← Book details Tafita Zakka Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 105

Sashe 88

Tafita Zakka Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saboda ganinsa da tayi ba wani mai yawa bane ammh ai suna nan jiya abubuwan nan suka Faru marasa Dadi Hajiya ta mata fada tare da Rokonta ta rike auranta Hannu Bibbiyu. To me zatace..? Sai Fatan Allah ya Zaunar dasu Lafiya sannan bata da matsala macece mai wayewa da sanin Duniya.,Yanzu kawun su Hajiya yace bazata koma ba nan da Sati daya zata Tare wajen Hajiya zata zauna abunda kuma ba"a rasa ba Hajiya da Mallam sun Dauke komai akan abunda ya shafi Sa"idu jikinsu har rawa yake yi Tabbacin kaunace daga Allah. Shiyasa ko kafin ta gama yima Amina Dilkar da tayi mata sun Fara Sabawa Daman ita tana da Sakewa a manganunta Amina ta Fahimci Aba yayi Dacen mata suma kuma sun yi Dacen wata uwar Har su ya jadwa sun shaida haka yadda ta gyare Amina ta sakata tayi wankan Turare Kora su ya Abida tayi waje suna ta mata Shakiyanci Hajiya tace ta korasu waje tayi aikinta Tana yi tana hada ma Amina da yan Shawarwarin rike miji ta bata wata Zuma ta sha saboda cikin jikinta tace bazata sha wani mgani ba sai ta Haihu Tun Amina najin kunya har ta fahimci ita Anty Hadiza ba ruwanta sai itama ta saki jiki tana Sauraranta. Koda karfe takwas na Dare tayi Amina ta shirya Cikin Wata atamfa riga da Zani an Nadeta cikin Lafayan da Ya Aisha ta siya mata har kwalliya sai da Anty Hadiza mata aka fesheta da Turaren Humra masu kamshi Domin Hajiya tace da wuri za"a tafi kai Amina bata son Dare yayi. Sai alokacin Sarood tasan Amina ce Amaryan Umar ya Aisha ta gayamata Cikin Larabci sai kallon Amina take yi da mamaki sannan ga Ciki ajikinta Ahalin Umar bai taba mata Zencen ba sannan ta Fahimci Sakina wani abu ya faru da ita duk da batajin Hausa ammh koken koken da akayi tayi jiya bana Lafiya bane.. Kamar wanchan karon an kai Amina Falon mallam ya saka mata albarka Daganan Idi ya Dauki Hajiya da Amina sai Yakaka da Haj Nasara..Sauran su ya Aisha kuma suka Bi sauran motocin su ya Nasir har da ya Nazeem ya Kai mutane a Motar makarantar su Amina. Su ya zulahait suna baya baya Hajiya tace bai kamata ba su wuce su raka kanwarsu dole suka shige suma anayi dasu. Sune har Babura inda gidan Amina yake Kowa yaje yaga gida sai santi da son barka su ya Abida sun gyare ko"ina sai tashin kamshi Sannan ga wutar nepa haske ya gauraye gidan akwatinta Daya Ya Aisha ta Daukomata Sauran kayan sai gobe Hajiya tace zata za"a kawo mata.. Hajiya da kanta ta shiga da Amina gidanta bayan tace tayi addu"a har kan gadon auranta sannan ta Dafa kanta ta Saka mata albarka Matan kuma suna ta Zagayen gidan suna Santi Su jidda har da Sadiya duk sun zo ganin gida harta Sarood tazo aranta kawai ta Sadakar Umar na son Amaryan nan tasa tundaga abubuwan ma da suka Faru. Su ya Zulaihat suna sharan kwallah suna saka albarka Da wuri Hajiya tace suyi Haraman tafiya haka Amina ta rumgume yan"uwanta tana kuka bata bambamce su ba Har ta su ya Zulaihat Saboda su Daya suka Dauki juna aka suka Taru suna faman lallashinta sai da tayi shuru sannan suka fara Shirin Tafiya Tun dazu su hanne suka kira amare dukkansu sun isa gidajensu Lafiya sai fatan Allah ya bada Zaman Lafiya. Kafin karfe Tara na Dare duk sun watse an maida su gida sai Amina kadai aka bari tsoro ta fara ji gashi ba megadi bai riga ya Daukesa ba Sai misalin karfe goma na Saura na Dare Taji shigowar mota Daman ta kasa Zaman ciki tana Falon ta kasa Zama waje Daya duk Haduwar gidan tsoro bai barta ta wani Dubasa Dakyau ba Danmallam na shigowa falon da Amina ya fara cin karo Daman yasan Za"a rina Amina ce fa sarkin Tsoro rike da ledan kaza da madara ta fadamai ta rumgumesa tana mai kukan shagwaba ya barta ita kadai tana jij tsoro. Yana shafa bayanta da Hannu Daya Lokaci Daya yana shakan kamshin Turarenta yace"Shii..Ba shikenan ba gani na shigo ba..Ni dai yau ataimaka kada kukan nan naki ya hanani Shagali..! Tana jinsa sai ta kara kamkamesa Shima yana rike da ita har suka zauna Saman Kujera ya Dora ta ita da Cikin Saman jikinsa bayan ya Sauke Lodojin Kasan Cafet harshensa ya sa yana Lashe mata hawayenta Lokaci Daya yana Fadin"Noor nidai kimin kudin wannan kukan naki na siyesa na kwana Biyar..Lokacin na gama Shagalina sai ki dawo da kukanki..! Yafada cikin Shagwaba yana kwaikwayon muryanta Dariya ta saka ta Fara Dukansa da Hannunta a kirji Tana fadin"Hubby..La..la..! Dariya shima yake ya rumgumeta yana Shafa Cikin jikinta Lokaci Daya yana Fadin"Eh Noor..Kinsan ai nayi kokari ko..? Kiyi hakuri yau kam bazan iya Hakuri ba..! Yana fada yana Shafa wuyanta Lokaci Daya yana shakan kamshin Turarenta dake jikinta Sama sama taji yana Fadin"Noor..! Chan kasan makoshi tace"Uhmm! Cikin wata kasalalliyar murya yace"Ya sunan wannan Turaran..? Itama cikin wani yanayi yace"Bansani ba..Anyy Hadiza ta sakamin..! Kai Tsaye yace"Wacece haka..? Kanta na nutsewa saman kirjinsa tace"Amaryan Aba..! Yar dariya yayi ya kamkameta yana Fadin"Ina yinta sosai..kamar tasan ina bala"in son kamshi..Barin ma irin wannan..! Daganan bai Tsaya ba ya shiga wata Duniya Har Lafayan shi ya warware yana Shagalinta itama saita Dafe shi Tana taimaka mai domin bata juya ma wannan al"amarin baya ba. Ganin zai shiga wani duniyar yasa ya Sarara mata duk tayi laushi yasa bai Takura mata ba,ya je kitchen da kansa ya Samo Filet da kofi yazo ya juye Zabbin Daya Siyo yana Fadin"Na Biya bashi kazan amarci..! Tana daga kwance tace"Biyan bashi kazan amarci Amarya da Tsohon Ciki..! Dariya ya Fashe da Shi yana Fadin"Ke bana son jidali..Kinsan dai Cikin maza sai an tona za"a samu mai kokarina ko..? Tana Dariya tace"Sosai ma Hubby..! Mirmishi yake mata yana jinsa cikin wani yanayi. Shi ya taimaka mata ta tashi zaune haka ya tasata yana bata abaki itama tana bashi Sun kusa cinyewa ta kalli Kazan tana Fadin"Kazan amarci ai kanka ka siyo mawa ko..? Yana Dariya yace"Naki ne..Na zata kin sam min ne fa..! Cinya ta Dauko ta Turamai abaki Tana Fadin"Ai tunda kaci kazar amarcin Amarya sai ka famshe mata..! Cikin Farinciki yace"Da gaske Noor..!? Yafada yana rike hannunta kunya ya kamata ta Dukar da kanta kawai sai ya Saketa ya Cika mata Kofi da madara ya bata tasha shima ya Cika ya sha bai Tsaya ma wasa ba ya Dauketa ita da Cikin sai Bedroom din su acikin Tiolet ya Sauketa yace su yi alwala shi ya taimaka mata tayi alwalan sannan shima yayi nashi suka Fito shi ya jasu Sallah raka"a Hudu sannan sukayi ma auransu da Zuru"arsu Addu"a. Jikin ya Danmallam har rawa yake yi shi ya Raba Amina da kayan jikinta duka bayan shima ya raba nasa da Jikinsa ya kamkameta suna Sharing din Body Cantact sannan suna jin Bugun zuciyar juna Cikin hankali ya fara Sarrafata Amina bata bari kunya ya Cutar da ita ba ta tallafesa tana taimakamai sai da Tafiya ta mika ne ta fara mai kukan shagwaba shi kuma ya mika bazai iya komawa baya ba sai kawai ya Tallafeta Sosai yadda Cikin jikinta bazai basa matsala ba Cikin karyewan Sauti yace"Noor..Ahankali fa zan yi..Kadan kadan..! Yake fada mata yana tusa kansa a wuyanta Amina tace"Hubby..Shi..Da Zafiiii...! Fadi kawai yake"Noor a hankali zan yi na rantse miki da Allah..! Daga gani baya cikin Hayyacinsa ba wani Zafi Amina take ji ba,kawai Kukan Shagwaba take jin Dadin mai Duk sai ya karamai karfin gwiwa. Ya Dauki Lokaci mai Tsawo tare da Amina lokacin da bai taba Samu ba Shudewar Mintina Talatin da biyar sannan dukkansu suka samu natsuwa da juna haka ya kamkameta yana Fadin"Allah yayi miki albarka Noor..! Yadda kika farantamin Allah ya farantamiki..! Tana kwance saman kirjinsa yace"Ameen Ameem Hubby..Ana Behabbak.. Yana kamkame da ita yace"Ana bihabbeki Khatheran..! Haka suka kwana cikin Farinciki da Asuba bayan sunyi sallah suka koma Amina tayi Dauriya sosai wajen mijinta shima yasani yana ta saka mata albarka. Sai wajen goma sukayi wanka suka Sauya kaya Hajiya ta aiko Idi Direba da abinci da akwatun Amina Duka suka kwasa zuwa Cikin gida. Wuni sukayi suna cin amarcinsu Amina tabara kala kala take masa yana Biye mata Da rana ma Daga gidan mallam aka aiko musu da abinci da Daddare ma haka. Har sai da akayi kwana Biyu sannan ya Fita ya yi musu Cafane shi ke taya Amina Girki abunda bai taba yima Sakina ko Sarood ba..Bai taba Zaton Amina ta iya abubuwa haka ba bangaran Girki da bangaran kwanciya da miji ta kwancemai kai har mamaki ma take bashi wlh ga Ciki ammh bata taba nuna mai Raki ba. Saka albarka kuwa ta shashi har ta gode Allah Shiyasa take nuna juriyanta akan komai ganin yadda yake Lalacewa akanta. Su Hanne sun kirata da wayoyinsu da Hamida suka fara waya sai daga Baya Aminun ya siya ma Hanne waya tana Yola ita da Nenne suna zamansu Lafiya sai Hankalin Amina ya kwanta. Bangaran gidan mallam kuwa Baki na nesa da na kusa sun koma gidajensu Dakin Hajiya Daga Anty Hadiza sai Yakaka da tace sai Amina ta Haihu zata koma. Bangaran Aba kuwa baya kwana agidansa gidan gona yake kwana Jawaad kuma yana wajen Hajiya Mamanmu kuma ita kadai agida kamar mayya tayi kukan har ta gaji Ta rame ta lalace sannan ga Fama da Mutuwar jiki da kasala tunda akace Aba yayi aure zuciyarta ke zafi. Anty Amarya ma kamar mujiya bata ko Fitowa,Chan duste labari duk ya bazasu kowa yasan abunda ta aikata shi dai mallam ya zura mata ido bai ce mata komai ba ballatana tasan mafitanta Sannan duka ya"yanta ba wanda ya kara bi ta kanta har Sabeeha na wajen Hajiya sai jefi jefi take ganinta Turakan mallam kuma Daga Hajiya sai Haj.Nasara Bangaran Hajiya uwa tana chan gidansu Cikin wani irin Hali Duk da ba wanda yasan abunda ya faru sun fara Zargin akwai wani abu saboda mallam bai zo ba ballatana ya"yanta ko Hajiya ma batazo ba ahalin in Lafiya lau Tare da Hajiya zata zo haka aka watse bakwai din Batula da tata ta kare
Chapter 88 · 0% Book details