← Book details A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 28

Sashe 10

A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"sa'adatu kam tana ganin ta fita xuciyarta tai sanyi tace yanzu zan shirya miki makirci dan dama na tsaneki ballema inganki da wannan Ismail din... dakin Alhaji ta shige tana salati tace kazo ka gani da idonka, tun randa ka Tafi xeey kullun seta fita wajen dan iskan ismail dinnan kullun da daddare, Alhaji yaji wani mugun takaici ya fito dan ganema idonshi...

"sukam su ismail Suna waje suna hira dan bakaramin missing din junansu sukeyiba, yaganta da hijab har kasa yace inyee an girma tace wlhi, yace bari na gwadaki a xuciyarshi ya miko hannu alamun su gaisa....kashhhh

"mikowar hannun da zaiyi yayi daidai da fitowar su Alhaji da sa'adatu; Tace kagani ko da idonka inji sa'adatu, wani wawan mari alhaji ya sakar wa xeey yace ta wuce gida, Ya juya kan ismail din yana ta mai maganu marasa dadi dai

Harga Allah ismail yasan ba haka yake nufi ba, sedai kawai yacewa Daddy yayi hakuri bazai sake kula taba, Su kai gida shima yayi gida yaje daki be fadawa kowa ba kuka yayi sosai sannan yai xuciya yace bazai kara kula xeey ba...

Shin kuna ganin HAKAN ZAIYUWA?? For comment Only

+2348164640126

Ita kam xeey tun da suka dawo gida daddy se fada yake mata, Abba kam yanzu ya tsinke da al'amurar matar uban su, dan duk wani makirci tsab zata iyashi yanzu ma karyanta kawai ta je ta hada, dan ya tabbata abun da sa'adatu ta fada ba gaskiyane bane,

"Daddy se fada yake mata tayi kuka sosai, Ita ba kukan marin takeyi ba a a kukan yaushe sa'adatu zata dena musu karyane? Hakanan tai kuka ma'ishinta sannan daddy ya cigaba da lallashinta kuma akan karta sake kula ismail irin sune masu Hurewa yan mata kunne sedai su gama lalata musu rayuwa,

"xeey tace daddy wallahi Ba haka Bane ni nasan waye ismail, Daddy ne ya katse ta da magana Yace Ki rufemun baki be kamata ina magana ba kinayi

"sa'adatu ta sundumo baki tace kagani ba ai ya riga ya gama hure mata kunne duk bazataji maganar muba, ta Dada da cewa Alhaji ga shawara mubar wannan ung dan Kar aje A bata mana suna, Dan yanda naga yana magana kamar muna fiki Allah dai ya tsare be gama bata......

Bata karasheba Alhaji ya katseta yace ki dakata Hajiya... Nan tai shuru,

abba saboda takaici barin pallon yayi ya shiga daki dan shima be yarda xee xata aikawat wani mugun aiki ba,

Bayan dady ya gama mata fadane xeey ta shiga daki.....

*XEEY XEEY CEH*
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛

```STORY & WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson*💋

*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]

*LIKES AND DROP YOUR COMMENTS*
FB.. #https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Forum-E-W-F-1922297541423276/

*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_

```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*😍

Dedicated to my twin.... *FATY AXLAND😍 rabbi ya kara daukaka da group dinku na REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S...❤* _I CARES IRIN SOSAI DINNAN_

*PAGE📄35__36*

Bayan ya gama mata fadane xeey ta shiga daki ta fara kuka me tsuma xuciya ha'a ta fada a xuciyarta wai me matan nan take Nema dasune, Abunta ya fara isantaba gaskiya, seda taci kukanta sannan ta shiga bayi ta dauro alwala tazo tai sallahn nafila ta roka Allah, Allah ya sakawa ismail akan sharrin *MATAR UBAnta* da tai mai sannan ta hau gado Tai baccinta,

*WASHE GARI*
tun safiya sa'adatu ta tashi tai aikin da takeyi, Tasama su xeey ruwan wanka suka tashi sukayi, Daddy kam se kokarin Ta yake gani, Har da bata 100k wai tana dawainiya da yaran sosai tana kula da komai Nasu.

Sukam suna tashi sukai abun da zasui, zasu tafi school kenan aka nema driver aka rasa, tace ohh wlhi tamanta ma akwai school ta aikeshine ance za'a kawo mata kaya da safennan dan dama already ta fara business shine ta aikeshi amma suyi hakuri Kuma wallahi Da gangar ta aike driver,

"Alhaji Abdullahi yace oh ba komai ya basu 500 kudin transport sukai musu sallama, Suna fita Abba yace dear xeey akwai magana fa, itama tace tanada magana kuma ba school din da zata dan haka suka wuce gidan *AUNTY MARIAM TIJJANI ADAM* kanwar mummynsu, nan suka tattauna sosai har suka bata labarin komai da komai abun dake faruwa, hakuri ta basu tace dama Haka Wasu *MATAN UBA* suke,

"Abba ne ya kara da cewa anty Mariam kinsan me ya faru jiyane? Tace aa nan ya bata labarin karyan da sa'adatu tayi ma xeey akan ismail,

"aunty mariam tijjani shuru tayi tana Jimamin irin hali na *MATAR UBAnsu* seta tino lokacin da sukazo asibiti da kawarta, amma kamar zatai magana setai shuru kuma, Nan take ta amsa numbern Ismail ta kirashi tace yazo amma bata fadamai suna tare dasu xeey ba..

__Ba ai 30mins ba segashi yazo, kujera ta kawo mai suka zauna a compound din gidan kamar wasu masoya lolz... Ta fara bashi labarin abubuwan dake faruwa game dasu xeey

"ismail yace hmmm Ai ni ba ruwana da ita yanzu, tunda ga abun da aka fara cemun, hakuri dai ta bashi, sannan ta kira su xeey din, yayi mamakin ganinsu da uniform, Tace kagani ma wlhi basu dade da xuwaba yanzu kaga kayi hakuri, kafin na temakesu kai zaka temakesu tunda kunfi Kusa, yace ok badamuwa amma fa sedai musama wajen tattaunawa, badai a layi ba kafin nan gaba ace....basai na fadaba,

"Aunty mariam tijjani tace insha Allah bari dai na baku waje ku zanta dan kunfi kusa, lolx yace,

Abba da Aunty mariam kam Daki suka wuce nan dai xeey tace yayi hakuri sannan taci gaba da bashi labarin abubuwan da suke fuskanta a gida idan dad dinsu benan,

__ Allah sarki ismail yace ok ba komai indai hakane to zan dinga xuwa school dinku during break tunda i was once a student kuma ni nabar school din har yau suna sona, tace yeah hakane,

sannan sukai sallama, Yai tafiyarshi gida amma yana mai tinanin irin wannan halin da *MATAR UBAnsu* zata bullu musu dashi...

Xeey kam bayan tafiyanshi abinci sukaci sosai, Mariam tijjani dai basu hakuri take tayi seda sukaga time din tashi yayi sannan suka tafi Gida bakinsu alaikum. Ba wanda yasan inda sukaje kamar yanda matar ubansu tana musu muganci ba tare da sanin mahaifinsu ba...

Haka dai rayuwarsu ta kasance idan Babansu nanan Hajiya sa'adatu kamar zata cinyesu dan So.. Amma idan benan Hankalinsu a tashe yake dan harda akin masu aiki Su sukeyi ko sun fadawa masoyansu ga halin da suke ciki kowa sedai yace suyi hakuri...
_kuma hakane duk inda akace kayi hakuri to kayi domin zakaci nasara da yardan Allah_

kullun Ismail seyazo wajen xeey a school suyi hira sosai dan yanzu duk aikin da takesha a gida data tino zataga Ismail se xuciyanta yai sanyi dan Tasan zai kwantar mata da hankali da dad'adan kalamanshi da cool voice dinsa......

Time natayi na Tafiyar Ismail Egypt yanzu Saura kwana biyu ya tafi, Gashi wata shakuwa sosai ta kullu tsakanin ismail da xeey dan har tinanin yanda zai fada mata yakeyi....

Lolx..... Ana gobe zai tafi........

*Kuci gaba da biyoni dan jin yanda labarin zai kasance...*

*Ummiey love*
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛

```STORY & WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson*💋

*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]

*​LIKES AND DROP YOUR COMMENTS​*
FB.. #https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Forum-E-W-F-1922297541423276/

*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_

```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*😍

_Somewhere, some1 dreams of your smile & finds your presence in life so worthwhile. So when your lonely, remember its true that some1, somewhere, is thinking of u._ *EMNOOR AHMERD D*💓

*PAGE📄37__38*

Ana gobe ismail zai Tafi Egypt ne Ya dakko wa ennen *memon* da yai love words a ciki guda biyun ya bude ya kara Karantawa just Wani nishadi yaji yanayi Yanayi, Toilet ya shiga yai wanka Yazo ya shirya ya sa wani riga me dogon hannu da jeans kayan sun amsheshi sosai yayi kyau.. Sannan ya dakko *memos* din Yasa a bag dinshi yai wa mummy sallama Yace bari yaje ya dawo, Tace ok my love Allah ya tsare yace ameen.

_School din se xeey direct Ya wuce Allah yasa time din break ne, Yaje dama yaran school din sun saba dashi kowa se oyoyo yakemai, Direct office din principal ya nufa.

" Yake sanar dashi by tomorrow Zai tafi school a egypt, congrats sukai mai sannan sukai mai fatan Alheri...

Xeey ce ta hangoshi Takecewa Safiyya frnd dinta kinganshi chan zo muje ki rakani, "da safiyya tace bazataje ba se kawai tace ok muje dan dai shine.. Haka sukaje suka gaisheshi, Waje suka dan Samu suka tsaya suna magana yace baby sister guess what?

What Tace tell me tace,
Yace amma promise me bazaki kuka ba,
"xeey tace haba wani kuka kuma bazanyiba bro,
Yace safiyya kina shaida ko tace eh,

"Yace mata i'm leaving naija by tomorrow, Wani zare ido xeey tayi numfashinta Na shirin yankewa,

"Yace come on i'm joking nan ta sake wani numfashi. Tace wlhi har naji wani iri thank God wasane,

Kallonta kawai yayi azuciyanshi yace tab da alama za ai daro wajen rabuwar nan Dan haka Ya lalubo wata hirar sun fara kenan akai ringing akoma break,

Sun kama hanya kenan safiyya kamar ance ta juyo taga ismail a tsaya a wajen yai mata alama da idan sunje ta dawo ita Tace ok,

Sun shiga sun zauna safiyya tace inajin fitsari,
xeey tace sai kijeba inda zani gaskiya we just cme back frm break me yasa bakiyiba?

"safiyya tace to bari naje nayi, aiko safiyya ta fito cikin sauri tazo ta sama Ismail yake ce mata da gaskefa gobe zebar kasar ya mika mata wani memo yace tasa ma xeey a school bag ba tare data saniba dan Allah...

"Tace ok ba komai Allah yakaika lfy bari naje kar ta biyo baya yace ok, tnx....

"ismail barin school din yayi yana tafiya yana tinanin yanda xeey zatai Idan taga memo din, gida ya dawo ya fara shirye shirye dan da daddare zebai gida....

__Bangaren su xeey kuwa, Safiya na shuguwa class tace sarkin wayo kin dde tace eh walhi, kinsan anyi break yara kowa yaje yin fitsari before a shiga lesson.
Chapter 10 · 0% Book details