← Book details Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 30

Sashe 10

Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Ƙarfe 5dai² na yamma ya fara buɗe idonsa a hankali saurin mayar dasu yayi ya kulle kafin ya ƙara buɗesu harya gama saukeso akan drip ɗin dake ɗaure a hannunsa,jin an taɓashi yasa ya juyo da kansa ganin wacce ke kusa dashi ya sashi jan tsaki haɗe da faɗin"stupid"ana haka Hajia da Mus'ab suka turo kofa cikin sauri suka ƙarasa gaban bed ɗin nashi hannu tasa ta shafi fuskarsa lokacin da wasu hawaye suka biyo fuskarta,hannu yasa a hankali ya share mata face ɗinta hannunsa ta riƙe tace"dr na how do u fell now?how ur body?"kwabe fuska yayi baice komai ba sai kansa daya ɗaga ya kalli Mus'ab wanda ya ɗan rame,zaro ido yayi waje ganin yadda idon Mus'ab ya ciko da kwalla hannu ya ɗaga mai alamar yazu.cikin sauri ya ƙarasu wajansa haɗe ɗura kansa a ƙirjin A.j ɗan murmushi A.j yayi kafin ya kai bakinsa saitin kunnan Mus'ab yace."no more worry am fine"ɗan kwaɓe fuska yayi haɗe da goge hawayen idonsa sosai ya kejin bugawar zuciyar A.j a kunnansa hakan yasa duk yaji wani iri babu daɗi sam baya son yaga komai ya samu yayan nasa,kallon Hajia yayi yaɗan rausayar dakai yace."plz gida"aikam tace bai isa ba sai nan da sati guda sannan ya ƙara jin sauƙi,raurau yayi da ido kamar zaiyi kuka,haka dai yasa Hajia a gaba da shagwaɓa kala² shi sai an sallameshi haka nan kawai an wani ta kura mutum akan bed kamar mace,haka likitoci suka din gayimai dariya idan ya gaji saidai ya kalli Hajia ya kwaɓe face yace."Hajia kin gansu ko"dariya take tace ."rabu dasu da ɗinta kaima dr ne"to haka dai aka sallami A.j daga asibiti zuwa gida,inda ya hana abar kowa ya shigo gidan sai nan da wani lokaci idan ya huta.

Shekaru wawayene hakanan suka dinga ja kamar hucewar numfashi,abubuwa da yawa sun faru daga ciki har zaɓen farko da akai wanda su A.j basu samu nasara ba suka faɗi sosai,ansha drugs kala² wanda yaja akai a sarar rai kamar hauka sabida yadda ƙwaya tayi aiki wajan matasa,Chairman Ahmada Tijjani Asasa da gyar yasha lokacin da yaje yin zaɓe,sosai Chairman Jazuli ke zuba rashin mutunci yana cin kuɗi hankali kwance babu ruwansa da talakawa da kuma yaran daya bawa drugs wasu har kwanciya asibiti sukai dan haka mutane suka ɗauki ɗamarar sauyi a zaɓe mai zuwa.

Duk tsayin shekarun nan A.j da Mus'ab basu taɓa ganin Anusha ba,duk sanda sukai hutu su kuma basa ƙasar gaba ɗaya.

Hajia ta riga data gama yanke hukuncin ɗaurawa A.j aure da dukkan wacce tayi niya domin ciwon nasa kullum ƙaruwa yake,hakan tasa ta yanke yi masa aure cikin gaggawa babu wanda yasan macen da zata bashi,yanzu haka auren saura kwana ɗaya tak,sosai soyyaya ta shiga tsakin Anusha da kuma teacher Ameen,babu wanda yasan labarin kowa yanzu haka tana da shekara 15 cif da haihuwa inda asalin black skin ɗinta ya ƙara fituwa.

Yau asabar yaune su Anusha sukai hutun zangwan ƙarshe na aji 3 a secondry,yayinda a yaune su Mus'ab suka sauka daga ƙasar itopia,suna zaune a parlour gaba ɗayansu yayinda A.j yake kwance akan cinyar Hajia Mus'ab kuma yake zaune kusa da A.j yana danna lapton,madam Najwa kuma tana kujerar mutum ɗaya ta zabga ta gumi tana kallon A.j,shira suke ƙasa² shida Hajia wacce ita kawai ta kejin abinda yake cewa,buɗe baki yayi zaiyi magana yaji anyi sallama cikin wata cool voice mai sanyi.

_(afuwa da rashin update as soon as na gama SAI NA AURETA,za kuna jina kullum,nagode sosai guys son so fisabilillah💋🌹)_

Comments#
Vote#
Shere#

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*_NIMCY LUV_*
👸🏻S@r@ut@👸🏻

@wattpad
Nimcyluv

*🐓ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA....!!*

Happy sallah guys😍

Like the colour of silver,
in the night sky,
the new moon rises,
the holy month has past,
the fasting is over,
tomorrow is the great feast of Eid-ul-Fitr.

We will eat spicy chicken,
and mouthwatering pakoras,
I’ll call my neighbours,
and friends on the street,
may the peace of Allah,
and joy of Eid,
be with everyone.

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*37↪️38*
Chapter 10 · 0% Book details