← Book details Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 30

Sashe 28

Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba hajia kaɗai ba wannan karan hadda mus'ab hadda gyara zama domin yaga yadda za'a ƙare,najwa kuwa mamaki ne ya cika mata zuciya kodan ganin hekarunsa kosan ɗaya da ita yake haka ohhu?
Shuru hajia tayi sabida tana son abinda zai turewa buzu naɗi,kallonta A.J ya ƙarayi kafin ya ƙara furzar da wani huci daga bakinsa yace"ni saman banji baƙin cikin abinda ya sameki ba,ace ke ɗaya mahaifinki ya fifita da sauran yaran amma ki kasa yi masa biyayya ko?wacce irin ƴarce ke good gashin kinga hukuncin ubangiji da kanki ke da hankalinki da komai kika guji mahaifin da Allah ya tashi ikonsa saiya rabaki da ƴarki tilo,ke godemawa Allah ita ba guduwa tayi ba kinga yanzu kinsan zafin rashin ɗa kin ɗanɗani baƙin ciki da takaici,wlh idan ba kiyi istigifari ba Allah bazai barki ba wai ka rabu da iyayenka akan wani banza can for God sake"
Ya ka ƙarshen maganar yana fitar da numfashi da ƙyar sabida tunda yake bai taɓa magana kamar haka ba.
Fashewa hubby tayi da kuka tana buga ƙafarta da ƙasa tare da turo bakinta just lyk her daugter Anusha babu wani diffrence a tsakani saina shekaru da kuma farar fata.
Ko inda take bai sake kallo ba yaja legs ɗinsa da sukayi masa nauyi yay waje abinsa,hajia yace tayi murmushi tace"come here kinji hubby"da sauri tazu wajan haija tare da shigewa jikinta tana sauke numfashi,kallonta kawai mus'ab yake tare da mamaki yanzu ƴar wannan itane mahaifiyar beby cab zaiga ikon Allah uwa shagwaɓa ƴar shagwaɓa da wannan tunanin yay masu sallama yay flat ɗinsa.
Najwa ma tashi tayi tare dayi masu sallama ta fice a parlour'n jiki babu kwari.

Hannu yasa ya murɗa handle ɗin ɗakin tare da tura ƙofar ɗakin a hankali,idon sane ya sauka akanta tana kwance akan bed tayi ɗai² tare da rungome fillow a ƙirjinta,idonta ya kalla yaga ɗan bushasshan hawaye taɓe baki yay ya shiga cire kayansa tare da sasu a wadrobe ɗin datti close,ya rage daga shi sai boxer cikin sauri ya shige bathroom ya sakarma kansa shower.
Babu ɓata lokacin ya fitu ya shiga goge jikinsa turare mai ssnyi ya fesa ya nayi yana lumshe shayyayun idonsa wanda suka sauya kala sam baiji daɗi abinda yay wa hubby ba amma babu yadda zaiyi ne.
Shiryawa yay tsaf sannan ya nemi wani red robber É—in boxer ya saka.
Bed ɗin ya haye tare dasa hannu ya ɗagota zuwa jikinsa,tura tattaɗusan lips ɗinta tayi tare da manna lips ɗin nata a tsakiyar ƙirjinsa,saurin lumshe ido yayi,hannu ya shiga ɗan dukan kumatunta tare da faɗin.
"beby tashi ki amshi abincinki kinji yanzu lokacin aikin Allah ne😄"he said it with sexy voice and he put his hand on her naked body expecialy her big brest"auchiii"ya faɗa yana manna bakinsa in between her brest ohh.

******
Zaune yake akan wata haɗaɗɗiyar kujera yana danna lapton na gabansa,sanye yake wando three gauter babu ko riga a jikinsa sai naked body ɗinsa dake zuba sharning gashi ne kwance a ƙirjinsa,murmushi Al'ameen yay tare da ture lapton ɗin waje ɗaya lumshe ido yayi tare waresu akanta sosai yake murmushi ganin yadda take tafiya kaɗai zaiza kasan cikinta ya fara nauyi.
Tashi yay a hankali ya iso gareta,hannu yasa ya ɗagata cak suka ƙarasu kan babbar sofa,zaunar da ifa yay shima ya zauna tare da ɗaukan legs ɗinta ya ɗura akan ƙafarsa ya shiga danna matasu sabida yadda sukai wani kumbura.
Ɗauke ƙafar tayi tana turo baki tare da faɗin badai ni kakema dariyama sabida ina ɗauke da cikinka ko"ta faɗa in serous anger!!
Hannu yasa ya shafi gashin ƙirjinsa kafin yace"idan banyi maki dry wa kikeso nayimawa,angel kinyi kyau sosai da wannan unborn ɗin nawa i wish ki haifi ƴan uku bama twints b san u can ai"ya faɗa yana jawota jikinsa.
Haba Æ´an uku kamar wata akuya dandai bakai kake da cikin ba hala"ka faÉ—a ya É—aga"ohh haka fa".
Tashi yay yana É—aukanta yace muje kiji wani abu kinji angel na,zillo ta fara tasan abinda yake nufi bai kula tana yaci gaba da tafiya har zuwa É—akin kwantar da ita yay yana niyar kwanciya yaji wayarsa na ringing,lumshe ido yay yasan Daddy ne bandshi babu wanda ya isa ya katse masa jin daÉ—i.
Dariya tai taimasa kai ya shafa yana kallonta irin zaki gane kuranki,fita yay tare da manna wayar a kunnansa.

****
Washe gari A.J da kansa ya shirya beby cikin wani amy É—in atamfa mai É—inkin riga da sket sosai kayan ya amshi jikinta inda waist É—inta ya samu zama cikin shapes É—in sket É—in,É—aurin tauban tayi tare shafa beby pink liptics mai kyau ya amshi lips É—inta masu kauri.
Yana kan stool mirrow yana kallonta gyaran murya yay wanda yasa ta É—ago kai ta kallesa tace.
"Dr wat's wrong"
Tashi yay yace lipstic ɗin ba zaki fita dashi ba"kafin tayi magana ya sunkuya dai² bakinta ya shiga lashe lips ɗinta ɗan turo baki tayi hakan ya bashi damar zura harshensa cikin bakinta ya shiga kiss nata babu tsayawa.
Numfashi suke saukewa a tare suna ƙara kaiwa juna sako musamman Ahmad yadda beby ke masa ya kusan zautar dashi dan har mamakinta yake.
Wata ƙara ta yayi lokacin da yaji saukar hannunta saman mararsa,saurin ɗaukanta yay ya ajjiye kan gado yana shirin cire riga ta tashi da gudu tai waje.
Hannu yasa ya dafe kansa murmushi kawai yayi shima yabi bayanta.
A ƙofar shiga parlou'nsu ya kanta ta tsaya tana leƙe,ɗaukanta yay zuwa ciki kuka ta fara"pls yah..ya mu kuma wlh tsuro na keji zuciyata bugawa take"dry kawai yayi domin yasan dalilin hakan,kansa ya danna cikin parlor'n tare dayin sallama.
Da sauri hubby ta miƙe tsaye tare da zura masu ido wani farin ciki ya ziyarci zuciyarta nan take wasu hawaye suka shiga bin fuskarta,tunda Anusha ta shigo wajan ta tsurawa matar ido tana mamakin kamar da suke babu shakka wannan matar take gani a cikin mafarkinta,kallon juna suke ind hubby take mamakin girman anusha sosai ta zam babbar mace har ta kusa finta ƙiba,itama Anusha mamakin matar take da taga tana hawaye.
Murmushi A.j yay yace"mrng hubby"murmushi taɗan ƙaƙalo wanda yasa dimples ɗinta lumawa tace"mrng too my boy,naga matarka ta girma"shafa kansa yay tare da faɗin"hubby aina iya kiwo ko"aa sosai kam naga lulu an zama manyan mata.
Wata ƙara Anusha tayi tare da sakin kuka lokacin da taji matar tace lulu shine sunan da mummy ke faɗa mata.
Kan hubby tayi tana kuka tana zuwa ta faɗa jikinta tare da ƙanƙameta tana faɗin"wlh mummynce wayyo mummy ashe zan ganki tunda naji kince lulu na tabbatar farin cikina ya dawo"itama kukan take tana rungome ƴar tata tana faɗin"sorry lulu am so sorry pls kada kiyi fushi da mummynki ƙaddara ta rabamu ta kawoki wajan ƴan uwana na jini"kuka suke sosai babu wanda basu bawa tausayi ba a wajan.
Hajia ce tace"hubby ko ƙara ko sabida anga beby to ai kukan ya isa haka nan tunda kinga our lulu ko"dariya kowa yayi musamman najwa data kafawa A.j ido yayi mata kyau fiya dako yaushe.
Gaba ɗaya suka nufi kan daining beby na maƙale jikin hubby,lumshe ido A.J yay sannan ya buɗesu akan najwa yace"nayi kyau ne hala"murmushi tayi tare da jinjina kanta alamar "eh" kallonta ya ƙarayi yace"ohh thank u"ya faɗa yana zungurin ƙafarta ta ƙasan daining ɗin.
Murmushi beby tayi domin duk abinda suke tana kallonsu kuma taji daÉ—in hakan sosai daman abinda yake mata yana damunta.
Tashi yay tare dabin hanyar waje sabida baccin daya keji tare da matsanan ciyar sha'awa,"anty naji anata kiran wayanki É—azu"cewar beby"ayya ngd bari naje" dariya beby tayi tare da faÉ—in finally yau anty za'a san maza.

5 years ago
Abubuwa da yawa sunfaru babban abin farin samun nasarar da dr Ahmad tijjani asasa yayi akan zaɓensu,beby na ɗauke da cikin A.j na tsahun wata 5,sun haɗa kansu ita najwa suna rufawa mijinsu asiri tare da kwantar masa da hankali.
Sosai take ƙaunar beby take bata kulawa sosai,duk mutsin da tayi za'ace beby me kikeso hakan ya nama A.j daɗi sosai.
Hubby kowa sun haɗu da jazuli a shopping ya bata hakuri sosai lokaci kaɗan suka dai² ta kansu akasha miki a nan aka haɗu da beby da Ameen tayi masa farkar samun beby boy yaji daɗin hakan sosai.

Kwance take a jikin A.j wanda yake zabga bacci,jin ciwo ya isheta ga yadda jini ke zuba ta ƙasanta harta fara galabaita,da sauri A.j ya tashi yace"najwa lafiya kike kuka"hannunsa ta kama tace"yah.ya ka yafemin nasan mutuwa zanyi"saurin haɗe bakinsu yay domin baya son irin wannan maganar sam mannata yay a ƙirjinsa yana shafa bayanta,sauri ɗaukanta yay lokacin da idonsa ya sauka wajan da jini ke zuba kamar fanfu.
A guje yay waje da ita yama rasa mai zai mata kawai saiya nufi flat É—in hajia da ita yaci sa'a a buÉ—e yake yana zuwa ya shiga da gudu ya nufi wajan hajia da ita.
Salati hajia ta fara ganin yadda jini ke zuba,taimakon gaggawa hannunta A.j ya riƙe gam tare da shafa kanta,mimmiƙewa ta fara idonta nakan A.J tace"ina sonka Ahmad fiye da rai da rayuwata"lumshe ido tayi tare da kamu hannunsa ta manna masa kiss,baki ta mutsa tace"lailaha'illahu muhammadun Rasulullah?tana taɗin hakan ta saki hannun A.J tare dayin wata shaƙuwa mai ƙarfi😭

```Anty Ni'imeerh```

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*NIMCY LUV*
S@r@ut@👑

```Wattpad@Nimcyluv```

*End*

*🌈KAINUWA WRITER'S🌈*

*Sadaukarwa ga dukkan masoyana kuma masoya wannan littafin ina sonku ngd da haÉ—in kai,mu haÉ—e a sabon littafina (JIDDAH)tnx u*

End End. End

*79-80*
Chapter 28 · 0% Book details