Sashe 27
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
waje ya fita ya jawo mata ƙofar ɗakin,yana fita yaga su Hajia da Mus'ab da kuma matar da aka kira da khaleeysat tsayawa kawai yay yana kallon matar tabbas kamar wani ya gani a fuskarta amma ya rasa dawa take masa kama ɗauke kai yay ganin matsu daf dashi.
"Dr É—auko beby mu zamu tafi gida"kai kawai ya jinjina ba tare da yace komai ba,Najwa ta fitu daga É—akin da aka saka ta lokaci É—aya harta faÉ—a idonta ya fitu sosai,tsaki yaja sannan ya juya zuwa É—akin beby.
Gaba ɗaya su kabi bayansa da kallo sabida yadda ko wannensu tsaki ya sauka kunnansa,ƙwalla ce ta cika idon Najwa tasan har abada Ahmada bazai taɓa yafe mata abinda ta aikatawa ɗan cikin saba,bayan hannunta tasa ta share hawayen dake shirin zubu mata.
Hannunta Hajia ta kama suka nufi mota side É—in baya ta shiga ita da wannan matar najwa kuma ta shiga side gaba wajan mus'ab motar yay wa key ya jata da gudun gaske.
Tura ƙofar ɗakin A.J yay a kwance ya sameta ta lumshe ido da alama bacci ya ɗauketa,baison magana kamar yadda baison damunta,sai a lokacin ya tuna gaba ɗaya babu ɗan kwali a kanta,jacket ɗinsa ya cire mai hula ya sanya mata ɗau kanta yay cak yay waje da ita,daret wajen motarsa ya nufa yana zuwa ya buɗe ya sanyata ciki shima ya shiga,jawota yay cikinsa taci gaba da baccinta.
Dreving cikin ƙwarewa gaba ɗaya hankalinsa yay gida burinsa ya kasance da bebyn hajia,hannunsa yasa ya shiga shafa cikinta lumshe shayyayun idonsa yay lokacin da hannunsa ya sauka akan pink nipples ɗinta.
Saurin janye hannunsa yay tare da fitar da wani zazzafar numshi,bakinsa ya kai dai² lips ɗinta ya manna mata kiss.
Ajjiyar zuciya ta sauke sabida sanyin lips ɗinsa daya sauka akan nata lips ɗin ƙara shigewa jikinsa tayi,killer smile ya sauke yana ƙara gudun motar ganin dare yayi.
***
A zaune suke a parlour suna sauraran abinda hajia zata faÉ—a masu,kowa ita yake sauraro mus'ab A.j khaleysat najwa wai hajia yayinda beby ke É—akin mijinta tana baccin wahala.
Gyara zama hajia tayi sannan ta fara magana"kamar kuka sani mu uku ne kacal a wajan iyayenmu,Æ´an asalin mai duguri nemu aikin mahaifinmu ya dawo damu Abuja,masha Allah mahaifinmu nada arziki sosai wanda yake taimakon takalawa,na samu miji nai aure kasancewar nice babba gidana yana nan abuja,sai wacce take bina Ummahani itama tayi aure a london kasan cewar mijinta É—an canne,tunda nai aure ban samu haihuwa ba hakan kuma bai daman ba,kwatsam wata rana khaleysat take gawa baffa mijin da zata aura a kano yake,nan yasa akai masa bincike akan guy É—in.
Sosai ransa ya ɓaci sabida an tabbatar masa ba'asan ko wayeshi ba,hakan tasa tace autar ƴarsa wacce yafi so a duniya ba zata auri wanda bama asan wane shi ba,sosai khaleysat tasa kuka tare da riƙe ƙafar baffa tana gunjin kuka ta fara magana"baffa kayimin kabarni na auresa wlh ina matuƙar sonsa"lumshe ido baffa yay tare da ƙara shigewa cikin tattausar kujerar da yake zaune.
"yanzu hubby duk irin so da ƙaunar da nake maki baki gani ba,na fifitaki dasu luv amma yauda kanki kike bijirewa umarni na wonderfull,ni bazan hanaki auren wanda kikeso ba,amma ki sani muddin kika auri wannan mutumin na cireki sahun ƴarƴar na tunda ba kiga sonda nake maki ba,kije Allah ya taimaka ni bazan maki baki ba iya bijirewa maganata da kikai ya isa"
Yana faɗin hakan ya miƙe yabar kyakkyawan parlour,shuru ne ya biyo baya banda sautin kukanta daya cika parlour'n sai kuma ƙarar A.C.
Mami mahaifiyarsu itace take guge hawayen da yake zubu mata tace"haƙiƙa hubby kinyi kuskure ɓatawa baffa kinfi kowa sanin burin da yake dashi akanki,ni bazance komai ba domin idan baffa ya yanke hukunci babu wanda ya isa ya tunkarosa,sannan nima bazan bijirewa umarnin mijina ba domin aljannata nake nema ina maki fatan alkairi"
Lubna take zaune ta ƙasa cewa komai sabida ƙaton cikin da yake jikinta,a hankali ta miƙe tazu wajan khaleysat tace"hubby kiyi dan darajar ubangiji ki hakura da auren wannan mutumin pls"ta faɗa riƙe waist ɗinta.
Fashewa ta kumayi da kuga tace"luv wlh banyin kaina bane,Allah idan babu khalid ina iya rasa raina Allah ne ya ɗuramin ƙaddarar soyyaya mai zafi"
Babu wanda ya ƙara magana sai Sweety(Ummhani)data miƙe ta nufi hanyar flat ɗin baffan nasu"tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da fashewa da kuka tace"wlh nasan ba zaka iya jure rashin hubby ba baffa ciwo zai iya kamaka baffa pls try to understand her she is to young ba tasan abinda ya dace ba"
Manyan idonsa ya É—aga ya kalleta sannan yace"sweety u are mad what kind of rubish tayaya kike tunanin na É—auki gudan jinina na bawa wanda ba asan asalin saba?yaya kike tuanin rayuwar hubby cinta shanta sintirarta jikokina haba is much abubuwan"maza fice kiban waje kuma ayau kibi mijinki kada ki kwananmin gida.
Jikin sweety na rawa tabar É—akin,tana fita ya kifa kansa ya fara hawayen rashin gudan jininsa hubby amma dole ya barta duniya ta koya mata hankali.
Haka hubby tabi luv zuwa gidanta.
Kwana uku mijin luv(anty lubna)ya gama komai na auren hubby babu kowa sai kawunsu wanda ya shige gaba aka É—aura masu aure,sosai hubby tayi farin ciki da hakan tasan wata rana baffa zai yafe mata.
Kuka tayi lokacin da taje gida aka hanata shiga haka luv ta bata hakuri ita sa sweety suka shiga mota zasu rakata abuja.
Khalid ne yace"anty da kinyi hakuri kallin condition É—in da kike ciki,kema haka anty umma kawai zamu tafi mu biyu haka nan.
Mota suga shiga aka zuba mata kayan É—akinta a wata babbar motar tare da kuÉ—i kamar hauka suka bata suna kuka suka rabu.
Jan numfashi hajia tayi lokacin da idonta ya sauya kala,itakam khaleysat sosai take kuka,mus'ab shuru yay baice komai ba.
Tsaki A.J yay lokacin da ransa ya gama ɓaci da kukan da take ganin ba wani shekaru ta basa ba,kuma koda ta basa shekaru hakan ba zaisa yaƙi gaya mata gsky ba.
Idonsa ya ɗaga ya kalleta yace"malama kiyi mana shuru haba"ya faɗa yana zare mata manyan idonsa"saurin shigewa jikin hajia tayi tana kwaɓe baki sabida sosai tsuran A.j ya shigeta.
Shi mamaki yake bashi tana babbar Æ´ar amma jibi inda take shigewa jikin hajia ko jikin nata ne ohhu?.
Bayan tafiyar hubby dA kwana É—aya ciwon naguda ya sameni nan da nan aka kaini asibiti na haifi É—ana mus'ab lokacin ahmad yana secondry ss2,nasu na haifi mace sai kuma na haifi namiji.
Abu kamar wasa kullum cikin kiran hubby muke bama samunta,haka muka É—auki hanyar kano duk da babu wanda muka sani a can É—in.
Gida muka dawo naje na shaidawa baffa sosai hankalinsa ya tashi domin ya kasa hakura da rashin hubby,nan suka shirya tafiya zuwa kano shida mijina Tijjani.
Wata biyu cif da auren hubby sweety ta haifi Æ´ar mace fara kyakkyasa aka sa mata Najwa nan take sweety ta rasu sabida zubar jinin da take.
Mijinta yace bazai bada ƴarsa ba zai riƙe wajansa tun daga rana bamu ƙara ganin najwa ba sai a pic.
Satin na zagayuwa baffa suka É—auki hanyar zuwa garin kano neman hubby.
Inalillahi wa'inna ilaihir raji'un,ina zaune ni É—aya a parlour aka kirani a waya aka shaidamin rasuwar baffa da kuma mijina hakan ya faru ne sabida hatsarin da suka samu a hanyarsu ta zuwa kano.
Naga tashin hankali wanda ba'a sa masa rana na shiga halin baƙin ciki da kuma kaɗaici domin ana shaidawa mami itama ta yanke jiki ta faɗi a nan rai yay halinsa su uku aka haɗa aka kaisu gidansu na gsky.
Wajan shekara huÉ—u da wannan abun na shirya tafiya zuwa kano domin neman izinin wani aiki na haÉ—in guiwa a wani company,munzu sharaÉ—a Allah ya haÉ—amu da wata yarinyar tun kallon farko naga zallar kamar hubby a fuskar yarinyar ban kawo komai na É—auki yarinyar na tafi da ita zuwa gida na.
A nan take shidamin sunanta Anusha.
Wannan shine labarin a taƙaice.
Wata ƙara khaleysat ta saki tare da faɗin wayyo Allah luv anusha tana wajanki,Allah nayi maka gdy daka nunamin gudan jinina akan na shiga kunci da kuma baƙar rayuwa nan fa fara shaida masu labarin abinda ya faru da ita(kudai masu karatu kunsan labarin khaleysat tun farko no need na ƙara faɗa)
Sosai hubby ke kuka tana ƙanƙame hajia tace"pls luv kaini wajan Anusha dan Allah wlh bana samun bacci kullum akanta.
Murmushi hajia tayi tace "bata nan ai tana flat ɗin waje ai"da sauri ta miƙe tayi hanyar waje,tana gaf da fita taji an riƙe mata hannu saurin juyowa tayi ware idonta tayi sabida ganin A.J a wajanta ya tamƙe fuska kamar bai taɓa dariya ba.
Hannunta ya saki sannan ya juya mata baya yace.
"kada kiyi kuskuran shiga flat ɗina bare ganganci tashin mamata a bacci"dafe ƙirji tayi jin Anusha ce matar Ahmad.
Dariya hajia tayi tace"haba dr wannan fa sirikar kace kuma uwar matarka bana son rashin kunya"
Hannu yasa ya hargitsa sumar kansa wannan habit ɗinsa ne duk lokacin da ransa yay mugun ɓaci,wani huci ya fitar mai zafi sannan yaja gemun fuskarsa,wani kallo yay wa hajiar sannan ya matsu daf da hubby yace.
"an so what idan itace uwar matata?"
😆😆😆😆wata wainar sai a izzar so nidai yau kada a ruguzawa gimbiya omehi tirakarta pls sarki khaleefa kada ka raba omehi da budurcinsa domin yin tsafi.
Wannan book kuda kuÉ—inka saida rabonka wallahi yana nan akan 200 katin mtn 08119237616
```Anty Ni'imeerh```
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*NIMCY LUV*
```S@r@ut@👑```
```Wattpad@Nimcyluv```
*~DEDICATED to~*
```Izzar so fans inaji daku sosai cakwakiyar masarauta yanxu aka fara😃basu son siya yana nan akan 200```
*🌈KAINUWA WRITER'S🌈*
*77-78*