Sashe 15
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To AMEEN yana barin wajan daret wajan motarsa yayi,yana jin duk kiran da frnds ɗinsa suke masa amma yayi ignoring nawu,motar ya faɗa tare dayi mata key a guje yabar wajan da gudu,sosai yake sharara gudu akan makeken titin da zai sada shi da PINKY CLUB wanda yayi suna a ABUJA,babu abinda yake masa yawo a kunne sai maganar mahaifinsa wanda ya keji bashi da kamarsa a duniya,ashe yayi kuskure ba haka abin yake ba,mai yasa mahaifinsa ya zama MAZINA CI? Mai yasa mahaifinsa ya fifita son duniya akan lahirarsa gashi son zuciyarsa yasa ya rabu da farin cikinsa kuma akan idonsa,gaba ɗaya idonsa ya rufe yama manta akan titi yake,idan akwai abinda ya tsana a duniya bai huce maifinsa ba,bai tsaya a ko'ina ba sai compund na PINKY CLUB kashe motar yayi tare da rufewa da ƙarfi,yana zuwa ya shiga cikin Club ɗin a ƙofa ya tsaya yana ƙarewa mutanan wajan kallo kowa da abinda ya keyi,shiga ciki yayi babu inda ya nufa sai wajan da ake ajjiye ALCAHOL yana zuwa ya ɗauki ɗaya tare da ɓalle murfinta ya kafa a baki,bai ajjiye ba saida yasha fiye da rabi sannan ya cire ƙwalbar a bakinsa lokacin da Giyar ta fara ɗibansa idon sane yayi ja,yayinda daya fara tangaɗi ya fara idonsa na lumshewa tsakiyar wajan yaje tare da buga ƙwalbar da kasa nan take atention ɗin mutane sukayo kansa,mutane wajan ya kalla kafin ya fara magana da ƙarfi yace."duniya ta isheni ba tama ko birgeni na tsani kaina"ya faɗa yana buga kansa da jikin bango nan da nan ya fara bleeding,wani matashin saurayi ne yazu wajansa da sauri yana zuwa ya riƙe hannunsa da ƙarfi ya fara jansa zuwa waje still bakinsa baiyi shuru ba"na tsaneka Daddy baka cancaci uba a gareni ba,i hate u more than my life"da kyar ya samu yayi waje dashi yana zuwa waje ya sakeshi sanan yayi farcing da junansu ya yace."idan rai ya ɓaci hankali baya gudawa,dukkan abinda mahaifinka yayi maka he still ur father no need ka aiba tasa,addu'a zakai masa itace shiriya sama da komai,ƙaddara kala² ce kayi ƙoƙari ka cinye ƙaddarar sai kaga Allah ya sauƙaƙawa lamarinka cikin sauƙi,mu ƴar ƴar amane a wajan iyayemu tabbas wata rana Allah zai tambayi amanarsa to kaga koda wannan aka barsa a babban aiki,frnd do what is right not what is easy"ya faɗa tare da barin wajan,ɗan lumshe ido yayi yana jin zuciyarsa nayi masa wani ciwo na musamman,duk da bai dawo hankalin saba haka ya nufi wajan motarsa yayi mata key ya jata a guje,few minutes ya isa gida da niyar kwasar kayan yabar ƙasar gaba ɗaya,parking yayi ya fito yana tan gaɗi Getman ɗinne ya kallesa tare da jijjaga kansa alamar tausayi,yana shiga ciki yayi hanyar flat ɗinsa a ɗan ƙaramin lokacin ya haɗa komai nasa da yake buƙata fitowa yayi ya fara jan jakar mata fiyansa,steps ɗin bene ya ɗakata cikin zafin nama yasa ƙafarsa kenan da niyar taka step ɗin ƙarshe idonsa yayi masa mummanan gamu.
***KANO***
Hangota nayi tsaye cikin kicin tana faman sauke lunch ɗin dare,sosai na kalleta ganin ta sauya kamar ba ita ba,saida ta gama komai nata sannan ta fara jera abincin akan daining table,tana gamawa ta fara tafiya cikin wani ɗaki hannu tasa ta turo ƙofar ɗakin,wata mata na gani mai cikar haiba da kuma mutunci ɗan durkosawa tayi sannan tace."sannu anty komai ya zama ready"tana gama faɗin hakan ta tashi tayi waje,bata tsaya ko ina ba sai matsakaicin ɗakinta zama tayi a bakin bed tare da rafka ta gumi sannu a hankali wasu hawaye suka fara bin fuskarta a hankali ta motsa bakinta kafin ta kafin tace"ina roƙan Allah ya karemun ke a dukkan inda kike,ubangiji ya zama gatanki Anusha ina jin zuciyata na bugawa ina roƙan Allah yasa ba wani abune zai faru dake ba,Allah kasa kafin na koma gareka nayi tozali ta ƴarta kuma farin cikina"tana faɗin hakan ta tashi ta shiga toilet domin yin wakan, wajan ƙarfe 10 ta gama wankan ta ta fito ɗaure da towel a jikinta wajan wadrop taje da niyar ɗaukan kayi taji anyi saurin turo ƙofar ɗakin nata,ɗan saurin juyawa tayi nan idonta ya sauka akan na ALHAJI BUKAR daga shi sai boxer.Jikin tane ya fara rawa amma ta dake bata nuna ba,saurin saka hijab tayi sannan ta rusuna ta gaida shi tana sauraran abinda zai faɗa,wani killer smile yayi mata kafin ya tsura mata ido tare furzar da huci mai zafi yace."khaliysat na daɗe ina sha'awarki tun lokacin dana ganki wajan mai saida abinci a matsayin waiter,wannan dalili yasa na taimakeki na ɗaukeki a matsayin ƴar aikin matata,na ciroki daga wahalar dakike na baki jin daɗi duk nayi ne domin cikar burina,a yau yadda matata bata nan taje asibiti aikin kwana ki tabbatar kece zaki amshe ta domin yau saina cika muradin zuciyata".
***ABUJA***
Wani baƙin cikine ya kama Najwa bata san lokacin da hawaye suka fara zubu mata kan kuncin taba,da sauri ta juya ta shige cikin bedroom ɗinta domin ba zata iya kallon mijinta da wata ba,kiran salla Asuba shine ya tashi A.J daga bacci idonsa ya fara buɗewa a hankali harya gama buɗesu tas akanta,domin tunda yaji an danneshi babu mai yi masa haka sai ita don koda wasa Najwa ko hannunsa bata taɓa riƙewa ba,ɗan tsaki yaja tare da tashi da ita daga jikinsa gaba ɗaya,maimakon yayi bed ɗinsa da ita kawai saiya cillata saman sofa,"auchii"shine abinda ta faɗa cikin baccinta amma ko motsi ba tai ba,taci gaba da baccinta hankali kwance,a hankali yake taku har zuwa cikin ɗakinsa daret bathroom ɗinsa ya shiga tare da cire kayan cikinsa,hannu yasa ya dafe bango ya sakawar kansa shower a hankali yaji zuciyarsa nayi masa sanyi yaukam yaɗan jishi fresh,wajan 10min yasa hannu ya kashe shower'n tare da ɗauro amy towel ya ɗaura a waist ɗinsa wajan mirrow ya nufa ya fara taje gashin kansa acikin ƙaramin lokaci ya gama shiryawa wata green ɗin jallabiya ya saka a jikinsa tare da saka wata hula black ya feshi jikinsa da turare danginsu Ohud,da sauri ya ƙarasa Masjid ɗin yana zuwa ana tada sallah,ana idar da sallah yayi addu'a ya tashi yayi waje domin fitar wuri yake sonyi,yana fitowa ya haɗu da Mus'ab kallonsa Mus'ab yayi sannan yace."ango ka tashi lafiya,daman Hajia tace a gayama kada kayi tunanin fita yau"ɗan waro idonsa yayi waje dan bai iya magana kafin yasa hannu da niyar kaima Mus'ab doka gaba ɗaya Mus'ab ya shige jikin A.J yadda bazai iya dokansa ba,ɗan murmushi yayi tare hugging ɗin ƙanin nasa a hankali ya motsa bakinsa yace"hope you are fny?"ɗaga shi Mus'ab yayi sannan yace."A dey fyn"jijjiga kansa yayi alamar Great,a haka suka nufi cikin gidan suna zuwa kowa yayi flat ɗinsa,hannu yasa ya murɗa handle ɗin ɗakin nasa yana shiga ya ganta zaune akan prayer mat tana karatun kur'ani abinda bai taɓa ganin Najwa tayi ba,lapton ɗinsa ya ɗauka tare da zaman kan sofa waje take kusa da bed ɗinsa,ya shiga dannawa email ɗinsa ya buɗe nan da nan messages suka fara shigowa,karatun ta iddar tare ajjiye komai wajan da yake hijab ɗin jikinta ta cire tare da sauke numfashi mai ƙarfi wanda yasa A.J ɗaguwa sanye take da wata riga roba wacce ta kama jikinta daga sama sannan ta buɗe daga ƙasa kana iya hangƙ crzy jeans ɗin dake jikin rigar wanda ya kamata wanda ya bawa hips ɗinta damar baiyana,ɗauke kai yayi yana taɓe baki ita a dole wai matar aure,wajansa tare da zama a ƙasa kusa da legs ɗinsa ɗan turo baki tayi tace."morng..yaya"wajan 3min bai amsa ba sai jijjaga kansa kawai da yayi,lapton ɗin hanunsa ta kwance tare sakin kuka tana faɗin"uhm nifa yunwa na keji"mtwss yaja tsakin tare dasa hannu ya fisgota zuwa..
*TOPIC*
_Shin kin taÉ“a aikata abin kirki wanda za'ai alfahari dake koda bakya duniya?kiyi Æ™oÆ™arin zama uwa ta gari wanda mijinta da kuma Æ´ar Æ´anta za suyi alfahari da ita koda babu rantaðŸ™ðŸ»_
_ki É—auki da muwar Æ´ar uwarki ki mai data damuwarki wannan shine kyautatawa🤟ðŸ»dukkan abinda zaki ki tuna Allah yana kallonki kiyi Æ™oÆ™arin zama mace ta gari mai tsayawa akan ra'ayinta,kada ki yadda kiyi koyi da wacce ta fiki kiyi Æ™oÆ™arin duba na Æ™asa dake,kiyi Æ™oÆ™arin kyautatawa mijinki a dukkan halin da kika tsinci kanki babu shakka wata rana zaki ci riba🥰_
(masha Allah a nan na kawo Æ™arshen book 1,ina roÆ™an Allah ya bani ladan abinda na rubuta wanda nayi kuskure Allah ka yafemin,ina gdy ga dukkan wanda ya kasance dani a farkon wannan littafin naji daÉ—i fiye da tunaninko,inata Æ™oÆ™arin faranta maku,nayi maku laifi na rashin update wayana ya samu matsala baya riÆ™e charge☹ï¸ðŸ˜Ÿbisa wani dalili mai Æ™arfi wanda yasa bazan iya book 2 kyauta yasa na maidashi na kuÉ—i akan naira 100 kawai,idan zaki haÉ—a da IZZAR SO zaki bada 200 idan kuma zaki haÉ—a da ducoment É—in SAI NA AURETA zaki bada 300 kawai,domin samun book 2 zaka iya nema na ta wannan number 08119237616ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ¥°ðŸ¥°Kada aban kunya)
Commenta#
Share#
Vote#
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_BOOK 2_*
*_NIMCY LUV_*
👸ðŸ»Sarauta👸ðŸ»
@wattpad
Nimcyluv
*Free page,iya 1 kawai*
*Special Gift to KAINUWA WRITER,Allah ya Æ™ara mana basira da É—aukakaðŸ˜ðŸ¥°*
*بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ¼*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*49-50*