Sashe 16
Uwar Agola Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ana ta raba alewa da goro, sai hotuna ake ɗauka tsakanin abokan ango da ango, Malam Nura duk lokacin da aka ƙyalla hoton sai yake tuno haɗuwarsa da Hadiza maganar hoton nan amma idan ya tuna cewa an ɗaura auren sai ya ji da dama-dama wai kibiya a ido!.
Wani saurayi da yake maƙotan su Hadiza wanda ya ji Hadiza tana faɗawa mai hoton da ta kirawo cewar zai musu hoto na kata,i, wanda zai ɗauki hankali a wanko musu na bango za ta liƙa a ɗaki, shi ma angon hakan, har rana cewa ita da shi tamkar an biyun sarari suke kayan nasu iri ɗaya ne, ana ta fasa mata kai, ganin Malam Nura da wani shegen yadi wanda yake tsohon yayi ne an jima da gama yayinsa, ga wata uwar hula da ya kifa sai wani uban maiƙon mai yake ga wani gumi yana kwaranyo masa, da sauri ya saita wayarsa ya ƙyalla hoto guda biyu, wato ya ɗauki Malam Nura gabaɗaya biyun kuwa yana dariya haƙoran nan a waje tamkar an bashi kyautar kujerar makka, duk da shi a wajensa Hadiza babbar kyauta ce .
Yana gama hoton ya saka wayar a aljihunsa ya hau mashin ɗinsa ya bar wajen taron ya nufi gidan su Hadiza. Yana zuwa ya faka mashin ɗina a waje har neman tuntuɓe yake saboda tsabar gulma.
Yana shiga da ƙaran guɗar mata kunnuwansa suka fara cin karo, ana ta murnar an ɗaura aure. Kiran Hadiza ya yi gefe tana ta washe baki tana wani farfari da iyayi tana zuwa ya ce
"Wai Hadiza ba Malam Nura ne kika aura ba, mijin Haule da Kuluwa?" Harara ta dalla masa ta ɓata rai ta ce
"Ba na son gulma da rainin wayo, ni ina ruwana da matansa da zan ɓatawa kaina lokacin wajen sanin sunansa, na san dai Malam Nura sunansa, kuma mijin Hadiza don ni yanzu kaina kawai na sani, ba ruwana da kowacce shegiya ta yi ta kanta su shiryawa zuwana gidan!"
Yana mata hararar wasa ya ce
"Bakya cin ribar zance, ni fa kawai so nake na tabbatar don ni dai na ga shi ake ta tayawa murna a wajen É—aurin auren, kuma na san shi kika ce za ki aura"
Tana zare ido ta ce.
",To uban mai kake son sani, eyeh masu zuwa lahira da ƙoƙon masaki, ku fa ko kashi mutum yake idan ya ganku ya tashi"
Ganin tana neman ja masa lokaci ya ciro wayarsa daga aljihu ya kamo hoton Malam Nura ya miƙa mata wayar, tana karɓa ta sauke idanunta a kan Malam Nura da ya hangame baki yana dariya, hular nan tasa da ta masa wani iri tamkar tashi da ƙwawa ta mayar da shi kamar wani tsoho, yadin jikinsa ta kalla gaba ɗaya a ɗaya hoton ma mazan da aka ɗauke su tare ne suka cinye hoton shi yadda idanunta suka nuna mata ma duk a firgice yake, can ta sauke idanunta a inda ya tattare hannunsa lokacin da zai ɗaga mata hannu, kasancewar a firgice take da ya gyara hannun ma bai gama gyaruwa ba ya bar shi a hakan, shi kuma Hudu bai lura ba bare ya sanar da shi.
Wani uban ashar ta É—ura ta ce
"Sallamanu kuma an É—aura auren? Ka tabbatar an É—aura mana auren da shi????"
*A page 10 zan gama free pages, wanda yake so zai iya saya mu ƙarasa har ƙarshe, wanda bashi da ra,ayi babu dole kar ma ki zo ki min ƙananun maganganu ba ɗauka zan yi ba a toh*
MAMAN AFRAH
09025576222
[4/13, 6:37 PM] MOM MASHKR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/DDmSp3AUB7gJnJQLnau59V?mode=gi_t
*UWAR AGOLA*
🅿ï¸8ï¸âƒ£
KINA BUKATAR INGANTATTUN SKIN CARE PRODUCTS TO KIZO SH SKIN COLLECTION DOMIN TA SHIRYA TSAF DAN MAGANCE MK MATSALAR FATARKI YAR UWA
KURAJENE DAKE A A GLASS NE Y BATA MK FUSKA KIKA RASA YADDA ZAKIYI KO KUMA DAI TABO NE YAYI MK DANBARE DANBARE A FUSKA TO ZO NA BAKI SIRRIN MATSALARKI
WANI ABUN SHA AWA MA ITA FA SH SKIN COLLECTION BATA DAUKAR MAI TA BAKI KAI TSAYE BA TARE D TAGA KALAR FATARKI BA SBD SANIN MAKAMAR AIKI
ZAKU IYA TUNTUBAR CEO SH :08029156203 what up only 👆ðŸ»
*UWAR AGOLA*
NA
MAMAN AFRAH
*Daga marubuciyar*
*Ruwa cikin cokali, ci ma zaune, malamin bogi, ƙazamin miji, Bonono ƴar zaman wanka, ruɓaɓɓiyar igiya ƴan adaidaita sahu, ƙara,in inna delu, jalli joga, Beelal, ungozoma da sauransu.*
09025576222
🅿ï¸8ï¸âƒ£
Salmanu yana kallon ta ya ce
"Ƙwarai kuwa an ɗaura aure" Tamkar ta rusa ihu haka ta ji, a take zuciyarta ta shiga mata zafi tana tuna irin kyau da iya gayu na tsohon mijin ta, duk da dai shi ma Malam Nura yana gayun idan zai zo zance, amma dai bai kyautu a ce yau ranar farinciki, ranar da dangi da abokai da ƙawaye za su yi tozali da shi a matsayin mijinta a ce ya saka wannan yadin tsoho hakan kamar rainin wayo ne.
Tunani ta fara a ranta shin ina kayan da yake sakowa masu kyau idan zai zo hira? Mai ya sa duk bai saka su ba sai wannan tsohom yadin? Wata zuciyar ta shiga faÉ—a mata cewar ya yi hakan ne don ya tozata ta, in ba haka ba ya za a yi ya mata haka, cike da takaici ta ce
"Salmanu mutumin nan fa cewa ya yi ya mini kwalliya ta ban mamaki, cewa ya yi ya yi matuƙar yin kyau, haka na shiga faɗawa ƙawaye in ta zuzuta shi, daga an ce in zo a yi hoto sai na hau faɗa musu cewar sai ya zo saboda mu yi hoton tare domin shaddar mu iri ɗaya ce, kenan yanzu ya mayar da ni maƙaryaciya a idon duniya ko mai yake nufi, yanzu kamar ni Hadiza gayu a ce mijin da zan aura ya je wajen ɗaurin aure da wannan matsiyacin yadin? Kamar ni a ce angona ya je wajen ɗaurin aure duk a firgice kamar wanda ƴan bindiga suka biyo ya tsere" Salmanu ya taɓe baki ya ce
"Ai ko ni na yi mamaki, shi ya sa ban yi ƙasa a gwiwa ba na ce bari na ɗakko miki hotonsa ki ganshi muraran, wani dagaje-dagaje da shi wuyan riga duk gumi, ji wani hannun riga a tattare wallahi ko nutsuwa bashi da ita"
Hadiza ji ta yi kamar ta rusa inu, a take ta fara saƙa da warwarar cewar wannan dalilin ne ya sa da ta ce tana window tana jiran wucewarsa ta ganshi, shi ya sa ya ɓoye kansa. Cike da baƙinciki ta ce
"Ashe shi ya sa da za su wuce ban ganshi ba sai hannunsa da yake É—agowa yana reto kamar kututturen icce, ni dai wallahi Malam Nura ya cuceni kuma a yau ba sai gobe ba zai warware auren da aka É—aura" Baki Salmanu ya kama ya ce
"To ke kuma haka ake, wannan ai sai ki sa mutane su ce na kashe miki aure, kawai na annabawa za ki ɗauka" Idanunta ne suka kaɗa suka yi jawur tana fata da addu,ar Allah dai ya sa wannan batun a mafarki ne, wayar ta sake ƙurawa ido tana kallon hoton sosai, zooming ɗinsa ta shiga yi tana jin kamar ta shaƙo Malam Nura daga wayar ta masa rashin arziƙi zuwan Bintu ƙawarta wajen ne ya dakatar da ita daga abin da take, ta yi saurin wayincewa tana miƙawa Salmanu wayarsa haɗe da sakin dariyar yaƙe ta ce
"To shikenan Salmanu na gode ga wayar taka" Karɓa ya yi ya juya, Bintu ta ce
"Ango da abokan nasa basu ƙaraso ba ne?" Wani farrr ta yi da ido don ta kawar da ƴar sauran ƙwallar takaicin da ta taru a cikin idanunta ta ce
"Eh basu ƙaraso ba" Ta faɗa a fili a zuciyarta kuma ta ce
'Aikin banza shafa lalle a mazaunai, ai idan kin ga ango a wajen nan to sai dai in gawarsa ce za a kawo, domin ba karen mahaukata ne ya cije ni ba da zan bari ya zo wajen nan da wannan koɗaɗɗan yadin, haka kawai ya kunyata ni, a ɗaukeni maƙaryaciya'
Gaba ta yi Bintu ta take mata baya, tana zuwa ta shiga ɗakin da take, waya ta shiga dokawa Malam Nura domin ta kora masa kashedin kar ya kuskura ya zo musu gida, sannan ta ƙara da faɗin ya kawo mata takardar sakin ta. Tana jin wayar tana shiga amma har ta tsinke ba a ɗaga ba, babu ƙaƙƙautawa ta ci gaba da kiran amma shiru kake ji wai malam ya ci shirwa domin ba a ɗaga ba.
A ɓangaren Malam kuwa ana tsaka da ɗaukan wannan hoto wanda ya yi wa laƙabi da hoton masifa, ya ji wayarsa tana ƙara, yana dubawa ya ga sunan Hadiza ya shiga faɗawa Hudua bayan sun ware gefe guda Hudu ya ce
"Malam Nura ka daina tsoron matar nan fa, kawai ka ɗaga wayar, daga nan mu wuce gidan nasu kamar yadda ta buƙata"
Malam Nura ya É—an zaro ido ya ce
"Ai ba na so ta kunyata ni a cikin mutane fa, ka san dai mun yj maganar shadda na saka, to ya zan yi tunda wannan mai kunnen ƙashin ta ƙona shaddar, ko dai kana ganin in faɗawa Hadiza cewar Kuluwa ta ƙona wandon?" Hudu ya zaro ido ya ce
"To wallahi idan ka kuskura ka faɗa mata ka sani yaƙin duniya ne na uku za a yi a gidanka, don gabaɗaya sai an ƙone gidan"
Malam Nura ya ce
"Mai ya sa ka ce haka?"
Hudu ya ce
"Kana ganin Hadiza za ta bar maganar nan ne, kana faɗa mata za ta tada zaune tsaye, ita ma Kuluwa ba ƙyaleta za ta yi ba, su je su ringa bala,i, gwara kake saran shuka kana kallin gatari!. Idan baka takatsantsan kishin Kuluwa da Hadiza mai zafi ne, a wannan kishin sai ka gwammace kiɗa da karatu" Shiru Malam Nura ya yi ya ce