Sashe 38
Zuciyar Masoyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahankali ya zare hannuwanshi daga jikinta yana sauke ajiya zuciya .cikin sanyi jiki ya Mike tsaye yayinda idanuwan nan nasa gabadaya sun gama rikedewa har wani green green sukayi , kasa tayi da kanta tarasa meke damunta dan ko kwakwaran motse kasawa tayi ,kunya hade da mugun tsoro suka taru suka mata yawa. hannushi ya Miko mata alamun ta taho gareshi Amman tayi biris dashi. dan bazata iya kallon yanayin da yake ciki ba. tsawon lokaci suka dauka a haka , sai wasa take da yatsun hannuta .yayi murmushi yana cizan lip's dinshi hannuwanshi duka yasa yakamo kafadarta ya mikar daita tsaye" suna facing din juna , ya zuba mata idanunshi yana kallonta kmr tsohon maye komai nata na matukar birgeshi so yake ta dago ta kalleshi. "matso ta yayi sosai har suna jin bugun zuciyoyin juna, ahankali muryarsa a sarke yakira sunnanta Ai...sha look at me please... Shr tayi sannan kuma taki dagowa saboda yadda take jin wani sauyi ajikinta " sai lumlumshe idanu take .hannu yasa dago habarta yana bin fuskarta da kallo, shr tsawon lokaci yana kallon beauty face dinta.bakinsa yakai kan nata ya mata light kiss. jikinta yasoma rawa rawa . wannan yarinyar fa muguwar matsoraciya ce ya fadi haka akasan ranshi" rungume ta yayi tsam a kirjinsa kmr wace za'a kwacewa masa ita ,a kunne yacigaba dayi mata rada , kokarin zubewa kasa takeyi , dan kafafuwanta sun Gaza daukarta da sauri Abdullah ya taro ya manna mata kiss a idanunta ahankali tace wayyo Allah nah... ....Ni ka kai ni daki bacci nake ji, murmushi gafen baki yayi a ransa yace ok kema kin soma jin yadda nake ji kennan "mannata yayi ta gefen jikinsa murya a sanyaye yace ok muje mu kwanta "da kyar take iya daga kafafunta ganin yadda takeyi ne yasa ya dauke cak yasoma tafiya daita yana Yi yana kallon fuskarta ai kuwa Aisha ta runtse idanunta gam zuciyarta na wani irin harbawa da sauri da sauri har yana hango yadda tudun nonuwanta ke up and down a tsakiyar gadonsu ya shimfideta" ya zare mata kayan jikinta hade balle bra dinta ta saki kara mara sauti hade da kudindine jikinta waje daya , kwanta yayi abayanta ya lullubesu da blanket ya zagayo da hannuwansa saman cikinta yana shashafawa ahankali har zuwa saman dukiyar fulaninta ,ya matso daita jikinsa sosai yana goggo gamata gashin kirjinsa gabadaya ta narkewa masa ajiki tana masa kukan shagwaba.....
Rayuwar su a Germany
. rayuwace data dasa musu tarihi wanda a dan wannan lokacin shakuwa tadinga shiga tsakanin su ,batare da sun Gane hakan ba "duk wani umarnin na shan magani a hannuta doctor jack ya damka su,tunda Abdullah ya fuskanci Aisha ta damu da yanayin shan maganin nasa ,dan haka yake sake narke mata tamkar wani karamin yaro idan kana kusa dasu zasuyi ta baka dariya "domin wani lokaci idan ya hadiye magani daya sai ya kwantar da kansa a kirjinta yayi wasa da dukiyar fulaninta ita Kuma tayi ta rarrashi shi sannan in ya dan huta ya Kuma shan wani ,ta hakan yake samu duk ya mammatsata son ranshi. batare da ta fahimci hakan ba" Abdullah Gwani ne sosai a gurin nuna mata so da kulawa sai dai Kuma har yau dasuke kwanaki goma a Germany bbu wani abu daya shiga tsakanin su. wanda hakan na daya daga cikin abinda yasa ta saki jinkita dashi sosai.
bangaren Abdullah kuwa yayi haka ne domin ya sake nuna mata ba ainihin abinda yasa ya aureta ba kennan "duk da dai shima din daurewa kawai yake" Amman yayi hakan ne domin ya dada goge mata abinda ta tsammanin a gareshi a tun fadan su na farko kafin suyi aure 'sannan Kuma yafi bukatar ta saki jikinta dashi tukun ,Amman a cikin dan zaman da sukeyi yanzu gabadaya ta birkita masa lissafi. wanda da kyar yake iya control din kansa, sannan yake samun natsuwa" haka daman shi so yake sai dai idan ba'a samu kadaicewa ba" ya fara jin haushin kansa da horon da yakewa kansa dan haka cikin kwana biyu taga ya dan canza mata wanda tarinka jin wani iri ajikinta .
Yana kwance akan gado yayin da Aisha na can tana wanka, ya amsa wayar dady inda Abdullah yake tambayarsa lafiyar su mami da yan kannesa da yake ta missing , dady yace duk suna lfy "daga bisani dady yake sanarda shi abinda reshen kungiyar su dake Denmark suka ce ,Abdullah ya tsarawa dady yadda za'i tafiyar da tsarin komai "duka ta wayar, dady ya amsa sukayi sallama wanda a lokacin shima dady yana Denmark din orready .
Yana nan rike da wayar kwance, ta fito daga wanka ta shirya duk yana kallonta bai ko yi yunkurin motsawa ba. dan yana Jin shi wani some how "ta hawo kan gadon har inda yake ta matso kusa dashi sosai ta dan taba wuyansa" taji komai normal ,a dan raunane tace ni sai in ga kmr baka da lafiya dan ka dan sauya .
Ya zuba mata manya idanunsa yana binta da wani mayataccen kallo . ya jawota ya kwantar da ita kusa dashi yayinda shi Kuma ya dan Mike kishingide ,ya sake tsareta da idanunshi itama shi take kallo ta maida gabadaya hankalita kansa . "ahankali cikin sanyi murya yace Aisha bani da lafiya ..can you help me please...
a dan tsorace tace da gaske bakada lfy duk tabi gigice yace yes ..yes zaki taimake ni ? Cikin sanyi murya tace to meyasa Meka ? Ya lumshe idanunshi da suka gama birkicewa yace please Aisha kiyi hakuri ki bani hadin kai in nuna miki yawan soyayyar da nake miki. komai ya fara tsaya min. daurewa kawai nake .jin yadda yake magana yasa ta runtse idanunta ,ya kamo hannunta yana mammatsewa cikin nashi ,yace please Aisha help me ...tsab tagama fahimtar abinda yake nufi . ahankali ta bude idanunta ta Mike zaune shima gyarawa yayi daga kishingide da yayi ,. zaune ya tashi yasanya kwayar Idanunshi cikin nata batace komai ba ta sunkuyar da kanta ya tura yatsunta cikin bakinsa yana tsotsa ahankali ahankali. idanunshi ke yawo akanta " jawota sosai ya rungumeta yana shinshina wuyanta yana shakar kamshi jikinta. Gabadaya Aisha ta fara rikicewa numfashinsa ya sauke sannan yacigaba Aisha nayi iya kokarin naga nayi hakuri "Amman na kasa duk cikin shagwaba yake maganar, ta dago dara daran idanunta da suka gama ciccikowa da kwalla " ta dan kalleshi idanunshi duk sun gama rikidewa sun canza kala gabanta ya dinga faduwa da sauri da sauri" jikinta ya dauki kirma ,tsab yagane yanayin da tashiga ya sake jawota ya mannata da kirjinsa sosai suna shakar numfashin juna. ya soma shashafa gashin kanta ple..ase relax . AISHA bazan taba yi miki komai ba sai da amincewarki sonki halitta ta akayi da shi. kaunarki a cikin jinina yake" don haka zan iya rayuwa dake akowani yanayi ,bazan taba takuraki ba, Aisha ya dago kanta dake kirjinsa sannan ya hada goshinta da nashi yana rarrashinta yace ki daina kuka kinji ba abinda zan miki ki daina kuka .
Ta daga masa kai, yace to muyi bacci ya jata suka kwanta ,kowannesu da abinda yake sakawa a rai ,bata da bakin da zata bude ta furta yayi abinda yake so dan haka duk sai abin ya koma ya tsaya mata a zuciyarta., Abdullah ya cancanci komai yake so a gareta yana nuna damuwa da ita fiyye da yadda ya damu da kansa" yanzu ta gane saboda ita ne yashiga damuwa ,ta dan kwanta gun tana tunani yadda zatayi gashi yanzu ta nuna masa rakinta, wanda yasa dole Abdullah yace ya hakura ba dan haka ranshi ya so ba" Kuma ita yanzu ba zata taba iya kai kanta gareshi ba". bare ta faranta masa. kawai sai taji tamkar amata duka tsiya ne , ta runtse idanunta dama ita abinda take tunawa kennan a rayuwar aure ,shi yake matukar frigitata da bata tsoro .
a washegari ma a haka ta tashi jikinta duk a sanyaye duk ta kasa sakewa da shi "tana jin tamkar wacce tayi masa laifi ,ya gane yanayinta saboda a dan zamansu ya dan karanci halinta. ya dinga mata dariya yana tsokanarta , tare suka fita shopping da yamma ya dinga kwasar mata kayan gyaran jiki "har tana hanashi don wadan ta tarar a gidan ma bata gama sanin adadinsu ba ..