Sashe 24
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"Hajia zanje Kano ta jet dubiyar Yarima Sudais"da sauri beby ta ɗago kai tana kallon tare da mai²ta kano,ji take kamar tasan wani acan hannu tasa ta dafe saitin zuciyarta da taji tana buga mata,haka nan taji kamar tayi mantuwa da abu mafi muhimmanci a rayuwarta,a hankali ta tashi zata bar wajan"aa har angama cin kifin duk wannan zumuɗin"cewar mus'ab turo baki tayi tare da kallon A.J tace"Yah..ya"bakinsa yaɗan motsa daga gefe sannan ya juya ya kalli mus'ab wanda yake sheƙa dariya abunsa harara ya watsa masa yace.
"matata ba sa'ar ka bace ka shiga hankalinka"hhh tab muma dai zamuyi aurannan koma samu masu tare mana,jinjina kai kawai A.J yayi baice komai ba.
Beby ce ta miƙe tayiwa hajia sallama sannan ta kama hanyar zuwa flat ɗinsu,shikam A.J kan sofa ya koma yana tunanin tafiyarsa Kano ga kuma zaɓe na gama ya tunkaro da wannan tunanin bacci yayi gaba dashi.
A parlout ta tadda najwa a zaune tana kallon film É—in THE VOW wanda ake haskawa a zee wrold,"sannu da hutawa"murmushi najwa tayi tace.
"yauwa ƙanwata zo kiji mana"a hankali beby ta tako zuwa kujerar da take parcing najwa ta zauna tace"All ears"wani murmushi tayi tace "kinyi kyau dole honey ya gigice,no bama wannan ba daman wani magani zan baki na gyaran jiki kinsan duk wata matar aure indai tana son farantawa mijinta,hakan tasa nace zan baki sabida zaman tare kingane ko"jinjina kai kawai beby tayi sabida jikinta yayi weak taji tana missing wani abu babba"ok anty ina jira"aa sai gobe za'a kawo zanyi maki magana.
Ok nagode
Da wannan ta tashi tayi shigewarta bedroom É—inta yau ko É—akin A.J bata nufa ba.
Washe gari tunda safe A.J ya gama shirinsa na farar shadda wanda akaiwa ɗinki da baƙin zare sai zabga ƙamshi yake anyi masa ɗinkin riga da wando da kuma babbar riga,baƙar hula ya murza tare da baƙin takalmi with black bluetooth,wayarsa ya ɗauka mai ƙirar iphone 11 pro ya shiga TIKTOR ya fara vedio,yana vedio yaji anyi hug ɗinsa ta baya kafin ta zagayu ta gabansa ta fara dariya dimples ɗinta na lumawa,sanye take da abaya pich colour with black stone tayi rolling kanta da vail ɗin abayar,hancinta yaja yana murmushi a haka ya ƙarasar vedio yayi postin nasa.
Kallonta yayi murmushi yace"zan tafi"ɗan kwaɓe fuska tayi yah..ya zani nima pls.
Hannunta yaja sukai parlour a nan suka sami najwa tasha kwalliya cikin duguwar riga ta shadda sai ƙamshi take,dukkansu ya kalla ganin ɗaya fara tas ɗaya kuma chocolate murmushi yayi yace Allah mai iko.
"nizan huce"shine Abinda yace"Allah ubangiji ya kiyaye ya hanya ya kuma dawo dakai cikin amincinsa"jinjina kai yayi yana jin daɗin Addu'ar ta beby ɗan hug ɗinta yayi sannan ya manna mata peak a lips ɗinta,kallon najwa yayi wacce take tsaye tana murmushi hannu ya miƙa mata alamar jikinta na rawa ta isa gareshi tana zuwa ta shige jikinsa.
Beby na ganin haka tayi saurin ficewa wajan compund na gidan tana goge hawayen face É—inta.
Bayanta ya bubbaga sannan ya shafi kanta,zare jikinta yayi daga nasa sannan yasa kai ya fice daga parlour'n,yana mamakin yadda najwa bata iya ce masa adawo lafiya ba.
"mommy twinst ya akai"juyowa tayi suka haɗa ido tace"mommy kuma?"ta faɗa tana riƙe hannunsa,taɓe baki yayi su kaci gaba da tafiya wajan sabuwar motarsa.
"ina son yara fiye da tunaninki nasan wata rana zaki haifa mani dat why nace maki mommy ok"shuru tayi ba tace komai ba key tasa ta buÉ—e motar tace"enter"kallonta yayi yace jeki drever zai kaini airport"uhm"kawai ta faÉ—a tana zama a side É—in drever shiga yayi É—aya side yana mamaki a ransa bai gama tunani ba yaji ta yiwa motar key ta fara janta a hankali horn tayi mai gadi ya buÉ—e mata get É—in gidan.
Hancin motar da danna waje sannan ta fara dreving cike da nutsuwa,mamaki ne ya cikashi yaushe ta iya mota waya koya mata?amma baice mata komai ba sabida baison dugwan zance.
***
Ya isa kano lafiya kuma yaji daɗin zuwansa,domin yaga farin ciki a fuskar Yarima Sudais duk da kasan cewar baya magana amma minti kaɗai saiya kalli fuskar Ahmad yayi murmushi ko kuma ya kamu hannun Ahmad yana matsawa,ba ƙaramin tausayi Yarima ya bawa A.j ba.
Haka ya zauna a wajan har zuwa yamma sannan ya fara shirin tafiya gida.
Motar masarauta aka bashi zuwa airport inda za'a tura dugari ya É—aukota zuwa jimawa.
Duk iya ƙoƙarinsa na kaucewa abinda yake hangowa amma abin yaci tura addu'a ya shiga yana yarfar da gomin face ɗinsa motarce tayi kan wani abu da yake tun karo A.J kafin yaji anyi ƙara nan motar ta samu tsayawa.
Da sauri ya kashe motar ya fito yana zuwa ya zaro ido ganin wata mata kwance a ƙasa cikin jini.
***
Bayan tafiyar A.j beby ta koma gida cike da kewa,wajan karfe tara na dare babu Ahmad haka tai ta zuba ido kasan cewar yace mara karfe 7 zai dawo gida.
Ƙofar ɗakinta aka turo cikin sauri ta miƙe tana tunanin A .j ne sai taga najwa hannunta ɗauke da wata farar ruba.
"gashi yanzu aka kawomin nima nawa yana É—aki,yana da kyau kisha kafin mai gidan ya dawo"
Ok nagode"never mind ta faɗa tana juyawa,kamar karta sha sai kuma tace"bari dai nasha naga gyaran da take magana akai"murfin robar da ɓalle sannan ta kafa a bakinta ta fara sha,tasha babu laifi sannan ta rufe rubar da ajjiye a gefen bed ɗinta.
Wajan 20min tana kwance kafin taji wani mahaukacin ciwo ya tasu mata kuka ta fara tana riƙe cikinta,zabuwa tayi akan bed ɗin sannan ta fara birgima akan carpet ɗin ɗakin,wata ƙara ta saki ganin jini nabin ƙafarta idonta ne ya fara rufewa sabida jinin take zuba daga ƙasanta,kafin idonta ya lumshe numfashinta ya tsaya..
More Comment pls
~SARAUTA👑~
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*NIMCY LUV*
~S@R@UT@👑~
Follow on istagram
Nimcyluv
Follow on wattpad
Nimcyluv
*~DEDICATED~*
To my fans wannan shafin na mosaya nane wasapp,facebook,istagram,snap chart,Tictor,telegram🥰gaba ɗaya masoya na wannan media dana ambata sadaukarwa ne gareku.
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ¼*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*71-72*
No edit.