Sashe 14
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"kaidai Hajia ta gama taɓaraka wallahi,au ur best frnd fa babu lafiya"
Gaba ɗaya ya dawo da hankalinsa kan Anwar,ɗan zaro ido yayi waje hakan ya tabbatarwa da Anwar A.j ƙarin bayani ya keso.
Gyara zama yayi yace.
"YARIMA SUDAS(Izzar so kanemi naka kasha karatu) babu lafiya ana tunanin MAGIC akai masa,baya iya komai sai anyi masa abun dai babu daɗi,yau MAI MARTABA da kansa zaije LOKOJA ɗauko shi,tunda yaje ya haɗu da wata ƴar sarkin garin yace yana so to kasan halin ƘABILAN EGBURA abun dai babu daɗi so bad"
Gaba É—aya suka jinjina lamarin babu kamar A.j wanda ya kejin babu daÉ—i da rashin lafiyar YARIMAN danma a haka suna da tsari na kare jikinsu da abin saiya fi hakan.
"kai!! Kuta shi kubarmin Office"
Shine kawai abinda ya faÉ—a ya kwashi Lapton É—insa da key gaba É—aya suka tashi suka nufi waje,M.t ne yace.
"daman ina kaga ta zama Ahmad hankalinka nakan Bebyn Hajia"
Kwabe fuska yayi tare da langwaɓar da kai waje guda yace.
"pls Muktar"
Dariya gaba dariya sukai kowa yaje wajan motarsa ya shiga a hankali suka fara ficewa a compund na asibitin.
Zuwa yanzu ta hakura ta saki ransa,tana kwance a cinyar Hajia tana sharara bacci tunda akai sallar isha'i ta fara bacci.
Sanye take da wata rigar bacci pink colour wacce ba tafi iya Lap ɗinta ba,gaba ɗaya an tattare bata gashin kanta waje guda,rigar hannunta ƙara mine a gaban rigar an rubuta MY CHERI.
Ƙarfe 10:30 ya shigo parlourn na Hajia da shigarsa ta bacci sai zabga ƙamshin turare yake,tunda ya shigo idonsa akan ya sauka,ɗauke kai yayi ya shiga gaisar da Hajia suna gaisawa ya tashi da nufin barin parlour.
"waka ajjiye da zai É—auki beby ya kaita É—akinta bayan kasan bacci take, nima na gaji a saman lafiya tunda ta samu mai kula da ita"
Kallon Hajiar yayi yace.
"to ki tashe ta mana"
Wata harara ta zabga masa tace.
"sabida ɗaukan alhaki ko,kazu ka ɗauke ta idan baka son na ƙara magana ok"
Baice komai ba ya ƙarasu inda suke a hankali yakai hannu ya ɗago ta cak zuwa jikinsa,ɗan lumshe ido yayi lokacin da skin ɗinsu suka haɗu waje ɗaya,haka yasa kai ya fice daga ɗakin kamar bai ɗauki komai ba,murmushi Hajia tayi tace ko mene ya faru *ADOPTION IS THE REASSON BEHIND*.
Turo ƙofar bed ɗin nata yayi a hankali ya shiga,yana zuwa ya shimfiɗe ta akan bed,sannan ya juya zai fita a ɗakin yaji tayi saurin riƙe masa hannu kallonta yayi yaga ta kwaɓe fuska tare da cewa.
"i'm scared ban iya kwana ni ɗaya a ɗaki pls kaje dani ɗakinka ta faɗa tana maƙale hannunsa..
(afuwa da jina shuru da kukai hankali na kan IZZAR SOðŸ˜ðŸ˜pls forgive me,ina dai zuba idon masoyan wannan book É—in idan da gaske suna biye dani,ina zuba idon nunamin soyyaya ta hanyar siyan book É—ina na IZZAR SO☹ï¸pls show me some luv 🌹🥰luv u fisabillilah my guys)
Comments#
Share#
Vote#
Sarauta👸ðŸ»ðŸ‘¸ðŸ»ce
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE IS REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸ðŸ»Sarauta👸ðŸ»
@wattpad
Nimcyluv
*SHI RUWAN RAKE BAYA TAÆA ZUBA SHI KAÆŠAI🤟ðŸ»DOLE SAI ANSAKA HANNU AN MATSA SHI..🥰*
*بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ¼*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*45-56*
Shuru yayi mata bata baice komai ba,hannu yasa ya murɗa handle ɗin ƙofar ya fita,yana tafe tana biye dashi,ganin yana shirin shigewa flat ɗinsa tayi saurin zuwa wajansa tare da riƙe hannunsa.
Ƙofar flat ɗinsa ya buɗe tare da shigewa ciki,a tsakiyar room ɗin ya tsaya sunkai wajan 5min a haka yana jiran ta sakeshi amma taki,shi kuma ya kasa magana.
Kallonta yayi akaci sa'a itama ta kalleshi,ɗauke idonsa yayi sannan ya mayar kan hannunta wanda ta riƙesa dashi,a hankali ta zame hannunta ta sakeshi,tana sakinsa ya shige bathroom.
Wajan mirrow ta nufa nan taga turare birjik kamar hauka,É—an murmushi tayi tace.
"lallai wannan mutumin hancinsa yasan ƙamshi"ta faɗa tana fesa turaren data ɗauko,saidai ta feshi jikinta da kaf turaren data gani a wajan,hamma ta fara alamar bacci tafkeken bed ɗinsa taje ta kwanta tare da kunce ribbon ɗin kanta gaba ɗaya gashin kanta ya wargatse.
Tsaye yake shower na dukan skin É—insa,banda bugu babu abinda zuciyarsa ke masa,meye amfanin tara mara wannan matan da akai duk babu na muro a cikinsu,É—an runsa idonsa yayi tare da shafa mararsa wacce take jinta a kumbure ga wani ciwo da take masa kamar zata fashe.
Runtsa idonsa yayi da ƙarfi lokacin daya tuna best frnd ɗinsa YARIMA SUDAIS sosai ya damu da halin da yake ciki,akan soyyayar bace an maida shi nakashasshe wannan ai shi ake kira da IZZAR SO,dole yaje KANO a cikin week ɗinan.
Wani dark blue É—in towel ya É—auka tare da É—urawa a waist É—insa,bakinsa ya wanke sannan ya fito a toilet É—in.
Saurin lumshe idonsa yayi jin wani ƙamshi ya daki hancinsa,kuma irin ƙamshinsa,a gaggauce ta shirya cikin wani black boxer wanda ya kamashi,turare ya fesa a jikinsa,sannan ya nufi parlour ya kwanta akan duguwar sofa,few minutes bacci yayi gaba dashi.
Can tsakiyar dare,ta farka a tsorace ganin É—akin duhu ko hannunta bata gani,kusa da ita ta shafa taji babu kowa,saurin duruwa tayi daka kan bed É—in,bango ta fara shafa harta samu fa fita parlour,ajjiyar zuciya ta sauke ganin da É—an haske a parlour'n amma mai duhu.
Idonta shiga ta shiga juyawa kamar me neman wani abu,can ta hangoshi kwance akan sofa yana sauke numfashi a hankali,hannu akan ƙirjinsa ɗayan kuma ya dafe mararsa dashi,still tsuro akan face ɗinta tayi wajansa,tana zuwa ta ɗauke hannunsa daka kan ƙirjinsa ta kwanta a saman ƙirjinsa,ɗaya hannun ta ɗauke ta maida nata hannunta akan mararsa bada niyar komai ba,sauke numshi yayi mai zafe cikin baccin ya ɗauko hannun ya ɗora bisa bayanta like yayi hugging nata,a dai² lokacinne Najwa ta fito daga bedroom ɗinta.
****
Zaune yake gaban boka ga gama gabatar masa da dukkan wani muri nasa,domin zaɓe baifi saura wata biyar ba.
Wata dariya boka yayi sannan ya shiga zane a jikin ƙasa wajan 10min ya ɗago kansa ya kalli mutumin dake kusa dashi yace.
"hakiƙa mungano maka tarin nasara acikin wannan harkar,amma dole kabi sharaɗinmu"
Murmushin jin daÉ—i yayi tare dayin wata ashariya ta fitar haiyaci yace.
"dukkan abinda kace nime biyayyane a gareka"
Boka ne ya gyara zama yace.
"wannan karan ƙaramar yarinya zaka samu,amma bakai zakai amfani da ita ba,wannan karan nine..
(na daure nayi maku typing saura ko watsamin Æ™asa a ido kuÆ™i comments,ina son faranta maku amma haryau banga masoya book É—inan sun siya book É—ina na IZZAR SO baðŸ˜ðŸ˜why ku bancanci hakan bane,kafin nayi na kuÉ—i saidai nayi free book guda 4 cif,amma dai bari na gani ko akwai masoyana🥰🥰🥰yaci gaba da typing wasan yanzu aka fara💃ðŸ»,ga wanda zaisai book guda biyu document É—in SAI NA AURETA da kuma IZZAR SO zai bada 200 gaba É—aga maimakon 400🤟ðŸ»wannan sauÆ™in iya nakune masoya RAINO ne SILA)
Comments#
Share#
Vote#
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸ðŸ»Sarauta👸ðŸ»
@wattpad
Nimcyluv
*NAYI MAKU LAIFI..I'M SOWIE😢..*
The brightest future will always be based on a forgotten past, you can't go on well in life until you let go of your past failures and heartaches

*47-48*
Boka ya faÉ—a yana kallan mutumin dake kusa dashi,É—an jinjina kai JAZULI yayi tare yin magana a zuciyarsa,"kut wallahi saina fara jin daÉ—inta kafin kai ka sani"a zahiri kuma yace"baka damuwa za'ai dukkan abinda kace nan da 3 days juts wait for me"wata dariya yayi Boka yayi domin yasa abinda JAZULI bai sani ba,da wannan damar zai amfani wajan cikar burinsa,a haka Jazuli ya sauke masa kuÉ—i masu yawan gaske sannan yayi waje,tayi kaÉ—an yayi sannan ya isa zuwa motarsa yana zuwa ya faÉ—a ciki tare da É—aukan wayansa yayi darling number,ringing 2 tayi akai picking call É—an murmusawa yayi yace."where are u?"shuru yayi na wani lokacin kafin yace."guys aiki yazu fa nan ya shaida masu yarinyar da ya keso cikin gaggawa"yana faÉ—in hakan yay8 druping call É—in tare da yiwa motar key.