Sashe 26
Rumana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kujera Umma tabani na zauna ina sauke numfashi kamin ta mikomin ruwa,Abbane keta hararar haidar din kamin yace "waikai Dan gidanku bance kadaina janta waje da nisaba kai meyasa bakada tausayi haidar?
Keyarshi ya shafa kamin yace kayi hakuri Abba gidan harun kadaifa mukaje kuma Ahankali muke tafiya.
Tsaki yaja kamin yabar wajan yana sababi.
Shidai haidar komawa yayi domin yin sallar isha'i nikuma bayan nagama hutawa Umma ta rakani bangarena na zauna jinake kamar indora hannu aka inta kurma ihu wallahi, komai yadainamin dadi jinake kamar nikadaice nake cikin wannan damuwa.
******
Mungama duk shirin kwanciya amma Sam banjin dadin jikina marata saiwani daurewa yakeyi tana warwarewa Sam banbari ya lura da hakanba dannasan kilama ya yayibeni muyi asbt.
Jikina yake tausamin ina lumshe ido kamin ya Dora hannunshi akan cikina yanajin yanda cikin yaketa wutsul wutsul gwanin ban tausayi,Kallon idona yayi kamin yace Sannu rumana ko zakici wani abune naji cikin yaki nabba'a?
Kwanciyata na gyara kamin ince nakoshi wallahi yau nayi lodi da yawa ai,Kyaleshi danayi barci shikenan.
Abuk'ace yake sosai dani yau kwanaki uku kenan bamuyi kwanciyar aure dashiba Sabida yana tausayamin sosai,Ammadai yau jiyai kamar bazai iya hakuriba.
Rungumeni yayi cikin jikinshi kamin yafara lalubata"Rumana zaki iya kuwa yau?
Tausayi yabani sosai Sabida nasan ba k'aramin kokari yayiba da kwanakin da suka wuce.
Duk da banjin dadi amma haka na biyemishi,Tunda yanzu yinma yakoma sai dibara Sabida girman da cikin yayi.
Yi yai kamar zai cinyeni danya Sabida tsabar zalama har saida yasami nutsuwa sannan ya rungumeni yana samin albarka.
Harshi besami sukunin tashi yinwankanba Sabida wani gajeran barci dayai awon gabadashi.
Inajin saukar numfashinya yana barcinshi hankali kwance da alama nasamun nutsuwar da yayine ammani nakasa barcin sabida ciwon daketa cina kadan kadan.
Lallabawa nayi da zummar inyo fitsari amma tunda na duk'a sainaji nakasa mikewa balle infito daga bayin.
Zaman dirshan nayi tare da mikar da kafafuna Toni wannan wani irin ciwone haka?
To kodai haihuwar zanyi?
Haka kawai naji wata zufa na karyomin kamar wadda ta hadiyi kunama ah ikon Allah.
Sunanshi nafara kira da karfi sabida jin yanda wani Abu ke Neman budemin gaba ya fito.
Wata irin hantsalowa yayi daga gadon ya lalubi wandonshi saidai Sam beganshiba da alama rudewa yayi saidai ya saka na yadin daya tube da yamma,Acikin bayin ya idasa daure zariyar wandon.
Salati yayi kamin yace Dan Allah kadda ki haihu cikin bayi Ruma ina zuwa.
Da gudu ya koma falo ya gyara inda zai maidani Dan da alama haihuwar tariga ta taho.
Yanda jikina ke rawa haka nashi yaneyi,Gyaramin zamayai ajikinshi yanamin sannu tare da bani baki Niko ai banda murkusu babu abinda nakeyi duk na fice hayyacina.
Ban dauki irin dogon lokacinnanba saiga kan baby ya kunne kai.
Da sauri ya kwantar dani ya koma wajan Dan temakamin,Aiko saiga yaro dirkeke ahannunshi sai jera atishawa yakeyi,Zamewa yayi awajan jikinshi na rawa yana dariya yana hawaye saikace mahaukaci.
Lokacin wani irin ciwo Yakuma tasomin gashi nagaji.
Sannu yaketa jeramin amma yakasa ajiye jaririn balle insa rai zai zo wajena ko rikeshi inyi inji dadi.
Saida ya yankema yaron cibi ya kwantarshi gefe sannan ya koma wajena da niyyar ya ragemin jini Dan tunaninshi shine kesani ciwon maran.
Alamun suma yagani aiko atsorace yamike tsaye jikinshi na tsuma kamin wani lokaci saidai naji tsiyyyyyyyyy wai Ashe fitsarine ya kufcemishi batare daya saniba.
Kamar zan mutane nakeji muryata ko fita batayi ka temakamin zan mutu numfashina zai dauke.
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 45
Rungumeni yayi jikinshi yana lallashi,Saikace banice na nemaba.Shidai ko ajikinshi Dan hakan shine farincikinshi.
Tun asuba na dunduma tuwona na Dora kamin gari ya waye sannan nai kwanciyata duk da mitar da yaketayi akan mezaisa inci tuwo da asuba Dan Allah.
Da garin ya wayema saidai yasha tea yatai aiki niko tuwona bakuma lodawa kamin ingyara gidan nai wanka saina wuce wajan umma.
Kwanciyata nayi cikin manyan kujerun falon ina shakar kamshi kai ummafa akwai gayu wallahi,Ko ina tsaf-tsaf saikace dakin yarinya.
Haka jikinta ko ina fitarda kamshi yakeyi.
Zamatai gefena kamin tace"Rumana badai wata matsala ko?
"Babu komai umma barci dai zanyi tunda yacemin bazai dawo da ranaba idan yamma tayi sa inje inyimishi girkin jikina duk ciwo yake kamar nayi aiki umma.
Zubamin ido tai kamin tace sannu,Amma kodai haidar yana matsamiki ne?
Cukuikuyewa nayi cikin matsananciyar kunya kamin ince a a umma be takuramin.
Murmushi tayi kamin tace to shikenan Allah ya kara lafiya ki kwanta ki huta kinji.
****
Bayan watanni biyar ;Dama haka kwanakin suke sukan dinga tafiyane kadan kadan batare da munfargaba Ahaka harmu cinye kwanakinmu.
Cikina yanzu watanshi shidda daidai yai wani irin girma naban mamaki musamman da akecewa ai cikin fari becika fitowaba.
Fadin irin kulawar danake samu daga wa innan bayin Allah bata lokacine kowanne beson ganin damuwata sai farinciki abinda nakeso shi akeyi agidan tuni nadaina girki umma keyi,Dayake nima yanzu can nake yini sai dare mukoma bangarenmu muci soyayyarmu da tsinke.
Haidar ya tausayamin sosai ammafa ta bangaren auratayyarmu babu ruwanshi k'a'idane kullun saiyayi so daya da dare harma nasaba kuma ban takura Sabida yace yin zai temakamin wajan budewar jikina yasandai so daya kawai bazai takuraniba.
To nima dayake nasan dadin Sam ban damuwa kullun zaizomin kuma zan karbeshi cike da zumudi danyasan yanda yake tafiyar dani gwanin dadi babu wahala.
Cikin wa innan kwanakin zuwana bakori biyu,yayinda mukaje maska so daya.
To gida dai yayi gwanin dadi dankuwa yanzu hankalinmu kwance matan Abba babu ko daya sungama tsara yanda zasuci dukiya gashi suntafi sun barta.
Allah yayi inna taje makka saidai tare da baba sukaje Sabida Abba yabiya mishi shima.
Nima kuma yaimin alkawarin dana haihu zanje insha Allah.
***
K'okarin yakiceni jikinshi yakeyi ina kuma likewa shikuma jin yanda nake danne cikin duk shi yafi rudashi.
Tashi yai dani zaune a jikinshi yana laluben fuskata,"ke Ruma tashi hakanan mana,Sai danne wannan bawan Allah kikeyi,Nahanaki nacin barcinnan amma kinki bari"
Harararshi nayi ina kuma lankwashewa jikinshi "Nifa Dan Allah karabu dani wallahi barcin be isheniba kumafa ba aiki zakaba balle kamatsamin,Kabarni jikinka inji dumi mana!
Gyaramin kwanciya yayi ajikinshi yana murmushi,Gani yakeyi cikinnan dukya gama birkitani ga rikicin tsiya Wanda kullun umma kemai gargadin kadda ya biyemin domin cikinne ke sani wani abun,Ga saurin kuka nice zanyi kuskure kuma nice me kuka bakuma tare da anyimin fada ba.
Sosai yake kokari akaina Sam begajiya,Kullun godiya nakema Allah Dan ban taba tunanin zai kuladaniba musamman idan na hangi matsayinshi dakuma nawa.
Kuma gyaramin kwanciya yayi tare da dora habarshi saman kaina hannunshi daya nasaman tulelen cikina yana shafawa ahankali,Saida yaji numfashina ya fara sauka ahankali alamar nai barci sannan ya lallaba ya kwantar dani tare da karamin filulluka yanda zanji dumi sosai.
Barin dakin yayi hadda sauke ajiyar zuciya kamin yace" Rigimamma kawai sarkin rikici.
Da kanshi ya hada abinda zamu karya dashi sannan ya gyara ko ina niko inacan ina sharar barcina sai wajan goma nasafe cikina ya isheni da buruntu dole na hantsalo daga gadon,Bakina kawai na wanke naja hijab dina niyyata inyi wajan umma Dan nasan kila shima yanacan.
Sautin dariyarshi ta ankarar dashi Ashe yana falon zaune tsabar sauri yasa banma ganshiba,Harararshi nayi kamin ince kaikuma me kakeyima dariya?
Hadiye abarshi yayi kamin yace"Badake nakeba uwar biyu, da babyna masu cin tsiya nake nasandai yunwace tasaka idanunki rufewa irin haka.
Zama nai kusa dashi ina yamutsa fuska"Wallahi wajan umma zanje yunwa nakeji sosai.
"A a sha zamanki bari inkawomiki abin kari nayimana,kin manta yau zasuje kai kayan auran Harun? Ai inagama ta wuce tun dazu naje gaisheta na tadda tunima ta shirya.
Goshina na dafe kamin in yamutsa fuska " wallahi na manta nimafa nace zanje Dan Allah.
Tashi yai tsaye yana hararata"Bansan meyasa kincika son yawoba da wannan uban kayan agabanki keko wahalar tafiyarma bakiji ko?
Bejira amsataba ya wuce ya tarkato abinda zamu karya dashi haddama dumamen tuwana ya hado.
Saida naci na koshi sannan na kalleshi"Allah yaimaka albarka Dan gidan Abba gaskiya ka temaka"
Dariya kawai yayi danyasan hakan bazai hana innatashi daruna inkusa tsinemishiba.
Saida nagama hutawa sannan nace mishi"tashi muje ka kaini gidan hidimar nan Dan Allah wallahi nace zanje.
"Kinga Ruma karki fara Dan Allah kizauna gida ki huta jiyafa saida nakaiki yawo.
Gyara zamana nayi yanda zanji dadin tabarar danake shirinyi,Aiko kamar yasan nufina yai gaggawar Jana jikinshi ya toshemin baki da nashi.
Nan da nan naiwani lif jikinshi ina fidda numfashi.
Zamayai gidan sosai yabani dukkan lokacinshi Sabida yau asabar,Inaji umma har kiranshi tayi bata ganniba,Amma saicewa yayi wai barci nakeyi Alhalin ina zaune ya toshemin baki.
Cizo na gannamishi sannan yai gaggawar cire hannun yana yarfewa amma dariya yakeyi.
Sai magriba sannan umma tadawo tare mukaje wajanta yimata sannu, Sannan yafita nikuma nai zamana wajanta.
Wai ina labarin idanuna?
To idanuna dai tuni sunkoma yanda suke lafiya lau. Tun wajan watanni uku da suka wuce kuma anhanani amfani da glass dinma.
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 42
Koda Abba yadawo gidan kai tsaye bangaren hajiya saratu ya nufa domin Sam hankalinshi yaki kwanciya duk da dai anyimishi bayani beda cutar komai Amma gani yakeyi kamar cutar zata iya kamashi.
Zaune ya taddata tanata kuka duk ta fige ta lalace bazaka taba cewa wannan hajiya saratun daka sanibace me shegen son gayu da dagawa,Duk ta sukurkuce tafita hayyacinta.
Cikin sanyin jiki ya zauna gefen gadon har lokacin mamakin irin lalacewar datayi yakeyi.
Numfashi ya sauke kamin yace"Bansan me zangayamikiba saratu bantaba tunanin zakici amanata irin hakaba Amma babu komai koda bansaniba tsawon lokaci ai gashi yanzu Allah ya nunamin sannan zai nunama kowa abinda kika aikata ko?
Idanunta akode alamun taci kuka tace"Ka yafemin Alhaji hakika nayi kuskure sannan nayi nadama wallahi bansan su hajiya saude basu kaunataba saida wannan lalurar ta kamani ba halina bane zugarsu ce,Dan Allah kaimin aikin gafara alhaji.
"Humm mutane sunjima suna nunamin cewa hadin kan da kukayi kunyishine domin Ku cutar dani da yarona ko wannan ciwon da yayi nasan cewa duk sharrinkune sannan kuka rabani da matata uwar dana wadda batajiba bata ganiba Dan Allah yau wa gari ya waya? Duk sharrinku bekoma akankuba gadai yarona ya warke matarshi hadda ciki, Ga matata ta dawo gareni,Bansamu cigaba ba?
Kuka takeyi sosai nadama tagama baibayeta" Kayi hakuri alhaji na tuba.