← Book details A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 28

Sashe 6

A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Su Xee Dad na droping dinsu, Usman yayi Gida Ita kuma dama Throughout itama tayi missing frnd dinta dan Haka gidan su ismail Ta Shige, Mum dinshi ta samu a Tsakar gida ta gaisheta sannan ta nufa Room Din Ismail Din, Shiga tayi bemasan da mutun Ba se Hugging din Drawing din Da yayi yakeyi, Ita ko Xee tsayawa tayi tana Ganin Ikon Allah, Kusan 10mins tayi bemasan Tana wajen Ba,

"Takawa tayi ahankali Ta isa wajen Bed Din ta fara Zaro cardboard din da ya rungume Kamar daga sama yaji ana Zare a abu a jikinshi, batakai Ga zarewa ba, firgita Yayi Hade da juyuwa yaga Waye Zee ya Gani a Tsaye;

Tace Sannu Da Aiki, Ya wayince yace Uhm Tun yaushe kike nan Tace 10min ago, Murmushi yayi yace Myxeexee. Tace To muga Meye ka Zana ni ka hanani gani ma,

Yace no bana hana ki bane itace farin cikina Kuma Zan faranta mata rai banaso wani abu ya dameta infact bazaki ganiba dan Sirrinace, Tace Ohh Ashema sirrinkane nima zan fara boyema Nawa kenan,
Yace Eh Naji,
Tace Toh madallah,
Tana magana Tana shirin hawa Gadon...

Ismail ne yace kar ki hau, Itakam xee inama ta saurareshi Tuni ta haye Gadon Ta janyo pillow ta kwanta Tace Huh gaskiya na gaji bari nadan huta Anan,

"ismail ne Ya zare ido yace lalle you're Serious Kinga Zo Ki fitan mun a daki tundake Bakyajin Magana, Ko kallonshi batai Ba, Ya sake magana, Tace haaa Waikai ina ruwanka danine, Ba dama nazo kusa dakai sekaita Wani dan karamin wa'azi to yau ba Inda Zani,

"ismail ne Yace ba wani karamin wa'azi Gaskiyace ke kin taba ma ganin Inda Mace da namiji suke kebance ba tare da shaidan ya shiga tsakaninsu Ba, Kee zeee ina baki cronic warning akan cewa Ki dena shigan mun daki Anyhow Ko.

"Tace Shaidan fa Kace To ina Ruwana Ta janyo bargo ta rufa Ya rasa ya Zaiyi Da Ita Dan kome Ze ce mata ba fita Zatai Ba, Shima hayewa Gadon yayi Yace Nasan me Kike Bukata, Zaki gane ne Yau kuma kikaimun Ihu Zaki Sani, Yana shirin.......... Da gudu ta Sauka Tana maida numfashi Ya zo kusa da Ita Yace Shiiiiii kar ki sake kiyi magana, Nan danan Ya chanza Face kamar Ba shiba

********** 2DAYS su Hajiya Halima sukai Aka sallamosu daga Asibiti, Nan fa Hajiya sa'adatu bakuga kirkiba Kamar Me, kusan aikin gidan rabi duk ita takeyi, Shima Alhaji ba karamin Farin Ciki yayi Ba da yaga Matar Tashi tadan sauya, dan da dane Setayi mai Magana akan tunda bata haihuwa ya ajiye mata dubu dari biyu ko uku, haka suke zama duka hankalin Kowa a kwance.

*One Week*
da dawowar su daga Asibiti time din Hajiya halima Taji Sauki sosai, Alhaji Abdullahi Ya dauketa sukaje Kasuwa siyayyan Kayan Baby, Hajiya sa'adatu Harda Rakiya bakin gate, tana ganin sun Tafi Tace ina Su xee da Abba, Sukace gasunan, Tace yauwa yarana ku zauna anan banda yawo kunji Xee tai smiling tace ok hajiya, Ta kunna musu TV ta kawo musu fruits Suna sha suna kallo sunji dadi Kam sosai, Ita ko ta Shiga Daki ta kulle Ta kira Wani mutum Bansan nima me suka ceba Naji Tana Cewa Very Soon ne Ai...Nan dai sukai Sallama...

"Xee kam Kura mai Ido tayi dan yau Ya kusan bata Mamaki, Tace ismail dama Dan Iskane. Bazan kara shigar Mai Dakiba da yau, Seda yaga Nunfashinta Ya dawo Normal Ya bude mata kofa Yace Maza Ki fita. Tana Fita In banda Innalillahi da takeyi a zuciya ba abun da takeyi seyau ta fara Tsoron Ismail,

"shikam tana fita wani Dariya Ya sake Yace kaji mun yarinya Zatazo Ta batani, Irin matan nan hmm Ba wuya sunsa ka karya alkawarin da kayi yace Allah ya kyauta, Cardboard ya dakko ya kalleta Ya kara Wani Murmushi Sosai

Ita Kuwa Mum Din Ismail tun da taga Xee ta shiga dakin hankalinta ba a kwanceba Dan Tsoro takeyi kar Danta Ya janyo mata abun magana Balle Kuma Yace ai mai aure...Mum ce ta fito ta nufa Dakin Ta kwankwasa Yaqi budewa, Ta kara still shuru, Shi Duk daukanshi Xeee ce sai yasa beda muba, Mum ce ta banko kufan idonta ciki ciki tana tsoron abun da zata Gani, Ismail ta gani a zaune hankalinshi kwance, sannan itama hankalinta yadan kwanta, Tace Ina Xeey yace kai Ai tana shugowa bata dde ta fitaba sannan hankalin mum ya kwanta Tace My Son yace Na'am mum Se kuma ta fasa maganar da zatai,

fita Tayi taje tai alwala ta Kara neman wa danta Shiriya da dukkanin musulmai, Allah ya kara tsare mana Imani ya hanemu da Aikin dana Sani......

**********

Ummiey_Xeey
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR​*
*UBA​*
*_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛

```​​​STORY & WRITTEN BY​​​```
*​Ummiey_Xeey Abakson​💋*

*​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]

LIKES AND DROP YOUR COMMENT👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼
*HAKA ZALIKA NAN ZAKA SHIGA DOMIN SAMUN LITTATTAFANMU*

*​OCTOBER 2017​*
~​SHORT STORY​~

```​​​SADAUKARWA GA____​​​```
*​MARIAM TIJJANI ADAM​😍*

_QUOTE: ​In the end you will see who’s fake, who’s true and who would risk it all for you. And trust me, some people will totally surprise you!​_

*📄PAGE 21___22​*

Haka Dai rayuwarsu ta kasance cikin jin dadi da kaunar Juna, akwai wata Rana family din Alhaji Abdullahi suna zauna Kan dining table, Yace To Alhamdulillah, Insha Allah Wannan karon Dukanmu Zamu Umrah Harda Su Zeee, xee ce ta kwalla wani irin Ihu dadi taje tai hugging dad dinta dama Already ya mata alkawari Time kawai ake Jira yau Gashi Zasuje,

Abba ma kaninta Shima murna Sosai Yayi su Hajiyas kuma in banda smiling ba abun da Sukeyi, Hajiya Halima ce tace Aww Harda Yaran To Masha Allah, Allah ya kara budi Alhaji Yace Ameen maman Baby.

"Hajiya Sa'adatu kam taji haushi amma ba yanda zatai Seta boye nan itama tamai godiya Yace ba Komai Zuwa Nan da kwana uku zasu tafi;

Sukace Allah ya kaimu su xee Kam Murna sukeyi tayi,

Tun Rannan Raban da Xee tasa Ismail a Ido shima Haka, Gashi tanaso taje Ta Fadamai Zasu tafi umrah amma tana Tsoro ta kira abba tace yazo ta aikeshi, Tacemai yaje yacema Ismail Tana gaisheshi, Intamai abune ya yafe mata Zuwa gata Zasu tafi umrah,

"Abba yace to ya kama hanya Ya Tafi gidan ya sameshi ma da mum dinshi a Pallow suna kallon wani Movie ya shiga da natsuwa ya fara gaishe da Mum sannan ya gaida ismail Yake sanar dashi Sakon da Xeexee ta Bashi,

"Yace wow Masha Allah zo muje, Suka nufa Dakinshi Yadan rubuta short note kamar Haka... ​Congrats My dear i'm happy for you ALLAH yakaiku lafiya ya dawo daku lfiy aimun tsaraba irin sosai dinnan ki cika Jaka, Bazakizo bane inganki kafin ku tafi i'm missing you fa​

Ya mik'a Mai abba yayo gida ya bata Sakonta, Tana fara budewa wani kamshi taji Ta tsaya kallon rubutun dan ya iya hand writing, Fara karantawa tayi a natse harta Gama sannan itama Tai mai reply kamar Haka ​peace be upon to you,....I'm missing you more and More, Karka damu indai tsarabane seka Ture, But nifa yanzu bazan iya zuwaba Tsoronka Nakeji tun ranan nan, byeee​

ta ce Bro gashi ka kai mai please, Dama yana bakin gate yasan comfirm zata aikoshi dan haka, Abba na fita zai shiga gidan suka Hadu dashi, ya mika Mai ya karanta wani murmushi Yayi yace ok Muje ka kiramun Ita kar mu dameka da Aike ko Little bro

Abba Dariya yayi yace anty Xeey din yaya Ismail.....ismail yace kai, Kama hannunshi yayi sukai wajen gidan su, abbane ya shiga ya cewa xee ishmail dinta na kiranta,

wani dadi taji sosai dan dama abun da take expecting kenan, Hijab dinta ta dakko ta saka har kasa, tai kyau sosai abunka ga Farar mace....tazo ta sameshi a wajen ta gaisheshi yaqi amsawa, shi just ma ya shafa'a da kallonta dan 2days dinnan da sukai ji yake kamar Ankai month, magana na farko dayai mata shine You look so gorgeous my dear,
"tace uhmm, nan dai suka sama wajen da suka saba zama under tree suka, hira sukai sosai har yake tambayanta meyasa bata kara zuwa ba, Tace hmm kafi kuwa sani dama ya Ismail kai dan iskane da raping dina zakai,

"Ismail dukar dakai yayi wasu hawaye suke zubamai a ido, yace look xee wlhi tunda nake ban taba iskanci ba, Allah yagani nayi hakane dan ki natsu ki shiryu, ke look at you, shigan nan da kikai saboda nine na sani badan na miki hakaba da yanzu dagake se Wani riga da wando ko siket se dan karamin gyale, ya kara da cewa ba ko wani namiji zaki dinga shigamai Daki hakaba ba tare da yayi wani abu dake ba, ko hannu ya rike maki idan yaje gaba zai kara yace yayi kaza, babban dalilin da yasa kenan banaso ki saba da mu'amala da maza, sbd they are very dangerous, Kinga tafiya zaki ki yafemun tunda haka kika daukeni, Nagode ba laifinki bane Bye......

"Tun da ya fara magana xee shuru tayi dan tabbas maganar da ya fada gaskiyane, mikewa yayi yabarta a wajen ya fara tafiya kenan ta janyo riganshi ta baya tana cewa i'm sorry My love i don't mean to hurt you please come back to me I love you, Tsayawa chak yayi ya juyo yace kar ki sake tabani nagode Xee ya cigaba da tafiya,

"XEE Durkusawa tayi tana kuka ko juyowa beyiba dan shima hawayen yakeyi...Gida ya wuce yana shiga ya wanke fuskarshi ya zauna bakin gado yana tinanin maganar wato shine dan Iska, Wata xuciyan tace karka damu tunda ba haka kakeba..... Xee kam kuka tai taga be bawoba tasan ta batamai rai sosai dan Haka ta tashi ta nufa gidansu daki ta shige ta kwanta nandanan kanta ya fara ciwo zai zazzabi dan har rawar sanyi takeyi,

hajiya sa'adatu tazo zata shiga Kitchen taji kamar Ana kuka ta leka dakin Xee taganta kudundune a bargo se rawar sanyi takeyi, subhannallah Tace Ta shiga dakin Ta taba jikinta Taji Zafi sosai, Nan danan ta kira driver Yazo takaita asibiti dan Hajiya halima Laulayi yasa duk bata wani abubuwa Sosai,
Chapter 6 · 0% Book details