← Book details Rumana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 34

Sashe 32

Rumana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Abbane yafara magana cikin alamun lallashi, Haba rumana Dan Allah kadda kibani kunya mana yakamata ki tausayamana ki duba halin damuke ciki mana na rashin yawa yanzu munata murna Allah yafara baku zuri'ah wadda zamudinga gani munajin dadi kuma shine zaki mana haka?Meyai zafi Dan girman Allah kadda ki nuna bakiso Ruma ko yara nawa zaki haifa munaso kuma zamu rike koda zaki haifi cikin gidannan ne,Danhaka kiyi hakuri dani da ummanku zamu temakamiki da komai da kike bukata nidai fatana kiyi hakuri kibar cikin jikinki Dan Allah munaso kuma muna maraba dakoma menene.

Nasiha sukaitamin tsakanin umma da Abba mecike da lallashi har saida naji zuciyata tafara sanyi amma duk da haka zuciyata acinkushe take Sabida tsabar zullumin wahalar danasha lokacin cikinsu abdul.

*** ***

Sai magriba nakoma bangarena lokacin tuni nagama galabaita da amai Dan saikace abun jira tunda aka gano da cikin shikenan kuma sai ciwace ciwace musamman amai,Ga raina dayake abace har lokacin Sabida Marin da dadynsu yaimin.
Bunu-bunu umma taimin sannu kuma ta hana yaran takurani Dan bayan la'asar ma data cika musu ciki da abinci sai Abba ya kwashesu sukai cikin gari.

Ruwan dumi na hadama jikina nai luf ciki har saida aka fito sannan sannan nai wankan nafito daure da Alwala.

Sai bayan sallar isha'i sannan yashigo cikin gidan ko kallon inda yake banyiba balle yasaran sannu da zuwa kamar yadda nasaba.
Girgiza kai yayi sannan ya wuce wanka.

Saida nagama gyara jikina sannan nai kwanciyata duk da inajin yunwa amma bankulada cin abincinba.

Saida yagama shirinshi sannan ya jawo ledar dayashigo da ita ya hawo gadon"Tashi kici abinci"

Ko motsi banyiba balle yasaran zan kulashi.

Cikin tsawa-tsawa yace "Tashi nace kaddafa ki kureni inyimiki abinda banyi niyyaba wallahi"

Bakina atunzure natashi zaune tuni idanuna suncika da kwalla gani nakeyi kamar ya daina sona.
Gadai yunwa inaji amma haka nakeci ina zubar da hawaye,Shiko yawani tsare gida duk da irin tausayina dake kuma narkar da zuciyarshi saidai yasan matukar yace lallabani zaiyi to bazanyi abinda yakesoba.
Saida naci na k'oshi sannan na wanko bakina,Tsaye nayi tsakiyar dakin tare da kin kallon gadon Sabida kaddama in kalli inda yake.

Murmushi yayi kamin ya furta"please babyna yi hakuri kizo kinji?

Wata harara na ballamishi hadda murguda baki Dan jinake kamar na shakeshi inga yadaina motsi.
Ganin dai bazuwa zanyiba yasashi tashi yazo ya jani jikinshi zuwa gadon, Kuka kawai nasakamishi Dan har lokacin banjin dadin zuciyata musamman idan natuna ya fallamin mari kawai Dan nafadi abinda ke raina.
Shiru yayi yana sauraren kukana Wanda ke konemishi zuciya saidai dole yabarni nai kukan ko hakan zai samar min da nutsuwa,Yanadi rungumedani yanadan shafar bayana zuwa dokin wuyana har saida yaji nafara sauke ajiyar zuciya sannan muka kwanta yana rungume dani.

"Kiyi hakuri kinji Ruma nasan nine nabatamiki rai Amma bazan kumaba kinji?
Bakina na turo gaba kamin nace" Ni babu wani hakuri da zanyi gobe wajan inna zanyi tafiyata farawa da iyawa ka mareni inaga nan gaba rufeni da duka zakayi,Gara inkoma wajan innata wadda ke sona.

Dama yasan laifinshi bewuce hakan,Kuma yashirya bayarda hakuri,matseni yayi jikinshiyanadan bubbuga bayana"Shikenan ban kyautaba kuma nabaki hakuri yanzuma ga fuskata idan zaki rama marin da naimiki Amma Dan Allah ki daina maganar zuwa gidan inna idan kikatafi kika barni ya zan kasance?Kiyi hakuri kinji bazan kumaba natuba babyna.
Nidai shiru naimishi.

Tuni yafaramin salonshi Wanda ke matukar gigita tunanina bansan lokacinda nabada kaiba.
Aiko ya murjeni son ranshi tuni nasakamishi Kuka amma yanajina yai biris dani har saida yasami nutsuwa,Sannan ya rungumeni yana dariya.

Da asuba ma haka yaimin lilis sannan yabarni kwance ina sakin numfashi daya daya.

****

Cikin sati biyu nagama fita hayyacina zazzabin dare ya tasoni gaba ga tsotso duk da dai sunacin abinci inasamin sauki ga kuma ciki Wanda laulayinshi ke wahal dani.
Sosai suke tausayamin musamman shi Wanda muke kwana tare daga dare yayi zazzabi ke damuna kuma hakan behana ya kusanceni Sabida abin ya zamemishi kamar ibada sosai nake gane kurena kodan hada gyaran da nakesha ne dominyanzu bani da wata cima data wufe farfesun naman k'aramar dabba ko na kaji kullun sai umma taimin sai fruit sune kadai nakeci yazauna banyi amanshiba.
Jikina ya sauya sosai ammafa na rame nakyara kyau sosai.

Watansu Sha uku suka dainashan nono aiko ba k'aramin dadi najiba Dan wallahi dama daurewa kawai nake idan sunashan nonon.
Shiko uban ai tuni hankalinshi ya tashi ya tasasu tare da zubamusu ido yana kallo wasansu suketayi amma shi yakasa sukuni daga karshema kwasarsu yayi ya nufi wajan wani abokinshi dayake shi likitan yara ne.
Komai qalau saidai shawarwari dayabashi tunda sunacin abincinsu,Sannan suna yawonsu.

Shikenan sainasami nutsuwa,Abba har kirana yayi yana kuma lallashina tare da nunamin gashinan danayi hakuri Allah yasakama yaran hakuri da dangana akan nono danhaka in kwantar da hankalina koda zan dinga haihuwa duk bayan watanni Tara to lallai bazasu bari in wahala da rainoba.
Nidai murmushi kawai nayi Abba besan wahalar ciki da nak'udaba shiyasa.
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 58

Bayan watanni biyu komai na tafiya kamar yadda Allah ya hukunta, Su Abdul sunyi girma abinsu Dan yaran Sam basu da matsala,Gasu da shiga rai duk Wanda yagansu saisun birgeshi,Niko wani lokacin shegiyar bannarsu ke hadani dasu gasudai yara sosai amma idan sukaima banna saikai tunanin wani babbane yayi,Shiya sa na gwammace suyi zamansu wajan umma Sabida ita dai babu ruwanta abinda na lurama shine kamar dadi sukeji idan sukaga yaran na kacaniyarsu.
Tsananin kamar da sukai da juna kesa mutane da yawa sonsu,Dan indai bamu na gidaba tofa da wuya mutun ya ganesu.

Cikina yanzu watanshi uku da sati biyu,Bikin dijee yanata matsowa amma naji dadynsu ko maganar beso humm kadan daga aikin namiji.

Zaune nake gaban madubi ina taje kaina Sabida tsifar danayi dazu wajan takwas da rabi na dare,Saigashi ya shigo yana rike da hannuwan yaran wa inda keta lilo da hannunshi.
Zama yai gefen gado yana sauke numfashi,Sannu da zuwa naimishi lokacin yaran harsun dawo kusa dani k'okarin takani suke su wuce saman madubin suyimishi kaca-kaca aiko duk maidosu k'asa nayi ina harararsu duk sai suka koma wajan uban.
Ruwan wanka na hadamishi Sabida naga da alama yaudai agajiye yadawo gakuma yaranshi daketa murzarshi hayaniyarsu kadai ta ishi kunnan mutun.
Abdurrahim yana saman kanshi yana yamutsar kunnuwan uban shikuma abdurrahaman yana saman cikinshi yana doki,Shidai idanunshi alumshe amma fuskarshi cike take da murmushi,Hummm na furta cikin zuciyata tare da cewa ai kuma kunji ajikinku indai yara ne.

Ya shiga wanka saiga umma tabiyo sawun 'yan jikokinta ni dariyama tabani wai kadda muce nan zasu kwana.
Dariya nayi kamin ince kai umma suna jarirai basu kwana nan ba sai yanzu da sukai girma suna tare da shine sai yanzu yashiga wanka nasan dayafito zai maidosu wa innan masu kunnuwan tunna haihuwa.

Dariya kawai tayi ta sabesu tanamana saida safe.

Ganin yanda yake da zalamarshi akusa yasani hakuri da maganar da nayi niyyar muyi.
Dannasan konafara bawani fahimta zaiyiba tunda ga abinda yake bukata,Da zafi zafi yake komai saikace betabayiba nimadai biyemishi nayi duk da cikin zuciyata cike take da zullumin kadda ya kusa kasheni.
Cikin fitar da numfashi dakyar nace"please kabi ahankali Dan Allah kadda ka cutar dani fa"

Ko tankamin beyiba sai uban nishin da yake fitarwa jikinshi na kyarma.

Saida yasami nutsuwa sannan ya rungume ni yana sauke numfashi guda-guda.
Kuma matseni yayi jikinshi yana lasar kunnena ,Wanda yasani kuma shigewa jikinshi.

Allah yaimiki albarka babyna Allah ya barmu tare kece farincikina Ruma.

Bayan munyi wanka muka koma muka kwanta,Saidanaga ya nutsu sosai sannan nace"dady bakace komaiba akan maganar zuwa bikin dijee kasanfa ranar asabar dinnan ne bikin"

Kuma shigar dani jikinshi yai tare da mannamin Sumba agoshi"Nasani babyna kawai banso kiyi nesa dani ne sabida bazan iya jurewaba,Kawai kibari zanbada sako akaimusu basaikinjeba.

Kwace jikina nayi ina harararshi duk da cikin duhune,Gaskiya ni bazan iya hakuriba haba kaima wasa kakeyi bikin dijee fa ni nan da ina tunanin tafiya gobe ko jibi ma sabida insamu ko sati daya inyi yaushe rabona da Bakori harna manta kai ko irin alkunyar nan bakamin kace shirya ki gano mutanen gida,To gaskiya ka canza ka gayamin kwana nawa kawai zanyi amma bazai yiwu ace da raina da lafiyataba inkasa zuwa bikin dijee ba.

Juyamishi baya nayi nai kwanciyata jinake kamar naita Kuka wallahi dama ga gajiyar dayaga jawomin.

Lamo yayi yana sauraren fitar numfashina saida ya tabbata nai barci sannan yajani jikinshi ya rungume yana murmushi kai Ruma iyayen rigima yanzu ai dole nadingamiki uzuri musamman yanda kike da saurin amsar sako.

Dasafe.
Koda garin Allah ya waye da fishina na tashi amma ogan yaiwani biris dani saima kamani dayayi yaimin wanka kuma yabani abinci kamar yadda yakemin lokuta da yawa.
Ganin yana Neman ficewa bayan mungama karyawa yasani taremishi hanya sannan naiwani cidin-cidin da fuska.
Murmushi yasaki kamin ya kamamin hannuwa ya zauna tare da zaunardani saman cinyarshi yana kallon idanuna,Babyna yanzu kin koyi rigima da rikicin gan-gan sabida Allah yanzukuma menayi koso kikeyi in makara wajan aiki?
Harararshi nayi tare da turo bakina gaba.

"Kinga yi hakuri inje indawo saimuyi magana yanzu sauri nakeyi.
Kuka nasaka mishi me sauti tare da kwantar da kaina akirjinshi.

"Oh ya Allah Ruma meyasa hakane so kikeyidai dole saikin tashi hankalina ko?
'Daukata yayi gaba daya ya nufi bedroom dinmu saida ya kwantar dani sannan ya tube kayanshi ya hauro gadon.
Tunanin abinda zai iya aikatamin yasani saurin tashi ina niyyar sauka gadon.
Jawoni yayi yana dariya " ai karya kikeyi yarinya saina lallasheki tukunna.
Wani salo yabidani me matukar tsayawa arai kamin wani lokaci namik'a wuya.
Saida yagama lallasani sannan yabarni,Nikuma nasakamishi kukan sangarta.
Lallashina yaitayi bansan lokacinda barci yai gabadaniba.

Ajiyar zuciya ya sauke me karfi yana murmushi, Bakina yakuma sumbata kamin ya lallaba yabar gadon tsabar beso intashi.
Agurguje yai wanka yabar gidan Dan yasan idan yakuma bari natashi to akwai matsala.

Niko wawuya ai tuni barci yai dadi😁
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 60
Chapter 32 · 0% Book details