Sashe 7
Rumana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi nai zaune cikin mamaki domin betabamin hakaba,Yayana lafiya kuwa me kakeso?
K'aramin yatsanshi yacigaba da zirawa tsakanin yatsun kafana amma ko fuskata be kallaba.
"Ikon Allah.
Hannuwanshi nakama duka na rike ina kallon cikin idanunshi domin shima yanzu kallona yakeyi, Kamar zaice wani abu.
Sauke idanuna k'asa nayi Sabida yanda wani nauyinshi ya kamani musamman yanzu Dana ganshi kusa dani sannan dogon wandon wani yadine kawai jikinshi k'aton kirjinnan nashi awaje.
K'afata naso janyewa yakuma jawota yana lumshe idanunshi,Murmushi nayi kamin in tallaboshi jikina,Aiko nan da nan ya kwanta acinyata hadda sauke numfashi saidai hannunshi be tsawa waje gudaba saima lalubata dayafara hannunshi har zuwa kirjina.
Jin yatabo tudu akirjina yasashi tashi zaune yana lekawa cikin rigata da alama tudun dayajine yakeson leko ko menene.
Inajin duk abinda yake amma wallahi tsabar mamaki da tsoro yakasheni sainaji ko motsi na kasa.
Ahankali naji yafara matsamin kirji ahankali kamar mejin tsoron fashewarsu,Idanunshi alumshe harwani gyara kwanciyarshi yake.
Tsawon lokaci sannan yafara sauke numfashi alamar barci ya daukeshi.
Mamaki naitayi domin betabamin hakaba iyakacidai yakan yita kallona wani lokacin.
Fatana Allah yabashi lafiya.
Lallabashi nayi na kwantar gefe sannan naje na canzo alwala domin tuni jikina ya sauya Sabida jagulamin kirji da yayi.
Ina gama sallar isha'i. Natkofar wurin kenan naji ana kwankwasa kofar,Hijab dina danafara cirewa na maida da sauri na nufi kofar tunanina ko abbane yadawo.
Saidai ina bude kofar sainaga wannan abokin haidar dinne domin yana zuwa lokaci zuwa lokaci domin dubashi.
Hanya nabashi yashigo tare dayimishi sannu da zuwa musamman danaga yana kallona da alamun damuwa sosai afuskarshi.
Ruwa da lemo na kawomishi bayan ya zauna.
"Amarya ya kwana biyu ya dawainiya?
Da alamun kunya nace Alhamdulillahi yasu umma?
Dayake mahaifiyarshi tazo wajena harsau biyu.
Yajima yanamin hira sannan yaimin sallama bayan ya maida haidar saman gado domin da ak'asa yake barcin inda nai salla.
Haryakai bakin kofa ya sai kuma ya juyo Rumana har yanzu babu wani cigaba da kikeganin ansamu?
" Kallonshi nayi kamin ince gaskiya ana samu domin yanzu ciwon yadaina tashi kaga andaina bashi wa innan kwayoyin amma kaga yana barcinshi wannan bige-bigen duk ya daina bashi cikin hayyacinshi amma gaskiya da sauki koni yaushe rabon daya kai hannu jikina da sunan duka.
"To Alhamdulillahi bari inje zuwa jibi insha Allah zan kawo miki wa incan magungunan wa inda akace za ahada kedai ki daure kinji ko?
" To shikenan insha Allah nagode sosai saida safe.
Najima ina tunani kamin barci ya kwasheni musamman yau ko addua banyiba Sabida yanda barcin yakamani sosai.
Bude idanuna nayi saina tsinci kaina cikin wani guri me mummunan duhu zuciyata tai wani irin bugu nan da nan naji wani matsiyacin tsoro ya dirar min musamman danaga ko tafin hannuna zan banganiba.
Wata irin mummunan tsawa naji saman kaina wadda takuma firgitamin kwakwalwa.
Yake wannan figigiyar kaza sarkin tone tone to lallai munaso ki dakatar da duk wannan tone tonen naki kamin ki tone wukar yankaki.
Wata muguwar murya mara dadin sauraro taimin wannan maganar.
Addua nafara cikin zuciyata domin sam tsoron dake baibaye dani yahanani bude bakina balle inyi addua da karfi.
Wannan shine kashedi Wanda ya kasance akanki lallai kifita rayuwar wannan mahaukacin tunkamin ki koma irinshi kokuma mu kasheki kisa na har abada.
Wasu dogayen hannuwa naga sun shakemin wuya nanfa nafara kokarin kwacewa tare da kakari jin irin shakar da akaimin.
Afirgice na farka yayinda jikina ya jike da zufa haske na kunna nan naga haidar zaune ya zaiba fitsarinshi domin ga lemanan tunda daga inda yake kwance har kusa dani.
Ajiyar zuciya na sauke Dana gama tabbatarwa agado nake.
Tashi nai har lokacin jikina bedaina rawaba domin na masifar tsorata.
Gyaramishi jikinshi nayi tare da canzamishi kaya na yaye zanin gadon nasaka wani sannan na kwantar dashi na tofeshi da addu'a sannan na shiga toilet na wanke Wanda yabata nima na dauro alwala barcin daban komaba kenan domin kwana nayi raya wannan dare ina kuma kai kukana ga Allah.
[4/2, 11:15 AM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 13
Da wani shegen
zazzabi da ciwon kai na wayi naso kwarai intabuka abun kwarai kamar, yadda nasaba amma ina wani nauyin jiki ya hanani ko motsin kirki.
Wayata taita ring amma inajinta nakasa tashi.
Sai wajan goma nasafe nakuma bude idanuna daga Dan barcin daya kwasheni,Abbane keta sallama Ashe yaji shirun tai yawa shiyasa ya shigo da makullin hannunshi dama Sabida haka ya rike wani ahannunshi.
"Dakyar na mike idanuna nakan haidar Wanda yaketa zare abin dardumar Sabida wata beza beza gareta.
Ina wucewa yabiyoni baya hadda daukar cup dadi ya kasheni to kodai hankalinshi yafara dawowane tunda gashi yanzu alamu sun nuna binda yakemin yunwa yakeji,Sabida nasaba kullun danatashi tea nake fara hadamishi kamin inyi abin kari.
" Da mamaki ya zubamana ido ganin yanda haidar din keta bina da cup ahannu ammadai kanshi akasa danbama hanya yake kalloba.
Zamanai ina sauke numfashi na gaida abban,Ya amsa da tambayata lafiya nake kuwa yau da alama har yanzuma baku karyaba ko?
Abba natashi yau da zazzabi da ciwon kai shiyasa nakasa tashi akan lokaci amma yanzu zan hada.
Wani mugun bacin raine ya tasomishi Sabida wani tausayina daya kamashi tunda nazo gidannan nake dawainiya Ashe kenan haka zata kasance idan banda lafiya babu Wanda zai kula da wani cikinmu kenan?
Amma Fatima bata kyautaba beyi tunanin zata barshi har hakaba musamman dayaji yadawo hayyacinshi yabata hakuri sannan yaba iyayenta hakuri amma da yake rikone dasu shine ta tsallake tatafi wata uwa duniya kuma da aurena akanta.
"Numfashi yakuma saukewa kamin yace kiyi hakuri dama saida nai tunanin haka wallahi Allah ya sawake to kodai me aiki za asamo miki?
A a Abba zan iya komai insha Allah naji saukima sosai.
" Eh koda kinji saukin ai zata temakamiki da wasu abubuwan kema kindan huta ko?
Shiru nai ina murzar hannuna,Kamin ince Abba ka barshi kawai hakan zai kasance kamar tonuwar asirin zaman da nakene kaga wasu daga dangina zasu iya zuwa kadda asami matsala su fahimci kalar zaman da nakeyi bazasuji dadiba gara ahaka kaga babu Wanda yasani.
"Ajiyar zuciya ya sauke kamin yace eh hakane kuma bari insamomuku abinda zaku karya saikisha magani dannaga wannan ogan ma da alama yunwa yakeji gashinan yana binki da Kofi,Wallahi sai yanzu na yadda ana samun cigaba ta bangaren maganin nan domin dacan idan zaiyi sati beci abinciba to bazai nuna yana bukataba Allah yaimuku albarka yabashi lafiya,Bari ina zuwa.
Tashi nai nima na hadomishi tea din Allah sarki bawan Allah da zafinshi yadinga kaiwa baki ina kokarin anshewa yana kawomin bugu da kyar yabari na shekamai shi,
Lokacinda Abba yadawo yana kwance jikina sai sakalamin hannu yakeyi cikin riga Allah yasama da hijab jikina.
Wani farinciki yaji lokacinda ya kalli kofin tea din da haidar din yasha sannan yaji dadi dayaga har inabari yahau jikina lallai dole ya gaggauta bin bayan Fatima har India din domin tadawo tunkamin haidar din yafara Neman hakkinshi to Abu gamara hankali yaje ya taushe yarinyar mutane babu matemaki ai akwai matsala garadai da babba tsakaninsu,Sannan bazai yiwu shine komaiba garama haidar din idan yakula dashi babu matsala ammadai gaskiya bazai yiwu ya zake irinhakaba wajan suruka.
Ganin yai nisa atunani yasani cewa Abba ka zauna mana kana tsaye,Lokacin nasamu na zare haidar da jikina na hadashi da filon kujera.
Abba na zaune saida naci waina da miya hadda nama wadda bansan inda yasamotaba sannan yabani maganin nasha.
Har ya yunkura zaitashi nace am Abba" na'am akwai wani abune?
"Uhum dama cewa nai yaushe zakaje bakori?
" murmurshi yayi kamin yace kedai kawai kice kina kewar gida,To Amma ai danginki basu jima da zuwaba ko akwai wata damuwa ne?
A a Abba babu damuwar komai damadai inaso inje maska ne domin kasan mahaifin mamana babban malamine inaso inganshi akan wasu matsaloli danafara fuskanta cikin kwanakinnan sannan sai ingayamishi matsalar yayan nasan zai fahimceni sannan bazai gayama kowaba nasani.
"Ajiyar zuciya ya sauke kamin yace eh hakane Ruma ni kaina nafarajin tsoron kadda lalaurar haidar ta shafeki Sabida abune na mutanen boye Sabida haka ki shirya gobe idan Allah ya kaimu zansa harun ya kaiki shine kawai Wanda zakutai tare insami nutsuwa inyaso ni sai in tsaya da haidar din kamin kidawo nagode sosai da kikai wannan tunanin Allah yaimiki albarka Ruma Allah yabaki ladar jinya.
" Kaina akasa na amsa da ameen.
Tunanin mafarkin danayi Sam yaki barina ko yaya na motsa yana makale cikin zuciyata.
Ga ya haidar yau rigima yakeji ta gaske domin zazzabin da yakeyi duk inda nake yananan nane dani yana hawaye Wanda koda abban yakuma shigowa wani dadine yakamashi domin Wanda keba ya haidar din magani ya tabbatar da cewa lallai duk lokacinda yafara kuka da idanunshi to alamune na amfara samun nasara.
Sai yamma sosai daf da magriba sannan Abba ya barmu akan lallai in shirya da wuri zamu wuce.
Araina inata murna domin kusan watana hudu kenan amma bantaba zuwa gidaba sonake mufara biyawa ta bakori idan naimata sallama saimu wuce maskan.
Nasaba yimishi wanka da alwala duk dare danhaka yauma saida nagama shirina sannan nahadamishi ruwan wanka na ajiye na alwala gefe.
Bra din Dana aje dazan shiga wanka ita na tadda ahannunshi yanata matsawa tare da Neman taushin dake jikinta.
Dariya ta kamani kamin ince ya haidar rigar nono ce ko kaima kanaso insamaka? Haka nakeyifa wani lokacin idan inamishi magana sai adauka nima na zare din domin sosai nake biyemishi.
Sam be magana nidai inba tari ba ban tunanin ko gyaran muryarshi natabaji.
Hannunshi nakama naje naimishi wankan tare da alwala sannan mukadawo daki ko mai banshafamishiba Sabida becikason shafaba wani lokacin.
Cikin bargo nashige ina addua shima yashigo tare da shigewa cikin jikina sosai,Mamaki ya kamani domin kullun ninake jawoshi in rungume amma yau yashigemin jiki harwani sauke numfashi yakemin awuya.
Addua na shafamana ina mitar wannan zazzabi har yanzu yaki barinka ya haidar kodai maganin zan kuma baka?
Mutsu-mutsu yafara tare da gogamin jikinshi ajikina yanawani Dan kuka-kuka abinda ya tasarmin hankali domin yatabayin haka Abba yacemin sha'awarshice tatashi.