← Book details Rumana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 34

Sashe 17

Rumana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin kuka take cewa dole inje asbt gobe inga babban likita domin ni kaina wannan ruwan da yake fitarmin banjin dadinshi tunda bawai na ni'ima bane kuma nasan wannan lalurar bakowane yaimin silartaba sai malam na bakin dutse domin shine Wanda beyimaka aiki saiya kusanceka.
Kwanciya tai cikin Bacin rai da kunci tana Allah Allah gari ya waye takai kanta asbt ko zata sami mafita kamin Alhaji ya juyamata baya gaba daya.

********

Oh ni naga ta kaina yau ina haidar ya makalene tun safe gashi har Tara tayi amma shiru kakeji kuma nakirashi saidai taita ringing amma be daukaba.

Kayan abinci wa inda nasan zai nema na shiryamishi inda yadace Sannan na wuce bedroom dina Dan nasan danai wanka shikenan kuma sai kwanciya.

Nagama sama fuskata sabulu kawai naji hannun mutun saman kirjina,Cikin tsananin firgita na kware bakina na tsala ihu.
Matseni yayi jikinshi kamin ya toshemin baki da nashi Dan tuni ihun danai ya firgitashi shima.
"Shhhh!Babyna ninefa Ashe haka kike da mugun tsoro?
Jikina bebar rawaba kuma besaki bakinaba,Ruwa yasa ya wankemin fuskata sannan ya kalleni kuka nakeyi lokacin Dan gaskiya na tsorata sosai nidai banji motsin motaba balle ince naji shigowarshi cikin gidan.
Akunyace na maida kaina k'asa Ashe harya tube kayan jikinshi.

Tare mukai wankan ammafa fitinarshi tafi yawa, Dan kamin mugama wankan yafara fita hayyacinshi sosai yake atakure dama tunda duk dare saimunyi rigima sannan yake hakura Sam beda hakuri.

Abincinma adaddafe yacishi wai bejin yunwa kuma nasan fadine kawai tunda harun yacemin becin abinci idan sunfita.

" Yau baka dawo da wuriba har nayi niyyar inyi kwanciyata inbarka"

" Hummm Wallahi aikine yaimin yawa sai kuma naje can wajan kakannina na wajan uwa suncema in gaidaki nace zan kawoki weekend insha Allah.

"Allah ya kaimu lafiya dagani inje in kwanta barci nakeji.

Babu gardama yatashi daga kafafuna ammafa tare muka mike, Tunda naga take takenshi nasan yaufa ba sauki saiwani iko na Allah,Duk da na warware kuma umman tace ba matsala amma tsoron wahalar danasha kesani yimishi karyar umma ta hana.

Kwanciya yai yaiwani dai-dai dashi akan gadon yana shafar mararshi kallo daya naimishi na kauda kaina jinake kamar ingudu sabida ganin yaida yaiwani kala dashi tsabar fitina.

Yafitoni yayi da hannunshi ganin nagama abinda nakeyi amma naki zuwa in kwanta.

Ashagwabe na nufeshi ina shirin fara zubar da kwalla.

Tashi yai zaune tare da rungumata jikinshi" menene na wannan damuwar uhum? Nine ko? Kyaleni bazan kuma yimiki abinda bakisoba kinji autar mata?

Da wayonshi da salon soyayyarshi ya rinjayeni har bansan na miyemishiba,Saida naji yafara tsuma da rawar haba yasani fahimtar wautar danayi.
"Wayyo haidar Dan Allah kadda ka idasani ban ida warkewaba wallahi kasheni zakai wayyo innata kaji!!!

" Uhumm "kawai shine abinda ya iya gayamin cikin kunnena shidai fatanshi kawai yasami inda zai juye damuwarshi.
Rike damtsen hannuwanshi nayi kam ina sakin Nishi dakyar na kwace bakina daga nashi nasami halin furta pls haidar ahankali kadda kajimin ciwo Dan Allah.

Cikin muryar lallashi yace insha Allah baby aikinga har yanzu lallabawa nakeyi ko bazaiyi zafi sosaiba kedai ki daure kinji ko?
Kaina na dagamishi ina hawaye.

Kunnena ya laluba ya sakarmin wani irin nishi da shashsheka alokaci daya cikin kunnen,Bansan lokacinda nai wani zilloba Wanda yabashi damar shigewa cikin jikina, Wani k'aramin ihu ya saki Wanda da alama besan lokacinda ya sakaiba,Niko wani siririn kuka nasaki Dan sosai naji shigar da yaimin.

Tsawon mintina yana Abu daya sai uban gurnaninshi da nishinya kawai ketashi cikin dakin,Niko ai ko bakin kukan babu Dan tuni ya tosheshi da nashi.

Rungumeni yayi tsam a jikinshi yana sauke nunfashi cike da jin dadi da samun nutsuwa,Ahankali yakedan shafar bayana gamida jijjigani saikace wata babyn yaye.

Iska yaita huramin cikin kunne harsaida kukana ya dauke sannan ya gyaramin kwanciya a jikinshi, Yana cike da farinciki Mara misaltuwa shikam yana cikin godiyar Allah da wannan baiwa da Allah yaimishi.

Da asuba, Da kanshi ya temakamin nai wanka Sannan yafita masallaci nikuma naitawa cikin gida,Bewani dadeba saigashi ya shigo.

Kallo daya naimishi naji kirjina yawani buga da alama wata rigimarce ta maidoshi domin nasan yana jimawa cikin masallacin idan yaje salla.

Hannuwana Yakama ya mikardani tsaye sannan ya ahigardani cikin jikinshi hijab da zanin dake jikina ya cire, Shikuma ya cire jallabiyar jikinshi muka koma gado,Duk tunanina barci zamu koma amma inda sai labari yasha banban,Tun kan aje ko ina nasakamishi kuka Dan jin kasana nayi sai zafi yakeyi.

Lallashina yakeyi amma ina kuma baremishi baki kuma hakan besa ya sauraraminba har saida yasami nutsuwa sannan ya rungumeni,Bansan lokacinda naima shi Allah ya isaba saidai naji dariyarshi cikin kunnena.

Da safe.
Be takuramin da tashiba Dan barcin danakeyi sosai nakejin dadinshi,Lallabawa yayi ya bude k'afafuna yagama haskeni saida ya tabbatar da komai lafiya sannan ya sauke numfashi Dan yana tsoron fadan umma.

Da kanshi ya hada abin kari sannan yakoma tashina bayan yagama hadamin ruwan da zanyi wanka.

Hannunshi da lema bajishi akan fuskata,Idona daya nabude na kalleshi,Wani murmushin kauna ya sakarmin kamin ya mannamin kiss asaman idanuna.

"Tashi babyna zan makara aiki fa.

Wata doguwar mika nayi jikina duk ciwo yakeyi tsabar gajiya.
Tallaboni yayi jikinshi sannan ya dauramin tawul yajani toilet,Hannuna nasaka cikin ruwan naji wani uban zafi na kalleshi " lallai zaka konani ai"

Ke share kawai haka za ayi bakiso wajan yasaki da wuri kamin dare zo kiga.
Da ihuna da komai ya dannani cikin ruwan yana dariya waini raguwace.

Dakanshi yatayani na shirya duk da yanda nake bugemishi hannu.

Bayan mun karya muka nufi bangaren umma yana rike da hannuna,Saida zamu shiga sannan yace Ruma tafiyarki fa batai daidaiba kidan daure kadda umma tagane ta cinyeni danye.
Harararshi nayi batare danace komaiba.

Gaidata mukayi sannan ya wuce wajan aiki,Yabarni nan dayake dama yanzu kusan can nake yini.

Kasancewarta mace kuma likita saigashi ta gane.

Ruma babu dai matsala ko?

Kaina akasa cike da matsananciyar kunya nace eh umma.

"To Allah ya kara lafiya kita hakuri kinji? Bari inzakitai zanbaki wasu abubuwa wa inda zasu temaka miki
[4/2, 11:15 AM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 30

Kallo daya naimata na kauda kaina wani bakin ciki nawani tasomin bansan lokacinda nafara addu'ar Allah yasa kadda ya kulataba.

Idanunshi na kaina lokacinda yaga yanayina ya canza wani dadine ya kamashi ah lallai Ruma na sanshi kenan.

Cikin sanyin jiki tazo ta zauna idanunta na kammu hannunta taketa murza alamun akwai magana bakinta to bawata jituwa tsakaninmu sannan tana tunanin har yanzu shikuma be warkeba.

Tashi nayi nabar falon bakina atunzure Sabida takaici.

Bina tai da kallo harna bulle sannan ta maida idanunta akanshi,Sam ba ita yake kalloba hasalima ranshine yaji yabaci dayaga nabar falon.
Ganin shirun yaimatane yasata cewa ya haidar nasan cewa yanzu baka sanniba koka mantani Amma Dan Allah nidai duk Wanda yakawomaka abinci ko abinsha kadda kai amfani dashi indai daga cikin gidane na dade ina zargin su aunty da niyyar cutar dakai amma ban tabbatarba sai yanzu.
Ganin kamar be ganewa yasata mikewa tare dacewa hummm na manta baka da lafiya,Wata karamar takarda ta ajiye gabanshi.Barin falon tayi.
Sai lokacin yabita da kallo harta fice kamin yai wani murmushin gefen baki,Takardar ya dauka ya bude Dan rubutune in short kamar haka __ Sako zanbaki akan masoyina ya haidar domin lafiyarshi daga yanzu duk Wanda yakawo wani Abu kadda kibashi inke zakici ko sha to bani da matsala ammadai shi kadda ```kibashi```.

Yage takardar yayi tare da mikewa yabi bayana.
Lokacin najima da karatun littafin soyayya domin nima yanzu nakoya Tunda yana debemin kewa sosai.

Kaina ya fada yana wani yamutse fuska,Ihu nasaka ina cewa"wayyo Allahna ka kasheni"
"Ke dallah raguwa kawai ina naga nauyin da zan kasheki zoki tausamin jikina kasala nakeji.

Juyamishi baya nayi ina harararshi.
Birkitoni yayi kanshi yana fadin to nama hutashsheki bari inyi aikin lada kawai.

Rike shi nai gam ina kyafula ido kamar an tirke magulmaci," Kadubi girman Allah kadda kafara waikai mene haka?

"Hahhhha wai tambaya kike? To kwantar da hankalinki yanzu zaki sami amsa.
Bakina ya cafke yafara aikin tsotsa saikace tsohon maye.
Kamin wani lokaci libs dina yayi jajir yatasa,Tuni najima da fara zubar hawaye domin salon me zafine bawai me saukiba.

Idanunshi sun canza sosai alamun yatadoma kanshi fitina,Rungumeni yayi yana jijjiga Ruma nifa bansan saurin kukan nan naki wallahi yakamata ki koyama kanki dauriya yanzu duka menene abun kuka anan?Kinki kwantar da hankalinki balle kema kiji dadi,kinaso in gayamiki wani sirri?

Idanuna na share amma banyi maganaba.

"To idan kinaso ki mallakeni ko? Ki rike sirrin Sumba kebama keba duk macen da ta iya kiss zakiga daban take cikin zuciyar mijinta danhaka ki rike wannan dakyau bansan wannan noke noken da kikeyi sannan idan kika kuma datsemin harshe Allah saina baki mamaki zabuwa kawai sai tsoran tsiya.

Bakina na turo gaba cikin shagwaba nace aifa ni tunda ka wanke shikenan kaki barina inhuta kullun da sabon abinda zaka tsiro dashi to nidai ban iya wani kiss ba kuma bazan koyaba.

" hahhhha zaki bayani yarinya wataran konace mikin musu bazakiyaba balle aimaganar rashin kunya,Yanzudai duk bama wannan gayamun menene ya hadaki da nafeesa.

"Babu komai nidai bansantaba amma duk idan tashigo saitamin rashin mutunci wai Sabida itace zaka aura.

Harshenya yasakamin cikin kunne kamin yace " Kyaleta shirme takeyi kawai kedai babu ruwanki da ita yanzuma zuwa tai ta gayamiki wai idan ankawo wani Abu naci daga cikin gida kadda muyi amfani dashi da alamadai akwai abinda taji matan gidan suka kullawa.
Gyara kwanciyata nai jikinshi ina sha'Kar wani daddadan kamshinya shikuma yanata wasa da gashin kaina Wanda bansamu an kitsashiba.

**************

Bayan kwanaki biyu,Haidar na kulawa dani sosai abinda bantaba tunaniba yanzu kullun gidan cike yake Sabida masu zuwa tayamu murnar warkewarshi domin malam yace abayyana babu komai insha Allah.
Baki mukegani kala kala yayinda har jikina ciwo yake Sabida yanda umma keta nunani gaduk wa inda sukazo.

Lafiya lau tsakanina dashi damma besamun zama shida Harun kullun saisun fita da alama akwai abubuwan da suke shiryawa.

Zaune suke cikin dakin Harun din sungamo yawonsu kenan suka sauke zango nan.
"Kai ya mutumina naga yau sai shiru kakeyi lafiya dai ko? Cewar Harun.
Chapter 17 · 0% Book details