Sashe 49
Zuciyar Masoyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
AISHA ta girgiza masa kai ahankali yasoma kokarin zare jijiyarsa daga jikinta har ya zare gabadaya.
tajawo bargo ta rufe jikinta dashi ya sa hannu janye yana kallon kirjinta yadda suke acike bammm.su ne abu na farko dake fara tayar masa da hankali .
ko aciki Kaya ya kallesu tamkar ita ta tsarawa kanta .
ya kai bakinsa ya tsotse nipples dinta sannan da kyar ya iya mikewa yace zan dayi missing din su kafin na dawo fa. Amman dan Allah karki motsa daga haka yanzu zan dawo bani minti 30 ya maida boxes dinshi hade da zira doguwar rigarsa. ya sumbaceta .yace
nasan kema still baki koshi dani ba .
kmr yadda nima baki isheni ba .
dan dai kiran nan daga mami.
ya fice da sauri tabishi da kallo yana da sauki hali ko fushi yayi baya dadewa .
ta Lumshe tsumammu idannuta ahankali ta furta I love you Abdullah kalmar da kullum yake son ji daga gareta kennan ta sake cewa and I will missing you too .
Yana shiga falon mami sai da gabansa yayi wani irin faduwa ganin ita da mama hafsa suke falon.
Yasa ahankali ya raba kusa da maminsa ya zauna bisa kafet.
ya gaisheta , Amman sai me mama hafsa ce kadai ta amsa dan ita mami bai ji amsawarta ba .
Shiru na dan wani lokacin sannan mami ta dubeshi tace Abdullahi burinka ya cika ka auri yarinyar nan .
Ka dauketa kun zagaya koina.
akarshe dai gashi kun dawo inda muke hankalinka dai ya kwanta ka aureta .
mama hafsa ta karba koma dai menene nasan zuwa yanzu ya gyarata da cire kwadayinsa akanta ....
Mamai ta tabe baki sannan tacigaba a wancan lokacin kunyi nasara kai da dadynka .
na baku dama da lokacin kunyi yadda kuke so.
kun murdene kan diyar makiyyiyata sannan Kuma diyar matsiyata masu bin malaman soro.
tou a yau ina maka albishir taku damar takare .
dan haka a yau ina sanar maka ni na saki wannan yarinyar dakake aure sheida kawai nake nema daga gareka .
Abdullah ya zaro Ido waje yana kallon mami .
mama hafsa karbe da cewa koma dai me suke son samu ,sun dai samu sai tayi gaba tabi wani tsuntsun banda kai wlh ...
Abdullah kuwa mami ya zubawa ido ji yake tamkar wanda ya zaucewa tazo masa . mami ta Miko masa takardar da biro anan nake son ka bani sheida sakinta idan ba ka rubuta ba anan wlh kaji na ranste sai dai ka zabi ko ni ko ita .
Duk wata jijiya dake jikin Abdullah sai da suka daina aiki jikinsa na rawa yace mami kome zakiyi min kiyi min Amman dan Allah kada ki rabani da Aisha bazan iya wata rayuwa ba sai daita . tace uhm..
shi da kansa yasan yakarawa kanshi laifi a gurin mami saboda yadda ya fada maganar a raunane gashi yadda ya nuna tamkar rabuwa da Aisha kmr fitar ransa ne .
idan baka sani ba zaka iya dafa Quranic akan Aisha a tsirce shi ne.
Wata muguwar hararar da mami tayi masa ita tasa yayi sauri yin shr. tace nagode har kai ,ka aure macce da zata fini daraja kennan.
to ka tabbatar idan har baka rubuta min sakin yarinyar yanzu anan ba wlh wlh wlh bani bakai har duniya ta tanade..
Uhmmmm to ga dai mami tasake kunno kai da wani al'amarin me riketarwa da ban tsoro da saka zuciya rauni ko zatayi nasara raba wannan soyayyar da Allah kadai yasan karshenta uhm 😭😭😭😭😭😭😭sorry mami please🙏🏻
MMN SUDAIS CE
An dauko wannan littafi daga shafin www.hausanovels001.com.ng ku ziyarci shafin na www.hausanovels001.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348138892814
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.hausanovels001.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348138892814 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__