← Book details Zuciyar Masoyi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 49

Sashe 42

Zuciyar Masoyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Abdullah ya dafe kai dan ba yadda ya iya da ranshi.
biki sosai aka shirya yi musu , hankalinsa ya sake tashi dan har dare bai daura idanunshi akan matarsa ba" tun jiya da suka zo" shi duk Bai hana su yin komai ba duk ma abinda suke so suyi "Amman su bashi matarsa su dinga kwana tare suna tashi tare ,.

zaune yake agaban tsohuwar kakarsa da daddare ya zabga tagumi yana kallonta tamkar wanda akawa mutuwa . sosai hankalinsa yake a tashe fiyye da kwanan da yayi jiya da dukkanin alamun ma yau shi kadai zai sake kwana batare da dumin matarsa ba .
ya cire hannushi daga ta gumin da yayi ,ya daga kansa sama yana kallon celling dakin "runtse idanunshi yayi hade danasani zuwansa Egypt shi fa gaskiya bazai yarda da wannan tsarin ba.
itama tsohuwar rasa gane kansa tayi dan duk maganar da take yi masa bata samu wata cikakkiyar amsa ba har zuwa lokacin da shima aka shigo aka tafi dashi ..

Ita kuwa Aisha baiwar Allah duk abun ya taru ya dameta" ita gabadaya al'amarin nasu ya fara frigita tunaninta, yayin da gefe daya kuma tunani Abdullah ya tsaya mata arai" ta rasa yadda zata fassarashi"akoda yaushe yanzu tunaninsa sake tsuma zuciyarta yake wanda har yanzu da suke Egypt bbu abunda ragu. sai ma dada nunkuwa da yayi .

Kwance take a part din hjy kakar Abdullah tayi zugun tana aikin da yasameta yanzu , gabadaya ilahirin jikinta bbu inda baya bukatar ganinsa yayinda kwayar idanunta ke dauke da bukatar son ganinsa koda ko sau daya ne arana ,tana jin hakan ma bawai dan zai wadatar daita bane ,ta lumshe tsumammu idanunta tana sake jefa kanta cikin duniyar tunanin da mamakin yaushe ne ma ta fada tarkon Abdullah har tayi zurfi irin haka. zuciyarta ke harbawa da sauri da sauri yayinda kowani part na jikinta ke sake budewa " da dafe saitin ZUCIYARTA tayi ahankali ta shiga furta meke shirin faruwa dani kar dai son Abdullah ne yake neman kamani ahankali tace wayyo Allah...... Allah Allah karsa son Abdullah ne ya shige batare da na shiryawa hakan ba , tunaninta ya gangaro kan yadda ta tsinci kanta da irin rayuwar takeyi yanzu.
gabadaya ba irin wacce ta tashi da ita bace. tamkar wacce aka canzawa duniyar da take ciki rayuwar da take yi hatta hallitun jikinta ba irin wanda take mu'amula dasu bane.
wasu hawaye masu dumi ne suka silalo mata gashi dai ta aure miji dan gaske wanda ya amsa sunanshi ta koina. Amman har yanzu zuciyata cike take da tsoro da fargaba mara iyaka ,.
yanzu datake zaune a gidan kakaninsa ta sake gane su Abdullah irin asalin masu arzikin nan ne na sosai "dan tun jiya da suka zo ta gama gane hakan" a yau kuma sai aka fita daita tsiyo mata suturar da zatasa daga nan suka tafi daita gurin gwalagwalai da aka siyo dominta.
sai da ta tsorata daga abinci da take ci yanzu zuwa inda take kwana yasa tunanin innarta ya mamaye zuciyarta ta tuna, suna can ko kwaya daya daga cikin abinda take ci basu samu ba. kawai sai ta fashe da wani matsanancin kuka mai cin rai sai da tayi mai isarta bbu mai rararshinta ta tuna lokuta da dama, idan basu samu nikan garin abinci ba, a ranar sai dai su Sha gari suka kwanta .
tacigaba da kukanta har kanta ya soma ciwo .

Washegarin hjy ta turo ta fito , Aisha kuma duk kunya da nauyinta ya hanata fitowa.
dan haka tana fitowa falon byn ta gaisheta waje tasamu ta takure jikinta waje daya hjy ta lura da yanayinta Amman tashare ba tace komai ba.
,domin ana can ana shirya mata inda zatayi breakfast ne Abdullah yashigo yana zuba wani irin kamsh mai tsanyi da sanyaya zuciya , wanda yasa Aisha dake zaune ta lumshe idanunta batare da tasan tayi ba. , sanye yake cikin wata haddadiyar riga ashi colour da bakin wando jeans" gashin kan nan nasa yasha gyara yana kwance luf..luf...kmr koda yaushe .
kmr daga sama yaga Aisha zaune dau sai sheki take zubawa .... Zuba mata idanunshi yayi sosai sai kuma dauke kansa zuwa kallon hjy batare da yace komai Amman duk haka sai saki murmushi dan ya kasa boye murnarsa rabon sa daita tun kwana 3 da suka wuce .
Hjy ce tayi masa magana da harshennsu .
ya sake duban inda Aisha take yana dan yin murmushi kasa kasa karasawa yayi ya ja hannuta suka bar falon hannushi zagaye da kugunta.
can wani daki ,suka shiga ya turo kofar ya jawota gareshi sosai jikinsa har rawa rawa yakeyi dukkansu sai da suka sauke ajiye zuciya na kewar juna yace oh my god Aisha tunda muka zo sun hanamu muji dumin juna jiya gabadaya kasa bacci nayi ya dago kanta ya kalli fuskarta .
yaga hawaye nabin fuskarta uhmmmm bata da wuyar kuka ya fada akasan ranshi ya sa yatsansa yana dauke mata hawayen sannan ya saki murmushi yace hjy tace bazaki sake kwana gunta ba" wai cikin dare kuka kikeyi da alamun kina son a kawoki gurin mijinki ne .
Aisha ta kalleshi a tsorace zata yi magana ya dora yatsansa akan bakinta yace shish......garama kiyi shr ga idanunki sun nuna .
gara ke ma kiyi kukanki kinji dadi ni kasa kukan ma nayi saboda an rabani da sanyin idanuna , ya sake motsa daita sosai yadda bbu wani space daya rage atsakaninsu ahankali cikin sanyi yace tell me the truth Aisha bakiyi missing dina ba ya busa matsa iska a fuska ta dago suna kallon juna ido cikin cikin Ido ya kashe mata idanunshi daya uhm... Ina jinki fa .... bakinsa yakai ya sumbaci gefen wunyata yace bazakiyi magana ba ko ... kuka ta sake ganin Abdullah yaki fahimtarta. ya jawota kan doguwar kujera yana rararshinta yana lasar santsar jikinta "daga nan labarin yasoma canzawa , zip din gaban rigarta yasoma zuge kasa zuuu.... ahankali yake bin nonuwanta da mayun idanunshi ganin yayi sun sake cikowa sosai sunyi luwai ...luwai dasu ..ya Allah ....abinda ya iya fadi kennan akasan ranshi "zaro su yayi daga cikin bra ya bakinsa kan nippy dinta ya soma tsosa yayinda ya daura dayan akan dayan yana murzawa ahankali suke sakin numfashi kallonta yake yana son ta kalli cikin eyes dinshi kiii....tayi dan orready kanta na kasa zama yayi sosai ya kwantar daita a jikinsa. yacigaba da souckin din Brest dinta ,kasa yayi da fingers dinshi yasoma shafa cikinta zuwa kasan mararta bakinsa still na nipply dinta" game din yafa fitar da Aisha daga hankalinta har ta manta da inda suke saboda wani irin dadi take jin yana yawo a sansar ajikinta"ta sake dago masa dukiyar fulaninta sosai yadda zai ji dadi shima"Abdullah no westing time oooo... kuma damko su yayi yarinka sarrafasu yadda yake so.... hannuta ta cunkusa cikin gashin kansa tasoma ya mutsawa sakamakon jin hannushi akasanta ya zira fingers dinshi daya ciki yasoma fingering dinta ,jikinta ya dauke kirma wasu wuraren na sake budewa ajikinta. Abdullah yagama susucewa kadan ya rage bai sauka a network ba dan da hali mai gaba daya zaiyi ya huta da tarin sha,awarta dake neman halaka shi sosai yacigaba da fingering dinta baka jin motsen komai sai sauka numfashisu ahankali ahankali gabadaya sun narkewa juna sungama fita haiyacinsu burinsu kawai su cigaba da jiyar da kansu dadi kamkame Aisha Abdullah yayi ajikinsa yasoma kiss din duk inda yaci karo dashi a jikinta yana shirin yin mai gabadaya sukaji bugun kofar Aisha tayi saurin ta gyara rigarta da Abdullah ya soma cirewa ta Mike tsaye shima da kyar ya iya mikewa jin anci gaba da nouking ahankali jiki ba kwari ya isa ya bude kansa akasa baya son a fahimci yanayin sa Aisha kuwa na tsaye ta takure kmr mara gaskiya. wasu yan'uwan maminsa ne, yagani tsaye suka ce masu gyara amarya ne suka zo, Abdullah yashiga shafa kansa dan ya kasa magana dan ko kadan matar ba irin masu son wasan nan bace .
koda yaushe fuskarta a kintse take.
dan haka yadan matsa gefe dayarce tashiga takamo hannun Aisha taja suka wuce Abdullah ya bisu da kallon harara suna bacewa shima ya zube a gurin jagwab.....

Sun gyara Aisha sosai ciki da waje kmr yadda zasuyi wa diyarsu haka suka gyarawa dansu ita. 'dan wani turaren jiki da aka turarata dashi akalla zai yi wata daya bai bar aiki a jikinta ba "duk kuwa dana tsugunnawa wanda matar da tazo ta tafi daita ta sanyata sai da ta tsugunna.
a gurin Aisha abin har yafi karfin kuka jiki kuwa an gyreshi tas..an gyara mata fata kmr a inji .

A hakan ma ranar Abdullah bai ganta ba sai a washegari suka fara biki dan ma sun gajarta.
sai a ranar ya hango matarsa ,shin kansa sai da yayi mamaki yadda Aisharsa ta koma kmr wace aka sake haihuwar ta.
yayi zugun har sanda suka zo suka wuce yana kallonta yana hadiyar miyo 😜😜yayinda ita Kuma ta sunkuyar da kanta tana jin motsawar zuciyarta .
Chapter 42 · 0% Book details