Sashe 1
A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY & ✍🏼WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson*💋
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_
✍🏼 _In the Name of Allah, the Most Beneficent, the most Merciful. All the praises and thanks be to Allah, the Lord of the 'Alamin (mankind, jinns and all that exists). The Most Beneficent, the Most Merciful._
*I SALUTE YOU ♻E W F gaisuwarku tada bance, baki bazai Iya furta yanda nake jinku a zuciyataba, kuna gaba sedai a biko a baya na gaisheku yan uwana masu kamshin humrah, kuyi naku kuyi na wani* ❤Zuciyata na tare daku a koda yaushe____ _One Love to you All_❤
*I will never forget you kawayen arziki*
_Xeey Haruna, my Asy Khaleel, Farida m Nasir, fati Axland And Mariam Tijjani_
```WANNAN LITTAFIN GABA DAYA SADAUKARWA NE GA_____```
*MARIAM TIJJANI ADAM* _NA BAKISHI KYAUTA HALAK MALAK NAKINE_
*Dedicated To My great FAMILY❤ One love kawai*
*1 ____ 2*
Mummy.....mummy kinga Zee_zee tana biyoni ko kice mata ta dena bina... Cikin wani tafiya na kasaita Naga Hajiya Halima Tana sakkowa daga upchair dauke da wani yalwatacciyar murmushi ta sama waje ta zauna a kan wani hadadden Kujera dake Pallon..
Da zamanta sega abba (usman) yazo da gudu ya kankame Mummynsu yana Hajiya kinganta ko,
"HAJIYA ce ta dakamai tsawa tana cewa Haba swthrt i told you several times akan ku dena wannan guje guje amma bakwaji ko?
____Zee dake labe Tana jin hajiyarsu na fada dan haka ta dakata bata shugo falon ba, Zee dai se leken brother dinta takeyi tana mai gwalo.
"Tun hajiyarsu bata luraba harta lura da leken Da XEE takeyi dan haka ta kirata
"Xee Ce ta tako sumi Sumi gabar hajiyarsu tazo ta zauna, Dukansu dukar dakai sukayi kamar basu suke guje guje ba "Hajiya Halima ce ta kalle yaranta cike da farin ciki da godewa Allah da ya bata yara masu kaunar junansu, sannan ta bude baki tace me nace muku? Ba nace ku dena guje gujen nan ba idan wani cikinku ya fadi fa?
"wata matace nagani ta kelo tace Aww hajiya ai da kin barsu sui wasansu idan basuiba dawa zasui? Naga gidan bakowa saisu kadai just leave them su shana wata rana bazasui ba
"Hajiya halima ce tace Uhum kinsansu se anayi ana taka musu burki tukunna if not ahaka zasu tashi da rashin ji ballema Zee tana babba amma wai ita take tsokanar
"Abba ne yai kasa kasa da murya yace No mum bazamu karaba, excercise mukeyi ko sweet sist, Zee dai ta daga Kai alamun da cewa Yeah,
Hajiya Halimace Tace to Naji adai dena banaso suka hada baki sukace *Okay MUM.....*
*TOSHEN LABARIN*
Alhaji Abdullahi dan garin kadunane, Babban dan siyasane dan sunsan komai da yake shiga da fita na gwamnati, suna yawo kasa kasa Inda Allah ya hadashi da matarshi ta Farko Hajiya sa'adatu, sunyi auren soyayya shuru shuru har sukai 10years ba yara shi kuma Alhaji Abdullahi nason yara sunje asibiti ance duk ba me matsala cikinsu Lokacine be yiba..dan Haka Kwasam se Allah yasa Ya kara aure Hajiya Sa'adatu tadanyi bakin ciki sosai da ya sake aure a aganinta zai juya mata baya setaga akasasin Haka... Kuma Ikon Allah matar daya aure bata mata raini tana bata respect sosai daidai gwargwado hakan yasa ta dan kwantar da hankalinta,
"Akwai wata rana kwatsam Bayan Alhaji Ya Auro matarshi ta biyu after 1year se gashi Allah ya azurtasu da Yarinya ta farko Mace, Alhaji yayi farin ciki sosai da kowama ya nuna farin cikinsa nan fa Alhaji ya daura Son duniyan nan wajen wannan Yar lelen Tashi Wato *ZEEE* dan kamaninsu daya da mamanta, fulanin gombe ne,
"ana haka komai na tafiya normal ba wani kishi ko Bacin Rai after Zee tayi 7 Years Allah ya kara azurtasu Da Yaro Usman (Abba) to nan fa Alhaji kwata kwata ya tare wajen yaranshi baya son wani abu dazai Tabasu, hatta uwar data haifesu sedai ta nuna ita ta haifesu amma cinsu chansu duk alhaji keyi, dan aganinsa sune farin cikinsa dan ba karamin Son yara yake kuma gashi Allah ya bashi....
Nan fa Hajiya sa'atatu ta shiga damuwa duk abun duniya ya isheta akwai wata rana tana zaune a daki tayi tagumi sega Alhaji ya shugo, ya kalleta yace hajiyata meke faruwane naga duk kin chanza kwana biyun nan
"Hajiya sa'adatu tace ba dole ba har yanzu ban haihu ba abun na damuna
"Alhajine yai smiling yace ki kwantar da hankalinki, haihuwa zakiyi just lokacine muke jira sai mu dage da addua, nima inason inga kin haihu uwar gidatah, yanzu abun da nakeso dake shine ki kwanta ki bacci tace okay saida safe, seda yaga ya lallabeta ta kwanta sannan Shima yaje yai Alwala yai sallah ya tsaya addu'oin neman wa iyalansa tsari....
*Ummiey Xeey*

```STORY & WRITTEN✍🏼 BY```

```SADAUKARWA GA_____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*
Where is *UMAR M SHARIFF FANS* _Wannan page din gaba daya nakune masoyan Umar, Ku taka Ku juya Jirgin *So* zai tashi so karki bari a tafi bake💃🏻💃🏻💃🏻_
*Jirgin so zaya tashi kaidai ake jira Dan gatah duniyar So Kaine da Sarauta..Umar👑*
*📄 Page 3 ____ 4*
The next day ne in the morning Alhaji Abdullahi da iyalansa suna kan dining table suna having break fast phone dinshi yayo ringing
Yana dubawa yaga one of his friend ne da suke aiki waje daya then yai picking suka gama magana sannan ya kalle matayanshi Tace huhh emergency tafiya zanyi kuma is like zaiyi taking time before na dawo kuyi shawawa yanzu plz dawa ya kamata na tafi?
Hajiya Sa'adatu tai kicin kicin darai Dan all her thought Alhaji zaice da hajiya Halima zai tafi but bari dai taji ayi shawaran
"Mum Din su zee tafara magana cikin fara'a Tace Alhaji Ku tafi da uwar gida mana, ni banga ta tafiyaba saboda yara suna zuwa school kuma kaga idan na tafi zan bar mata surutu Dan sata magana zasui tayi just ko tafi WATA rana inda rai da lafiya zai muje
___Alhaji Abdullahi ya kalle Hajiya Halima Dan ba karamin burgeshi takeyiba SBD saukin kanta, tanada dadin sha'ani Dan bata dauki duniya wani abuba yace Nagode Allah yai miki albarka, Tace ameen, sannan ya koma dubarsa ga hajiya Sa'adatu yace ki Shiga ki shirya zuwa 12pm flight dinmu zai tashi
Hajiya Sa'adatu jiki na rawa ko to bata cemai ba ta Shiga daki ta kira aminiyarta tana bata labarin ai zuwa anjuma zasubar Nigeria Alhaji da ita zai tafi kuma zasu kusan two weeks a chan
" Aminiyarta ta washe BAKI Tace wani hanin ga Allah baiwane, da yanzu kin haihu kin Tara yara badake za'ajeba
Hajiya Sa'adatu ta Dan hada rai Tace uhm kinsan dai inason yara sosai yanzu idan Alhaji ya mutu duk su zasu kwashe gadon
Kawarta Tace karki damu zamusan me zamuyi kema zaki haihu nan sukai sallama Amimiyata Tace Allah kaiku Lafiya Asha soyayya Allah yasa Asama tsaraban chan Lolz.... Itadai Tace Ameen
Misalin 11 ne Su Alhaji suka fito zasu tafi airport driver yazo ya kwashesu dukansu harda su Zee n abba yan rakiya da mum dinsu, Zee n abba se kuka sukeyi wai zasubi Dad dinsu but ba hali, se lallashinsu yakeyi dakyar suka hakura yace zai kawo musu tsaraba masu Yawa sannan Suka dan lafa da rigima,
"seda sukaga Tashinsu sannan driver ya dawo dasu gida, Suna dawowa sukaga gidan su kadai ba Dad suka fasawa Mum dinsu kuka wai suna missing Dad, Seda tai da gaske sannan sukai Shuru,
_____Around 4pm ne Suka isar kasar England an ware ma ko wanne a cikinsu bangarenshi kasancewar Kowa da matarshi Yazo, Hajiya sa'adatune bayan Sun huta sunci abinci takecewa Alhaji Tana missing din gida Most especially *XeeXee,* wai taji kawai tana son yarinyar ne Ko zai bar mata itane??
"Alhaji Yace ai ba komai Bari mu koma Gida Seta dawo dakinki kinga anyi One One kenan, Nagode Miki Allah yai maki Albarka kema Allah ya kawo Miki Naki Tace Ameen......
•••••••••••
Xeexee ce a Compound din gidansu Da kaninta suna Wasa, tasa wani Riga da wando kanta tayi parking amma a rufe yake da wani Hula, amma baya hana ganin gashin kanta, Daganinsu kasan hutu ya zauna musu a jikinsu dan har skin dinsu wani sheki yakeyi, Suna cikin wasansu Sega wani class mate dinta *Ismail* ya shugo kana ganinsa kasan Dan hutune, farine beda jiki sosai ga Idonshi me kyau, class mate din xeexee ne but ya girmeta ba sosai ba age dinshi zekai 19years haka while Xee kuma she's just 15yrs..
Da gudu taje zatai hugging dinshi chan kuma meta tina seta Fasa, Shidai isma'il kallonta kawai Ya tsaya yi sannan ya bude baki Yace Hmm ke bakyaji ko wai yaushe zaki hankaline, Abba kaninta kuma Se dariya yake mata Yace Sweet sist kenan, Ganin Abba na dariya ne dan he's just 8years besan ma wani abun ba dan kawai girman ne ba wani wayau...
Isma'il ne yace nazo ne fa Ki bani assignment din da aka bada kinsan ran Friday banje school ba gashi gobe monday... Tace Oh hakafa let's Go in kaje ma ka gaishe da Mummy tana ciki, Yace Okay, sannan suka kama hanya se cikin Pallow din nan suka tadda mummy tana Kallon TV, he greeted her then Tace Mai ina mum dinsa yace tana Gida, tace a gaida ta, yace Ok,
"Zeezee ce Ta fito da school bag dinta ta ciro mai book din Tace gashinan Nima banyiba please kai mana Tare, "Mummy tace me za'ai Dama an baku assignment baki fada mun ba
*Zeezee* tai narai narai da ido tace am sorry mummy na mantane,
"mummy tace sorry for yourself yarinya se wasan tsiya ace common assignment kin manta, Allah ya shiryeki Tace Ameen,
Then Isma'l ya Amsa book din, mummy tace yagaida mamanshi yace okay Hajiya, Zeexee ce ta fito raka isma'il ya kyalleta yace ke wai me yasa kike hakane? Look at you bakyajin kunya? Jifa shigan da kkeyi haba ba girmanki bane