Sashe 27
Uwar Agola Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Malam yana zuwa shagon ya siyo ruwan ya taho amma wasu abokansa da suka tare shi, su suka sanya ya ɗan jinkirta duk da hankalinsa yana gun amarya, har hannunsa yake shinshinawa a hanya yadda hannun ya riƙe ƙamshin kazar nan saboda tsabar riƙon da ya mata ta daɗe a wajensa.
Yana shigowa zaure ya tsaya ya rufe ƙofar ya saka sakata sama da ƙasa, ledar ya ajiye a ƙasa ya ɗaga hannuwansa sama ya yi wata uwar miƙa ya ɗauki ledar yana murmusawa a zuciyarsa yana faɗin
'Hadiza ta yau ta dawo mallakina za ta kwana a gidana, an bar wannan shegun yaran fitsararriyar Zainabar wannan ai zan nuna musu yanzu uwar tasu a ƙarƙashin take fuskar zuwa gidan nan ma ba za su samu ba!"
Wasa farin girki ya zaman zai kasance, Kuluwa ta tari aradu da ka ta cinye kazar amaryar da malam ya sha wahala ya siyo ta É—anya ya bayar aka gasa ya biya kuÉ—i duk don a mori amarci, kar fa kuluwa ta sake laifi a karo na biyu, ga kuma agololi har biyu sun tarw a gidan malam nura da sai yanzu zai yi arangama da su, ga Hadiza ta shigo da zafin ta, shin tsakanin Malam da Hadiza waye zai ci moriyae auren da ya yi shin ita ce za ta samu kuÉ—in daga wajensa ko kuwa shi da ya É—ora rai, anya zaman zai je ko ina, ya batun zaman kuluwa a gidan, shin zai samu damar ci gaba da aure-auren sa?
Amsar tana cikin ci gaban labarin domin mu yi tafiyar da ke ki tura 700 ta asusun faiza abubakar 9030283375 opay don ki shiga grp mu gama har ƙarshe idan na kammala cmplt docment 1k ne.
Mutanena na niger za ku tura 700 ta 88630104 issaka issofou nita ko amana shaidar biya ta 09025576222
MAMAN AFRAH