Sashe 27
Rumana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Girgiza kanshi yayi yayinda idanunshi sukaiwani ja sosai yakejin yana cikin damuwa Allah yasani yasosu kuma so na tsakani da Allah tosu domme zasu munafunceshi?Wani mugun Abu yaimusu da zasu sakamishi da duk wannan abubuwan?
"Kinga illar biyema zuciya ba tare da tunaniba ko? Yau ina saude itace matata ta farko amma mugun halinta ya rabu alhalin batasami dukiyar da takema buriba,Sannan ina bilkisu itama tabar gidannan batare da taci dukiyar da duk nasan akanta kuke wannan masifar,Sannan gashi kema yau dinnan basai gobeba zakibisu kibarmin gida kamar yadda suma suka barshi.
Kuka tasaka me sauti tana riko kafarshi,Gwanin ban tausayi tabbas tashiga tashin hankali saidai tasan bazai kuma yadda da itaba.
Kwace kafarshi yayi kamin yace kidaina hadani da Allah saratu domin dole kibarmin gidana bazan kuma iya zaman aure dakeba,Amma zanyimiki alfarma guda daya anan shine zan baki naira miliyan biyu domin kije kai nemi lafiyarki sannan duk abinda yai miki anan bangarenki nabakishi ki dauka koda duka kayanne nidai fatana kibarmin gidana nima insami sukuni da nutsuwa.sosai
Tanaji tana gani tatashi ta fara hada kayanta lokacin yamma tafara kawo jikima.
Rayuwa Kenan shiyasa akeso duk abinda mutun zaiyi lallai ya dinga tunanin megaba zatayi kamin ya aiwatar Sabida gudun danasani.
Yau ina hajiya saude ina hajiya bilkisu ina ita kanta hajiya saratun duk sun kasance babu alhalin da rayuwarsu sunaji suna gani amma zaman gidan nashi ya gagaresu ga hajiya fatiman sunbari agidan kuma hadda yaron da tun aciki akaso kawar dashi yaugashi da lafiyarshi harma yana shirin ajiye iyali,Tabbas haka rayuwa take dama duk abinda hakuri bebakashiba to tabbas rashinya bazai bakaba.
Allah be kaddara duk akwai haihuwa tsakaninsuba shiyasa dayaga ita fatiman Allah yabata saida ya shawarcesu tunda babu wacce tai tsufan da za ace bazata haihuba akan duk me ra ayin barinshi kofa abude take amma sai suka nuna zasu iya zama dashi ahaka din,Sabida akwai mugun nufi duk cikin zukatansu.
Yau duk suna ina Allah ya maidama kowacce aniyarta taga sakamako sunbar gidan alhajin ba tare da sunsami biyan bukataba.
Allah ka kiyashemu jin kunya da aikin danasani.
*** **** ***
Umma da kanta tatasheni ganin yamma tayi sosai,Jikina duk ya yamutse duk banjin dadi nifa tunda yakaini asbt shikenan naji kamar ya jawomin ciwon,Miyan bakina duk yaimin babu dadi.
Saida ta temakamin na gyara jikina sannan ta kawomin abinci duk da kadan naci amma naji dadin jikina.
Sai bayan sallar isha'i sannan saiga haidar yashigo shida Abba.
Gaidashi nayi yayinda yaketa jeramin sannu da shimin albarka har nayi mamaki.
Shiko gogan ai duk ya takure fatanshi kawai yasami kebewa dani yaji yaya meke tsalle.
Ganin umma nata satar kallon Abba domin afuskarshi akwai alamun damuwa sosai,Saina mike tsaye ina cewa umma saida safe zanje nai wanka.
Tare sukaimana saida safe,Har munkai kofa umma ta kira haidar din tare da mishi kallon gargadi Kamin tace "Kafa kula sosai kadda kaje kai aikin garaje kaji ko?
Akunyace ya amsa mata da to yabar falon domin tuni ya fahimci inda ta dosa.
Rungumani jikinshi yayi batare da yayi maganaba nima haushin ya jawo ciwo besani na kulashiba.
****
" Abban haidar lafiyanka kuwa?
Hannuwanta Yakama ya rike lokaci guda hawaye suka cika idanunshi yafara saukar dasu domin dama tun tuni yakeson zubarsu amma Sam sunki saidai zafi da zuciyarshi taketa aikin yi.
Cikin tashin hankali ta rungumeshi tana tausarshi Hankalinta yai masifar tashi batai tunanin hakaba yanda yau suka yini cikin farinciki,Dalilin samun k'aruwar da sukayi tokuma mezaisa yashiga damuwa yanzu?
Damm kirjinta ya buga lokacinda ta tuna da maganar hajiya saratu to kodai angano tanada HIV dinne?
"Innalillahi" Haba alhaji ka tashi hankalinafa ka gayamin meya faru?
"Cikin wata sheshsheka yace Fatima banyi sa'ar matan Aureba Allah yaga abinda yagani dayahana sauran matana samun cikin haidar,Ashe duk ba masu kaunata baneba Dan Allah kadda ki gujeni na hakura dasu dama sauran mata nasan ke kadai kin isheni mu idasa rayuwarmu har zuwa lokacinda zamucigaba da kula da jikokinmu ko?
Rungumeshi tayi cike da tausayi tana lallashi,Daganan kuma aka koma lallasa duk da taso yafara cin abinci amma ina,Tsohuwar soyayya tatashi.
***** *****
Kai tsaye saman gado ya direni kamin yace bari na hadamana ruwan wanka naji jikinki har yanzu da dumi ko?
Nidai ban kulashiba hasalima ledar dana hanga akan mirror nake karema kallo bansan meyasa kwana biyu nakejina da kwadayiba.
" Zonaimiki wanka baby saikici namane na siyomiki me dadi tunda yanzu kinkoma sarkin kwadayin
Bakina atunzure namika mishi hannun Yakama da kanshi ya wankeni tsaf yanayi yana lagudar jikina Dan sosai nakuma canzawa fatata harwani sulbi takeyi balle daya shafamin sabulu ajiki.
Saida yaga ina niyyar samishi kuka sannan ya daurayemin jikina,Shima yayi.
Doguwar riga kawai nasa nakoma gefe ina jiran yagama shafarshi yabani naman Dan gaskiya kamshinya ya hanani sukuni ma.
Da hannuna naci ban tsaya saiya baniba,Saida naji cikina ya cika sannan muka wanko baki yana rike da hannuna har zuwa gado saikace makaho da Dan jagora.
Sosai ya nunamin son kasancewa dani,Nikuma duk sainaji tsoro musamman danaga yanda yake rawar jiki saikace yaune zaifara sanina.
Hannunshi na rike gam ina numfashi ya haidar kadda muyi haka nasan da zafi zakaimin.
Muryarshi ta canza sosai yace a a babyna yau bazakiji zafiba kuma kadan zanyi ainasan baki da lafiya ko?
Nidai shiru nayi Dan sosai yake aikamin da manya manyan sakonninshi Wanda bansan lokacinda ya rinjayeniba.
Saidai me? Lokacinda tafiya tafara nisa sai kawai nafara yunkurin amai dan sosai nakejin yana birkitamin hanjin cikina dole aman yataso.
Bazai iya kyaleniba adaidai lokacin danhaka matseni kawai yayi ajikinshi yanacigaba da Neman nutsuwarshi.
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 48
Cikin ikon Allah saina sami hutu yanda yakamata Dan babu Wanda yatasheni saida natashi Dan kaina,Dadi kamar zai kasheni lokacinda na bude idanuna nahada Dana innata da aminiyata dijee.
Saida na wanko bakina sannan nazo na rungumesu inata murna.
Kayan abincin danagani agabanshu yasani tabbatar da cewa summa jima da zuwa.
Ummace tashigo da wata lafiyayyar kula sabuwa fil ta ajiye gabana,Bansan lokacinda na hadiye miyauba Sabida gamin farfesune ciki sai turiri yakeyi da alama yanzu aka gamashi.
"Yauwa dama cewanai bari inzo inga idan kintashi ga farfesunan kici ki koshi domin dama k'oshin shine jegon idan kuma kin tsaya wasa da cikinki to lalacewa zakiyi,Bari insa akawomiki tea me kauri yanzu Sabida ruwan nono.
Godiya nai mata sosai harta fice gaskiya umma na matukar kaunata wallahi,Inama duk surukai haka suke nasan da kowacce mace taji dadi gidan mijinta.
" Gaskiya matar nan na kaunarki Ruma Allah yabarku tare ya kade fitina tsakaninku"Cewar inna.
Zuwan inna da dije yamin dadi gaskiya,Sosai inna kemin wanka dantace bata yarda da kalar Wanda taga anaminba,Sannan tun randa tazo taima umma maganar tanaso idan anwatse suna ta wuce dani yanda zanyi jegona anatse Dan ita gaskiya bata yadda da wannan me idanun atsakar ka ba.
***
RANAR SUNA,Tsaywa fadin irin shagalin da akai bata lokacine nasan ku kanku masu karatu zaku iya hasaso yanda abubuwa suka kasance,Abba yasaki bakin aljihu fiye da yanda kuke tunani haka umma,Shiko oga ai babu magana,Gani yake zai iya bayar da dukkan abinda ya mallaka akan wa innan yara da Allah yabashi.
Sun sami suna Abdurrahaman da Abdurrahim,Kamar yadda Abba yaso Sabida shidai zabi yabawa iyayen nashi bayan yagama tambayata menakeso nikuma nabashi zabi.
Ranar suna da dare,Gidan ya rage mutane sosai saidai na nesa wa inda zasu wuce gobe, wata yarinya me suna fadila diyar k'anwar ummace dasukazo sunan daga Kaduna,Itace tashigo dakin da nake zaune da 'yan uwana wa inda suka sami zuwa sunan,Kusa dani ta matso kamin tace"aunty yaya na kiranki yana bangaren Abba yace kijemai da su Abdul Sabida rabonshi dasu tun asuba.
Fuskata na yamutse Dan gaskiya nagaji wallahi duk da nai wanka amma kaina harwani ciwo yakeyi.
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 49
Dijee na kalla ina kauda fuska "Dan Allah kikaimishi yaran nan yagansu wallahi nagaji"
K'anwar mamana mesuna inna hasana itace tai magana cikin fada"Haba Ruma da hankalinki kuwa? Ya mutun nason ganin iyalinshi zaki nemi hanawa yanzu nanda gobe zai gankine balle ya nemi ganinki? Inace gobe idan Allah ya kaimu bakori zaki koma?
Dallah tashi ki gyara jikinki kije wajanshi,Gakidai da wayewarki amma sai bak'ar wauta.
Bakina na tunzuru inajin haushin fadan haka na mike nadan shafa turare sannan na dauki yaran wa inda keta barcinsu Sabida wanka dasuka sha. Dansuma sunsha dauka kamar me musamman wajan maza abokan Abbansu da Abba Sabida walimar da Abba ya shirya da yammacin ranar.
Aharabar gidan muka hade dashi dagashi sai farar jallabiya me gajeran hannu,Saiwani kamshi ke tashi jikinshi.
Abdulrahman ya karba hannuna kamin yai gaba nabi bayanshi batare damunyi magana da junaba.
Kwantar da yaron hannunshi yayi saman kujera tare da sumbatar kuncinshi sannan yazo ya amshi na hannuna shima ya kwantar dashi nidai kallon shi kawai nakeyi.
Rungumata yayi cikin jikinshi yana sauke numfashi tare da sauke ajiyar zuciya,Bakina ya laluba yafara tandarshi bansan lokacinda na fara tayashiba,Saida naji abun nashi na Neman wuce gona da iri sannan na rikeshi duk k'asa muka zube muna maida numfashi.
Idanunshi duk sunwani kankance,Saida muka huta sannan ya kalleni sosai yace"nakasa nutsuwa Ruma kewarku ta dameni yau,bansan wani hali zan kasanceba idan kukayi nesa dani,Banso wannan tafiyar takiba wallahi tunda komai anayi anan ma.
Jinai tausayinshi ya kamani danhaka cikin karya harshe alamun lallashi nafara magana"Ka kwantar da hankalinka tunda sunce hakan inaga idan mukai hakuri kamar yaune zakaga mundawo nikaina harnafara kewarka tun yanzu Allah"
Kuma matseni yayi jikinshi yana murmushin jin dadi kamin yace Allah da gaske babyna?
Hannuwana nake shafar jikinshi dasu kamin nace sosai ma nasan yarankama zasuyi missing dinka.
Ba k'aramar murza nasha wajanshiba sannan ya rakoni nadawo daki nidai lallabashi naitayi har muka rabu Dan na lura rikici kawai yake nema.