← Book details Tafita Zakka Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 105

Sashe 77

Tafita Zakka Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

a banza..? Kin manta kin Fadamin yadda aka Daurasa haka za"a kwance sa..? Ashe duk karya ce..? Ashe ni kika raina ma wayau Marliya..? Ta karishe Fada Cikin Tsawa da Budewar Murya da ya Sandarar da kowa acikin Falon har da su Sadiya da Jidda da suka zaro ido sun kasa Fahimtar me ya faru Hajiya na gefe tana kallonsu tayi mirmishi takaici ta Harde Hannayenta saman kirji Tana kallon abunda ke faruwa. sakina ta sulale kasa tana kuka Tana Fadin"kin cuceni kin sa na yarda da kowa sama Dake...Ashe karya kike Fadamin..Ashe bazaki iya ba..Bazaki iya ba..! Tafada tana Saka fuskarta Cikin Tafukan Hannayenta tana wani irin kukan Bakinciki da kishi. Anty Amarya tana kokarin Daidaita kanta kada su tona ma kansu asiri ta Duka Zata riko Sakina tana Fadin"Sakina Saurare n..!
Chapter 77 · 0% Book details