← Book details Rumana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 34

Sashe 30

Rumana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da murmushi na amsa da ameen ya Allah sannan yacigaba da tafiya jefi jefi muke fira kusanma duk firar matarshine datake fama dalaulayi yanzu.

Muje katsina
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 54

Saida ya mula dan kanshi sannan ya furta"Amma umma dan Allah tun yanzu za'a fara batamusu cimarsu? Tunda tanada wadataccen nono jikinta abarsumana har zuwa ko watanni shiddane ko?

Wani kallon banza taimishi kamin tace sannu ubana' To bari kaji insha Allah nanda wata shida summa kama abincin gaske danhaka kaje ka tasota tazo ta sallamesu kaikuma ka fice nemo madara kamin ranka yabaci kaji ko?

Bakinshi ya turo gaba yana nanata kai umma.

Tarairayoni jikinshi yayi yana tashina,Idanuna da sukai ja kuma sun kankance na saukesu akanshi,Ina yamutsa fuska dan wallahi nagaji fiye da yanda za a hasaso wannan fitina dame tai kama dan Allah?

Wata muryar tausayi yayi tare da cewa"Ga ruwa can na hadamiki kikuma gasa jikinki kuka sukeyi duk yunwa sukeji.

Naji dadin jikina sabida ruwan zafin daya ratsa jikina sannan na nufi falo dan can nakejin sautinshi Dana umma kamar dai fada take mishi.

Cikin mutunci muka gaisa sannan tabani Abdurrahman dan dama yafi korafi,Kamin wani lokaci yai luf jikina yana shan nonan,Ganin fuskarshi cidin cidin yasani kallon umma sainaga Ashe harararshi taketayi,Jinai kamar insaki dariya wlh.

Shima abdurrahim saida yasha sannan nasamu nima nacika cikina.

"Wai zaman me kakeyi haidar? Kobakaji abinda nagayamakaba kai banfasan shirme wlh.
Fuuuuu yatashi yabar falon kuma har umma takoma da yaran be fitoba.Zamana nayi falon dan wani irin tsoronshi naji inaji wallahi gaskiya ya iya mugunta,Kokuma dan hadda uban gyaran danasha ne oho dai amma dai naji jiki yanda ya kamata.

Tuni barci yafara surata saidai kamin yai nisa naji yai sama dani yana dariya,Lallai yarinya wato inacan ina jiranki kekuma kina nan zakiyi barci ko?

Banza nayi dashi dannaga alama soyake inbiyemishi ya halakani.

Kan gado ya kwantar dani tare da shigewa cikin jikina alokacin jinai kamar in yankashi in huta da saida yakuma biji biji dani sannan yai shirin fita office lokacin ko motsin kirki sainayi da gaske nake iyashi.
Sumbatar goshina yayi tare da cewa Allah yaimiki albarka ni zan wuce amma idan anyi sallar azahar zandawo insha Allah.
Kaina kawai nadagamishi,Sannan na maida na rufe bayan yabar dakin.Bansan lokacinda barci yai awongaba daniba dan inata tunanin farkon aurena da yanzu wanne nafishan wahala saidai bankaiga gano amsarba barci yai awon gaba dani.
Kai gaskiya umma ba k'aramin kaunata takeba wallahi ko girki haka ta hanani inyishi ayinin sannan ko yaran idan har ba kuka sukafaraba to bazata kawosuba,inko ta kawosun dasunsha nono take komawa dasu.

Tunda taga bezo da madararba bayan magriba kawai saita kyaleshi saidai ta kudurce dakanshi zai siyota idan yaji uwar bari.

Da dare.
Nagama sallar i'sha,I kenan saiga umma da yaran kuma gaidata nayi sannan nakoma na zauna muka fara hira domin yau koso daya banfitaba.

"Uhum kinga Ruma mijinki wani irin murdadden mutunne wallahi yau tunsafe nake fama dashi akan yasiyoma yarannan madara amma ya kiya kinga ko dawowa gidan ma beyiba kuma nasan hadda maganar danhaka amatsayinki na matarshi kuma saukinnan ke ake nemarmashi danhaka saiki dage wajan ganin fin fahimtar dashi tunda da gaske yake beson ahadama yaran wani Abu da nono yakasa fahimtar nono ba lallai ya wadatar dasuba tunda kullun wayau sukekuma yi indai baso akeyi aga kinata tsotsewaba danhaka yau zan barsu nan ku kwana tare dasu nasan idan suka hanashi rawar gaban hantsi zaisai abinyi kuma kice nace kadda akaimin su matukar kinga yanaso ya kaimin su kinji ko?

" To umma zanyi komai insha Allah.

Sallama taimin tabar falon tare da tambayata nako shanye tsumin dataimin?
Nidai amsawa nayi da eh amma kofi daya kawai nasha nazuba sauran cikin frij haka kawai intashama kaina abinda zai wahal dani.

Ina rungume dasu duk ajikina sunata wasansu ina biyemusu sosai yaran sukai wayau idanun nan kyar idan suna kallonka daga gani kasan zasuyi wayau na gasken gaske.
Da sallama ya shigo idanunshi na kanmu fuskarshi cike da walwala da farinciki.

Sannu da zuwa naimishi tare da tashi zaune shikuma yaran ya kwashe gabadaya daga jikina bayan na karbi kayan da yashigo dasu, Sosai yakemusu wasa suna bangale baki oh ni wai harsun San wasa🤔 Koda yake yaran yanzu da wayansu ake haihuwarsu.

Gefenshi na zauna ina ragemishi kayan dake jikinshi da safa da takalmin kafarshi dan babu abinda ya cire hasalima hankalinshi kacokan yanakan yaran.
Shigewa nai bedroom dinshi da kayan sannan na had'amishi ruwan wanka saida na d'aukomishi marasa nauyi wa inda zaisa inya fito sannan nakoma falon.

Dady ga ruwan wanka can,Kasancewar tun bayan Dana haihu haka nake kiranshi dady ko dadynsu dan banso sutaso suji ina kiran sunanshi.
Rungumoni yayi jikinshi yana murmushi"Babyna kinga yarannan dariyar da suke ko?

Nima murmushin nayi tare da nunamishi yaran da yatsana yanda suka zubamishi ido suna kallo ni tsoroma naji bazasuyi kiwaba dan da alama kallon sani zasufara daganan kuma sai kiwa.

Dakyar nasamu yatashi zuwa wankan kamin yadawo nagyara naman da yashigo dashi dan dama banyi girkiba.

Dawani kallon soyayya nabishi kai gaskiya dady karshene wajan kyau da gayu sai k'amshi yakeyi.
Kusan cin abincinma ashirice akayishi dan hankalinshi nakan yaranshi wa inda keta haurinshi da kafafunsu batare da sanin mesukeyiba,Shikuma hakan da sukeyine shine yakejin dadi.

Lokacin kwanciya nayi na shirya yaran na shayar dasu yana zaune dan kaddama sufara rigima yace laifinane danhaka agabanshi duk saida sukai taf dasu sannan na kwantar dasu atsakiyar gadon dadynsu ya kwanta farko nikuma k'arshe🤣.

Manyan idanunshi ya zubamin kamin yace"babyna yanaga haka? Yau bazasuje wajan umman bane?

Cikin alamun rashin damuwa nai shirin shiga wanka tare da cewa"Aiko yau tacemin bazasuje kwana wajantaba dan bata da abun basu.

Bece komaiba yaci gaba da jijjiagasu koda nafito wankan har sunyi barci abinsu kamar suyita barcin su Amma nasan anjima kadan labari zai canza.

Saida nagama jamishi rai sannan naje gareshi,Yaudin madai kamar koda yaushe yi yake kamar zai cinyeni tsabar zalama,Saidai yanayin gurnanin da yakeyi da uban nishin da yake saki gakuma sheshshekar kukan da nakesaki nima yasa yaran tashi kamin yasami nutsuwa.
Yanajin kukan yaran amma yakasa sakina har saida yasami nutsuwa,Mikewa yai dani kawai muka gyaro jikinmu kamin mudawo nacigaba da kula da yaran,Yanaso ko rungumeni yayi amma ina ko yaya ya motsa suma yaran saisun motsa.

Da asuba ma saida tafiya tai nisa sannan abdurrahim Yakama ihu dole saidai ya kyaleni ammafa beji dadiba dan sosai yaita jan tsaki.
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 53

Wani farinciki ne naji ya lullubeni lokacinda na hangi mijina kuma uban yarana,Saidai tuni na gimtse fuskata karma yai tunanin naji dadin ganinshi dan har yanzu ina tuna maganar daya yabamin na inje in k'wada abuna in cinye danhaka sainagama wanashi akan hakan.

Tsakanin umma da Abba har rige rigen daukar yaran suke yayinda nikuma takaicin batani sukeba yasani turo bakina gaba cikin yanayi na shagwaba.

Ummace ta rungumoni jikinta tana dariya tare da cewa"ke Kyalemu munga jikoki mun manta da diya yi hakuri diyar albarka sannunku da hanya Harun!

Shigewa mukai bangaren umma cike da farinciki musamman Abba Wanda hakoranshi sunki rufuwa ganin yanda yaran sukai manya dasu kuma nono kawai sukesha.

Harun da haidar muka bari tsakar gidan duk wani Abu daya danganci tsaraba sai harun yayi wajan umma dashi sukuma kayanmu sai haidar ya nufi bangarenmu dasu jikinshi har rawa yakeyi tsabar murna da farinciki sannan gashi ya ganni nawani canza yasan ba k'aramin jin dadi zaiyi ba.

Kasancewar yanzu ban wasa da cikina shiyasa ina hutawa na lodi dadd'adan girkin umma sannan ta hadamin da lemon kankana Wanda yaji madara,Nadaisan da biyu akaimin wannan hadin.

Har karfe Tara na dare ina wajan umma yayinda oga harya gaji da lewa ya zauna hirar shima sai tsomoni cikin hirar yake nikuma ina basar dashi,Dan so nake yagane yaimin laifi ko yayane.
Umma tai musu wanka tare dayimusu shirin barci,Kasancewar nayi sallolina yasani cewa umma bari inje Indan watsa ruwa jikina duk ciwo yakeyi idan zaku kwanta sai inzo in karbesu.
Abbane ya amsa da shikenan ai saimungama hira zasuyi barci,Ya idasa maganar yana dariya kallo daya zakaimishi kasan yaufa yana cikin kwanciyar hankali da farinciki.

***

Sam Bambi ta kanshiba duk da yanda yaketa wani takalata da magana hasalima shigewata nayi bayi danyin wanka.

Saida na gama wankan sannan na fara lekenshi ta kofar makulli aiko can na hangeshi zaune bakin gado ya zubama kofar bayin ido.

Wani irin shegen murmushi nasaki kamin ince mujedai zuwa malam nima ai da wayau na.

Yamutse fuska nayi sannan na fito kai tsaye na wuce wajan madubi nafara shafa manshi dake dakin domin ni duk ban kwance kayanba.

Ina sane na janye tawul din nai k'asa dashi ina shafama kirjina mai Wanda ya cika sosai sabida shayarwar da nakeyi.

Kasa hakuri yayi yataso sai jinshi kawai nayi ajikina yana sauke numfashi tuni ya zagaye kirjina da hannuwanshi harwani lumshe idanu yakeyi.

Tureshi nayi daga jikina nasaka rigar barcin Dana ciro nakoma gefen gado ina sawa.

"Dan girman Allah kiyi hakuri Rumana komaifa ya wuce damme zaki maido abinda ya wuce?

Cire hannunshi nayi daga jikina Wanda yake lalubata dashi kamin ince" Yo mekuma zaka cemin aini kawai nasan dama baka tausayina shiyasa kullun inbakasani na zubar da hawayeba bakajin dadi yanzu kuma mezakace dankaga na dawo ko?

"Naji na dauki laifina dan Allah kiyi hakuri bazan kumaba kiji tausayina mana wallahi nayi kewarki da yawa kamar zan mutu nakeji fa!

Tuni ya birkice min sabida tsabar zalama jikinshi babu inda be tsuma.

Kwace jikina nayi " Yo mezakayi da abinda kace inje in k'wadashi in cinye ai tuni na cinye abuna.

Matseni yayi jikinshi yana fidda numfashi awahale tsabar yanda ya kwadaitu da yawa"Kidubi girman Allah kibar maganar nan ai nasan kedin tawace abunma nawane sannan babu yanda za ai kicishi dole dai nizan cimikishi ko? Kiyi hakuri na tuba autar mata.

Yanayin yanda yake jagulani yasa wani mugun tsoro darsuwa cikin raina sabida nasan bafa k'aramin gyara nashaba dan akwai wani Abu danai amfani dashi tunban jima da haihuwarba nida kaina saida nai mamakin yanda gabana yayi dan bazakace nai aureba balle ai maganar haihuwa.
Chapter 30 · 0% Book details