Sashe 4
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
4:30 dai² Anusha ta farka da wani irin kuka mai shiga rai,kuka take sosai haɗe da kiran"Mamana!! Mamana!! Mamana!!"sosai take kuka yau kawai daji hankalinta yana kan Mamanta,ta kurewa tayi akan sofa ɗin tana rabzar kuka jin ƙarar buɗe door yasa tayi saurin buɗe idonta,nan sukayi 4eyes da Mus'ab wanda yasha uwar kwaliya sanye yake da blue t.shirt and black crazy jeans kansa yasha gyara sai futar da ƙamshi yake,da gudu tazu ta faɗa jikinsa."Yah-ya Mamana ni wajan Manana zani i want to see her pls yah-ya"ido kawai ya zuba mata haka nan yaji tausayinta ta kamashi,hannunta ya riƙe ya jata zuwa kan sofa zama yayi sannan ya ɗauketa ya sanyata akan cinyarsa haɗe da share mata hawayen face ɗinta."ohh beby stop crying,ur Mum is coming as soon as ur stop crying ok"ɗan murmushi tayi sannan tace."are u sure?"kallonta yayi sannan ya ɗaga kansa alamar "eh"ido kawai ta zuba masa tana sauke ajjiyar zuciya,hannu tasa ta shafa sajensa still tana kallon idonsa kafin ta zabe idonta daga kallonsa and she put her head on his chest,taɓe baki yayi kafin ya ɓanɓareta a jikinsa zai tashi tayi saurin kamshi idonta ya cicciko da hawaye"pls Ya-ya don't go i'm scared wallahi"hannu yasa yayi cupping face ɗinta sannan yace "i most go beby,waiting for Hajia she is on her way,than i will call nanny for u"ka kawai ta ɗaga masa sannan yasa kai ya fice a gidan.
Hajia bata dawo gida ba saida ta tabbatar ta gama tsara tafiyar Anusha makaranta bording domin samun ilimi mai inganci kamar yadda take yi mata fata wata school ta samu CHILDHOOD ACADAMY BORDING SCHOOl,sosai hankalinta ya kwanta da makarantar sabida kyanta iya ƴan primary ake karɓa inda aka bawa Anusha primart 4, 7:dai² ta shigo gidan a gajiye domin gobe za'akai Anusha makarantar lokacin data shigo gidan tana zaune akan sofa tana kallon tom and jerry murmushi tayi sannan tace."beby nasan kina son karatu sosai domin zama likita right?"kai ta ɗaga mata"good gobe zan kaiki makaranta mai kyau ki ƙara koyan karatu english ɗinki ya ƙata fituwa a can zaki dinga kwana akwai yara kamarki za kuna shira dasu babu ruwanki da ta kurar Mus'ab"jinta ambaci Mus'ab ta kalleta sannan ta juya ta kalli ɗakin, murmushi tayi sannan tace"don't worry beb zanna zuwa for week ina du baki kinji dan haka get ready gobe zamu tafi"murmushi tayi cike da farin ciki ta faɗa kan Hajia tana dariya a haka tayi bacci ɗaukanta tayi suka huce part ɗinta.
Washe gari
Tun 7 aka gama shirya komai aka shiryata cikin Unifrom fari da blue sunyi mata kyau sosai kasan cewar her skin is dark black ga blue ɗin hijab ƙarami sai farar riga and blue sket,an gama zuba komai a mota gaba ɗaya sun fito Hajia ta shiga mota drever ya shiga ita kawai ake jira ta shiga su tafi tsayawa tayi tana kallon motar like she never see car on her life,gaba ɗaya idonta ya cika da hawaye Hajia yace ta ƙara magana"beby pls come in time is not our side"hawaye ne ya ƙara zubu mata sharr cikin slow voice tace."Mamana"ana haka Mus'ab ya ƙarasu wajan da gudu tayi wajansa ta faɗa jikinsa tana kuka"i don't want go pls,i don't like this education yaya"sosai yaji tausayinta hawayen face ɗinta ya shiga goge mata sannan ya shiga rarrashinta shi kaɗai yasan me yake ce mata harta fara dariya sannan yaja hannunta zuwa motar ya sata shima ta shiga gaba drever yaja(lol Anusha ayi karatu lafiya).
*********
Kano
Gaba ɗayansu suka bi bayan Almajirin da kallo musamman Khaleysat wacce hawayen tausayin kanta ya fara zubu mata ta najin bai kyauta mata ba dunda ta riga he run a way with her brede,ganin babu kuma basuyi mata magana ba yasa ta juya da niyar barin wajan,cikin sauri wani ya tsayar da ita cikin motarsa ya shiga ya ɗauko mata wani ƙaton cake da raguwar lemo mirinda haɗe da bata kuɗi 5k,har ƙasa ta durkosa tayi masa godiya sannan tayi hanyar gida,tun a hanya ta fara ci dan ba baza iya ƙarasa gida dashi a haka ba gashi tana jin yunwa yayinda data suke kuɗin a jikinta,tunda ta shawo lungun gidan taga mutane ancika baƙil gashi lakacin har angama sallar magari ba,mamakin abinda ya tara mutanan take cike da tsuro ta ƙarasa wajan turus tayi ganin wata iriyar wuta naci a cikin gidanta.
*******
Singapure
Ya gama shirya komai nasa yayin da yayi buking na jet ƙarfe 10 zai tashi zuwa ƙasa naija,gaba ɗaya hankalinsa yabar ƙasa burinsa kawai ya ganshi a gidan gaba ɗaya tsanarta ya cika masa zuciya,tunda ya shigo ƙasar take bibbiyar rayuwarsa"withch"ya furta a hankali lokacin daya gama shirinsa ciki wani boyal fari tas dashi yayinda ya saka black cap mai tangaran and black cover shoe,wani irin daɗin ƙamshi jikinsa yake haka kawai yaji rauni yana kaiwa zuciyarsa ziyara gaba ɗaya jikinsa yayi weak,tashi yayi ya haɗa tea mai zafi haɗe da matsa lemon tsami a ciki cup ɗin ya kafa a bakinsa ya shanye tas,ɗan lumshe ido yayi yana jiran time ya ƙarasa.
Najwa na isa School ɗinsu tayi ɓan garanta da gudu tana kuka,wannan wacce irin masifa ce duk irin abunda yayimin amma zuciyarta taƙi ganin laifinsa tana ganin idan duniya zata haɗo babu wanda ya isa ya hanata son Chairman A.j,wani murmushi tayi sannan tace."don't worry luv am coming for u duk inda kake"
9:30 ya shiga mota yayinda drever ya jashi zuwa airport karfe 10:00 suka isa cikin sauri yaja torly É—in kayansa yayi wajan jet É—in yana shiga aka rufe kofa haÉ—e da bada umarnin saia blet haka yasa hannu ya saka tashi lumshe idonsa yayi lokacin da jirgi ya fara tafiya cikin gaji mare.
Comments#
Shere#
Vote#
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸ðŸ»S@r@ut@👸ðŸ»
@wattpad
Nimcyluv
_don't get jealous of someone who is ahead of u,rather take a cue_ _from him to succeed in y_
_Ur life success is always between and ur mind_
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*25↪ï¸26*
Sosai wutar ke tashi tana rimi sabida tsabar ta samu kaya ruba da kuma sauran abinci,jikin tane ya shiga rawa babu abinda bakin yake faɗi sai."Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un,Allahumma Ajirni fil musibatu Wa'aklifni Khairan Minha"sai a lokacin wasu hawaye suka shiga bin kuncinta dukkan abinda ta keji a zuciyarta ya huce tunanin mai kallonta,wani ɗaci da kunci ne suke ziyartar zuciyarta,wani waje ta samu nesa da inda mutane suke ta zauna,wani saliva ta haɗiye mai ɗacin gaske haɗe da runtsa idon."shin ko nayiwa Allah laifine shiyasa yake jarabta ta da irin waɗannan abubuwan?na guji dan gina masu sona da nunamin gata akan wanda nakeso shi su kuma basu sanshi,na auri wanda nakeso dan farin cikina but his parents does'nt like me,they did accepet me as their daughter in-low,my husband is no more,i lost my little daugther ya Allah help,Allah kaji tausayi na ka kawomin ɗauki cikin rayuwata,ya Allah ina ronka duk inda ƴarta take Allah ka kareta da kariyarka,Allah kada ka ɗora mata ƙaddarar daka ɗoramin"takai ƙarshan maganar tana share hawaye,tana kallon wutar ta gama cinye komai na gidanan sannan aka samu damar kasheta gaba ɗaya,sannu a hankali kowa ya fara watsewa domin duhu ya riga yayi wajan 9pm,shuru tayi haɗe da ta kurewa waje ɗaya tunanin inda zata kwana take kafin gari ya waye tasan abinyi,tashi tayi cikin nutsuwa ta fara tafiya domin gaba ɗaya ta gaji ga damuwar dake kwance a ƙasan zuciyarta bata ganin ko gabanta wani duhu take ganin cikin idonta yayinda wani jiri yake neman kayar da ita,a haka ta samu tabar unguwarsu,da kyar ta buɗe iɗonta ta hangi wata rumfa cike da munna ta ƙarasa wajan,tana zuwa ta shige cikin rumfar nan take ta cire ɗan kwalin kanta ta shinfiɗa a ƙasa sannan ta cire takalmanta wanda suka yage ta ajjiye gefe tabi kan ɗan kwalin ta kwanta,tana kwanciya idonta ya fara lumshe nan bacci ya fara fisgarta,cikin magagin bacci taji anjawuta ɗan lumshe ido tayi sabida baccin da yake kanta bata fahimci komai ba,can cikin baccinta taji ana zuge mata zip ɗin riga
******* ****** ******
Singapure
Najwa na zuwa ɗakinta ta murza key ta kwanta saman bed ɗinta,ji take kamar ta mutu ta wuta soyyayar A.j tayi mata mahaukacin kamu,sosai take sonsa for now tana ganinsa ta kanji dukkan feelings ɗinta sun mutsa,she imaging when he is her mouth,wani yarr taji ajikinta nan take ta fara harhaɗe ƙafa waje ɗaya lumshe idonta tayi tana tunanin sabun abinda ya fara zuwa zuciyarya wanda take ganin shine mafita a wajanta,she still imaging when he sex with her"Ohcch ahh"abinda ta faɗa kenan and she put her hands in her leg,uhm her budy is shaking she can't contoral her self to stop loving him,saurin buɗe ido tayi lokacin da taji wani abu nabin ƙasanta mai ɗumi,sai kuma tayi murmushi the first she think the time that he hug A.j sosai taji yayi ajjiyar zuciya than taji harbawar joystick ɗinsa ƙara matse ƙafarta tayi domin ta gama ganu rauninsa wanda shi zai zama makami a wajanta,a hankali ta tashi tana tafiya a hankali sabida yadda ta kejin ƙasanta a jike ga mararta ta ɗan kumbura,bathroom ta shige ta cire kayanta sannan ta shige cikin bathtube tayi lamu tana sauke numfashi,wajan 20minutes ta fito a toilet ɗin haɗe da ɗauro alwala domin yin sallar magari ba,tana idar da sallah ta saka sleeping dress ta haye kan bed sai bacci.
Washegari