← Book details Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 30

Sashe 19

Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"ka cuceni niya kamata ka fara sani matsayin matarka ba waccen stupid ɗin ba,saninta da kayi a matsayin mace dai² yake da rasa raina,wallahi beby na tsaneki tsanar da ban taɓa yiwa wani ɗan adam,wallahi nice a jalinki saina shayar dake ruwan a zaba zaki dana sanin ganin tsaraicin mijina"

Sosai take kuka haɗe da ƙara buga ƙofar ɗakin,kwanciya tayi a ƙasa tana birgima tare da tiƙe cikinta,a dai² lokacin Hajia da Mus'ab suka ƙarasu a riƙice suke tambayarta lafiya?wani ya mutu?da gudu tayo kan Hajia tare da faɗin.

"Hajia kina jinsa kina jin abinda yake cewa?'kice masa niya kamata ya sani a matsayin matarsa ba beby ba,mai yawa duk zaman da nayi ko bed bai taɓa haɗawa dani ba?'amma yau yasan beby ya maida da cikakkiyar mace"

Ɗan tsaki Mus'ab yayi tare da juyawa yabar parlour'n da mamaki Hajia ta bita da kallo gaba ɗaya tama rasa me zata ce dan takaici ita ko kunyarta bata ji,kafin tayi magana Najwa ta ƙara riƙe hannunta tace.

"Hajia kinji ko kinji ihun daya keyi,wallahi jinake kamar raina zai fita pls Hajia kici ya barta haka nima ina buƙatarsa"

BuÉ—e baki Hajia tayi da niyar magana taji A.J ya kwarara uban ihu,da gudu ta saki hannun Najwa tayi waje...

(afuwa da short typing nayi maku ne dan kuji daɗi,wlh nayi missed naku sosai fiye da tunaninku😟masu siyan Izzar so ina gdy sosai da sosai daban kuke a ido na😊😊😊🥰🥰Wattpad ɗina ina jinjina maku sosai pls mene Ra'ayinku akan zaman Ahmad da kuma Najwa🥰pls and Vote and Comments)

Comments#
Vote#
Share#

Sarauta👸🏻

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*NIMCY LUV*
Sarauta👑

Follow me
Wattpad
Nimcyluv

*MASOYA NA INA SANE DAKU BANDA MASU BAKIN 🦉..*

*59-60*

Zubewa Najwa tayi a ƙasa tana rusa kuka tare da birgima a ƙasan carpet,da sauri ta miƙe tsaye tare da yin wani mugun murmushi da ɗaukan alwashi a ranta da wannan mugun tunanin tayi flat ɗinta.

Gaba ɗaya gumi ke keto masa ya gagara sauka daga kanta,ganin bashi da wani kuzari yasa ya saki dukkan nauyinsa akanta,da kyar take numfashi sabida wahalar data sha,ɗan mirginawa kefenta yayi tare da sauke numfashi mai zafi wani zazzafan zazzaɓine ya rufeshi ko idonsa baya iya buɗewa,sosai jikinsa ke jiwo masa zafin zazzaɓin jikinta shi kansa yasan yaci zalinta yasan ba zata iya ɗauke buƙatar saba,baya jin zai iya yi mata komai hannu yasa ya ɗauƙi wayarsa akan stool dake gefen bed,a kasalance ya shiga yin tex.

_pls Hajia come_

Yana rubuta haka yayi cilli da wayar banda tsumar sanyi babu abinda yake,abinda bai huce 20min ba saiga Hajia ta turo kofa jiki a sanyaye a lokacin wajan ƙarfe 3 na dare,ƙara suwa tayi inda suke kwance tayi zuwa lokacin yasa boxer a jikinsa ita kuma ya maida mata da ƴar ƙaramar rigar jikinta,ganin yadda yake rawar sanyi yasa tayi saurin ƙarasawa gabansa tare da shafa wuyansa "ya salam"shine kawai abinda tace,da sauri ta koma flat ɗinta sai gata da drip cikin sauri ta saka masa drip tare da yi masa injection,shiko kunya baya ji akan yasan mace sai kuma zazzaɓi,wajan beby tayi nan taga aikin da yayi mata tayi mamakin yarinma haka har data iya jurewa,cikin sauri ta ɗago beby da kyar tayi flat ɗinta da ita tana zuwa,ta juna ruwan zafi cikin few minutes ruwan yayi zafi,sannu a hankali tasa hannu ta ɗan girgiza beby wacce haryau ko mutsi ba tayi,a wahalarce ta buɗe manyan idonta wanda ya koma red sabida kuka tana sauke idonta kan Hajia ta kwaɓe fuska haɗe da fashewa da kuka kamar wace taga wani abu,ɗan girgiza kai Hajia tayi tare da faɗin.

"haba beby na kinfa girma yanzu haka zaki samu beby ita tana kuka ke kinayi"

Ta faɗa tana dariyar ƙarfin hali wacce a baɗini itama ta tausayawa beby tasan da ace idonta biyu tayi mata ɗinki babu shakka kaf layin sai sunsan meke faruwa,ita dai beby ba tace komai ba sai kuka take wanda ya zame mata jiki,gaba ɗaya ko sunan A.J bata son a ƙira mata daman tasan ba sonta yake ba.

Gajiya Hajia tayi tace."da Alama baki son ki warke ki koma wajan mijinki ko?"

Turo baki tayi kafin ta ƙara fashewa da wani kukan tare da cewa.

"Hajia shida baya sona har ciwo ya jimin fa,wannan ma ai iskanci ne,idan baya sona ai saiya faÉ—a ba sai ya maidani karuwa ba"

Eh lallai ga ƙarshen ƙiyayya nan na gani ai,cewar Hajia a zuciyarta a zahiri kuma tace.

"kinga maza daure ki tashi kiyi wanka kizu kisha magani sai ki koma bacci kafin gari yayi haske,ba kiga na dawo dake waje na ba?to ki zama jaruma pls"

Ta faɗa tana riƙe hannun beby da ƙyar suka samu suka shiga cikin bathroom ɗin suna zuwa Hajia ta faki idonta ta dannata cikin ruwan zafin wani wawan ihu tayi tare da ƙanƙame Hajia tana rusa kuka,jikinta sai rawa yake,a haka aka sauya mata ruwa har 3 wani wahalallan baccine ya fara ɗaukanta, lallaɓa Hajia tayi sannan tayi wankan sarƙi tare dayin alwala sannan Hajia ta kama ta suka fito a bathroom ɗin.
***
A hankali yake buɗe manyan idonsa da sukai masa nauyi,ɗan lumshe yasa keyi yana maijin wani fresh a kwakwalwarsa,salati yayi tare da miƙa sannan ya miƙe zaune tare da bin ɗakin da kallo yana mamakin abinda ya kawo shi ɗakin hadda bacci,idonsa ne ya sauka akan cinyarsa saurin ware ido yayi ganin cinyarsa duk jini ɗan kallon gadon yayi nan yaga shi duk jini hannu yasa ya dafe forehead ɗinsa nan komai ya fara dawo masa kansa,a karo na farko daya faɗaɗa fuskarsa wacce ta cika da haiba nan take manyan dimples ɗinsa suka bai yana,hannu ya shafi sajen gefen fuskarsa sannan ya mutsa bakinsa kaɗan yace."Allhdullah Ala kullihalin,Allhdllah birahama tika,Allhdllah bi'izzatika" yana faɗin hakan ya diro daga kan bed ɗin yayi hanyar bathroom yana zuwa ya kunna shower tare ware duka hannayensa ruwa ya fara dukan skin ɗinsa,sosai ya kejin wani sauƙi a ransa tare da wani farin ciki na musamman a ransa ji yake damuwansa na shekaru da yawa sun tafi ganin lokaci na tafiya yasa yayi saurin kammala wankan ya kashe shower'n tare dayin alwala ya fito,a gurguje ya shirya cikin wata jallabiya mai sulɓi ya fesa turare a jikinsa mai daɗin ƙamshi prayer mat ya shimfiɗa sannan ya data sallah bayan ya iddar yayi Arkar tare da karatun alkur'ani 7dai² ya kammala,toilet ya koma ya ƙara watsa ruwa sannan ya ɗaura blue towel a waist ɗinsa ya fito,gaban mirrow ya nufa yana dafe yana ƴar waƙarsa wacce ban taɓa ji yayi ba.

_ina sonki amma na kasa furtawa,ina sonki amma na kasa furtawa,ina sonki na yaba da halinki dan jini da surarki sahiba aboniyar rayuwa_

Shine kawai abinda yake faɗa ya nayi yana jinjina kai kana ji kasan ba waƙar ya iya ba,bayan ya kama shiryawa ya nufi wadrop ɗin beby danya taɓa ajjiye kayansa a nan yana zuwa ya gansu,guda ɗaya ya cira wani yadi ya ɗauka me manyan zane pich colour tare da black cap and black shoe sosai yayi kyau cikin shirgarsa,a hankali yake tafiya harya fita zuwa flat ɗin Hajia.

Hannayensa duka a cikin puket yayi sallama ya shiga cikin parlour'n ya zauna akan babbar kujera kusa da Hajia wacce take zaune tana jiran a kammala breakfast,kallonta yayi tare da sosa kai yace.

"mrng Hajiata"

Morng..how ur body?Ahllahdllah shine abinda yace babu ko kunya duk daya fahimci abinda ya aikata,kallonsa tayi a fakaici tace.

"mara kunya dai baiji daÉ—i ba"

Sarai yaji abinda dace amma ya share sabida bai san abinda zaici mata ba,hular kansa kawai ya cire tare da faÉ—aÉ—a fuskarsa alamar murmushi,tashi tayi ta nufi darning hakan tasa shima ya tashi yabi bayanta ruwan tea ta haÉ—a mai kauri ta fara sha,A.J kam ji yayi yunwa tazu masa sosai hakan tasa yaja ferfesun da Hajia ta haÉ—a masa ya É—ara ci hankali kwance duk da kasan cewer yana jin yunwa amma cin da ya kewa abinda zaisa ka fahimci na wasa ne kawai.

"daman na riƙe beby a waje na harsai kun koma gidanku,na fahimci baka da tausayi Ahmad a matsayinka na likita guda kasan babbanci Yarinya da babbar mace amma shine ka aikata haka ko,wallahi koda wasa na ƙara ganin hannunka akan beby ba tare da taji sauƙi ba sai ranka ya ɓaci"

Tunda ta fara magana yake shan tea ɗinsa a nutse har takai ƙarshe,a zuciyarsa sosai yaji zafi da kuma kunyar maganarta a zahiri kuma hankalinsa yana kan tea ɗinsa wanda yake sha,ganin baice komai ba yasa tace.

"hello are u with me or what?"

To Hajia me zanwa wannan tsakurar Æ´ar taki har akemin warning Kanta kima barta a wajanki baki É—aya mana kin kin hutar dani ko?"

Eyeee ni Lubna naga abinda yafi ƙarfina,haka kace ko zan baka mamaki kowa dan London zan tafi ita.

Aikam da kin taimaki rayuwarta da alama bata san gari ba,yana faɗin hakan ya miƙe tsaye tare da barin waje gaba ɗaya.
****
Ƙarfe 6 dai² na yamma ya shigo parlour'n gidan daga shi sai boxer da farar singlet,gidan yaji shuru babu kowa da alama Hajia da alama haryau bata dawo daga a asibiti ba,haka kawai ya samu kansa da tura ƙofar ɗakin turus yayi ganin beby kwance tsakiyar duguwar sofa ta parlour'n Hajia tana sharar bacci daga ita sai underwaers ta ƙara ƙiba kaɗan ta saman brest ɗinta cikin ta kuma kamar babu hanji sabida lafewar da yayi a mararta,ga cinyoyinta sai kyalli yake ɗan taɓe baki yayi sannan ya rufe ƙofar da key yayo kanta kamar kumurcin maciji...

(Allhdllah Ala kulli halin Allah kaine abin gdy a koda yaushe,bayan jinyar da nayi harna kwanta a asibiti yanzu Allah ya bani sauƙi bisa tai makon Allah da kuma addu'oinku ngd sosai gsky mutum Rahama ne shi yasa akace zama da mutune lpa yafi zama ɗan sarki ngd sosai🤝🏻🤝🏻nima burina bai huce na sauke wannan book ɗin ba amma insha Allah na kusa inaso ko tayani da addu'a Allah ya dafamin cikin labarina da kuma dukkan musulmi baki ɗaya🤝🏻Wattpad ngd sosai da Comments ɗinku kuci gaba kada ku gaji)

Comments#
Share#
Vote#

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*NIMCY LUV*
Sarauta👑👑👑
Chapter 19 · 0% Book details