← Book details Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 30

Sashe 7

Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

****** ******* *****
Zaune suke a bakin titi wajan da tarin mabarata ke zama domin samin sadaka,tana zaune a gefe tunda ta zauna babu wanda ya bata ko sisi,ta laluba kuɗinta babusu babu alamrsu,ga wata yunwa da ta keji,amma bata da zaɓi wanda ya huce data zauna wajan tsufaffin mabaratan kan titin,tun safe har wajan 4na rana babu abinda taci sai ruwa data sha,sannu a hankali wata mota tayi parking a gabansu mutumin cikine ya fito ya fara raba masu 2k kowa,yana zuwa kanta ya zuba mata ido shi bai bata shi bai tafi ba,kuɗin ya baida cikin pucket ɗinsa kafin yace."da ƙarfinki da komai kizu kina bara a bakin titi,irin hakan is no good for u,gwara ki samu aikinyi"wasu hawaye ne suka zubu mata masu zafi,zaro ido yayi haɗe da faɗin"kai!!daga faɗin gaskiya tab"ɗago kai tayi haɗe da kallonsa tace."zaka iya baki job ne"?kamar baiji mai taba yace"why not if u like"ngd kawai tace masa,"ok idan kinasu follow me to my office"ya faɗa lokacin da yake yin wajan motarsa ba tayi tunanin komai ba,ta tashi haɗe da bin bayansa,tana isa ya buɗe matar kofar gaba ta shiga,da gudu yaja motar haɗe da barin wajan.

Am not felling well
Pls kuyi manage.

Comments#
Shere#
Vote#

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THD REASSON BEHIND_

*_NIMCY LUV_*
👸🏻S@r@ut@👸🏻

@wattpad
Nimcyluv

*_guys pls and pls SHERE🙏🏻😍🌹_*

*HASEENATU (autar manya kiji daɗinki🍇🍇tnx for the luv💋*

Significances of the prayers.
Fajar – increases the complexion or noor,
Zohar – increases Income,
Asar – Improves health,
Maghrib – good future 4 u r children,
Esha – peaceful sleep.

*_KAINUWA WRITER'S ASSOCIATION_*

*31↪️32*
Tafiyar 30min sukai suka ƙarasu babbar ma'aikatar tasa wacce ake ƙera abubuwa kala²,barking yayi a compund na wajan yana fituwa baibi ta kanta ba ya fara tafiya cikin company ɗin ganin hakan yasa Khaleysat saurin fituwa haɗe da rufa masa baya,yana shiga office ɗin ya nemi waje ya zauna akan kujerata,ganin wata kujerar yasa itama taja ta zauna,ɗan dubanta yayi kafin yace."meye matakin karatunki?"numfashi taja kafin ta bashi amsa da."degree"zaro ido yayi waje jin abinda ta faɗa."a wacce shcool?"a ƙasar JAFAN wannan itace amsar data bashi,runtsa idonsa yayi ya najin zallar rainin hankalin da take masa,wane mai hankaline ace yayi DEGREE kuma a ƙasar JAFAN zaizo cikin Almajerai yana bara kai inpossible abinda bazai taɓa yiwuwa bane,baisan duk wannan bayanin da yakeyi tana jin saba shi a tunaninsa maganar zuci yake,saida yaji tace."Destiny babu abinda bata haifarwa musamman muda muke ƴar ƴar mata,pls ka taimakeni ka bani Job wanda zan rifewa kaina asiri,bana da kowa bana da komai Ƙaddara ta sani a gaba"he stand looking at her,yana fahimtar gaskiya take gaya masa ko ƙarya but he can't understand the true sabida ta sunkuyar da kansa ƙasa,ɗan mutsawa yayi sannan yace."am not fool MAH,so pls get out from my office or else"ya faɗa yana mata nuni da hannunsa,jikin tane ya fara rawa ɗan kwaɓe face tayi sannan tace."pls Sir helf my life"ta faɗa lokacin da wasu hawaye suke biyo face ɗinta,buɗe baki yayi da niyar magana yaji anyi saurin turo ƙofar office ɗin nasa,saurin miƙewa yayi haɗe da murmusawa yace."ur wlcm Chiarman Jazulu" miƙa masa hannu yayi suka zauna kafin suɗan taɓa hira,sosai sukaja lokaci suna hira,ɗaga kai Jazuli yayi nan yayi arba da Khaleysat wacce kanta yake sukunye sosai bugun zuciyarta ya ƙaro,juyawa yayi ya dubi officer yace."who is she?"ya faɗa lokacin da yake nuna Khaleysat da hannu,ɗan keɓe baki officer yayi sannan ya shiga labartawa Chairman Jazuli abinda yake faruwa,"ok to ka bata aikinyi mana"ya faɗa lokacin da yake ƙara kallon Khaleysat Shuru officer yayi kafin ya tsuke baki yace."wallahi sam banyi niyar bata wani aiki ba,naga akwai rainin hankali a maganarta"dariya Chairman ya ɗanyi kafin yace."so wat else kuma idan tayima lie?meye naka kaidai ba taimako ba,so kacire komai a ranka ka bata"ita dai tana jinsu ba tace komai ba sai bugun zuciyarta da yake ƙaruwa ba tare data san name nene ba,"ok akwai wani ƙaramin ɗaki kusa da office nawa kije jan za'a kawo maki abinci,yanzu dare ya fara we will talk by tomorrow morning"yana gama faɗin hakan ya miƙe tsaya ya haɗe da ɗaukan key ɗin car ɗinsa shidai ji yake kamar someties bad is wanna happen,baya son wani abu ya faru with his fault itakam ji tayi kamar tace ta fasa ba taso amma she can't say it ya cika mata ido da yawa,haka ta miƙe tabi bayansa yayin da Chairman Jazuli yake bin bayanta tana zuwa ya bata key tare dayi mata gargaɗin kada ta sake ta dinga zama ba tare data rufe ba,yana gama faɗin hakan sukayi gaba yayin data amshi key ɗin ta buɗe ɗakin sannan ta rufeshi,tana shiga taga duguwar sofa guda ɗaya sai babban bed royal with wadrope sai toilet a gefe guda,kwanciya tayi tana tunanin rayuwa da kuma abubuwan da suka huce,babu tunanin daya shiga ranta irin yadda ta guji mahaifinta akan saurayin da take so,wasu hawaye ne masu zafi suka zubu mata,noking kofar aka fara a hankali taje ta buɗe wani saurayi ta gani da babbar leda a hannunsa ya miƙa mata haɗe da juyawa,ƙamshin daya daki hancinta shikaɗai ya tabbatar mata abincine,zama tayi haɗe da buɗe ledar da lemo ta fara cin ƙaro cok sai katuwar gorar ruwa mai sanyi swan,sai wasu rububin abinci na hotel farfeson gaza ne with kayan ƙamshi sai kuma dambun Shinkafa wanda yaji kifi da kayan lambu wani irin yawu ta haɗiya rabunta dacin irin wannan tun kafin Mijinta ya rasu,dambun ta fara ci ki naman bata ci ba ta ɗauki lemo tasha sannan ruwa ɗan lumshe idonta tayi tana sauraran yadda tsigar jikinta ke tashi,wajan 5min ta tashi a kiɗime ta fara mammatse ƙafa sabida yadda taji wata muguwar sha'awa ta tasu mata wacce ko lokacin da take amarya bata taɓa jin irin taba,zabewa tayi ta kwanta saman carpet ɗin ɗakin ta fara juyi haɗe da kiran sunan Allah,wani a zaba ta keji a kansa yayinda taji saman mararta yaɗan kumbura,jin abin babu sauke yasa ta fara zubar da hawaye wani na bin wani,gaba ɗaya gashin kanta ya barbazu a tsakiyar carpet ɗin,ƙara zabura tayi ta miƙe.

_Sweethert stop read my book idan kinsan ba zaki iya Comments and Shere ba😘_

Tana miƙewa taji wani abu yana bin ƙasanta gaba ɗaya idonta ya rufe sunan Allah kawai take karantuwa,tama manta a yadda take babu hijab bare ɗan kwali jin numfashinta na shirin barin gangar jikinta yasa tayi wajan ƙofar da gudu tana buɗe kofar ana shigowa.
****** ****** *******
A hankali take tura ƙofar Office ɗin nasa without permission,jin babu motsi yasa ta shiga ciki ɗan lumshe ido tayi sannan ta buɗeso,wani sanyin ƙamshine ya daki hancinta bai daɗi infact zata iya cewa bata taɓa jin ƙamshi irin na wannan office ɗin ba,iskar da A.C'n office ɗin ke badawa hakan ya ƙara bawa ƙamshin ɗakin damar ya ɗuwa aku ina na office ɗin,sosai office ya tsaru da kayan jin daɗi da kuma karatu ta ɗauki almost 10min a office ɗin har wani bacci ne ya fara ɗauke ta, kanta ta fara juyawa a office ɗin domin neman mango ɗin amma babu shi babu alamarsa,juyawa tayi da niyar barin office ɗin nan idonta ya sauka akan wata ƙatuwar Chocolate,cike da farin ciki tayi waje Chocolate ɗin tana zuwa ta ɗauka buɗewa tayi ta fata tauna a hankali tamkar bata son jin wani abu abaki ko wacce bakinta ke mata ciwo,jin wani bacci mai daɗi na shirin ɗaukanta daga tsaye yasa ta nemi waje akan sofa ta zauna haɗe da cire beby hijab ɗinta.

_my guys abeg stop read my book😊na masu interest ne🤟🏻_

O'o she ardy forged a office ɗin wani Teacher Ameen take,ɗan kwanciya tayi lokacin da idonta ya fara lumshewa alamar da gaske bacci take sunyi,bakinta takai kan Chocolate ta ƙara gutsira a hankali ta fara taunata bata gama raunawar ba bacci yayi gaba da ita,gaba ɗaya gashin kanta ya rufe mata gefen Oval face ɗinta ga raguwar Chocolate ɗin a gefen cute lips ɗinta masu kauri da kuma sharning wanda ta jiƙasu da saliva ɗinta.

Wajan 5min da baccinta ya buɗe ƙofar toilet ɗin office ɗinsa ya fitu,zuwa yanzu ya sauya kayan jikinsa da shadda zuwa wani black yadi wanda akai masa ɗinki da red ɗin zare sosai ya amshi jikinsa sai zabga ƙamshi yake,sosai yake sauri yabar office ɗin,Chocolate ɗin daya ajjiye ya shiga nema domin shan Chocolate ta zame masa jiki tamkar abinci,ɗan waro idonsa yayi da mamaki a face ɗinsa amma sabida bai fiya magana baice komai ba,juyawa yayi da niyar barin office ɗin nan idonsa ya sauka akan wacce take bacci hankali kwance,ɗan cije lips ɗinsa yayi haɗe da ɗura hannu a waist ɗinsa ya zuba mata ido.
Chapter 7 · 0% Book details