Sashe 3
A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bangaren Su xee kuwa komai na tafiya Normal ba wani abu sedai tun ran da aka Zanesu a school ta fito da wani Sabon Salo, Dan kara chusa kanta take wajen Ismail Dan ace eh soyayyan sukeyi amma Ina shi tsoro yakeji dan yasan halin babanshi idan yasan abun dake faruwa kenan shi yana baya baya da ita, ita kuma se shisshigemai Takeyi,
*1 WEEK LATER* Ana Gobe Su Alhaji Abdullahi zasu dawo sukaje babban Kasuwar dake Kasar England, Alhaji ba karamin siyayya yaiwa yaranshi ba, Hajiya sa'adatu kuwa ganin siyayyan ne hankalinta ya tashi Tace tab Alhaji ina zamu da wannan kayan,
"Yace na xee da abba ne, sa'adatu saboda bakin ciki kasa boyeshi tayi tace haba Alhaji wai me yasa hakane yan uwan naka fa, komai se kace yaranka, to Nima kaga banda Yara zanyiwa yayan yan uwa nasan ananan ansamun ido aga me zanzo dashi
"Alhaji Abdullahi Yasan inda Maganarta ya dosa be wuce tace itama da tanada yara da yanzu da ita ake cin wannan daular se be da muba yace To kema ki zaba duk kayan da kikeso ko nawane zan biya, nan ta yake baki ta faramai Godiya shidai Binta da ido kawai yayi dan tausayi yana tausaya mata amma idan tai wani abun kana Gani kasan bakin ciki ne,
"haka suka gama siyayya sannan suka dawo Gida, yana dawowa ya kira Matarshi (maman Su Xeey) yake sanar dasu Gobe in Allah ya kaimu zamu dawo, Tace To Alhamdulillah Allah ya dawo daku lafiya yace Ameen, Suna gama waya ta kira two loving children dinta take fada musu Gobe dad dinsu ze dawo, Aiko nan suka fara murna suna Tsalle Zeey da taji murnan ya mata yawa da gudu ta shiga neighbour dinsu gidan su Ismail, yana Daki a kwance Kawai yaga an fadomai dakin Bako sallama ta haye gadon tana *my Ishmail* sunan da take kiranshi kenan, Tace Gobe Dad zai dawo, gobe dad zai dawo ka tayani murna...
"Tashi yayi yace hoohoo xeexee to Naji Allah ya kaimu gobe... Tace Amin but lafiya naga kamar you're not in the mood,
"Yace to ba doleba kinga Ya kamata ki kara hankaline ni namijine ke ta macene be kamata kina yawan shugomin any how ba.... Tace tooo bari na ware naga zaka fara mun preaching din da ka saba Aikam kan kace me, xee ta fita a dakin Se cikin gidansu taje ta sama waje Ta zauna kamar wacce akaima Rasuwa. Allah Sarki xeey...
Mum ce tazo wucewa taga Xee ta natsu tasan Da alama Abokin natane ya tabota dan haka batace mata Komai Ba, mum ce tazo fitowa Zata dakko Wani towel da take goge goge a kitchen Taci karo Da Ismail a bakin kofan Ya gaisheta yace Mum ina Frnd Take Tace Tana ciki, Yai maza ya shiga yana Xee xee xee, Tanajin muryanshine Ta wani bata Rai tace who is calling My precious Name,
Tana magana tana wani Yatsina Fuska sannan ta fito sukai 4eyes... Yace Xee haba Xeey... Itadai mummy ko bin ta kansu batai ba Ta ci gaba da abun da takeyi....
*Ummiey Xeey*
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY & ✍🏼WRITTEN BY```
*© Ummiey_Xeey Abakson*💋
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*😍
```Dedicated this page to All ♻exclusive writer's Fan's💋💋💋 ```
*📄 PAGE 9___10*
ISMAIL ne ya sake kallonta for the 2nd term Yace Haba Xeey, why are you behaving like this, "Itadai Mummy ko bin ta kansu batai ba taci gaba da abun da takeyi Dan Tasan Sun saba irin wannan ai fada wannan ya Biyo wannan,
"Ishmail dintane ya Kara Magana Yace am talking To you ne fa kin wani banza da mutane, se a time din xee ta dago fuskarta sharkaf da hawaye tace to bansan ya kakeso ina maka ba, komai nayi se kace ba daidai ba seka ganar dani, Nikam banga Wani abu ba dan ina shugoma Daki any how you're my frnd, my sitmate infact my everything, bantaso naga kowa ba se kai, sanin kankane banda frnd sbd a tinanina mata basu da Wani abu se gulma and so On,
"Yace Eh Hakane But i want you to understand Something My Xeey, kinfa........ Se kuma Yai shuru dan Yasan kome zaice mata ba ganewa zatai ba saboda ba zama da mata takeyi ba inma wani abun ne shi yafi kowa Sanin wacece Zee sai yasa yai shuru,
"Tace naga zakai magana kuma kayi shuru yace Eh zancene Kinga Kiyi hakuri ki share hawayenki kar idonki su kumbura kinga gobe dad Zai dawo, Tace bazaka sharemun ba kai,
"ismail Yadan waiga yaga mum bata Kusa ya ciro handkachief ya goge mata yace mata zai tafi to hpe ta dena fushi dashi, Tace yeah ta rakashi Har bakin Gate sannan ta dawo cikin room,
___Wanke fuskarta tayi tama chanza kaya dan ma'abociyar tsabtace sannan taje kitchen ta taya Mum dinta abun da zasui dinner dashi, Sunyi Sun Gamane after kowa yaci Suka gyara ko Ina dan gobe da wuri zasu tashi su fara shirye shiryen Abincin tarbon Su DAD....
*WASHE GARI*
Tun 5 da mummy ta tashi bata koma bacci ba, Taje ta Gyara side din Mijinsu, Sannan sukazo sukai break fast atsartsaye, tun daganan hajiya Halima bata zauna ba tayi wannan tayi wanchan, ta gyara ko ina abinci kam ba'a magana tayi kala kala, Around 11pm ne sukaje Airport taren Baki...
"suna Zaune suna shan ice cream ne Jirginsu Ya sauka, Mum tace su tsaya a fara fitowa sannan, Aiko suna tsaye sega Dad da hajiya sa'adatu a gefensa da gudu Sukaje sukai Musu oyoyo, Hajiya sa'adatu harda wangale baki tana oyoyo my xeexeey,
Dad ne yace plz mu Shiga cikin motar gaggaisa, na gaji Nan driver ya kwashesu da jakokunan Su se gidan Alhaji Abdullahi, Nan Fa aka baje a Pallow, Hajiya Halimace Ta dakko Musu Abincinan Datai Musu, Tana budewa ta fara serving Dinsu nan fa kamshi ya turare ko Ina,
hajiya Sa'adatu jiki na rawa ta amsa dan ta manta rabon da cin irin abincin nan, Shinkafa ne fara se taliya taji Su latas se Dan sauce din miyar da taji kifi ta zuba musu, Sukaci sukayi nak,
Su xee kuwa baki yaki rufuwa anga Beloved Dad tana makale dashi, Nan fira sukai sosai sannan dad ya shiga ciki ya watsa Ruwa ya Samu ya kwanta ya huta gajiya.....
__Misalin 5pm ne dad ya Tashi daga bacci yaje Waje ya gaggaisa da frnds dinshi da suka kwana biyu basu haduba...
Around 8PM ne Bayan anyi sallan isha'i Dad Ya kira yaranshi pallow, Dad ne ya janyo manyan jakunkunan da yazo Dashi Ya bude ya ba kowa tsarabanshi, Tun daga kan yaranshi har da masu gadi da drivers Na gidan...
Su Xee sunji dadi sosai dama burinta itama be wuce taganta kusa da Dad dinta, sun mai godiya sosai se atime din hajiya sa'adatu da lura da yawan kayan da yasai musu, daki ta shige ta tura kofa tana maida nunfashi tana tabdijam Allah na godema da banyi k'auran bakiba da yanzu Wannan kayan banawa a ciki balle naba yan uwana tunda ni ba haihuwa nakeyiba Tabdijam... Nan ta ciro waya ta kira kawarta taka sanar mata da cewa ai Ta Dawo, Kawar ta tace To Inanan Zuwa gobe Hope dai an mana tsaraba, Tace Uhm kedai Allah ya nuna mun randa nima zan haihu, dan ko ba komai Na samu gado Subhanallahi, kawarta Tace tab he har tsayawq zaki ya mutu, hmm zamui magana anjuma nan sukai sallama
Ita ko Xee badan dare yayi ba da taje wajen Frnd dinta ta nunamai Kayan da Dad inta ya siyo mata Hakanan ta hakura se goben..
Washe gari Nayi Tun 8 after dad dinta sun tafi Abuja xee ta je gidan Su Ismail yana bacci ma tunda ranar Sunday ne kamar daGa Sama yaji ana Knocking kofanshi,
Mum din shine ta fito ta Ganta ta gaisheta, Tace Aww Xee ce da safen Nan, gashi yana bacci,
"ismail Na juyosu da sauri ya bude kofa Yace Na tashi dan yasan yanzu se Xeey tai Fushi idan taji ance yana sleep kuma be bude mata kofar Ba..
"Tana ganinsa ta fara dariya Tace Come lets Go muje kaga kayan da dad dina ya siyomun, Yace Ok bari nayi brush Ko najene haka,
Ta kyalkyale da Dariya, "Mummy tace Uhm bari nai gaba dan kunfi Kusa, XEE CE ta jirashi a pallow Har yaje yai brush dan har wanka ma yayi ya shirya shap shap sannan ya Biyota suka Fito yace xee rigima this early morning kinzo Kin tasheni da kece da yanzu kin fara zumburowa mutane Baki,
"Ta kyalleshi ta murgudamai baki tace eh naji dai muje, Suka shugo ya sama su mummy a pallow Ya gaishesu Nan ta fitomai da kayan Ta raba wasu kashe biyu ta bashi yace No bazai karba ba, dakyar dai Ya amsa wasu kayan a ciki sannan Ta rakashi yakai gida harda mum dinshi ta biyosu Godiya.......
Nan dai suka zauna se Hira sukeyi da xee da ismail, Shima abba Se Wasa da ball yakeyi tsakar gidan...
*Ummiey Xeeey*

*📄 PAGE 11__12*
Misalin 11am Hajiya yalwa Aminiyar Hajiya sa'adatu tazo gidanta, tai mata sannu da zuwa nan fa suka baje a dakinta, Hajiya Sa'adatune ta kawo mata su Apple, lemu da Kankana, taci ta koshi ta mike kafa sannan ta kalle sa'adatu tace kai Hajiya kina shanawanki fa wannan Kayan dadi haka gaskiya kina jin dadi sosai,
"sa'adatune tace Uhm sannan ta tura kofan dakinta tace aminiyata wani dadi kina ganin har yanzu ban aje kwai a gidan nan ba balle nai tinanin jin dadi nan gaba, Bazan boye mikiba rashin haihuwar nan nawa na damuna, Ita kuma wanchan (Mamansu Zee) Yaranta fa biyu, Gasu har sun girma ni yazanyi yanzu se kuma taI tagumi,