Sashe 7
A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asibiti sukaje aka dubata akace Zazzabine, Allurai Akai mata then suka bata magunguna
Ummiey_Xeey
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY & WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson💋*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*LIKES AND DROP YOUR COMMENT👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼*
#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼
*HAKA ZALIKA NAN ZAKU SHIGA DOMIN SAMUN LITTATTAFANMU*
*OCTOBER 2017*
~SHORT STORY~
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM😍*
Dedicated this wonderful Page to you my abokan aiki, zama daku Akwai sweet irin sosai dinnan *Nabilancy, Jameelah k Mashi, Maman Ussy And mmn khairat*
📄PAGE 23___24
Sundawo daga asibitin ne Mummy Tai mata godiya akan hidiman da Takey, Hajiya sa'adatu Tace ah Ai ba komai Nima yatace ko? Zee dai ita kam Gyada kai tayi amma Zuciyanta nachan tinanin Ya Ismail Dinta,
Around 8PM ne Dad ya dawo Yaji xee shuru yasan ba lafiya kiranta yayi amma Dakyar Ta iya zuwa dan wani irin ciwon Kai da ke addabarta, Zuwa tayi ta sameshi Ta gaishe dashi nan ya lallasheta Taci abinci Tasha magani, Suna Zaune a Pallow ne Hajiya sa'adatu tace dan Allah Ina neman Alfarma,
"Alhaji Abdullahi yace ok ina jinki, Tace dama maganar Zainab Ce Ina so Abani ita halak malak inba damuwa, tun kan Alhaji yayi magana Hajiya Halima dake kwance kan 3seater Tai murmushi Tace Haba Yaya Sa'adatu Indai Zainab ce an baki Ita, Jin dadin Maganar ne Alhaji besan Sanda ya zunduma wa Halima Albarka ba dan Komai tana yinshi cikin tsari da Hankali...... Lolz Masu suna xee se a tattaro kaya azo dakin Hajiya Sa'adatu muga wani Wainar za a toya
kwanan Xee daya taji sauki Nan fa aka fara shirye shiryen Zuwa Umrah...ana Gobe zasu Tafi Dukda Xee da ismail Sunyi Fada Be hana Ta shiga Gidan yimai Sallama ba, har gate ya rakota bame cewa kowa komai tace Toh nidai Bye sai mun dawo. Binta da kallo yayi dan yasan He will surely Miss Herrrrrrr....
*******
Misalin Karfe 4 na Yamma Suka isa kasa me tsarki, Nan fa bakuga murna Wajen su xeey ba Allah ka bamu Ikon Zuwa Kasa me tsarki.....Ameen
Dad ne yace suzo suje ya shiga dasu Wajaje sai kallo Abba yakeyi banda xee da gaba daya hankalinta baya wajenta Tana chan se tinanin Ismail takeyi dan imagining take yanda rayuwarta zata kasance na Two_weeks dinnan without Him,
"Alhajine ya lura da ita yace My baby Xee Ko dai jikin nakine, naga bakya walwala, kai kawai ta daga Alamun Eh yace sannu ko mamana tace yauwa abbana.....
"Bangeren Ismail Kuwa Duk dauriyanshi seda yai kuka, Dan betaba tsammanin Rana daya bazaiga Xee ba se gashi yau Wai ba ita gashi ba gobe zai gantaba ba jibi ba sai wata rana kawai dan idan ta dad dinsune zai iya cewa daga Makkah su tafi Wani kasar hutu tunda dama hutun school akeyi, kuka yaci sosai sannan Ya dakko Wani Diary Ya fara rubuce rubucen shi, amma kuma idan ya tino da furucin da ta mai na dama shi dan iskane sai yace mtsww gwandama da Mukai Nisa da ita but deep into his heart yayi missing dinta irin sosai dinnan...
Kamar yanda nai missing my *emnoor Ahmerd..my Twin Sis Lolx*
Haka dai Itama Xee kullun tinani dan har rama tayi amma bataso Asan Saboda Ismail ne amma ina duk wayonmu iyayenmu kallon mu kawai sukeyi Hajiya halima mamanta ta gane duk Rashin Ismail ne ya maidata haka sedai Kawai tai ta mata Addua Allah yai mana zabi mafi alherine Shine Kawai...
Satinsu Biyu chur Suka dawo xee ba karamin tsaraba Tai wa Dan uwanta Ismail ba, Shima yanajin labarin sun dawo yajishi kamar an ciremai kaya a jiki dan har wani nishadi yakeji atleast zega pretty Frnd dinshi, XEE ma Da suka dawo Gaskiya tajita confortable dan tasan Itama zata Ganshi, Ta so ta ganshi suna dawowa amma ba yanda zatai dole se washe gari dan dare yayi kuma dad yace ta bari ma kawai se Gobe, Dan haka da sassafe Ta tashi tai abun da zatai Ta gyara ko Ina, sannan tai wanka tasa kaya tai kyau sosai cos yanzu gaskiya ta kara girma masha Allah..
___Riga da siket tasa ta dakko hijab dinta har kasa tai kyau sosai sosai, sannan ta fito, Wani yarone a neighbours dinsu ya fito dan haka ta sama damar ai kenshi gidan su ismail akan yaje ya kirashi, Yaron na shiga yace ana kiran ismail a waje, yace to kace ganinan, ya fito ya sanar da ita tace tagode, ismail kam ya shirya dan sunyi da wani frnd dinshi zasuje wani waje yana shama Shine, fitowar da zaiyi kawai yaga Xeexee,
"""wani farin ciki yaji aranshi amma yadan Fuske yace ur welcome ma, Da fatan kundawo lafiya ya baki shugo cikiba, Xeexeee tace uhm Ba komai ai mun girma yanzu,
"ismail yai dariya yace hajiya xee rigima but anyway masha Allah tunda kin girma, Allah ya kara girma da daukaka ranki ya dade,
Xee ma dariya tayi tace bansan iyaye fa, hope kana lfiya ya missing dina, Yace lolz kedai zan tambaya ya missing dina
Tace uhm aikam Munsha missing, Mum na cikine yace yeah tace alright mu shiga na gaidata, Yace ok, yana tafe tana binshi a baya har suka isa pallon ta shiga ta gaisheta, Mum ismail Tace Ki gaida hajiyarki inanan Shugowa,
Xeexee tace ok zataji tai fitowarta, waje suka koma da ismail nan dai sukai hira a tsartsaye Har ta Nuna mai New phone din da dad dinta ya Siyo mata, Congrats Yai Mata ya amsa phone din yasa numbernshi Yace da wani Suna zanyi saving Tace Kasa da Sweet special nan take yai mata flashing Numbern shi yai appearing a screen din itama tai saving da Sweet special
"Tace ok zan tafi Gida Yace tun yanzu Tace eh wlhi; nan sukai sallama... Har ta shiga gidan shi yana tsaye yana cewa ikon Allah Xee tayi hankali sosai da dane seta shugo. Yace masha Allah....
Tana shiga ta tino tsarabar da ta kawomai Dialing numbernshi tayi tace Kananan ko ka fitane yace yananan, nan ta dakko kayan niki nike tana kawo mai tace gashinan tsarabanka,
Kasama magana yayi dan murna dan son da xee kemai ya wuce misali, godiya yai mata sosai tace no ba haka atsakaninsu, ya dauka kayan ya nunawa mamanshi tace Allah sarki yar albarka, Allah dai ya saka da alheri Yace ameen.
Daki ya shige yai mata text kamar haka Naga kaya ina mai kara godiya Allah ya hadaki da mafificin Alheri ya baki miji nagari, thanks Once again my pretty
tana karantawa ta turo da reply tace Never mind My Sweet #ANA TARE...

*Ummiey_Xeey Abakson*💋

*LIKES AND DROP YOUR COMMENT*
FB... #https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*😍
*WANNAN SHAFIN NAKINE MY DEAR UMMY KHADIJA..DEENAR HAMMA*
_May your memories today be awesome, your dreams become a reality, your joy last forever. Have a wonderful birthday._🎂🎂🎂🎂
*📄 PAGE 25___26*
Haka Rayuwar su ta Kasance cikin Jin dadi da walwala, ALHAJI abdullahi Ya kara gyara gidanshi kamar Ba shiba, Anyi painting ko ina idan ka gani idan baka saniba Zakace sabon Gida ne, Duk Saboda HALIMA ya Gyara Dan Next month ne watan haihuwarta...
"Alhaji Abdullahi Yasai komai na haihuwa hatta kayan da Maijego zata ran suna Ya siya, Su Zee kam ba a magana dan kaya ya sai musu bama a nan Ba, na Gani na fada kowa jiran Ranar nan Yakeyi, Akwana a atashi asarar mai Rai, YAU hajiya Halima Ta tashi da Wani Ciwon ciki da Baya da alamun nakuda Takeyi, Kwallawa Hajiya sa'adatu kira Tayi akan tazo ta temaketa, Hajiya na zuwa taganta cikin halin naguda
"Hajiya sa'adatu dariyan mugunta tayi ahaha, wani far da ido tayi tace Yauwa Yaranki basanan sun tafi school. Alhaji ma bayanan inaso in fada miki cewa Halima kashinki ya bushe, Yauce ranar da zaki numfashi na karshe,
Yauce ranar da na tanada ban taba fadawa kowa sirrin nan ba, Ahahah.
Hajiya halima Kuka ta fara, ga zafin nakuda ga Maganganun da kishiyarta Taji tana fadi anya hankalinta Daya kuwa? Hajiya halima da karfin hali tace yaya bangane me kike nufiba da Yau zanyi nunfashi na karshe, Dan Allah ki kaini asibiti,
"Sa'adatu tace tabdijam ba inda zan kaiki barima ki Gani, Nan take ta Kira aminiyarta Hajiya Yalwa take sanar da ita, tai maza tazo gidanta Yau abun da Suka dade suna shiryawa ya tabbata Hajiya halima na nakuda,
"Yalwa wata shewa tayi tace kai naji Dadi ganinan zuwa, ba Ai minti Biyar ba se gatan Tazo, Sa'adatu bude mata gate tayi dan dama tuni ta aike masu aikin Gidan dukansu ba kowa se ita kadai a gidan, Hajiya halima kam kuka takeyi dan ta gane manufarsu kasheta sukeyi suyi _subhanallah_
Nakuda yazo gadan gadan Amma Cikin ikon Allah Yaro yaki fitowa, da sukaga Time na tashin Su Xeey ya kusa Nan suka danneta, tun tana numfashi har ya fara slow...
Halima Kam ba abun da takeyi Se addua da Allah ya tsare mata yaranta bayan Ranta, inama zata Gansu, se hawaye take tayi tana ayyana wa A zuciya Shikkenan Nata Ya Kara *A DALILIN MATAR UBAN* Yaranta Gashinan yau Zatabar duniya, Subhanallah,
Nan dai suka matseta da karfi rai yai halinsa, *INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN* se da sukaga bata numfashi ta mutu sannan suka Kyaleta,
_Readers kuyi hakuri nasa hAlima ta mutu nov din zaifi da dine haka, tnx kuci gaba da biyoni_
dan kar asirinsu ya tono ne, Sa'adatu ta fita makwabta tana kuka Tana sanar dasu cewa Halima ta rasu wajen Haihuwa, Ismail kam yanaji ba wanda ya tausayawa sai Xee, kan kace meye har an taru a kofar gidan,
"Sa'adatu ta dauka waya ta kira Alhaji Abdullahi mijinsu take sanar da shi cewa Halima ta rasu wajen haihuwa seta fashe da kukan munafunci,
"Alhaji ABDULLAHI meeting sukeyi nan take ya fadi yana Fadin Innalillahi wa inna ilaihi Rajiun, Matata Ta Rasu, nan fa abokanshi sukeyo kanshi se bashi baki sukeyi Akan yayi hakuri kowa be wuce ranarsa, dakyar dai ya tashi sukayi zuga Se gidan Mutuwan,