← Book details Rumana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 34

Sashe 19

Rumana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Murmushi yayi tare da matsawo kusa dashi yarona ya kk inafatan kanasamin sauyi jikinka?
Shidai haidar kallonshi kawai yakeyi saikace meson gano wani Abu afuskar Abban.

Duk irin girkin da nayi yana tsaye kusa dani ko gajiya beyi da tsayuwa Sam yaki yadda ya zauna.

Bantashi ganin daruba saida natashi shiga wanka yako tubure saidai mushiga tare.
Marairaicewa nayi cikin shagwaba nace haba nawan ni kadai Dan Allah ka zauna kan gado inyo wanka har na tsarki nakeso inyi ai bazanso ka kalleniba ko?

Banza yai dani kamar ma badashi nakeyiba shidai idanu daya kafeni dasu.
Shiga nai nahada ruwan sannan na tube yana tsaye yana kallona wani mayen murmushi ya dinga saki Wanda har saida yabani mamaki danhaka Saina kauda kai ga barin kallonshi.

Ganinshi nai kawai tsaye babu kaya ya kwabe kuma yabarsu nan k'asa, Wayyo Allah nabani kai gaskiya kaidai bakaji Allah ma yaga abinda yagani daya maidaka haka.

Murmushi yai cikin zuciyarshi kamin yace lallai yarinya aina warke kuma jikinki akwai gurin hutu danhaka dole kiyi hakuri dani saima ranar dana fasaki sannan zakisan waye haidar.

Manyan idanunshi ya zuba gabadaya akaina yana kallon yanda nake goge gabana da farin miski sabida tsarkin danasamu, Saida nagama sannan nai wankan soso na Dora dana tsarki har lokacin yana tsaye yana kallona.
Wankan tsarkin naimishi shima sannan na kalleshi muje daki,Kai idanma mura bata kamakaba tai yaya dakai koda yaushe wanka kamar kwado.

Yana zaune na tsanemishi jikinshi nafara shafamishi mai saiwani kallarmin jiki yakeyi yana zanamin k'aramin yatsanshi akirjina.

Rikemai hannu nayi tare da tashi nasaka kaya,Shima na daukomishi nashi yana zaune hatta sajenshi saida na gyaramishi sannan mukai sallar azahar Cikin Riga da siket nake na wata koriyar atanfa sunyimin kyau sosai musamman yanda jikina yaiwani luwui luwui dashi ga kamshi Wanda yariga yakama jikina.
Zama nai kusa dashi kamin na rike hannuwanshi duka ina kallonshi,Yayana meyasa ka canza sosai yanzu ka cika fitina kacika kallona sannan har yanzu ka kasayimin magana kosau daya Dan Allah ka dingamin magana ko hankalina zai kwanta nagaji dajin shirunka kullun magani nakeyimaka Amma banda tsabar sha'awa data k'arumaka Sam banga wani canjiba Dan Allah ka warke kaji?

Ganin yanda idanuna suka cika da hawaye jiyai kamar ya nunamin samun warakarshi amma ina akwai lokacinda ya dibarma kanshi.

Sakin hannuwanshi nayi tare da ficewa cikin dakin.
Bina yai dawani irin kallo musamman bayana dayaga yakuma budewa yai fadi, Wani miyau ya hadiye kamin yace Allah yakai damo ga harawa lallai koda beciba zaiyi birgima balle ma nasan har cin sainayi.

Lumshe idanunshi yayi yanakuma lasar Lib's dinshi dasuke jajir gwanin ban sha'awa.

Maganin da inna ta hadomin zuwan danayi na kwaba da Zuma da madara na zauna falo inasha harwani lumshe idanu nakeyi tsabar dadi.
Shigowa yayi shima ya zauna wajan k'afafuna yana lek'a kofin dake hannuna, kallonshi nai kamin ince zakasha ne?

Bedaice komaiba Amma daga kallon da yakemin nasan yanaso.
Dayake naji inna tace maganin sanyi ne da basir sainaga ai babu matsala Dan shima yasha.
Tashinai na hadomishi nashi a k'aramin kofi na kawomishi.
Dole saidai na dinga bashi nashi nima inashan nawa, karkuso kuga yanda yake tandar baki yana lumshe ido.
Dariya yakeyi sosai cikin zuciyarshi amma azahiri fuskarshi a daure take, Domin yanafarasha yasan ko maganin mene.

Karemin kallo yayi sosai kamin yace dole wannanfa k'aramar yarinyace dole yaga shirme,Sannan yasan ko wannan maganin bansan na meneba lallai daban bashiba.

Abbane yashigo da sallama yana kallonmu,Fuskarshi fal farinciki gani yake kamar haidar yagama warkewa Dan sosai yake hango hankali atare dashi.
"Sannu da zuwa Abba.

" yauwa ummu ruman ya kuke? Ai ummanku ta dawo tun dazu harma tahuta shine nace bari inzo kuje can wajanta keda megidan naki.

Da murna nace to Abba.

Abincin dana dafa na hada waje daya akaramin kwando mukabi bayan abban.
Amma saida abban yatsaya ya rufemana kofar.

Zuciyata sai bugawa takeyi Sabida tunanin yanda surukar tawa zata karbeni duk da cewa awaya lafiya lau Muke.

Da saurinta ta taho ta rungumeni cikin farinciki tare da mannamin kiss akunci sannan tasakeni ta rungume haidar Wanda zuciyarshi tacika da farinciki musamman dayaga ummanshi kamar wata budurwar 'yar boko.
Sam afuskarshi bazaka gane yana farincikiba.

Nan fa mukadasa hira musamman da Harun yashigo yimata sannu da zuwa shima,Nan fa aka kacame.
[4/2, 11:15 AM] Re@l💍 K@usy🌹: RUMANA 22

Kashe haske tayi tare da kwanciya kusa dashi jikinta har rawa yakeyi wajan fara shafarshi,shiko dama abunka da Wanda yake ashirye nan da nan yakuma sakin jiki domin yanajin dadin yanda ake liliyar jikinshi kusfa kusfa.
Tayi nisa sosai wajan son aiwatar da nufinta domin tuni abun haidar ya mike sosai yana jiran jin sakamako.

Abba Wanda yajima tsaye kofar dakin domin yanajin numfarfashi anan dakin haidar din sannan yanajin alamar watsa ruwa daga dakin Ruma din.
Jikinshi har rawa yake lokacinda wani tunani ya darsu acikin zuciyarshi.
Labulen ya hankade tare da shiga yafara lalubar makunni.

Wani jirine yaso kwasar shi lokacinda yaga matarshi bilkisu dano dano akan tilon danshi me lalurar hauka Tagama rudewa lokacinda taga dakin ya gauraye da haske saidai tuni jikinta ya dauki rawa lokacinda tai arba da fuskar mijinta tsaye yana kallonta.
Fuskar haidar ta kalla Wanda shima ita yake kallo amma har lokacin ko yatsanshi be motsaba wani tunanine ya darsu aranshi Dan haka hannu yakai kamar zai shafo kirjinta,Aiko asakwane Abba ya rike hannuwanshi kamin yace a a haidar bari inkiramaka mataTarka wannan ta haramta gareka.

Cikin kwarin zuciya ya nufi dakina lokacin nagama saka kayan barci kenan INA shafa turare.
Da sauri nasaka hijab jin Abba na kirana.
"Sannu Abba nashiga wanka banji motsin shigowarkaba.

Wani mugun miyau ya hadiye kamin yace eh nima yanzu nashigo naga giccin haidar ne zai fita.

" Atsorace na nufi kofar fita ina wayyo yaukuma fita yake niyyar yi wallahi wanka nashiga.

Nai mamaki danaga haidar din kwance abunnan kamar zata fasa wando tsabar fushin datayi🤭,Cikin sanyin jiki nace Abba saida safe.
Waini dibara kadda yashigo yaga halin da haidar din yake ban san daga nan yakeba.

"Murmushi yayi kamin yace shikenan Ruma saida safe zoki rufe kofar.

Zamanai gefen gadon bayan nadawo rufe kofar kamin ince humm kai ya haidar yanzu mutun yace zai temakamaka ka nemi kasheni nikuma bansan ganinka cikin wannan halin.
Shidai yana kwance yana kallona ammafa kallo daya za aimishi kasan lallai amatse yake Dan naga harwani cije baki yakeyi afakaice.

Kwanciya nai tare da jawoshi jikina inadan shafashi yanda zaisami nutsuwa,Inajin yakai hannuwanshi kirjina Nace shikenan kunbani yanzu zaku koma jajaye.

Jikinshi rawa yake sosai tuni ya manta da abinda matar ubanshi tasomishi ba k'aramin kokari yakeba wajan rike bakinshi ganin be saki sambatun dadiba,Musamman Dana fara shafamishi abun kuma inashan libs dinshi.
Nishi yake yana murzata yau hannunshi har cikin pant dina saidai tunda yaji wajan acushe baikuma kai hannunshiba ammafa Nasha wuya.
Tuni nafara hawaye Dan yau yaki samin nutsuwa yanda yakamata,Daga karshema wani siririn kuka yasakarmin yana juye juye.
Nima kukan nasaka INA cewa kayi hakuri sannu nidaga haka bansan yanda zanyimakaba yau kaki kawowa da wuri.
Tun ina temakamishi da kuzarina har karfina yafara karewa sannan naji alamun zai iya samin nutswa kaimi na kara sosai aiko nan da nan yaimin wani mummunan riko kamar zai tsagani sannan yafara fesar da abinda yahanashi sukuni,Yau duk saida muka baci sosai danya fitar da yawa.
Sonake intashi mugyara jikinmu amma INA kam ya rikeni yana sauke numfashi,Bakina na turo gaba kamin ince kaini ka sakeni inhada maka ruwan wanka kasandai bazan bari ka kwana da wannan dattinba ko?
Ko motsi beyiba saina yatsunshi biyu dayasa yana wasa da kirjina.wankan da ba ayiba sai asuba kenan.

***********

Kwana tai bata rintsaba Sabida tashin hankali yo ita mema yajamata wannan masifa nadama da tarin danasani ya addabeta ya hanata runtsawa.
Ko motsin labule tagani sai gabanta ya buga Sabida tashin hankali tasan cewa tabbas Alhaji be iya fishiba balle irin wannan tasan shirunshi bazai taba zama alkhairiba agareta.
Amma addua daya takeyi Allah yasa kadda ya haramtamata zama dashi.

****************

Ya dade yana mamakin abunda yagani yau lallai wasu matan basu da tunani yanzu Sabida Allah inda yake shiga nan take niyyar ta tura yaronta Wanda bashi cikin hayyacinshi gashinan tatasomai da masifa besan ya matarshi zatai dashiba yanda yake cikin wannan mugun yanayi.

Tun cikin daren yayanke hukunci akanta danhaka jiran wayewar gari kawai yake.

Saida yagama kintsawa sannan ya nufi bangarenta lokacin shadaya nasafe yakusa ma.

Tana ganinshi ta rarrafa gabanshi tana kuka"Ka dubi girman Allah Alhaji kaimin afuwa wallahi na tuba sharrin shaidanne bantabayiba yauma kuskurene.

Bakinshi yatabe kamin yace"Amma baki da tunani bilki inkamaki zakiyima yarona fyade Wanda bashi cikin hayyacinshi sannan ki dinga tunanin wai zan iya cigaba da zama dake? Kema kinso kanki danhaka gashinan dama akwai saki daya tsakaninmu ga biyun na idasa miki kiyi gaggawar barina inba hakaba zntonamiki asiri kowa yasan mugun halinki,Awa uku kadai nabaki.

Kai tsaye bangarenmu ya nufa domin ganin ya muka kwana sannan wayarshi akunne yana kiran umma,Domin yasan awannan matakin itace kawai zata iya kwantarmishi da hankali.

Wani irin mummunan tashin hankali ya shiga lokacinda yaji sheshshekar kukana tindaga falo.
[4/2, 11:15 AM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 25

Farinciki ya cika Abba yanda yaketa sakin murmushi yana shafar kan haidar.
Shidai haidar yana like kusa dani ko muskutawa nayi shima saiya gyara yakuma komawa jikina danma na hadu da surukai wa yayyu domin Sam bazakace ma suna kallonaba,Amma nidai inajin kunya gaskiya.

Zakuyi mamaki idan kukaga yanda ake jifan juna da kallon love tsakanin Abba da umma, Gaskiya sundace da juna sosai domin shima abban bawani manyanta yayiba sabida kudi, kunsan kudi sukan boye tsufan mutun.

Anan duk mukaci abincin dare,Anayi ana hira,Nikaina nasami nutsuwa da kwanciyar hankali ganin umma wlh sosai nakejin dadin yanda take kulawa dani bunu-bunu zata kamo hannuna ta rike.

Bayan sallar isha'i Abba yace Rumana tashi kuje ku kwanta tunda kunyi sallah.

Dan bata fuska nayi kamin ince Abba sai anjima banjin barcin yanzu.

"A a rumana kuje kodan wannan mijin naki kinga zakimai amfani da magunguna kamin ku kwanta din.

Cikin shagwaba na tunzuro bakina kamin in mike tsaye aiko ina mikewa shima ya mike harwani cimin diddige yakeyi.
Da dariya sukabimu kamin Harun shima yatashi yabimu mukai sallama.

**********
Chapter 19 · 0% Book details