Sashe 37
Zuciyar Masoyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta dan jima zaune tana karewa yanayin dakin kallo daga can Kuma ta tashi ta bude toilet din dataga ya fito ta shiga ta danno key data Gani ajikin kofar "ta tsaya tsai tana kallon tsaruwar bathroom din tamkar acikin wani dakin ta dinga kallon kanta a madubi sannan ahankali ta soma fidda kayan jikinta,hankali kwance ta sake tayi wanka sosai, ta nade jikinta da irin rigar dataga Abdullah ya saka ta fito sai kuma tayi sororo bata san wani kaya zata saba ,haka suka zo daga ita sai kayan jikinta" Abdullah yasa tabar yan wanda ta debo daga gida a Abuja. ta jima nan a zaune daga baya tayi tunanin kawai ta mayar da kayanta. Kuma har zuwa lokacin basake jin motsen Abdullah ba, kicicikin sanya kayan take sai gashi ya shigo tana ganinsa ta matse jikinta waje daya makale dakayan ita bata sa kayan ba sannan Kuma bata cire ba "sai idanu da ta zuba masa Alamun tsoro , yadda yaga tayi shi yanemi sa shi dariya ,yayi murmushi yace am sorry sannan ya juya bayansa yace akwai kayan da zakisa a cikin wardrobe ,sannan ya fita .
Ta tashi ta bude da kyar ta sami daguwar riga ta saka dan ma dai ba zata iya kwana da nata bane. sannan ta bishi falo a hanya sukai suka ci karo yayi saurin jawota jikinsa ya hade jikinta da bango yace gaskiya ni bazan yarda arinka barina ni kadai ba, ana ta gyaran jiki ni anshareni .
Zatayi magana ya hade bakinsu waje daya wanda yake yawan mafarkin faruwar haka yasoma tsotsa bakinta har sai da yaji ta saki kara sannan yadan sausauta rikonta hannushi rike da kafadarta ya zubawa fuskarta Idanunshi tsorace take kallonsa shima ita yake kallo ahankali ya hura mata iska ,tayi saurin lumshe idanunta yana murmushin ya kamo hannuta suka dawo falo tanason yin mishi kuka suka zube a gaban kayan ciye ciye duk da tana jin yunwa Amman kasa cin wani abun kirki tayi sosai. Saboda irin kallon da Abdullah ke binta dashi ya kamo hannuta cikin nasa yana mammatsawa ahankali yace Aisha baki ci komai ba fa ,yasa dayan hannun nasa yana shafo cikinta yace yanzu kinkoshi kennan yadda yake mata wasa da cikinta zuwa mararta har yasa ta buge masa hannun, ta fara mishi kuka ya jawota jikinsa sosai yasoma rarrashinta. yana dariya mikewa yayi ya ciccibota ya shige da ita dakinsu ya kwantar daita tsakiyar gado shima ya kwanta abayanta ya gyara masu rufa yace muyi bacci gobe ina da ganin doctor .
Ta Mike zaune ni bazan iya kwana anan ba" ya kalleta yana daga kwance yace ina kike son ki kwanta "cikin in inna tace ..Ni..zan ..je falo ne in kwana a can" ya tsareta da idanunshi sannan yace aure mukayi dan haka bazai yuwu muraba gurin kwanciya ba" garama ki kwanta malama ni bbu abinda zan miki in ma tunanin wani abu kike kicire shi aranki "dan ba saboda shi na aureki ba ya juya ya ja abun rufa ya kwanta ta dan jima a zaune sannan ahankali ta kwanta har Abdullah ya fara bacci, Amman idanunta biyu sai da taga da gaske Abdullah bbu ruwan shi daita ,dan baccirsa ma yake hankali kwance ,sannan ta rufe idonta bacci yayi awon gaba daita .
Akwai gajiya atare dasu gashi basu kwanta da wuri ba ,hakan yasa suka tashi a makare sosai don har rana ta dade da fitowa ,a gurguje suka shirya sukayi break suka fita .. sun iske doctor jack yazo ya tafi Amman sun dan jima acikin asibiti suna ta gaisawa da maaikatan suna yi masa murna aurensu. yadda akeyi musu a asibiti har ya kusan sa Aisha kuka "domin ita a xucitayata bata son ace ita akeyiwa haka ita diyar inna da mlm abu wasu can jar fata su dinga daukakata .
Har gida suka iske doctor jack yayin da ya dingawa Abdullah dariya yana tsokanarsa shi " yace yasan maganinsa na Nigeria Amman yadinga sanyasu wahala" suka dinga dariya tare cikin harshen turanci itama yake magana daita tana fahimtar abida yake cewa din sosai sai dai yanayi yadda yake yin nasa ba daidai bane da wanda ta iya ba "dan haka bata bata bashi wata doguwar amsa ba. saboda shi akwai kwarewa a harshen sa .
Doctor jack yace tayi kokari wurin kula da Abdullah domin a tare da ita zai sake samu natsuwa da zai dawo normal ,yacigaba dayi mata bayanin duk jikinta ya sake yin tsanyi idonta har yafara kawo kwalla, ta dan saci kallon inda Abdullah yake shi kuwa bai ma damu da abinda suke cewa ba. yana ta wasa da dan karamin karen dake kusa dashi.
Har yamma suna tare da doctor a gidan sukayi sallolinsu da cin abinci. Dr yasake aunashi sannan suka yi sallama da niyyar gobe zai tarar dasu a gidan su .
Abdullah ya fahimci bata wani ci abinci ba ,dan haka kai tsaye gidan cin abinci suka wuce still yaga can ma kmr atakure take dan haka yace RK ya biyosu da abinci gidansu suka riga shi tawowa .
Tun daga waje yasoma nuna mata yana yin gida har cikin sauran bedrooms din sannan suka dawo falo, Abdullah yace dady ya sai mana wannan gidan matsayin geft din aurena dake. abin yaringa tsuma zuciyar Aisha ta rinka kallonsa ahankali RK ne yakaraso dan haka ta zame ta shige bedroom din da suka kwana jiya" ta takure jikinta da bango tayi shr zuciyarta na wani irin bugawa da sauri da sauri dum..dum..duk abun yafi karfin tunaninta ita kam wacce irin rayuwa zatayi kennan daga ita sai kayan jikinta Abdullah ya dauko ta zuwa wata uwa duniya ,kayan data Gani cikin wardrobe bazata iya sa su a sarari ba" ga uwa uba Abdullah daya fito daga gidan masu arziki Amman duk da haka yace yaji ya Gani ita yake so kowa Kuma ya shida hakan" ta dan dafe kirjinta ita kuwa me ye a tare da ita wanda Abdullah bai Gani a tare da wasu matan ba" sai ita 'tayi zurfi sosai cikin duniyar tunani .
Abdullah ne ya shigo har ya shigeta a inda take tsaye sai kuma ya juyo yana kallonta, sannan yakaraso inda take ya zuba mata idanunshi yakamo tafin hanwanta cikin nasa ahankali ta sauke idanunta cikin nasa suna tsaye tana jingine da jikin bango ta sunkuyar da kanta yasan wani abu take tunawa. Kuma koma meye yasan ya shafe shi " yasa hannu ya zame dankwali kanta ta dan dago ta kalleshi koro na farko kennan daya karewar baiwar gashinta kallo ta gyara shi sosai ya kara mata kyau ya dinga kallonta komai nata abin birgewa ne "ya juyo ta ya hade bayanta da kirjinsa ya ziro habarsa kan kafadarta bakinshi cikin kunneta yake mata magana cikin rada yace idan kina tare dani ki daina sa damuwa a ranki ki bani dukkan damuwarki ni zan baki dukkan soyayyata, ta rufe idanunta hawayen na zuba shar shar.... yacigaba dayi mata rada a kunne wanda cikin kalamansa tasake jin da gaske Abdullah ita din Abdullah yake so... ta joyu gabadaya ta zube jikinsa suka rungume juna tana hawaye wanda a ZUCIYAR Abdullah tamkar ya haye matakin forko akanta" har zuwa dare tana jin wani abu game da Abdullah illa dai rashin sabo yasa takasa sake wa dashi ..
A yanayi da suka baro Nigeria shine dan zafin dake tsakanin sanyi da damuna yayinda Germany sanyi ya soma busawa ..
Abdullah yana kwance akan kujera yayi matashi da cinyar Aisha ya kira sunanta" bata amsa ba Amman ta xuba fuskarsa Ido, ke daman haka kike bakyason cin abinci shi yasa gashinan baki da wani nauyi ya daura hannuta a saman kirjinsa yana sama da kasa da hannuta har zuwa mararsa ta dunkule yatsunta zuciyata na wani irin harbawa "idanunshi a runse suke sannan Kuma yaki sakar mata hannu . Ga dukkannin alamun Abdullah so yake ya daura Aisha a saman network " sannan zata saki jiki da shi , kokarin bude yatsunta yake idanuwanta ta zaro waje ganin yadda sandal girma tamike tsaye Santa tacika gaban boxes dinsa yayinda har yanzu idanunshi a rufe suke gam yacigaba dayin kasa da hannushi sannan yace idan bazaki dinga cin abinci ba nima zan daina ci sai muyi ta zama haka ya fada a shagwabe sannan yacigaba da goga hannuta da kirjinsa zuwa kasan mararsa har yaso sata kuka murmushi yayi ya waske yace kinga sai muyi ta cin soyayyarmu zama mafi yin kiba ta narke fuskar har yanzu murmushi yakeyi tana kuka tana kallon dimple dinsa dake lotsawa a duk sanda yayi murmushin hannunsa dukka ya janyo ya hade fuskokinsu suna shakar numfashin juna yana busa mata numfashinsa sai yanzu yasamu da kyar ya bude idanunshi da suka gama canza launi ya zuba mata ahankali take sauke numfashi yayinda jikinta ya mutu murus sun dade haka suna shakar numfashin juna ta turo masa baki alamun shagwaba ai kmr Jira Abdullah yake ya cabka ya hade bakinsu waje daya wani irin kiss yake mata mai wuyar mantawa har yasoma rikitar Yar mutane" ya kamo harshenta yana tsotsa cikin zafi zafi yana kallon kwayar idanunta kasa kallonsa tayi ta runtse idanunta gam tarin jin bakon al'amarin dake faruwa daita "shi din ma wani iri ya dinga ji gabadaya so yake ya canza wannan Aishar zuwa wata daban, yana Jin yadda jikinta ke amsar sakonni sa hade da kirmar daa jikinta yake .. ahankali yasoma sausauta mata sakamakon yadda yake jin kansa muddin yacigaba da abinda yake tabbas zai saba saiti
MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AISHA A BAGUDO
Page 30