← Book details Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 30

Sashe 23

Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da gudu Beby ta fita daga cikin É—akinta zuwa parlour,tana zuwa ta faÉ—a kan A.J dake zaune akan sofa yana danna lapton.

Kuka ta saki tana dukan ƙirjinta,yana jinta bai kula taba sabida Najwa dafa kafeshi dana cin yau tana son ya bata hakkinta a matsayinta na matarsa tunda ba ajjiya aka kawo masa ita ba.
Da ranta da lafiyarta tana buƙatar namiji itama ko kaɗan bai kula ta ba bare tasa ransa zai mata magana.

Rufe lapton ɗin yayi sannan yasa duka hannunsa ya matse ta a faffaɗan ƙirjinsa yana kallon cikin idonta dake zubar da hawaye yace"beby what happen"ta jefa mata tambayar lokacin da yake share mata hawaye.

Hannunsa ta kama ta tura a cikinta tace"na shiga uku Yah.ya wlh maciji ya shigemin ciki ba kaji inda yake cillo ba ga cikin yayi ƙato😝"ta faɗa tana ƙara kecewa da wani irin kuka..

*wlh idan naga Comments kamar ruwa anjima kuga postin ardy nayi shi yana ajjiye🤷🏻‍♀️afuwan da jina shuru da kukai laifin kune bakwa comments taya zanji daɗin postin ina no bazan iya ba,than na koma wajan aiki bayan hutun da muka tafi saiku ta yani da addua🥰*

Domin samun vedio da kuma picture na sai kuyi following nawa a *Istagram* Nimcyluv

Wattpad ina gdy kuma ina gaisheku kuci gaba da Vote and Comments

~NIMCY SARAUTA~

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*NIMCY LUV*
~S@R@UT@👑~

Follow on istagram
Nimcyluv
Follow on wattpad
Nimcyluv

*~DEDICATED TO~*
My wattpad fans wannan page ɗin na kune sai naji ra'ayinku akan wannan page ɗin😍

*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*67-68*

No Edit

Da sauri A.J yaye rigar jikinta zuwa ƙirjinta waro idonsa yayi lokacin da yaga cikinta yayi tudu,hannu yasa ya ɗagota zuwa jikinsa kunnansa yasa a dai² cikinta wani murmushi ne ya kufce masa lokacin da yaji abu na zillo a cikinta.

Rungometa yayi tsam a ƙirjinsa tare da manna mata kiss a tsakiyar koshinta.

"Masha Allah ubangiji nayi maka godiya bisa ni'imarka" ya faɗa yana ɗagata daga jikinsa. maƙale yuwansa tayi tana ƙara cusa kanta a ƙirjinsa tana kusa bayanta kawai yake bugawa.."yah.ya na shiga uku shikenan maciji ya shiga cikina zan mutu banga Mummyn ba pls yah..ya ka ciremin"

Dariya kawai yayi mata tare da saɓata a shoulder sa yayi cikin bedroom ɗinsa,yana zuwa ya sauke ta akan bed wajan frizer ya nufa yana zuwa ya buɗe ya ɗauko gorar ruwa mai sanyi tare da fresh milk da wani glass ɗin cup mai haske.

Wajanta ya dawo ya zauna sannan ya ɓalle murfin gorar ruwan ya kafa a bakinsa ya fara shan ruwan,saida yasha fiye da rabi sannan ya ajjiye gorar ruwan akan stool.

Hannu tasa zata ɗauki ruwan yayi saurin ɗaukewa tare da ɓata rai yace.

"kada na sake ganin kinsha ruwa mai sanyi,idan ba haka ba macijin cikinki bazai taɓa fita ba" ya faɗa yana sauke numfashi sabida maganar da yayi mai tsayi,"amma yah..ya ka ciremin macijin wlh damuna yake.

Murmushi yayi sannan yayi copping face É—insu saje É—aya,shafa cikinta yayi sannan yasa a duk sanda ki kaji yayi maki motsi sai kice"Allah yayi maku Albarka"am sure macijin guda biyu ne.

A raza ne ta miƙe tare ta cire rigar cikinta nan manyan brest ɗinta suka baiyana sabida ba tasa brizia,lumshe idonsa yayi yana jin wani zazzafan abu na tasu masa,cusa hannunsa yayi a cikin sumar kansa tare da ɗan mirkita gashin nasa ya hargitse,buɗe manyan² fararan idonsa yayi yana kallon yadda take duba cikinta tana kuka.

"na shiga uku wallahi saidai Aljannu suka samin wannan macijin shikenan zasu cinyemin kayan cikina na mutu,pls yah.ya bansan rabuwa dakai.

Waro idonsa yayi tare da miƙewa tsaye ya nufi wajanta,murmushi yayi sannan yasa hannu ya jawota zuwa jikinsa,parcing mirrow yayi sannan yasa hannu ya tallafi haɓarta ido ta ɗago tana kallon cikin idonsa ta madubi wanda gaba ɗaya ya sauya zuwa red.
Amma kana ganinsa kasan yana cikin farin ciki sosai fuskarsa ta nuna hakan kasan cewarsa bai fiya magana da kuma dariya ba.

Idonsa ya mayar ƙasa yana kallon wani wajan,itama wajan take kallo ɗan turo ƙaramin bakinta tayi gaba ganin gaba ɗaya brest ɗinta yake kallo wanda ta manta ta cire rigar"stop looking"taɓe baki yayi sannan yasa hannu yana sosa kansa yace.

"kee ba kijin kunya ne"rolling eyes É—inta tayi tace"tame"baice komai ba yayi mata nuni da idonsa zuwa manyan brest É—inta,sajen face É—insa ta shafa tace"i think i'm ur wife ko any how na zauna a gidana ls not a problems,am right ta faÉ—a tana janye jikinta daga nasa.

Ka faɗa ya ɗaga mata alamar bai sani ba,juyawa tayi ta nufi badroom tana waƙar wiskid cikin zazzaƙar muryarta,hankalinta kwance tama manta ta wani maciji a cikinta😝.

Tana shiga yayi saurin ficewa a É—akin tare da zura hannayensa cikin aljihun wandonsa,a parlour ya tarar da Najwa kwance akan sofa tana rusar kuka É—an tsaki yaja domin ya tsani kuka,har zai huce sai kuma ya tsaya yana kallonta kafin ya motsa bakinsa kaÉ—an yace.

"mene?"ya faɗa gana kallon T.V wacce take kunne tana yi ɗaya ji yayi ta riƙeshi ta baya tana kuka,hannu yasa ya zagayo da ita zuwa gabansa tare da kallon cikin idonta"what wrong?"saman faffaɗan ƙirjinsa ta faɗa tace"honey cikina kemin ciwo tun safe"ok what about medicine?ya tambaya yana cilla kwayar idonsa cikin nata,a karo na farko da wata kunyarsa ta kamata,ga wani kwarjini da yayi mata kasa magana tayi sai kasa da tayi da kanta.

Gyara tsaiwa yayi sannan yasa remote ya kashe T.V data dame shi da ƙara dan sam baya san haya niya.

"kije ɗaki zanzo" yana faɗin hakan yasa kai ya fice daga cikin gidan,daret part ɗin Hajiarsa ya nufa a hankali yake tafiya yana ɗan jinjiga kansa sabida yau yana cikin farin ciki mara misaltuwa,a hankali laɓɓansa ke motsawa ya nayin yadda yake juyasu shi zai tabbatar maka da waƙa yake,sautin waƙarsa ce ta fara fituwa ba tare daya sani ba sabida enjoying waƙar da yake,dariya nayi sosai lokacin da naji waƙar da yake.

"ashe da rai nake sonki jaruma bada zuciyata ba,komai ruwa da iska akanki baza na daina kewa ba"

Eyee soyyaya daɗi ba'ai waƙar a wajansu ba sai a nan"juyowa yayi yaga mus'ab wanda da wowarsa kenan,murmushi yayi masa yace"welcome back" ya faɗa yana ɗan hug nasa.

Jerawa sokai har zuwa cikin flat É—in nasu,a parlour suka tarar da Hajia tana shirin zuwa kan darning domin yin luch.

Sakin hannun Mus'ab yayi sannan yayi saurin ƙara sawa wajan Hajia,shigewa jikin Hajia yayi tare da ɗanyi mata raɗa a kunne,saurin ɗagoshi tayi daga jikinta tana murmushi tayi sannan ta shafi sumar kansa tace"masha Allah naji daɗin hakan Allah ya bata lafiya ita da abinda yake cikinta Congart Dr"

Hannu yasa yaɗan rufe idonsa ba tare daya amsa ba,"uhm nifa bana gane wannan kus² ɗin naku nima aban nasha"cewar mus'ab.

"hh zai zama Daddy very soon,kaga saiya dai nayimin wannan shagwaɓar nasa kaima ya baka waje"

"wow amma nafi kowa farin ciki kace nima zan zama Daddy,wai wace Mummyn Najwa ko beby?"

Najwa kuma?no Bebyn hajia yace"

Ahmad ya bashi amsa lokacin da yake ƙara sawa wajan darning.

"ohh kai ba bebynka bace ko"hajia ta tambayeshi...taɓe baki yayi tare da ɗauke kai yace"tukunna dai" ya faɗa kai tsaye lokacin yana kafa coffee a bakinsa tare da danna wayarsa.

"Allah ya kyauta anaso ana kaiwa kasuwa,Amma dr nayi mamaki a matsayinka na babban likita ka kasa fahimtar beby nada juna biyu,na daÉ—e da fahimtar hakan nayi maku shirune sabida naga bata wani laulayi amma idan ka lura da yadda take yawan shan Chocolate ice cream fresh milk da holandia,bata iya cin komai fa dan gane da abinci saidai tasha farfesun kifi amma duk ka kasa fahimtar hakan inajin cikin beby ya kusa tafiya wata na 5"

Zaro ido yayi waje yana mamakin hakan dan ya kamata ace ya fahimta amma ya gaza gane komai.

Murmushi Mus'ab yayi sannan yace"wai ya kaga idon beby idan taji tana da ciki".

Tsayawa tayi cak tare da fashewa da kuka domin taji maganar mus'ab da gudu tazu wajan tana kuka.

"na shiga uku Hajia shikenan zan mutu ko nayi yayyun fitsari😅.

Guys more Comments more typing,page ɗin gaba ku shirya masa😍

~SARAUTA👑~

*🤱🏻RAINO ne SILA*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*NIMCY LUV*
~S@r@ut@👑~

follow on Istagram
Nimcyluv
Follow on wattpad
Nimcyluv

*~DEDICATED~*
~to my luv REAL QUEEN😍🥰🥰💋AMIR ROCKSTAR back soon don't miss it~

*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*69-70*

Zaro ido Hajia tayi tana riƙe bakinta sabida dariyar data tasu mata,sosai beby take kuka tana maƙale jikin hajia dan ita mantawa take sirikarta ce.

Hannunta hajia ta kama tana murmushi tare da faÉ—in"kee rabu da Mus'ab he is joking yana maganar duk sanda kika samu ciki yana maki tunanin rainon yaran.

Kumbura baki tayi tana goge hawayen fuskarta,zaunar da ita hajia tayi akan kujera sannan tace"yau kuma me za'aci?"no bancin komai na kushi"ta faɗa tana kallon warmers ɗin da suke akan darning,ɗan ya mutsa face tayi tace"hajia kamar ƙamshin kifi na keji"murmushi kawai hajia tayi tare da jawo wata warmer a hankali ta buɗe tare da jan wani plat ta fara zubawa beby farfesun kifi na sukunbiya wanda yaji kayan yaji,tunkan hajia ta kama zuba mata tayi saurin janye plat hannu baka hannu kwarya ta faracin farfesun kifin su duka suka zuba mata ido musamman Dr Ahmad Tijjani Asasa,sai yanzu yaga sauyin da tayi ta ƙara ƙiba da kuma haske,hips ɗinta sun ƙara girma musamman brest ɗinta gana ganinta kaga mai juna biyu,wani killer smile yayi yana jin wani daɗi na ratsashi zuwa nan da wata shida zai zama Daddy abinda ya keso ya samu dole yayi sadaka ga almajirar domin a taya beby'n hajia da addu'ar samun lafiya.

Wani hawaye ne ya fara zuba fa gefen idonsa,fakar idonsu yayi yana goge hawayen dole yayi farin ciki domin wannan kyauta ce wanda ba kowa ke samu ba.

Lumshe luntsuma² idonsa yayi a ƙaro na farko da yaji soyyayar beby ta tsarga masa a cikin zuciyarsa,kallon hajia yayi yace.
Chapter 23 · 0% Book details