Sashe 12
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani shu'umin murmushi tayi tare da juyi a tsakiyar parlour Rashin Sani yasa ta bugi hannun Beby wacce taci gaba da game É—in ganin zuwa yanzu ta fara iyawa.
Wani kallon ta kaici beby ta bita dashi,wani baƙin ciki ne ya ziyarci zuciyarta,ganin Najwa na shirin barin waje kuma bata yi mata magana ba yasa tayi saurin shan gabanta tace.
"ohh hello kee!! bakya ganine ko kuma Allah mai halicce ki da ido ba?"
Murmushi Najwa tayi sannan ta kalli Beby anusha tace.
"kee bana son rashin kunya daga yau anty zaki cemin ba kiji an É—aura aure na da bro A.j ba"
Wata harara Beby ta zabga mata rolling eyes ɗinta tayi tare da riƙe faffaɗan waist ɗinta tace.
"i don have any prblm with ur marriage kin gane,ina maganar abinda yasa kikai min hauka a nan"
Zaro ido Najwa tayi jin abinda beby tace babu ɓata lokaci ta ɗaga hannu da niyar marinta, cikin sauri ta zille tayi ƙasan ƙafarta tazu hucewa ta jawo sket ɗin jikin Najwa na ciki,dai² lokacin da Mus'ab yake shigowa cikin parlourn, akan idonsa sket ɗin ya faɗo.
Wata irin shewa tayi tare da yin tsalle tana faÉ—in.
"wallahi babu wanda ya isa ya takani na rabu dashi bare ke"
Tana faɗin hakan tana ja baya cikin Rashin sa'a tayi tuntuɓe da teedyn ta haka tayi baya luu zata faɗi gaba ɗaya far gaba ta cika mata ciki,runtsa idonta tayi da ƙarfi wata ƙatuwar ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da taji ta faɗa jikin mutum ƙara kwantar da kanta tayi akan ƙirjinsa tana sauke ajjiyar zuciya,tana jikin ya fara ta kawa har zuwa tsakiyar parlour sannan ya kalli Najwa yace.
"matar yaya ki daina kula wannan baƙar yarinyar bata da kunya fa"
Yana faÉ—in hakan ya cillata kan sofa,saurin tashi tayi sannan kwala murya ganin ya kusa shigewa É—akinsa tace.
"Wallahi bro jikinka daÉ—i,ka iya É—aukan mutum dama zama É—inga goyani kaji"
Wani mugun tsaki yayi tare da faÉ—in.
"girma babu hankali,wani idan yaga jikin stupid gal ɗinan sai yayi expecting tayi 20 years da haihuwa,mudai Allah ya ƙaremu kada ki ɗauko mana rigima"
Duk maganar da yake faÉ—a shi kaÉ—ai yake yinta,Hajia yace ta fito a flat É—inta fuskarta É—auke da fara tace.
"beby yau ko a tuna dani ko?
ÆŠan cuno baki tayi tare tayin shuru bata ce komai ba,Hajia yace tace.
"Najwa fallow me,mai gyara na jiranki a yau zaku koma wancen flat É—in babu mai zama a gida na"
Tana gama faɗin hakan ta juya itama Najwa binta tayi a baya tana ɓoye farincikin da take ciki.
*******
Tunda ya shigo farƙon layin ya keji gabansa na faɗuwa he don't why haka yaci gaba da dreving motar slowly kamar bayaso,daga nesa da masallacinsu ya fara jin shelar ɗaurin aure,ɗan murmushi yayi sannan a hankali a buɗe bakinsa yace.
"Happy marriage life bro"
He saied it duk da baisan waye yayi auren ba,a karo na biyu ya ƙara jin abinda Liman ɗin ya faɗa wanda baiji ɗazu ba,wani irin wawan birki yaja lokacin guda zufa ta fara keto masa duk da cewa akwai sanyin A.C a cikin motar,runtsa idonsa yayi da ƙarfi sannan ya buɗesu ya zuba akan mutanan da suke fitowa daga masjid ɗin,idon yayi koma red jijiyan kansa ya tashi,sunan Allah kawai yake karantuwa a cikin zuciyarsa,shin mezai kira wannan auren,auren dole ko kuma aure huce takaici shikenan an haɗashi da wacce baya so sabida lalurarsa,to tabbas idan dan haka sukai sunyi kuskure da ƙwara yayi ta zama a haka da ace yasan wannan a matsayin mata,ba zata taɓa samun saba wajan kwanciyar aure,shi ta keso the game is over ta sameshi shikenan,yana gama faɗin hakan ya juya kan motar ya fara tafiya da gudu duk wanda ya ganshi saiya kauce masa sabida yadda yake sharara gudu akan titi few minutes ya iso wani haɗaɗɗan waje kana ganinsa kasan CLUB ne basai anyi magana ba,ko ganin gabansa ba yayi sabida yadda zuciyarsa keyi masa wani irin zafi,da sauri ya rufe motar yayi cikin CLUB ɗin tun daga nesa aka fara bashi hanya dake mutane da yawa sunsan matsayinsa a garin,kuma time 2 time yana zuwa CLUB ɗin,wata haɗaɗɗiyar sofa ya samu ya zauna tare da lumshe idonsa,wani matashi saurayi ne wanda yaci crzy jeans da wani aski mai tsaga yazu wajansa yace.
"Oga me za'a kawo maka?"
Kallonshi yayi sannan ya kawar da kansa gefe bai ce komai ba,ganin hakan yasa yaja jikinsa ya bar wajan,kamar daga sama yaji ana magana kusa dashi,wata sexcy girl ce wacce tasha ƙana nan kaya taci ƙarin gashin na abun mamaki wajansa tazu ta zauna tare da jin gina jikinta a nasa,kallonta kawai yayi yama kasa magana dan takaici kaifin yayi wani abu yaji saukar hannunta a ƙirjinsa.
******** *****
Sosai yayi kewarta ya rasa yaya zaiyi,babu kowa a makarantar sauran teachers duk sun tafi gida hutu,gashi bebyn tasa ba zata dawo ba tunda ta gama makarantar,rabun shi da ita shekara guda kenan tunda yaje gidansu akace yayi hakuri zuwa wani lokacin,gaba É—aya zaman kaÉ—aici ya ishe shi,babu abinda ya keson gani sama da ita babu voice É—in da kunansa ya kesonji sai nata,"what should i do?"wannan shine tambayar da Teacher AMEEN yayiwa kansa,É—an tsaki yaja daya tuna da mahaifinsa da ace zai iya da ya gaya masa ya nema masa auren ANUSHA BEBY,amma bazai iya ba babu mutumin daya tsani gani sama da mahaifinsa babu shakka gobe zaiji wajan iyayen BEBY koma mai zai faru saidai ya faru.
MENENE DA LILIN DA YASA AMEEN YA TSANI DADDYNSA?
Ranar sunday da yamma yayiwa Abuja dirar mikiya,ko DADDYN nasa bai gayawa ba sabida tafiyar tazu ba zata.
Da fara Getman É—in gidansu ya tareshi tare dayi masa wlcm, bayan sun gama gaisawa kai tsaye yayi cikin gidan,babban Parlour ya huce sannan ya huce guest Room ya haura steps É—in benen,babu wanda ya keson gani sama da DADDYN sa kuma abin alfaharinsa fatansa É—aya Allah yasa yana gida sabida yaga motarsa.
Tun kafin ya ƙara ya kejin ihu ƙasa² jikinsa a sanyaye ya tura ƙofar ɗakin,gaba ɗaya jikinsa ne ya fara rawa yayinda bag ɗin hannunsa ta faɗi zuwa ƙasa,wasu hawaye masu zafi suka biyo gefen idonsa suka fara sauka a saman fuskarsa.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un"
Shine kawai abinda ya faÉ—a,saka makon ganin DADDYN sa na sukuwa akan wata haihuwar uwarsa.
(pls dukkan wanda yasan littafin nan zai É“ata masa rai,yada kata da karantashi tun yanzu domin bansan Æ™ana nan maganaðŸ’â€â™€ï¸haka na tsara labari na kuma akwai saÆ™on da yake É—auke dashi,naka shine comments idan kayi niya)
Pls wattpad yaudai na roƙa kuyimin Comments pls and pls tnx anty.
Comments#
Share#
Vote#
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸ðŸ»S@r@ut@👸ðŸ»
@wattpad
Nimcyluv
*mai ilimi shike waƙa*
*mara kunya ya taka rawa*
*wawa ya zubda kuÉ—insa*
Jan kunne🤗
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociat
*41-42*
Runtsa idonsa AMEEN yayi da ƙarfi ganin abinda mahaifin nasa keyi,wasu hawayen takaici ne suka shiga zubuwa daga cikin ƙwayar idonsa suwa kan fuskarsa,ashe daman DADDY mazina cine bai sani ba?how long ya kasance yana aikata wannan ɗayan aikin? Ubana wanda ya haifini shine akan wata yana kururuwa yayi naked,wayyo Allah kaico da irin wannan bad habit ɗin,da gudu yabar flat ɗin lokacin da yaji DADDY yayi wata kururuwa tare da faɗin.
"Ohh yah..dear just like dat,wayyo Allah daÉ—i...pls shamin sosai"
Bai ƙarasa jin abinda zai faɗa ba ya sauka daga steps ɗin benen da gudu,zama yayi gues parlour jin kansa na sarawa ji yake inama ace ba DADDY ne ya haifeshi ba,kayansa ya kwasa gaba ɗaya ko mota bai ɗauka ba yayi hanyar waje.
Tunda ya fita shine bai ƙara komawa gidan ba har yau.
Dafe kansa yayi lokacin daya kama tuna irin cin zarafin da mahaifinsa yayi masa,amma ya É—au niya a yau ba sai gobe ba zai koma domin zuwa neman auren BEBYn sa.
***** *****
Wani wawan mari A.J ya sakar mata,tare dayin mahaukacin tsaki,banda lalura mai zaisa yazu wani CLUB duk taran ƙaruwai wanda idan bakai wasa ba sai suyi maka fyaɗe.
Tashi yayi yai waje yama fasa zama neman abokin nasa,domin wajansa yake zuwa CLUB ɗin,yana fita ya faɗa motarsa daret wajan wani Event yayi wajan dinner abokinsa,MUKTAR TIJJANi M.T da DIYANATU TIJJANI a littafin (SAI NA AURETA) few minutes ya ƙara babban Hall lokacin har anfara dinner,nan ya zauna cikin abokansa irinsu ANWAR(Ƙaddarar mace)AFFAN(Ashe ƴar babata ce)YISHAM(Lamrat) sai manyan ƙasa jigogi iyayen tafiya YARIMA SUDAS(Izzar so)dinner tayi dinner ban dawatsa kuɗi babu abinda ake,ƙarfe 11² aka tashi kowa yayi gida.
****** ******
Sosai yake sharara gudu akan titi duk da kasancewar titin babu mutane domin dare ya fara,few minutes ya ƙarasu gida tun daga nesa yake danna wani wawan horn nan da nan Getman ya buɗe masa ya danna hancin motar ciki,shuru bai fito ba zama yayi a cikin motar saida ya ɗauki wajan 20min lokacin 11:30 buɗe motar yayi ya fito da sauri² yake tafiya harya isa babban parlourn gidan turus ya tsaya domin ganin Hajia zaune akan sofa da Hislun muslun a hannunta da alama addu'a take.
Tafiya ya fara zuwa flat É—insa ya tsinkayi muryata.
"zonan dr" shine kawai abinda tace sannan taci gaba da abinda take cikin kwanciyar hankali.
Jiki a sanyaye ya ƙarasu wajanta,zama yayi kusanta ba tare da yace komai ba,abin hannunta ta ajjiye ta kalleshi fuska babu wasa tace.
"zuwa yansu kasan ka girma, zuwa kayi dare a waje bana ka bane,domin kayi iyali ya kamata kasan mekake duk da bani da wani tunani a kanka,kada kaje É—akinka domin ankai ma komai naka flat É—in waje amaryarka nacan tana jiranka,Ubangiji yayi maku Albarka"
Tana faÉ—in hakan ta tashi tayi flat É—inta domin daman shi take jira.