Sashe 29
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙara damke hanunta yay tare da shafa kanta yace"kamar ta samu bacci" sharce gumi hajia tayi tare da zubawa A.j ido kasa cewa komai tayi sai ɗan kwalinta data cire tare da rufe najwa dashi,saurin yaye ɗan kwalin yay tare da kallon hajia yana girgiza kansa lokacin da wasu hawaye wuka silliɓo da gefen idonsa farat ɗaya ya gane abinda ya faru da najwa kafa kansa yay dai² kanta ya shiga karantu mata addu'oi da kuma suratul yasin hajia kasa daurewa tayi nan ta shiba rera kuka mara sauti,tashi yay ya nufi inda hajia take yana zuwa ya faɗa Jikinta tare da rungometa yana sauke ajjiyar zuciya irinta wanda kuka yaci ƙarfinsa.
Ɗago kai hajia tayi jin a turo ƙofa an shigo parlour'n Mus'ab suka gani yay tsaye yana ƙarewa gawar najwa ido,tafiya ya fara zuwa wajan gawar yana zuwa yasa hannunsa dake karkarwa ya buɗe zanin da aka rufeta dashi a tsurace ya saki zanin yana mai durƙushewa a wajan.
Tun a daran aka kira hubby aka sanar da ita tare da kiran mahaifin najwa da kuma uncle É—insu na wajan uwa,yadda gawar take kwance haka suma suke zaune kowa da alkur'ani a wajansa banda A.j daya sunkuyar da kansa.
Da asuba yay saurin tashi tare da nufar ƙofa harya tafi sai kuma ya tsaya yace"kada wanda yay mata wanka ni zanyi mata da kaina"jinjina kai kawai hajia tayi domin tasan wankan gawa ba abune mai sauƙi ba dole saita taimaka masa.
Flat ɗinsa ya nufa tare da tura ƙofar ɗakin,a hankali yaji sautin kukanta ƙara sawa wajan yay yana zuba mata bacci take sosai da alamu mafarki take cikin baccinta,ta ƙanƙame fillow tare da faɗin"pls anty najwa kada ki tafi zanyi missing naki"tana magana tana ƙare rungome fillow,wajanta ya ƙarasa yana zuwa yahau kan bed ɗin tare da zare fillow,rungometa yay tare da shafa sumar kanta yana hura mata iskar bakinsa,lafewa tayi a jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya,lumshe ido yay yana jin yadda abin cikin yake zillo kamar zai fito duniya yau,kallon yadda take mamular lips ɗinta yayi addu'a yay mata tare da manna mata kiss a gefen bakinta.
_Rayuwa babu tabbas ga dukkan wani É—an adam komai jin daÉ—inka da kwanciyar hankali dole ka É—anÉ—ani É—acin mutuwa,kuÉ—i dukiya jindaÉ—i babu abinda zai maka ranar lahira,halinka kawai shine zai kance dakai dukkan abinda ka aikata a lokacin za kaga muhimmancinsa😢tabbas dukkan wanda ya kasance yana da imani koda Æ™wayar zarrane baizai taÉ“a dauwama a huta ba,Allah ka tsaremu da tsarewarka ubangiji ka nufemu da aikata dai² dukkan abinda ka hanemu dashi Allah kada ka bamu iÆ™on aikatasaðŸ‘ðŸ»ba mutuwace abin far gaba kwanciyar kabari shine babban tashin hankaliðŸ˜wlh wlh wlh Allah dukkan wanda baiji tsoran Allah ya shiga uku a duniya,kada kiyi tunanin a book É—in Raino ne sil nake wannan maganar ki É—auka wani naki ke maki wa'azi domin idan ka rasa mai maka faÉ—a tamkar kana rayuwarne babu ambition dat all,Allah ya jiÆ™anmu badan mun mutu ba,ubangiji kayi mana dafa'i dan isakarka ubangiji ka haskaka zuciyarmu dan haske Al'kur'ani mai girma *ya haiyu ya Æ™ayyumuðŸ‘ðŸ»ðŸ˜*_
Haka aka ɗauki gawar najwa aka tafi makwancinta da ita wanda shine ya zame mata gidan gsky,an daɗe ana mata addu'a ƙafin abar maƙabartar.
_bayan sati guda_
Hankalinsu ya fara dawowa jikinsu komai ya fara lafa masu suka rungomi ƙaddarar data afka masu na rashin ƴar uwarsu ta jini.
A satinne mus'ab ya gabatar da maganar auren sumayya wacce ya daɗe yana so,magana tayi nisa aka saka ranar biki sati biyu kacal ganin ko wanne ɓangare a shirye suke,sosai cikin beby ke girma girman da har mamaki yake bawa mutane,a sanyaye hajia ta kalli beby wacce ta miƙe ƙafa akan cinyar A.J wannan da wowarsa kenan daga hospital sannan ya huce office ɗinsa wanda yake karɓar ƙorafin al'umma da kuma abinda suke so,shi nefa ta tsareshi da rigimar ƙarfa na ciwo.
"beby yadda kika samu ciki cikin sauƙi Allah ya kawo haihuwar cikin sauƙi,wannan girman cikin yana bani mamaki wlh" takai ƙarshan maganar tana kallon mus'ab wanda shigowarsa kenan daga wajan amarya sumayya ana shirin biki.
Murmushi duka sukayi sabida kunyar amsawa su keji,ɗan lumshe ido yay yana jin wani irin fellings na tasu masa,ɗan satar kallon hajia yaya ganin bata kallonsa yasa bakinsa dai² na beby yay mata wani irin sucking wanda har ajjiyar zuciya ta sauke tana ƙara shigewa jikinsa.
Murmushi kawai hajia tayi duk abinda yake tana kallonsa ta gefen ido,tashi tayi tabar parlour'n tare da faɗin"mara kunya"lumshe gajiyayyun idonsa yay tare dayin wani murmushi sarai yaji abinda tace yadai basar ne,hannu yasa ya saɓi beby da tulin cikinta wanda ya tsufa sosai.
****
Zaune suke a babban parlour hubby,Ahj jazuli,Al'ameen sai kuma matarsa shira suke cikin kwanciyar hankali"inaga this week za muyi balagoru zuwa dubai get ready u and ur wife"cewar ahj jazuli.
Ɗan kwaɓe fuska Ameen tare dasa hannu ya hargitsa sumar gansa cije lips ɗinsa kawai yake"what happen now"cewar hubby"mom gsky kuyi wannan tafiyar ku ɗaya ni inada aiki a office"murmushi tayi dan ta harbo jirginsa kawai su yake ya kasance da matarsa,kallonsa tayi tace"tab aikam saika je park ur bag"tashi ya dawo kusa da ita yana zuba mata shagwaɓa son ransa yace"mom understand ur son bana gsky zaga shig haƙƙina i can't go any where"sumar kansa ta shafa tace"don't wurry kaji ka zauna da iyalanka"wai wacce gulmar ake kitsawa ne cewar Jazuli"hh coverzetion between mom and her son banda wani can" dariya yay sosai baice komai ba tashi Ameen tare da amsar bebynsa a hannun matarsa suka nufi flat ɗinsu.
****
_bayan wata É—aya_
Anyi bikin mus'ab da sumayya ansha zagalin biki event kala²,A.J yana beby zuwa ko ina yayi ganin da jikinta yay girma sosai hadda kukanta da majina tasa hannu ta dinga dukan faffaɗan ƙirjinsa,lumshe ido yay ya najin dukan da take masa tamkar tana yi masa susa ya kejinsa,saida ta daka son ranta sannan ta sauke kanta a jikinsa tana sauke numfashi har bacci yay gaba da ita,labarai yaci gaba da gani a B.B.C har suka gama sannan ya ɗauke zuwa cikin ɗaki,daman a shirye yake dan haka shima ya kwanta hannu yasa jawota zuwa jikinsa ya shiga jagwalgwalata son ransa amma baiyi gigin shigarta ba haka bacci ya ɗaukesa bakinsa cikin nata.
Ranar wata juma'a da daddare beby ta farka cikin wani hali sai juyi take akan bed gaba É—aya ta haÉ—a zufa ganin tana shirin mutuwa yasa ta juya ta kalli A.J wanda yake sharar baccinsa hannu tasa ta É—aka masa duka firgigit ya farka tare da hantsiluwa daga kan bed yana sungumar beby ya nufi wani speacial room da ita.
Yana shiga ɗakin ya ajjiyeta kan wani bed na marasa lafiya,da alama kamar ɗan ƙaramin chamist ne domin familyn gidan garin ruwa yasa mata sabida baison tasha wahala koda wasa baiyi tunanin kiran hajia ba,a hankali yake shafa cikinta ya nayi yana dubawa ta jikin computer,kuka beby ta saki tare da riƙesa ƙam tana faɗin"wayyo hubby hajia zanmutu wani abune sai fasamin ƙafa innalillahi wlh na fasa banason bebyn ko wane kala ne"tana faɗi tare da cizon A.J da dukkan ƙarfnta,iska ya fara hura mata tare da shafa cikinta,idonsa ya ɗaga wanda ya gama yin da sabida tashin hankali da yaga matarsa a ciki,kallon computer yay yaga bebyn ya sakko daf da mahaifarta second kaɗan ya rage,ci gaba yay da hura mata iskar bakinsa tare dayi mata addu'a,ƙanƙameshi tayi tare dayin wani nishi sai kuma ta fashe da kuka,lumshe ido yay jin kukan beby nayi masa yawo cikin kunansa,ganin still kuka take dukkan jikinta na kyarma yasa a hankali ya haɗe bakinsu waje guda yana aika mata da wani kyakkyawan kiss wanda tunda take bai taɓa yi mata irin saba,ajjiyar zuciya ta shiga saukewa tare da fitar da numfashi mai zafi,a hankali ya zare bakinsa tare da manna mata kiss a tsakiyar forehead ɗinta yace"i luv beby u give me evertin i need tnx u soo much my unigue💋".
Bai damu da jinin jikin bebyn ba yasa hannu ya zareshi daga ƙasa cibiya ya fara yankewa sannan ya goge bebyn da zaitun,lumshe ido ya ƙarayi ganin beby girl ce a hankali yace"wlcm to the wrold my new najwa"nan take yaywa yarinyar huɗu ba da suna najwa,sosai yake kallon ƴar babu idan suka banbanta da juna saidai shi namiji ne ita kuma mace komai masu iri ɗaya ne"my soulmate pls kada kiyi surutu irin na mom naki kinji"ya faɗa yana ƙara rungometa "my happiness pls kada kiyi miskilanci irin na dad naki"da sauri ya juyo ganin beby kwance tana kallonsu,murmushi yay yace"eyye yarinya ta samu kada ki damu ai haihuwar yanzu kika fara yarinya"ƙara sawa yay ya ɗura mata ƴar a ƙirjinta shi kuma yasa hannu gaba ɗaya rungomesu yana ɗigar da hawayen farin ciki,a hankali ya furta"ina sonki Anusha banajin zan iya rabuwa dake a ko wanne lokaci,pls beb ki soni nima ko yayane kinji"ya faɗa yana kwantar da kansa a ƙirjinta inda ya zubawa new najwa ido ganin yadda take ta mamule² da lips ɗinta irin nasa,hannu tasa ta shafi sumar kansa tare da ɗan jan kunnansa tace"atun farƙon ganina take soyyayar dr Ahmad ta shiga zuciyata duk da cewar akwai ƙuruciya amma duk sanda ban ganka ba sai naji raina babu daɗi,nasha zuwa ɗakinka na ƙare maka kallo kana bacci wani lokacinma harna kwanta kusa dakai,ganin baka damu dani ba yasa na fara jan baya dakai,a sanda aka ɗaura mana aure rasa mezanyi nayi banda kuka babu abinda nake a lokacin gani nake kaine gata na sai kuma Allah kaine komai nawa Ahmad yanzu zuciyata taf take da soyayyar mijina kuma abin alfahari na"takai ƙarshan maganar tana matsa hannun lokacin wasu hawaye suka samu damar gangaro mata,bakinsa yakai dai² idonta ya shiga tsutse hawayen hannu yasa ya tallafo haɓarta yace"stop cry beb ur are mom now zuciyata ba zata iya sauraran wannan kukan ba pls stop it i luv u more and more most"jinjina kai tayi.
Tashi yay ya shiga dubata mamakine ya kamashi ganin bata wani ƙaru ba sosai ya dubata yaba nrml take sai rashin ƙwari,drip yasa mata tare da saka mata injection nan bacci ya ɗauke ta.