Sashe 8
A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kowa ya zauna jigum jigum an shiga mata wanka kenan, Sega driver ya Sauke su Zainab suna ganin mutane jikinsu yai sanyi duk daukansu mamansuce ta haihu dan ya Rasu,
Xee na shiga mummy ta fara kira subhanallah taji kowa yai shuru ismail kam na hangota duk yaji wani tausayi ya kamashi, yanzu wazai ce mata Mamantane ta Rasu, "Anga ma mata sutura Wasu dan dattijai suka fito sukace ina Yaranta su shugo sui mata addua, Zee najin haka tace innalillahi wa inna ilaihi rajiun, mummy has gone kenan Hawaye ya cika a idonta dan tsabar Kunci ta rasa mema Zatai tana tunkarar dakin taga Gawan mummy nan take ta fadi sumammiya ansa mata ruwa dan ta farfado ina...
__Da sauri Dad yace akaita asibiti....Allah sarki mutuwa me raba soyayya.... _Allah yaji kan dukkanin Musulman duniya wanda suka rigamu gidan Gskiya tun daga zamanin annabi adam Har izuwa yanzu, Mu kuma intamo tazo Allah yasa mu cika dakyau da imani....Ameen_
*NASIHA* _please mu gyara haleyanmu dan Allah badan Kowa ba, walhi mutuwa akwai daukan Hankali, bamusan yaushe zamu mutuba, kuma mutuwa bata da tabbas ko yaushe tazo daukanka Zatayi, idan ka mutu shikkenan sedai Masu sonka ne kadai zasu dinga maka addua dan Haka mu yawaita aikin lada da sadaka_
Ummiey_xeey
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY & WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson*💋
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*LIKES AND DROP YOUR COMMENTS*
FB.. https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Forum-E-W-F-1922297541423276/
*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*😍
🎂 *hip hip hip hurry* 🎂
_Your birthday only comes once a year, so make sure this is the most memorable one ever and have a colourful day._
*H.B.D BABY XAHRAH*💘
*📄PAGE 27___28*
Bayan An dawo daga kaitane, Kowa ya zauna abun tausayi ballema *Abba* Daddy janyoshi yayi yana sharemai hawaye yana cewa addua zakai mata ba kuka ba kaji dan baba, Abba yace ok
"Hajiya sa'adatu Kuwa se amsan gaisuwar takeyi amma kwata kwata gabanta in banda dukan uku uku da yakeyi ba abun da yakeyi, Dan wannan ne 1st term din da tabayin kisa *Aishan Umma* _Tace ya subhanallah, meya kaiki, kema barin duniyan zaki wata rana, ya Allah ka cika mana xuciyoyinmu da imani... *Meelat Ahk* tace ameen_
"Bangeren Xeeyxeey Kuwa Tun time din da aka kaita asibiti bata farfado ba, *Mariam Tijjani* da ismail ke jinyarta, "Mariam tijjani tace Hmm Allah yajikan ki da rahama ke kuma xeey ya Allah ya baki Lafiya, Ismail Yace Ameen,
"mariam tijjani dai tana taso ta fadamai magana amma setai shuru, chan dai da maganar ta ciyota tace Ismail wallahi ni jikina yana Bani Haj Sa'adatu da Kashe Anty Halima, Dan rannan da sukazo da wata kawarta naga take takensu
"Ismail yace ohh Dear please kiyi shuru, inma itace zataje inda taje, kuma kinga yanzu idan mukace zamui bincike bamu da cikakkiyar hujja, please let Us keep this secret between me and You.... Indai da rai da lafiya wata rana gskiya Zatai halinta,
"mariam tijjani smile tayi tace tabbas kanada gaskiya ismail nagode yace ba komai Muna Tare Allah dai yajikan mumy, yace Ameen, Yace bari Yaje Yai sallah tace okay....
Bayan fitan ismail ne xeey ta dan motsa hade da fadin Innalillahi wa inna ilaihi Rajiun... Tuni mariam Tijjani tayo kanta, xeey hannunta ta rike Gam amma idonta a rufe Tana cewa Ina mummy, ina mummy yayi daidai da shuguwar Ismail, da sauri ya karaso yana sannu Sweet special,
"Xeey kam kara cewa tayi ina mummy, Dukansu idonsu cikowa yayi da hawaye Ismail yace XEEY sedai muyi hakuri Mummy ta rigamu gidan Gaskiya....Innalillahi ta kara fadawa daganan bata kara cewa komai ba,
"ismail ne yace Ya Salam Rayuwa kenan nan dai na barsu se dan tinani da hirar mutuwa sukeyi....
""Su dad kuma bazai iya xuwa ba dan cikar mutanan dake wajen, Wani kanin dad ne zaizo gaishe da Xeey din ya hadoshi da Abba yazo yaga yar uwarshi... Su abba suna zuwa yaga xeey akwance Da gudu yaje wajenta ya kwanta a kusa da ita ya fara Kuka, Jin kuka me tsananine ya farkar da xeey, firgigit ta tashi taga bro dinta nan ta rumgumeshi Suka fara kuka me tsuma Xuciya,
KANIN dad tausayine ya kamashi, Ismail Kam saboda tausayi irin nashi kasa jurewa yayi fita yayi ya sama wani waje kuka yai sosai, mariam tijjani da kanin dad kam hakuri suke ta Basu har yar nasihohi da wa'azi yai musu sannan suka dan rage Damuwa, yace kuma ba kuka zasu tsayawa mahaifiyarsu ba Yanzu ma take da bukatar addua Sosai,
Xeey tace ta dena kuka insha Allah yace yauwa my daughter.
__2days tayi a asibiti suka dawo gida. Sa'adatu kam saboda tsoro da fargaba kasa kallon Xee tayi dan Tana ganin kamar zata gane ita ta kashe mahaifiyarsu... Hahah Ashema kina tsoro
BAYAN TA DAWONE, taje tai wa mahaifinta gaisuwa dan tun ranar basa haduba, Yace yagode Allah ya gafarta mata, nan ya raftahuwa yayanshi adduo'i Sosai....
3days After rasuwan kowa yai gidanshi dan ba zaman sadakar 7 za ai ba sedai ai addua a masallaci, bayan kowa ya waste ne aka rarraba gado, Nan Alhaji Abdullahi
Yace wa sa'adatu Ga yaranshi nan ya bata amana, Beso wani abu ya tabasu, kuma kome suke bukata Tai musu
"Hajiya sa'adatu Tai kasa kasa da murya alamun mara gaskiya tace Alhaji indan wannan ne karka sama damuwa, ai yaranane, Nan kuma ta barke da kukan munafunci, Tana cewa Allah yajikan Hajiya halima, Alhaji yace ameen, Ikon Allah xee da Abba sukai dauriya, Dad ma Haka hakuri ya bata yace duk kukan nan bafa shi bane, Addua Zamui mata, Tace hakane:......
Nan ta rungumo su Xeey
*kuci gaba da kasancewa Dani taku a kullun*
*Ummiey Xeey Ce*

F B... #https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Forum-E-W-F-1922297541423276/
*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*😍
*Dedicated to All MASOYAN ADALILIN MATAR UBA*❤
*PAGE📄29___30*
Nan Hajiya Sa'adatu ta rungumosu Tana cewa yarana duk abun da kukeso zan muku ku daukeni tamkar ni na haifeku...
Alhaji har zuciyarshi yaji dadin wannan maganar Yace bari Na fita Hajiya, Xeey and Abba bye, sukace ok Dad....
"Xeey ce ta tashi duk jikinta ba kwari lallai Tayi missing din mum dinta, da kamar zatai Kuka seta tino mafarkin da da tayi akan cewa Mamanta tace cikinsu kar wanda yai mata kuka, Adduan da suke mata shi takeso dan tana ganin hasken shi, dan haka xeey tayo alwala tazo tai nafila ta zauna ta fara jero addu'oi wa dukkanin al'ummar musulmai da suka rigamu gidan Gaskiya, damu da muke duniyan Allah yasa mui mutuwan shahada ameen.....
"haka rayuwarsu ta kasance cikin jin dadi da walwala yanzu Xeey tana SS3 dan haka ta maida hankalinta sosai kan studies dinta, Abba kuma yana JS2 shima ba laifi akwai kokari,
"yanzu Xeey ta kara wayau da hankali bata cika xuwa gidan su ismail dinta ba sedai su hadu a joint din da suke haduwa kullun, Wata shakuwace ta kara kulluwa tsakanin ismail da Abba..... Yana son yarinyar amma bazai iya aurantaba cos Tafi karfinshi, kuma shi ya dauketa tamkar wanda suka fito ciki daya dan haka duk wani abu dazai bata mata rai yana gudun Shi, Saboda yace indai akan Xeey ne zai iya salwantar da rayuwarshi dan yanzu ya gane abun da yakeji gama da Xeey Ba Soyayya bace tsabagen shakuwa da Tausayinta Yakeji....wannan kenan..
__4months da rasuwar mummyn su komai ya chanza. Halayen Xeey yanzu
Kwata kwata ya sauya kamar ba itaba dan Ta natsu sosai kuma hankalinta Ya koma Kan addini sosai abisa da, Shiga ma Yanzu har kwatance da ita ake dan Hijab har kasa da safa da nikab, She's one in town ko Ina Zancenta akeyi ga ladabi da biyayya Wajen Ta sai yasa mutane da dama suke kiranta *YAR ALBARKA*
*********
akwai wata ranane Weekend su xee suna gida da abba Dad kuma Yaje Dubai suna Zaune a pallow sega hajiya Yalwa Kawar *MATAR UBAn Su* ta shugo suka gaisheta itama ta sama waje ta zauna Zee ta kawo mata drinks Hajiya sa'adatu Kam na gefe tana kallo nan suka gaisa da kawarta suka fara hira dama an kwana biyu ba a haduba...
"hajiya yalwace ta kalla Su xee cike da tsangwama tace kai dallah chan ku tashi bakusan *Matar Uban* ku Tayi bakuwa bane ko haka aka koya muku tarbiya,
"Abba ya tashi sumi sumi dan dama shi ba damuwa yayi ba ya fita yaje wajen abokinsa Suka fara buga Ball.
" Ita kuma Xeey Jin an ambato Ba'akoya muku tarbiya bane yasa ranta yadan baci Tashi tayi itama ta shiga Daki sumi sumi ta fada kan gado tace oh Ya ilahi, wasu mutanan Bakyau wallahi, Innalillahi wa inna ilaihi rahiun ta dingayi dan kar abun ya tsaya mata arai tana hakane har bacci ya kwasheta dama tayi aiki ta Gaji sosai....
__Hajiya Yalwace ta kalle kawarta tace tabdijam Sannu Uwar y'ay'a Ke yanzu hankalinki kwance kenan? Kin wani zauna da yaran miji tamkar ke kika haifesu,
"hajiya sa'adatune ta rufa mata baki tace dan Allah kiyu shuru kar Suji mu shiga daga ciki kinji, Hajiya yalwa ta tashi da wani Lukutin jikinta Tana tafiya kamar Wata 1St lady, Ita kuma sa'adatu na binta a baya har suka Shiga Dakin....
Bakin gado suka Samu suka zauna Hajiya yalwa tace Kinga sa'adatu bangane me kike nufi da yaran nan ba kin wani sasu a gaba tamkar kece uwarsu, ke bakyajin Haushi kigansu reras a gabanki,
"Hajiya sa'adatu tace uhm to ni yanzu ya zanyi dasu,
"Yalwa tai shewa tace ahayye lalle sa'ade ke yanzu ba wani abu da zaki musu kefa Matar Uba ce ba Uwarsau ba, "sa'adatu tace uhm hakane yanzu ya za'ayi, yalwa ta fara magana Tace kinga Tunda Alhajin kikeso gaba daya komai ya dawo hannunki Yanzu abun da zaki dingayi shine Idan bayanan ki dinga gallazamusu azaba idan yadawo kuma Ki nuna kinfi kowa sansu ina mai fada miki tsoro bazai sa su fada mai ba ahaka ahaka har suma A wuce shafinsu,