← Book details Rumana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 34

Sashe 21

Rumana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bansan barcina yai nisaba saida naji wayata nata ring koda na duba ai goma nasafe ya wuce.
Da sauri na mike ina salati kallon haidar nayi sainaga idanunshi biyu hasalima kallona yakeyi.
Murmushi naimishi kamin ince sannu yayana Aliyu haidar Allah yabaka lafiya me dorewa bari inbude kofa inzo inyimaka wanka.
Sam ban lura da yanda yake bina da kallon mamakiba da nakasa fita.

Wanka!wanka ya dinga nanatawa aranshi kamin yace ammadai wannan yarinyar ta rainani nizataima wanka toma wacece ita?
Kai dole tsayawa zaiyi yaga iyakar gudun ruwanta.

Yana nan kwance asheme naje na budema Abba da malam kofar sannan nadawo cikin dakin.
Bina yai da kallo kamar yadda nima nake kallonshi,Saida nagama hada ruwan wankan sannan nadawo wajanshi taso ya haidar muje ga Abba can na jiranka.

Biyoni yayi kamar yadda yasaba ammafa tsabar mamaki kamar zaiyime.
Manyan idanunshi ya fiddo ganin na kwalemishi kayan jikinshi ina cudashi kamar wani baby.
Wata ashariya ya lailayo ammafa cikin zuciyarshi lallai akwai bala'i wajannan shikenan tagama kallemin sirri.
Da kaina na dauramishi alwala domin yanzu koda yaushe da alwala nake barinshi.

Shafamishi mai nayi bayan nagama gogemishi jikinshi,Saibina da kallo yakeyi nikuwa bamatashi nakeba sauri kawai nake nagama shiryashi in tadda Abba da malam dake jiranmu afalo.
Dakyar nasamu yasaka wandon yau da alama beso,Da lallashi da komai nasamu nasakamishi saikace irin babyn nan.
Cikin zuciyarshi dariya kawai yakeyi yana kallon ikon Allah.

Hannunshi na rike sai gaban malam sannan na gaidashi nakoma gefe.
Kan haidar malam ya dafa yacigaba da zubomishi addu'ah Abba na amsawa da amin nima amsawar nake cikin zuciyata.

Karku damu insha Allah komai yakusa zuwa karshe babu sauran wani abu jikinshi saidai adage Dana Neman tsari kuma domin duk Wanda yai wancan to lallai daya fahimci jikinshi yafara kyau zaikumayin wani.
"To shikenan malam insha Allah zamu kiyaye sannan yanzu saika tunama ita rumana yanda zataimai amfani da wa innan daka kawo din,Cewar Abba Wanda farinciki ya lullube musamman yau dayaga yaron nashi yafi ko yaushe nutsuwa.

Manyan idanunshi ya lumshe mamaki yana dawainiya dashi towai meya sameshi hakane kamar Wanda yatashi daga ciwon makanta ko hauka.Dam kirjinshi ya buga da kalmar hauka ta diromishi,Shiko bazai tambayaba zaicigaba da shirun nan harya fahimci komai to Amma ina ummanshi?
Tambaya Mara amsa kenan.

Tashi nai na nufi kitchen domin hadomai tea sukuma sukaci gaba da tattaunawa akan matsalar kusan anan yafara fahimtar lalurar data sameshi.
Innalillahi yaitaja cikin zuciyarshi atsorace yake sosai.

" Amma malam maganar maganarshi har yanzu shiru?Cewar Abba Wanda yakatse Dan shirun da akayi na wucin gadi.

"Karka damu alhaji idan Allah yaso komai zai warware ahankali ahankali kasan ciwone ke shiga faraddaya amma waraka sai ahankali.

Tea din na ajiye gabana kamin in matsa kusa da haidar din Dan har lokacin yana gaban malam zaune.
Zokasha tea din kamin inyi girki,Ganin ko motsi beyiba yasa naja hannunshi muka matsa nan da nan ya shanye tea din kamin ya nemi kusa dani ya kwanta.

Sallamar Harun tasa duk muka kalli kofar muna amsawa.
Saida duk muka gaisa sannan ya matsa wajan haidar ya shafi kanshi kai oga barki zakai da safennan,Amarya ya wannan megidan naki?
Murmushi nayi kamin nace Alhamdulillah jiya bakazoba?
Eh wlh tunda na aje malam saina wuce aigashi yanzu zan maidashi.

" Kaima Ai kana kokari Haruna Allah yaimaka albarka yabawa abokinka lafiya lallai kacika aboki nagari,Cewar malam liman.

Abba saida yacika malam da shatara ta arziki sannan yasa Harun ya maidashi maska.

********

Tagama shirinta tsaf daduk wani Abu zatasan zatayi zagaye kawai take takosa dare yayi sosai ta aiwatar da nufinta domin wannan karan ta rantse saita dandani kalar zumar haidar.

Saida nagama shiryashi kamar yadda nasaba sannan ya kwanta nima kwanciya nayi gefenshi ina yimishi addua kamar yadda nasaba.

Yauwa yayana na kaina kai kwanciyarka nan Dan Allah inje in gyara jikina sai inzo mu kwanta kaga jikina yana baci bakaga duk yau fashin sallah nakeba? To abunmu na mata nakeyi danhaka kai kwanciyarka inje indawo kaji?
Shidai idanunshi ya zubamin yana kallona kawai domin mamaki yahanashi sakewa har yanzu murmushi yai cikin zuciyarshi kamin yace toma tsakanin nida wannan yarinyar waye mahaukacin?
Zama dakai yasa tazama haka' Zuciyarshice tabashi wannan amsar.

Dakina na koma nahada ruwa me zafi nashige domin ni idan inafashin sallah to fama nake da ciwon k'ugu da cinyoyi da kafafu shiyasa saidai inta gashi da ruwan zafi.
Dadin ruwan yasani lumshe idanuna.

Ahankali tashigo cikin falon tare da fara sanda saikace barawo.
Kai tsaye ta nufi cikin dakinshi tare da lalubar makunnin kwai ta kunna dadine ya kasheta ganin shi kadaine agadon kuma da alama barci yakeyi.
Kyallen da tai niyyar yafamin idan ta taddamu tare ta ajiye gefe tare da tube kayanta ta ajiye gefe.
Tsabar rufewar da idanunta sukayine yasa batai tunanin rufe kofar ba.

Da mamaki yabi kofar da kallo kamin yayanke shawarar biyo bayan koma waye dayaga yana sanda danshiga bangarenmu.
[4/2, 11:15 AM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 20

Nayi dukkan abinda
nasaba domin har kayan barci nasakama haidar,Dawowa falo nai na zauna ina kallon hotunan dake cikin wayata,Yayinda shikuma yake kwance k'afafunshi suna sama shidinma saman yake kallo wasu kayan barci ne masu taushi ajikinshi farare tas fuskarnan tashi gwanin kyau ga bakinshi harwani ja yai yau.
Hijab din dake jikina na cire tunda abban be shigoba dama sabida shi nasako hijab din saman kayan barcin dake jikina.

Tsam yatashi zaune tare da zubama kirjina idanu yana kallo,Wani tsoro yakamani sabida wallahi wani lokacin sai inganshi kamar me lafiya, Matsowa yayi sosai yana lekamin tare da murzar hannunshi, k'okarin maida hijab din nake naji ya rike taredamin fuskar tausayi kamin inyi wani yunkuri ya saka hannunshi ciki tun yana shafawa ahankali harya koma murzamin da karfi.
Muryata ashake na furta wayyo inna nabani kaimin ahankali.
Kaina yake k'okarin hawa nai gaggawar kin yarda kasancewar jikinshi babu kwari sosai,Rikeni yai kam yana matsar kirjina tuni jikinshi ya sauya sai sakin nishi yakeyi.

Kirjinane yai mummunan bugawa jin ana kwankwasa kofar,Dakyar na yakiceshi jikina na mike,Aiko shima da saurinshi ya bini har yana cimin diddige.

Abba ne tsaye da manyan jakunkuna guda biyu ahannunshi.
Sannu da zuwa naimishi sannan yashigo ciki,.

Yana murmushi yace"Kai bindi babu magana har yanzu ko?
Ina zama shima ya zauna Neman ciremin hijab din yake naimaza narike kunya kamar zan nitse wajan,Musamman danaga abban yana kallonmu.

Agaban Abban saida ya sakamin hannu cikin Riga sannan yai lamo ajikina yana sauke numfashi ko motsin kirki kasawa nai sabida kunya,Lallai yanzu na tabbatar haidar be warkeba inba rashin hankaliba mezaisa kai haka gaban mahaifinka.

Ganin kunya dukta gama kamani yasa abban cewa ga tsarabarku wannan taki wannan tashi,Sannan ummanku nanan dawowa nan da kwanaki sabida dagacan wajanta nake Allah ya nufa mun daidaita.
Da farinciki nace Alhamdulillahi Abba natayaka murna.

Dariya yayi kamin yace hakanekam abin farincikine wannan.

Wata matsa haidar yaimin har saida na runtse idanuna kamin na budesu akan Abba Wanda yake kallon duk motsinmu, Kauda kanshi yayi kamin yace kiyi hakuri wataran sai labari insha Allah.

Akunyace na kauda kaina gefe k'okarin fiddo kanshi nakeyi cikin hijab dina amma ya makale dole na rabu dashi.

Abbane yace"jiya munyi magana da kakanki malam liman yace yanaso yazo gidannan sabida tone abubuwan da aka binne cikin gidannan to sainacemishi Saina dawo inaga gobe idan Allah ya kaimu ko jibi zansa Harun yaje saiya taho dashi tunda yaga wuri.
Akunyace nace to Abba Allah ya kaimu.

Ganin duk kunya ta hanani sukuni saiyatashi yaimin sallama yatafi.

Cire hijab din nayi ina kallonshi wata irin tsotsa yakemin me shegen zafi, Kanshi na dafe ina wayyo Allah zaka kasheni nabani waikai baka iya abun masu hankaliba bafa haka akeyiba.
Da alama bemasan inayiba Dan ko kallona beyiba.
Dakyar na kwace jikina nabarshi nan kwance ko motsi yakasa da alama jikinshi yagama mutuwa.
Kulle kofar nayi sannan na wuce bedroom kirjina sai azabar zafi yakeyi,Nibansan yanda akai yagane akwai abun tabawa akirjinaba.

Harna kwanta saigashi ya shigo fuskarnan murtuk babu alamun rahma,Wani mugun bugu kirjina yayi kamin inyi saurin rufe idanuna domin wallahi babu Wanda zai ganshi alokacin yai tunanin wai yanada lalura musamman ni danake da tsoran tsiya ya cikamin idanu da yawa kwarjininshi yaimin yawa.

Kwanciya yai amma ahankali yaita matsowa jikina har saida muka hade sannan yafara shafar ko ina najikina yau sabanin baya da saidai yaita tabamin kirji koya sha.

Wani mugun miyau na hadiye na tsoro kamin in rikemishi hannu bantabajin tsoron abinda yakeminba irin yau.

Tun ina kuka k'asa k'asa harna fara me sauti musamman danaji yau har bakina tsotsa yake babu inda bekai hannunshi da bakinshi jikina sai numfashi yake da gurnani jikinshi harwata tsuma yakeyi.
Juyani yakeyi son ranshi niko ina kuma bare bakina da kuka.
Watakil jin kukan da nakene yasashi dakatawa mamaki ya kasheni lokacinda naji jikina babu komai sai pant shiko ai zir yake.
Numfashina kusa daukewa yayi lokacinda naji tsawon abinshi ajikina wayyo Allah na dan girman Allah kai hakuri na tuba wallahi tsoro nakeji.
Kwanciya yayi gefena yana sauke numfashi kamin yaja hannuna yadora akan abunshi ai babu wani ja nafara murzamishi Dan gara in yimishi daya turmusheni da alama yau da gaske yakeyi.
Yana rungumeni dani har saida yasami nutsuwa sannan ya sassautamin rikon da yaimin.
Jin hannunshi nayi saman fuskata yana sharemin hawayen dakebin fuskata kuma sanyani cikin kirjinshi yayi,Saiwani kuma batamin jiki yakeyi da abunshi daya fitar.

Lamo nayi ajikinshi ina sauke numfashi yayinda zuciyata tacika da mamakin anya yau be warkeba?
Maganar gaskiya lamarinshi ya dauremin kai tabbas yau yasami lafiya amma zangwadashi da safe ingani shin ya warware kokuwa dai tsabar zalamace tasashi warkewar dole.

Nidai bansan lokacinda barci yai awon gaba daniba,Tunda dama dare yayi.

Inata tunanin zaiyi wanka da asuba naga shiru,har garin Allah ya waye, Dole naimishi wankan amma yau sainatashi da wata irin kunyarshi komai ban iyawa cikin kuzari kamar sauran lokuta idanuna Akasa banson kallonshi yayinda shikuma na lura yau beda aiki daya wuce kallona sannan Damun hada ido sai inga ya limshe idanunshi.

************

Da yamma likis saiga Abba da kakana malam liman murna kamar zanyi me.
Chapter 21 · 0% Book details