Sashe 44
Zuciyar Masoyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A daren da zasu baro Germany" tana kwance a jikinsa shi kuma yana aikin tattabata duk inda hannushi yaci karo dashi ajikinta gyara mata kwanciyarta yayi sosai ta yadda zai samu natsuwa ,ahankali murya a sanyaye yace Aisha bazan sake samun wani dogon hutu kmr wannan ba.
dan haka zamu jima bamu sake dawowa nan ba. Amman in Allah yaso anan zamu rinka hutunmu duk nakarshen shekara.
saboda ina son kasar. wayar dady ce ta katse shi yasa a kunne duka dai magana suke game da tahowarsu gobe sai ko sakonni da dady yake son shi Abdullah din ya fara tura masa can England a gobe idan suka sauka Nigeria lfy.
sun bar suran ragowar bayani sai sun iso mami ce ta karbi wayar daga bangaren dady tana magana da Abdullah akan tahowarsu sun jima kafin suyi sallama Abdullah yayi kasa da murya yace mami ga Aisha muna tare tana jinki tana don ku gaisa daita .
daga can bangaren mami kuwa bata rai tayi cikin jin haushi abinda Abdullah yace tace A'a kabarta kawai ta kashe wayar.
Abdullah da ya cire wayar daga kunne shi .
ya zubawa wayar Ido yana sakin numfashi yarasa me ma zayi dan maganar mami ta taba shi sosai. mami batason muamula da iyalinsa.
lip's dinshi yakamo yana cizawa ahankali ahankali sannan ya dan yi murmushin takaici duk Aisha dake kwance a jikinsa.
tana jinsa ya kara jawota gareshi sosai har suna jin yadda zuciyoyinsu ke beating kmr ana buga drum...ahankali yace Aisha kiyi hakuri da gaske mamina bata son aure na dake.
wallahi Aisha tun ina yaro duk abinda mami ta nuna bata so kawai sai nima inji ya fice min daga rai "Amman tun haduwata dake naji ina miki wani irin so.
daga baya mami da taji zancenki ta nuna rashin sonki.
wallahi Aisha maimakon naji kin fice min daga rai sai naji na kasa rabuwa da sonki.
musamman yanzu da muka yi aure .
kafin na aureki sai naji ashe ma, da ba sonki nake ba sai yanzu ina mutuwar kaunarki tunda a da zan iya hakuri da rashinki Amman yanzu Allah yasani bana ji zan zama cikakken mutun muddin na rasaki.
kullum sake jin kaunar nake musamman idan kika faranta min rai a duk dare .
lokuta da dama na lura ke bame damuwa da sex bace .shi yasa ma wani lokacin nakan cinye kwadayina "a kanki in ragwanta miki.
kuma nasan dan baki damu dani bane shiyasa duk rashin bakya sona ne ko.. ya fadi haka yana sake matseta da jikinsa . please Aisha me zan miki ne ki soni ko dan mu samu ni,imar juna tare .
bani kadai ba,.
nasan irin dadin danake yayin saduwarmu inda kina sona ne dadin da zanji tare da ke sai ya ninka wanda nake ji a yanzu.
wlh Aisha muddin mami da dady suna farinciki da rayuwar aurena dake to na gode wa Allah .
banki narasa komai nawa da na mallaka ba. akanki ya dan dagota suna kallon cikin idanun junansu cike da tsantsar kaunar juna".
ahankali yace Aisha zan iya rayuwa a dokar daji ni dake a hakan koda yayan itatuwa kawai zamurinka ci .
muyafa ganye in dai ina tare da ke bazan damu ba..
Aisha ta dinga kallonsa yayinda kallon nata ke sake tsumawa Abdullah tsansar jiki ya koma lip's dinta na kasa yabata light kiss , lumshe Idanunta tayi maganganunsa suna ts ratsa mata jiki ta dade da gane Abdullah mai kaunarta ne .
ita dai wasu al'amura nasa ne suke bata tsoro yasa taji ta kasa sakin jikinta sosai dashi.
ya hada goshinsa da nata cikin wata irin murya da bata sanshi dashi ba.
yace please Aisha Tell me do you love me ... Tayi shr taki cewa komai dan jikinta a tsanyaye yake yace kice min wani abu mana murya tamkar mai shirin yin kuka
zan iya yi komai ciki har da zama bawanki .
zan iya miki kowani irin bauta ne" kuma komai wahalarsa ... muddin zaki soni bazan damu ba nasan in kina sona bazaki iya rabuwa dani ba .
Nan da nan kwalla tacika mata Ido dama yarigada yasan haka ce zata kasance " ita Kuma ba kukan komai take ba tsabar tautsayinsa taji har cikin jininta .
tana kuma mamakinsa. Kafin tagama jimami ya sake jeho mata wata tambayar data frigitata. yace Aisha ko zaki iya rabuwa dani sannan kiyi rayuwaki batare dani ?
Ta dan kalleshi ahankali cikin sanyi jiki tace Abdullah ko ba dan wani abu ba .
daman can na dasawa Raina tun kafin muyi aure muddin na aureka to zanyi hakuri da komai in zauna dakai .
,bazan iya rabuwa da kai ba ,sai dai idan daga gareka ne "tunda daman auren ba hannun a yake ba ,wannan sai dai in daga gareka ya faru to ba yadda zanyi zan iya barinka na har abada .... Abdullah ya zuba mata idanunshi yana nazari akanta sannan yace Aisha meyasa kike ce idan kika aureni baza ki iya rabuwa dani ba? Ta Lumshe tsumammu idanunta tayi kmr baza tayi magana ba daga can Kuma tace saboda ayanzu dana aureka kai kadai ka taba sanina Diya macce nima kai kadai na fara sani.
to idan har na tada hankalina na rabu da kai dole nasan gaba ma zanyi wani aure Kuma sai wani ya kuma sanina shiyasa naga da Yi hakan kawai gara in zauna da kai komai zai faru zanyi hakuri tunda na gane kai ma me kaunarta ne .
Kwata kwata Abdullah bai dauka tana da hankali irin haka ba a wani lokaci idan yayi tunanin irin haka a kanta da matsayin shekarunta sai yaji tsoro ya kamashi kada gaba takara shekaru da kaifin hankali daya fi wannan har tazo tadinga kallon Bai dace daita ba. yayi shr yana cinza lip's dinshi ahankali. yana jinta ya dauke kansa dan wani lokaci idan tana magana taga yana kallonta sai ta daina
Dan haka tunda suke daita bata taba yin doguwar magana data wuce kalma ashirin ba. sai a yanzu muryata na sake ratsa tsansar jikinsa .
cikin sanyi murya tace dan haka zan iya hakuri da komai mami zatayi akaina nasan itama ba wai sona ne batayi ba. fushi kawai take yi dani tunda bani take son ka aura ba kai kuma ka nace takarasa fadin maganar cike da shagwaba yasa yatsansa ya lakace mata hanci dashi yace ok ni ne ma nanace ko .
ta daga masa kai.
jawota ya sake jikinsa ya mata wata irin runguma hade da busa mata iskar bakinshi a fuskarta soyayya wani lokaci takansa duk girman mutum ya zama tamkar wawa na wucin gadi. haka yasa Abdullah yace idan mun koma gida mutaru muyi tabawa mami hakuri har sai ta huce ko.
Aisha daga masa kai, ita Kuwa ta fadi haka ne kawai dan tagane yadda yake damuwa da maganar mami akan yadda take nunawa. sannan ya lalubo hannuta cikin nasa yasoma shafa cikin tafin hannuta yana mammatsa mata yatsu. yace kanwata na gode sosai tunda kin amince zaki zauna dani.
dan Allah ki taimaki ZUCIYAR MASOYINKI komai runtsi karki bari wani abu yarabamu dake kinji cikin murya ta tausaya masa.
batace komai ba illa dai sake daga masa kai datayi.
to a dare sun sake kasance cikin wani irin farinciki fiyye da kowani lokaci. abinda bai tabayi mata ba ma yayi aranar dan wanje auratayyarsu har kukan dadi sai da Abdullah yasa Aisha tayi tarinka jin da gaske bazata iya rabuwa dashi ba wanda shima Abdullah yasake ji ajikinsa tabbas Aisha ta dan fara sonshi .😜
MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AISHA A BAGUDO
Wow tawan nagode kwarai da yadda kike matukar son novel din nan ,ina kike my khadeey pinky🗣🗣🗣 this page belongs to you Only ,kiyi duk yadda kike so dashi kina Raina yaruwa love you so much dear muna mugun tare 🤝🤝🤝🤝💗💗💗
Page 36-37
Washegari sai karfe biyar na yamma agogon Nigeria a sannan suka sauka a Abuja wanda tun karfe uku direban da zai kai su kebbi .
yake zaune zaman jiransu saboda rashin isowarsu da wuri daga can mami ta roki dady da yace su bari sai da safe su taho saboda tafiyar dare ga hazo anayi a ranar .
Shima dady yaga dacewar haka .
dan haka tafiya zuwa kebbi dole ta tashi sai washegari Amman dady yace su taho da wuri saboda shima jibi zai tashi sai da suka gama naganarsu dashi sukai sallama Abdullah ya'ajiye waya.
A tsohon gidan su na Abuja byn Abdullah ya fito wanka duk sanyi da ake tsulawa basasa Abdullah sanya kaya ajikinsa ba .
daga shi sai short niker zuwa cinya kana kallon Yadda gashin jikinsa ke kwance ya dauko system ya daura kan table yana karkadewa ya zube sannan ya kunna yashiga neman sakonni da dady ke son ya tura England .
Har Aisha zata shiga wanka itama ta dubi agogo karfe takwas dan haka tafasa ta koma kicin ta hado masa fresh miki a cup ta nufe falo inda yake .
ya dukufa a internet jikinta nannade da towel iya cinyarta ta karoso .
ta ajiye masa a gefe ta kalleshi daga shi sai gajeren wando ta danyi murmushin shi dai ta nakalci weather sanyi na birgeshi ko ya shawa cikinsa ko Kuma yajishi ajikinsa ya dan jiyo ya kalleta yace me kike yiwa dariya ? Yasake bata dariya tace bakomai har ta juya yace dawo ki dauki abinki haka nan kizo ki ajiye wa mutum abu kiyi gaba .
ta tsaya tana kallonsa tace to kuma me zanyi yanzu "ya dauki cup din fresh milk ya ajiye gefe. ya daura yatsansa kan lip's dinshi sannan ta gane abinda yake nufi in ba haka ba in bar miki abinki .
ahankali take tafiyar nan nata da tasan yana madaukar hankali Abdullah takaraso tana sakar masa murmushi ta daidaici daidai dimple dinsa ta sumbace shi a gurin .
sannan ta juya da sauri yayi murmushin yasan abinda take maitar so kennan a fuskarsa shiyasa takiyi masa a bakin da ya nuna mata ya kai cup bakinsa ya shanye yana murmushi .