← Book details Zuciyar Masoyi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 49

Sashe 47

Zuciyar Masoyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dukkan su sunyi murna da ganin juna musamman Aisha .
da take zaune ita kadai ta kasa kiran sunanta dan bata gane kowacce ba cikin teema da minal dan ganin da ta musu a hoto dukkansu suna kama da juna sai dan hasken fatan da Abdullanta ya fisu. . Amman hatta yanayin kallonsu iri daya ne dana Abdullah .
Aisha fa tarasa inda zata sakata karo na farko kennan da wani daga ciki jinin Abdullah suka ziyarceta.
ta Mike tace ina zuwa tashige kitchen .
Minal ta zuba mata ido tace wow irin kawayen da tafison tayi kennan a duniyarta .
duk yadda ta dauki aunty tasu ta wuce yadda aka fada musu .
sai taga gabadaya taji birgeta.
haka a dalin mami na da bakuwa ne yasa yau ta zamo jiki tazo ta ganta .

Sun sake sosai da juna ita da Aisha duk rashin son maganarta .
a ranar ta dage tana yi da bakuwar suna ta dariya har la'asar suna tare .
Dan har abinci tare sukayi wanda wannan lokacin shine karo na farko da ta suma shiga kitchen .
da sunan dafawa miji abinci da zai ci .
tun suna Germany da tayi maganar dafa abinci ita ko koya mata ne yayi irin wanda yake ci .
Amman yace shi Sam bai sanda wannan zance ba.
Shi kam ba abinci akace tazo tayi ba.
cewa akayi tazo ta kula dashi .

tare da minal sukai komai ta koya mata drinks kala hudu wanda Abdullah ke matukar son Sha.
sai ko abinci , byn sun ci sukai sallah la'asar suka sake shiga kitchen dan yin abincin Abdullah kala biyu ta gane yadda ake yinsu sosai .
suna shirin yin na uku sai ga Abdullah ya dawo ta kasa barin mina ta tafi gunsa "to itama minal din a waye take .
dan haka tace ta barshi taje gun bros zata Jirata da kyar ta bar kitchen din ta tafi minal tayi murmushin tabi bayanta suka gaisa da Abdullah.

Abdullah ya nuna jin dadinsa sosai yace thank you minal ashe kinzo kin debe mata kewa .
teema fa minal tace taje school yace ok kefa tace na gama registration na gama komai sun bani masa com next week zamu fara daukar lecture yace very gud ya shige ciki itama ta koma kitchen .

Ahankali Aisha tabi bayansa tana shiga ya janyota ta fado jikinsa gabadaya yace a gajiye nake fa bacci naxo muyi ta zuba masa idanunta a tsorace take girgiza masa kai .
dan tunda taji haka tasan abinda yake nufi sarai.
ahankali tace ni bana jin wani bacci .
yace karyarki tasha karya yarinya .
dolenki kiyi bacci bari nayi wanka nazo .
ko minti goma bai yi ba ya fito daga wanka da kyar da rarrashi tasamu ya ci abinci da suka yi masa .
yace ya koshi ya sake jawota suka zube kan gado ita ko gabadaya hankalinta na can kan minal .
Tana can tana jiranta tana son yi masa kuka Amman ya hade fuska yace wai meyye haka ne kinsa fa rabonmu da juna tun a abuja aiki ya hanmu sakewa .
nazo kuma yanzu kinki sakin jikinki dani .
ta kalleshi ahankali tace minal na nan fa ya dubeta a dan fusace yace so what idan minal na nan shiyasa baza a kula dani ba ko me kennan ..
ta girgiza kai tace please kayi hakuri har ta tafi muryata yagama canzawa gaf take da sakin kuka .
Ya zuba mata idanunshi da suka soma canza kala zuwa green green shi kam gaskiya ba zai iya wani hakurin cuta ba .
ya jayon hannuta yana mata tafiyar tsusa yace please Aisha kiyi hakuri kawai kinsa bazan iya bacci ba duk da inaji sai na samu natsuwa daga gareki .
Ki taimakmin na huta kinji .
Aisha kuwa kwalla ce ke silalo mata ita tuninta ma kada minal taga ta dade ta kawo wani abu aranta ta sunkuyar da kanta kasa . ya matso kusa daita sosai har suna jin saukar numfashi juna ya manne mata ajiki .
yasoma zame mata kayanta yana sumbatar tsantsar jikinta ,.
a jikinsa yarinkaji nata a sanyaye yake.
ya dago da kanta ya na kallo kwayar idanunta tsab ya gane ba a son ranta zai yi koma me zaiyi ba .
dan haka ya saketa ya koma ya kwanta ragwab .
yana saki ajiye zuciya. tare da rufe idanunshi gam yayi shr ganin haka yasa ta matso ta kwanta kusa dashi bai ce mata komai ba .
bai kuma motsa ba balle ya bude idanunshi . Ta daura hannuta saman kirjinsa tana hafawa ahankali take yin kasa da hannuta cak taji ya rike hannu ya sake juyawa wani side
Ta dan jima zaune .
tayi tunanin ko ya fara bacci ne dan haka ta Mike ahankali kmr wacce kwai ya fashewa a ciki ta fice .
tana fita ya bude idanunshi ina saki numfashi shi da kansa yana mamaki irin tarin son da yake mata shi bai masa yana da tarin sha'awa irin haka ba
sai daya aure nan aransa yake jin zai iya komai dan ya mallaki zuciyarta ..kuma dolenta ta soshi ta Kuma furta da bakinta 😜😜

MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

Mmn sadeeq (hauwas)

AISHA A BAGUDO

Page 40

A falo ma ,sai data tsaya yin, inda inda ganin minal a zaune ta dubeta ta dan yi murmushi "tace ai har ma na gama sai dai muje ki ga yadda girkin yayi.
suka shiga kitchen din tare ta gama komai har ta tsaftace gurin .

Abdullah ya fito daga daki sanye yake cikin Riga nervy blue da bakin wando jeans ,sai kamshin yake bazawa, tsaye yake a bakin kitchen din yana duba agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa yace musu har yanzu ba'agama aikin ba kennan.

Minal ta saki dariya tace ai mungama bros ,
ita kuwa Aisha baiwar Allah kallo daya tayi masa ta sunkuyar da kanta tana jin Yadda zuciyarta ke boxing da gangar jikinta.
yayinda kamshin turarensa na mat Hamilton 27 ke sake kashe mata jiki.
ahankali take satar kallonsa takasan idannuta.
shima sarai ya gane kallonsa take, dan haka a saukake yace ni zan fita .
Amman idan kin tashi tafiya kimin waya zan turo miki direbanku kinsan aunty taku bata da direba .
tayi dariya.
tace ai nace wa musa ya dawo.
ina ga ma ya kusan dawowa ta daga kanta tana kallon agogon bango .
ya dubi Aisha da kyau , fuskarsa a dan sake sai sai kamshi yake zubawa .
yace to madam ni zanje inga Dr sagir ahankali tace to Allah ya tsare .. yace Ameen.

Ya juya yana takun nan nasa mai daukar hankali duk wanda ya kalleshi.
ahankali Aisha ta dago ta bi bayan shi da kallo. take taji wani irin
tausayinsa na ratsa tsantsar jikinta. tasan a gajiye yake gashi ya kasa samu natsuwa atare daita bare yasamu yayi bacci. Ji tayi kmr tajawo shi ta hanashi fita koina dan wani irin mugun kishinsa ne ya bakunci kohon zuciyarta .
ta yadda take jin komai rentsi bazata iya rabuwa dashi ba gabanta taji yasoma faduwa ....zuciyarta na wani irin bugawa da sauri da sauri .
hannuta tasa ta dafe saitin zuciyarta tana sake kallon mijin nata Lumshe ido tayi ahankali tasaki numfashi mai dumi . har ya fice daga falon idanunta na kallon kofar da yabi .
nan da nan Kuma ta dauke idanunta.
dan kar minal ta gane shi take kallo .yayinda
Minal ta gama karanceta tsab tayi murmushi ta basar kawai.
taji rayuwarsu ta birgeta ita da shi" bakaramin matching sukayi junansu ba.
anan ta gane ai dole ne ma brother dinta yaso mace irinta ga natsuwa hade da tsabar kyau .
Bai fi mintina ashirin da fita ba .
itama minal akazo daukarta Aisha taji kmr kar ta tafi har ta bari minal tagane haka.
Cikin sanyi jiki itama minal tace ai zan kuma dawowa ta kwaso musu tsarabar datayi musu a Germany tabata anan takara siye ZUCIYAR minal .

Gidan yasake dawo daga ita sai halinta .
tadinga rayawa a ranta in Allah yaso itama gobe war haka tana gida cikin danginta.
kawai taji zuciyarta ta canza duk jikinta yayi sanyi ranta ya dan baci ko Kuma duk rashin ganin iyayenta ne oho .,.
dan haka tace kuka zata sakawa Abdullah gobe gobe nan yakaita gida ..

Mike tayi tashiga store dinsu ta nufi inda frezen ta bude sakamakon kishin ruwan daya tasoma tana budewa taga babu ruwa ko daya aciki sai fresh milk dan haka tasa hannu ta dauka ta kafa a bikinta tasha tamayar da sauran sannan ta shiga wanka tun a wajen wanka tasoma jin canjin a jikinta .
dan ji tayi gabadaya tsigar jikinta sun Mike tsaye hatta nonuwanta sun sake wani irin cikowa sun tsaya cak .
ta cikin mirrow din bathroom din take kallon kanta .
ahankali ta tsakarwa kanta ruwa byn ta fito daga wanka zama tayi ta milke jikinta da mayuka masu dadin kamshi .
ta feshi jikinta da turaruka kala kala masu tsanyi kamshi sannan taje ta sanya kayata daidai lokacin taji ana kiran sallah tazo ta tada sallah dan dama tayi alwala baita tashi ba .
sai datayi ishai byn ta idar ne .

Ta dawo falo ta kwanta kan thrre site tana Lumshe idanunta wani irin son bukatuwa ne taji yana tasoma yana bin kusfa kusfa na gangar jikinta .
wanda tarinka jin kmr tayi hauka.
kafafunta ta matse waje daya hade da kamo lip's dinta tana cizawa.
kamar mai rawan sanyi haka tarinka jin ajikinta
na kirma .
Ta rantse ido tana tuno yadda Abdullah ke sarrafata a bed da yadda yake murza Brest dinta idanunta a runtse suke .
Amman azahirance take ganinsa yana kusantota .
Chapter 47 · 0% Book details