemota kuma su sameta. "
Alokacin bbu wani _sucurity_ da zasu iya kareta, amma idan tana karkashin _she will be more safe_ _than_ ace tana gidansu" .
Yallabai idan tana karkashinka akwai * _sucurities_ masu bada duk family dinnan kariya, kuma hankalinka zai fi kwanciya da fargabar mai zasu iya aikatawa. "
Ni yanzu aganina _is good n better_ anyi abu cikin gaggawa, ayanzu _may be they planning or up To something terrible_ wanda faruwar sa bazaiyi da'di ba."
Captain bala da kalan kakin tawagar mu suke amfani baka ganin, wasu zasu iya binkice mai suke bi?? "
Shiru MG yayi yana tunani dan duk maganar captain Ahmad gaskiya ne."
Atake hankalinsa yatsahi gani yake kaman yanzuma nemanta sukeyi, atake idanunwasa suka kada sukayi red. "
Sosai captain Ahmad yashiga rudani, yafara cewa _sir am srry i dnt meant To hurt u."_
_No u didn't_ yafashi amsa atakaice."
Nagode da shawarka kiramun sajen ma'arof, tashi yayi cikin 2 minute sai gashi sundawo tare. "
Idanuwansa a lumshe dan yasan da shigowarsu."
Kaje kasamu wani Acikin soldier's d'ina, kutafi wajen captain bala, kace masa nina ce kuyi aiki tare, captain Ahmad zaimuku bayani, sannan kullum yaksance da _gun_ ajiknku, yana fadin haka ya tashi yashige daki. "
Wajen su hanna kuwa yau kwanansu biyu da zuwa garin kano, duk yadda za'ayi event abubakar yazo sungama shiryawa biki sai k'aratowa yakeyi."
Suna daki *hanna* na kokarin saka kaya yayinda hameeda ke zaune akan chair na dressing mirror sai kwalliya takeyi. "
Shiri sukeyi dan zuwa wajen kai dinku nan su,
*Hanna* Sis wai me yasa ya jalal baya fitowa ne kwana biyunna, ta6e baki hameeda tayi lokacin da take shafa, _lipgloss_
Barina je dakin sa nadu bashi tana fadin Haka tasakai tayi waje, dakin ya jalal tanufa, hameeda uwar gulma itama aguje tabita. "
Sallama tayi amma Shiru babu amsa, kai tsaye tasakai ta shige,"
Ganinsa tayi yayi rigin gine, yayi zurfi atunani, Zama tayi a bed side drawer amma baimasan da shigowarta ba, aranta tace su yaya anfad'a fahh, dan wannan tunanin sai wanda ya nutsa kogin soyayya. "
Ya jalal!" ya jalal " takarkarewa tayi ta kwala ihunda yasashi mikewa zaune bbu shiri,
Kada kai tayi sannan yafara rero waka."
🎼Alamar tambaya tanaga mai yawaita tunani 🎼🎼musamman yashiga halin soyayyar zamani🎼🎼yau gashi ciknta 🎼🎼yarasa wanda zai fiddashi 🎼🎼sai ita masoyiyarsa wanda sukayi kyau da kamanni🎼🎼
Kallon mamki kawai yatsaya yana mata, bai k'ara sarewa ba Sanda yaji hameeda tashigo tana nata wakar. "
🎼abinda yake ranka zaka fitar ka huce tunani🎼soyyace aranka🎼garaka fada bazata ficeba🎼🎼
Tunani yafara aransa, kaddai yarannan sun fahinci yana son *hanna* ne
*Hanna* ce takatse masa tunaninsa, ta6ashi tayi yajuyo gira daya tad'aga masa wacece? "
Kece yace" zaro kwala kwalan idanta tayi " saurin gyara zancen yayi Kece fitinanniyar dakika katseni daga tunaninta ai." sauke ajiyan zuciya sukayi daga itah har hameedan, toh yaya wacece? "
Katse zancen yayi kutashiku fita kubarmin daki, Haka dole ya korasu."
Maya fansu suka dauko suka fita dan kai dinki. "
Duk wani abinda ammahtasan zai kawowa amma kudi sanda tad'aga tasayar, yanzu Haka tagama hada kudin zuwa gobe dasuje gun malam."
Hanna sunfito daga gidan anty hindatu, kasncewar anguwar bame jama'a bane yasa titin bbu kowa. "
Kaitsaye suka nufi titin dan tsallake shi, a lokacin motocin MG suka danno hancinsu atitin."
To be continued
_Ur's_
_Z33yyb3rw3r_
[12/2, 9:26 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
My first novel
_Wannan fage din nakune masoyana *maman zarah 😍* *murjanatu(admin)*
And *zuwairat(addansumy)* zaynab bawa na kaunarku kamar yadda kuke kaunarta *ILYSM*_
Page 31
*
Titin sukaje tsallake wa a lokacin motocin MG suka danno hancin motarsu Titin dake layin. "
*Hanna* ce ta juya da sauri sis na manta phone dina Adakin anty bari nadauko," sai kin dawo amma nikam barin tsallaka zan jiraki. " juyawa tayi da niyarr komawa ihun da hameeda ta sakene yasata juyowa da sauri, ganin hameeda tayii akasa, ashe lokacin da tajuya take yiwa Hanna magana a lokacin motocin sun rigada sun zo tsakiyar titin, hameeda bata luraba ta shiga sukuma basu tsaya ba sukaje gadan gadan kanta," aikuma kunsan base nafada ba kunsan sojojin bazasu tsaya danta tsallaka ba. "
Aikuwa hakan ya bala'in 6ata ran Hanna ganin ko tsayawa basuyiba dan duba lafiyarta, afusace ta dauki wani katoton dutse, dan niyar jifan motocin, hanata hameeda takeyi amma fir taki jefa dutsen tayi Aikuwa kamar ta saita sai motar da MG yake ciki."
K'aran dutsenne yadawo da hankalin MG dayake Waya, lokaci daya hankalin sojojin duk yatashi. "dan sun d'auka hari aka kawo musu, MG ne ya umarci a tsaida mota, ganin fuskar da yafiso aduk duniya idan aka cire na mahaifansa, ta madubi sai huci takeyi."
Ganin antsaida motane yasa sojojin fir fi towa kowa da bindigarsa a hannu suka zagaye motar da MG Ke ciki. "
Umarta yayi da abude masa kofa babu musu suka bude, captain Ahmad dake gaban motanne yafitoh yana tambaya ina zaije amma ko kulashi baiyiba ya nufi wajan su *hanna* su sajen ma'aroof da motar su kecan gaba suna gadin *hanna* suma ganin haka yasa suka futo, suka nufi ogannasu. "
Su captain bala ma da suke can baya wanda dama sunga wucewar ogannasu amma ganin ya tsaya suka fito suka nufesu, hangosu yayi daga nesa ya musu alama dasu juya, bbu musu suka koma, ya karasa wajenesu *hanna* datake rikeda kafan hameeda tana mata sannu. "
Hameeda ce tafara kallonsu, ahankali tabugi *Hanna* tanuna mata ai suna kallonsu atake suka mike tsaye cikin su yahau lugude."
Yana karasowa gabanta yafadi, subhanallah yahadu Addu'oi kawai takeyi dan azatonsu gamo sukayi deyi wuya samun namiji mai kyansa, hameeda kanma dabadan kartayi karyaba datace har daukan idoh yakeyi, "
Ta6a Hanna tayi kinga abinda kikaja mana ko" kin ta6o mana dan balarabe. " yana karatosu wani ni'imtaccen kamshi na ziyartarsu" dakyar *Hanna* tattaro kuzarinta cikin jarumta dan kwarjini gareshi kamar zaki, duk sai taji yacika mata idanuwa idanuwa, adan zafafe tace. "
Tsayawa kazo yi ko kazo bata hakuri ne?? Shiru yayi ya tsaya kallonta, Eyhem tambayan ka nakeyi kawani tsareni da idoh" azafafe wani soldier yayi kanta da niyyar marinta, captain Ahmad ne yayi saurin tsareshi, katsira da aikinka kawai yafada masa. "
Rike k'ugu tayi tana karar raya, sannan taciga ba dacewa" ai dama nasan irinku bakusan darajar dan adam ba burinku kawai kuci mutuncin kowa." kokadan baiji zafin magan ganinta ba saima wani sanyi dayake ziyartar zuciyarsa, gawani irin girma kyau da cika idoh datayi masa, wutar santa ne take kara ruruwa acikin zuciyarsa. "
Hameeda ce take ta ta6a ta akan tabari amma ture hannunta kawai takeyi."
Wasu daga cikn sojojin ne sukayi kanta a hasale, daga musu hannu yayi alamun su koma Haka suka koma badan ransu yasoba saiwani huci sukeyi, araina nace yanzu yanda kuke zabga-zabga dinnan idan aka barku saiku daketa? "🤔. "