← Book details Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 30

Sashe 9

Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

BuÉ—e ido ta farayi slowry harta saukesu akansa inda ta fara arba da golden eyes É—insa masu sharning,É—an waro idonta tayi waje ganin wanda take kan cinyarsa saurin tayi zata tashi yayi saurin danne ta sannan ya haÉ—e face yace."kee!! Wane ya baki damar shiguwa É—akin nan?"turo baki tayi sannan tayi magana a kasalance domin duk jinta take wani kamar sometin bad wanna happen to her"notin"sakinta yayi sannan ya dafe kansa yana kallo ta É—auki beby hijab É—inta tabar office É—in.
Da sauri take tafiya jin yadda gabanta ke faÉ—uwa ta rasa dalilin hakan,a bedroom É—insu na kwana ta sami Zuby wacce zuwa lokacin tayi wanka hartasa kaya tana duba littafanta domin soon zasu fara exam,tana zuwa ta zauna ta zauna kan stool É—in dake gefen gadon ta zabga tagumi wasu hawaye masu zafi suka fara bin fuskarta,Zuby ce ta kalleta tace."my frnd wat wrong?"baki ta buÉ—e zatai magana kawai saita fashe da kuka wanda ita kanta bata san dalilin yin hakan ba,bata ce mata komai sai kallonta kawai take saida zuciyarta tayi mata sanyin sannan ta kalli Zuby tace."Mamana"ta faÉ—a lokacin da take lumshe sexcy eyes É—inta,hakuri ta fara bata da lallashe harta samu tayi wanka suka fara karatu tare yayinda tunanin Teacher Ameen yake kwance a ranta.

********
KANO

Jin mutum a gabanta yasa Khaleysat faɗawa saman ƙirjinsa tana rera kuka mai tsuma zuciyar duk mai sauraronta,faɗaɗa murmushinsa yayi sannan yace.

_wattpad gareku bana ganin Vote and Comments ɗinku😕idan baku san labari fell free ku faɗa saina upadate 💁‍♀️_

"wallahi A.j saina sa ka shiga uku,saina lalata ɗan ƙaramin farin jinin da kake dashi wajan jama'ar garin Abuja,zaka san karawa dani a harkan siyasa babu daɗi,zan shayar da kai mamaki san musgunawa rayuwarka zan lalatama farin cikinka as long as my wish,nasha wahala kala² kafin burina yaci ka, yau zankai matakin ƙarshe na burina daga cikin umarnin buka" yana gama faɗin hakan ya ɗauketa cak yayi kan bed da ita zuwa lokacin bata iya gane komai bata jin komai,komai nata ya tsaya hannu yasa ya kashe wutar ɗakin sannan ya fara cire kayansa yayi naked,itama yayi mata naked lokacin da hannunsa suka sauka kan booms ɗinta da kyar numfashinta ya dawo gaba ɗaya ta miƙa kanta bata iya fahimtar dai² take aikatawa ko akasin hakan,almost 30minutes yana romance ɗinta kafin ya dai² ta kwanciyarsa a samanta sannan.

_ohh sweethert show me some luv to shere my book and comments😍dat is my wish🤟🏻_

ya dai² ta dick ɗinsa ya shigeta,wata ƙara ta saki domin wata azaba data rasa ko ina na jikinta musamman ƙasanta,ta naji kamar this is the first tym data fara sanin ɗa kamiji,ƙara ƙaimi yake wajan shigarta.

(sorry guys kunjini shuru 2days afuwa,wasu suna tambaya akan sometin dat i ardy forged but don't worry yanzu aka fara book ɗin,zaku ji dalilin bawa wannan book ɗin suna RAINO ne SILA thank you for the luv, *MAMAN MA'AMA GRUOP* ina sonku nagode da comments ɗinku ina ganin komai😍😍😍😍😍ku shirya siyan Book ɗin *Tagwaye* na my mentor🤟🏻)

Comments#
Shere#
Vote#

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*_NIMCY LUV_*
👸🏻S@r@ut@👸🏻

@wattpad
Nimcyluv

The brightest future will always be based on a forgotten past, you can't go on well in life until you let go of your past failures and heartaches

*DEDICETED TO MY FANS😍😍(FADAR NIMCY LUV wannan page ɗin na kune fatan zaku firgitani da Comments ɗinku,pls and pls shere sabida nayi left a gruops da yawa much luv💖💖💖💖*)

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*35↪️36*

Saida yayi 2hours cif akan Khaleysat sannan ya sarara mata zuwa lokacin ko hannunta bata iya ɗagawa sabida wahalar daya gana mata,wani irin hawaye take fitar daga cikin idonta masu azaba, babu abinda take tunani sai haɗuwarta da ubangiji yau ta tabbatar mutum baya iya gujewa ƙaddararsa ta guji yin Zina a wancan ƙaran amma gashi yanzu ita ta taimaka wajan faruwar hakan,me zatace da Allah wanda ya halicceta ya kawota duniya,menene hukuncita,Kisa shine kawai abinda ɗaya zuciyarta tace mata,babu abinda ta keso a yanzu sabida mutuwa dan tasan hukunci wanda ya kashe kansa kafiri ne da babu abinda zaisa taƙi kashe kanta,wasu hawayenne suka ƙara bin kuncinta sharr lokacin data tuna aya da take hani akan zina da kuma hukuncin da wanda ya aiƙata zina,ta rasa menene yaja hakalinta ita kanta ba zatace ga lokacin daya sadu da itama kawai dai ta ganshi a kanta ne,ba zata taɓa cewa ga kamar wanda ya aikata mata hakan ba,tunda cikin duhu take tana kallon sanda ya saka kayansa cif ya fice daga ɗakin,kuma ta gama tunanin ba Officer bane to waye wannan,a hankali ta yunƙura ta tashi zaune haɗe da ɗaga hannu sama tana addu'a"Ya Allah ka kawomin ɗauki cikin rayuwata ubangiji ka sakamin cin zarafin da wannan bawa naka yayimin,nasan cewa dukkan abinda zai samu bawa an riga an rubuta hakan cikin Lauhil mahafuz Ubangiji nayi ta wassali da hakan"tana gama faɗin hakan ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciya.

Yana fita daga ɗakin bai zame ko ina ba sai wajan wata ƙatuwar motarsa,cikin sauri yayiwa motar key tare da barin wajan a guje,sosai yake gudu akan titi harya fara barin gari ya shiga cikin wani ƙauye a wani waje yayi parking motarsa ya fito,wajan 30min da zuwansa wajan wasu matasa sukazo wajen cikin girmamawa suka gaidashi kallonsu yayi sannan yace."i hope wannan drugs ɗin sun kammala kunsan matasanmu idan babu abin kurawa ba zasuyi abinda mukeso ba ok"wata dariyar ɗaya daga cikinsu yayi sannan yace"Chairman idan akan ƙwayoyin da zamu bawa ƴan bangar siyasarmu ne komai ya kammala infact ma babu kalan ƙwayoyin da ba'a kawo ba"jinjina kai yayi alamar gansuwa da maganarsa sannan ya juya yace"dat is great,and kusan inda zaku ajjiyesu ni waƴanan drugs ɗin bana shiri dasu ko a gidana,Wallahi kosu Ameen naga sunasha saina sallamasu"kallon juna sukai sanan sukace"you don't have to worry at all"wani shu'umin murmushi Jazuli yayi kafin ya faɗa mota yace"guys ku shirya a yau zamu bar Kano muyi hanyar Abuja,don't worries A.j am coming to u har asibitin"yana gama faɗin hakan yaja mota da gudu zuwa Airport ɗin Aminu Kano.
********* ********
Sosai Anusha suke zuba karatu sabida exam ta barin School da zasuyi bata da wata damuwa yanzu wacce ta huce ta ganta a gida,sometimes tana yawan jin gabanta na faɗuwa,ɓangaran Teacher Ameen kuwa soyyayar Anusha tayi masa wani mugun kamu mai wuyar gane fasaltuwa,bashi da wani sukuni wanda ya huce tunaninta,she is too young ta yaya zai iya ce mata yana sonta,baisan komai daga gareta ba lumshe ido yayi a hankali sannan yaja tsaki kaɗan sakamakon tuna wani abu da yayi sam bashi da niyar komawa gida zaman makarantar yafi masa zaman gidan gashi hutun makaranta za'ai tayaya zai tambayeta gidansu?kai bazai iya ba sam baya son raini yaga alama idonta a buɗe yake,babu abinda ya keso a jikinta kamar dark black skin ɗinta mai sharning sosai baƙar fatarta ke birgesa,tashi yayi daga kan sofa ya leka ta window yaga wata student ɗan tsaki yaja ganin tayimai nisa yaɗan buɗe bakinta zai kirata sai kuma suka haɗa ido da hannu yayi mata alama tazo,cikin sauri tayo office ɗin nasa domin tasa halinsa ya wanka mata mari ba komai bane,a bakin office ɗin ta tsaya tace"can i enter?"wajan 5min yace"go and call Anusha for me"tana jin hakan ta juya da sauri wajan 5min Anusha ta turo ƙofar ganin ba taga kowa ba yasa taje wajan sofa ta zauna,zaro ido yayi waje ganin abinda tayi gaba ɗayanta bata da kunya ita haka take,kamar daga sama taji yace."Kee!!"ɗago kai tayi ta kallesa kafin tace"yes"ɗan taɓe baki yayi sannan yace baki iya sallama ba ko? same abinda yayi itama ta taɓe baki tace"kaima baka mana sallama idan ka shigo class ai,so i think sallaman baya da amfani ai"runtsa idonsa yayi da ƙarfi jin irin maganar da take watsa masa,cikin fusata yazu wajanta haɗe da dalle mata baki,kwaɓe baki tayi haɗe da fashewa da kuka wani iri yaji a zuciyarsa dama bai dake taba,rasa abinyi yayi hakan tasa yasa hannu ya jawota jikinsa lumshe ido yayi ya najin yadda take cizonsa bai sake ta saida tayi shuru,cireta yayi daga jikinsa sannan ya kalli cikin idonta yace."ur address Home?"kallonsa tayi sannan tace."Wat happen?"banza yayi mata jin tayi shuru babu alamar zatai magana yasa yace"get out from my office stupid gal"cikin sauri tayi hanyar waje tare da banko masa ƙofa.
******** *******
Gaba É—aya su Hajia sun sare wajan satin A.j É—aya a asibiti amma ko motsi ba yayi,banda drip da injection babu abinda akesa masa.
Chapter 9 · 0% Book details