Sashe 18
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana zuwa ya damƙi gashin kansa tare da fincikoshi daga cikin motar,hannu yasa ya shage wuyansa nan da nan ya fara tari idonsa ya fito waje,wasu ne sukayo kan A.J tare da ƙoƙarin kwace wancan ganin zai rasa ransa,ganin za'a kwaceshi yasa A.J sa hannu ya daki bakinsa nan take haƙuransa guda biyu na gaba suka fita jini,da ƙyar aka samu aka kwace shi daga hannun A.J banda huce da fitar da numfashi babu abinda A.J ya keyi dai² lokacin dasu Hajia da Mus'ab kafin kace wani abu ƴan sanda har sunzu abunka da babban mutum gaba ɗaya aka tarkata su akai cikin motar ƴan sanda dasu,da gudu Anusha tazu ta faɗa jikin Hajia tana kuka tare da rufe ƙirjinta inda suka farka mata,babu wanda ya iya magana a cikinsu yayinda A.J yasa hannu ya dafe saitin zuciyarsa wacce ke buga masa,Hajia yace ta ɗan bubbuga bayan Anusha tare da shafa kanta tace"Alhamdulillahi"shine kawai abinda tace tare da cire beby daga jikinta hannunta tasa taja Beby zuwa motar A.J tare da turata ciki,juyawa tayi ta koma cikin motar Mus'ab tana shiga yaja motar da gudu yabar wajan,suna cikin tafiya mus'ab yace"amma Hajia meyasa hakan?"ya tambaya yana kallon gabansa sabida hadirin dake haɗuwa,murnushi tayi tare da gyara glass ɗin idonta tace"matarsa ce am sure idan suka keɓe zai samu nutsuwa ba kaga inda ya wani rikice ba,duk da nasan ba lallai yayi mata magana ba i knew my son"kai kawai Mus'ab ya jijjina tare da ƙara gudun motar.
Tunda Hajia ta sata a mota she put her head in between her lap and she stand cry kamar ranta zai fita,babu abinda ta kejin tsuro sama da ganin A.J domin bata san mezai mata ba,yana tsaye awajan motar ya jingina da jikinta gaba É—aya gashin jikinsa ya tashi bata fitar da numfashi babu abinda yake wajan 20min she keep her waitin gaba É—aya jikinsa yayi waek a sanyaye ya buÉ—e side drever ya shiga tare da yiwa motar key sosai yake gudu ransa babu daÉ—i ga kukanta gaba É—aya ya dameshi É—an tsaki yaja yace"mrs cry"tana jin hakan ta tsaida kukanta ba tare data É—ago ba.
Shikam Jazuli tunda ya shiga cikin ɗaki da niyar shiryawa yabi bayansu bai fito ba,yana shiga bedroom nasa yaji ƙansa ya sara da ƙarfi wani cikin ikon Allah ya buɗe baki ya fara salati nan wa ni baƙin hayaƙi ya fara fita daka gabansa,ƴar ƙara ya saki lokacin da jiri ke ɗi bansa nan ya sulale a wajan babu nufashi.
Kiran Sallar isha'i shine ya farkar dashi daga dugwan suman da yayi,bakinsa ɗauke da salati shuru yayi yana tuna kamar yayi ba dai² ba a rayuwar amma ya kasa tuna komai,ji yake kamar yayi shekara wajan 5 yana bacci sai yanzu ya farka a zabure ya miƙe tsaye ya fara kwalawa Ameen kira"my luv Ameen where a u?"wajan sau uku amma babu respond a sukwane ya fita zuwa parlour'n gidan yana zuwa yaga wasu mutane a zaune,da sauri suka tashi tare da faɗin."barka da fituwa Chairman"baki ya saki galala tare da ƙara mai²ta sunan Chairman,wani daga cikin sune yace"chairman daman yaran daka saka suka tafi da wannan yarinyar zuwa wajan buka aka kama"ɗan waro ido yayi tare da cewa"wace yarinyar?buka kuma?"ya faɗa yana kallonsu..
Tunda suka dawo gida bata ƙara sashi a idonta ba,wanka tayi a flat ɗin Hajia tare dayin sallar isha'i kan bed ta haye tare da rufa da blaket Hajia dake shiguwa ta riƙe baki tare da faɗin"ohh ni Lubna mezan gani haka,maza tashi ki tafi flat ɗinki"ɗan turo baki beby tayi tare da faɗin"Hajia nifa duka na zaiyi"yama kashe ki ina mijinki ne ko?kada ki sake na fito a toilet na ganki akan bed ɗin na"ta faɗa tana shigewa bathroom,ɗan turo baki beby tayi kafin ta miƙe ta daniyar tafiya idonta ya sauka akan wata ruba,wajan mirrow ta nufa inda rubar take ɗauka tayi ko duba suna ba tayi ba ta ɓalle murfin tare da kafawa a bakinta,tana sha ta lumshe idonta jin wani daɗi daya ziyarci kunanta sosai take son zaƙi musamman wannan data kasance zuma jin mutsin Hajia yasa tayi saurin ajjiya rubar data kusa shanyewa da gudu tayi flat ɗinsu,a hankali ta turo ƙofar ɗakinta dan yau ko ɗakinsa bata nufa ba,a kasalance ta cire rigar jikinta tare da saka wata fara mai neat mara hannu iya karta saman lap ɗinta gaba ɗaya shoulder ɗinfa abuɗe take har saman brest ɗinta,kwanciya tayi tare da rungome fillow tana jin jikinta nayi mata wani ciwo tare da wani abu dake bin jikinta ƙafa ta shiga langwashe jin wani abu na mutsi a mararta,auchii tace lokacin da taji mararta tayi wani irin ɗan kumbura juyi ta shigayi a gadon tana riƙe da mararta.
Gaba ɗaya ciwo yaci ƙarfinsa da kyar ya samu yayi sallah,banda juyi babu abinda yake gaba ɗaya baya buƙatar kowa yazu wajansa yau,tunda babu abinda zasu tsinana masa maganinsa ya tuna a ɗakin beby lokacin da yaje neman picture nata,tashi yayi dafe da mararsa ya ɗingisa ƙafa gaba ɗaya ji yake kamar bashi ba,tun daga nesa yake juyo sautin kukanta cikin ɗakin tsaki yaja yana jin dama bai fito ba,a hankali yasa hannu ya turo ƙofar ɗakin a kwance ya sameta akan bed sai birgima take hannunta dafe da mararta,gaba ɗaya gashin kanta ya wargatse,taɓe baki yayi tare da zama kan stool ɗin dake kusa da bed ɗin kallonta yayi yana nazarinta nan tsuro ya kamashi kardai waƴan can shegun sunyi mata wani abu,tashi yayi tare da buɗe frezer ya ɗauko gorar ruwa mai sanyin gaske,cup ya ɗauka sannan yayi inda take kwance ganin zata faɗu daga kan gadon ya ɗanyi sauri tare da tare ƙafarta ya maida ta kan gadon,tsaki yayi ganin yadda take haɗe kafafu a kasalance yace"meye?"ɗan ware ido tayi da kyar ta zuba akansa cikin idonta ya kalla wanda gaba ɗaya ya sauya kala zuwa ja,maida idonta tayi ta kulle ba tare da tace komai ba,gadon ya waro yazu inda take hannunsa yasa gaba ɗaya ya ɗago ta zuwa jikinsa,wata ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da hannunsa ya sauka ajikinsa,a hankalin ta buɗe idonta ta watsasu jikin na A.J wanda shima ita yake kallo wajan 2min taja idonta zata kulle yayi saurin..
(ni'ima mai yasa kika fasa mai dashi na kuÉ—i?Nimcy pls update Raino ne sila,luv why bakya replay messages?sarauta mai yasa bakya read more da yawa,wow na'ima wlh izzar so yafi Raino ne sila daÉ—i,😟🥰🥰masha Allah wannan shine tambayar da nake samu kullum yawanci daga prvt ina Æ™oÆ™arin yin replay amma duk Æ™oÆ™ari na dole wasu suga laifi na tunda ba kowa zan samu yi masa replay ba,amma daga yau zuwa jibi duk mai magana zai iya sameni a prvt i have a tym insha Allah zaku samu yadda kukeso,abunne da yawa,👌ðŸ»ðŸ™ðŸ»ðŸ¥°ðŸ¥°Wattpad ina sonku fiye da tunaninku wlh ina jin daÉ—i Comment and vote naku tnx 4 dat it's me Sarauta👸ðŸ»i luv this name 💋)
Comments#
Vote#
Share#
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸ðŸ»Sarauta👸ðŸ»
@Wattpad
Nimcyluv
*SPEACIAL GIFT TO REAL NANA AISHA🥰🥰tnx u alot Allah ya tsarekiðŸ™ðŸ»*
*بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ¼*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*57-58*
taɓa fuskarta yayi tare da dan jajjiga kumatunta a hankali ya mutsa bakinsa yace"meke maki ciwo?"ba tare data buɗe idonta ba tayi saurin riƙe hannunsa ta ƙarfi tare da dannawa cikin mararta,wani abu yaji ya tsarga masa jin hannunsa a mararta ɗan lumshe ido yayi tare da ƙara shafa saman mararta,a wahalarce ta buɗe ido ta kallesa bakinta ta mutsa tare da cewa"yah..ya"sai kuma taja bakinta ta rufe lokacin da take shafa ƙirjinsa,wata azaba ta keji a mararta tare da jin wani abu wanda bata san ko mene ba,runtsa idonsa yayi lokacin da mararsa ta ƙara ɗaurewa yayinda wani a zabban feelings ya tasu masa wanda ya daɗe bai taɓa jinsa ba,hannunsa ya zura ta cikin rigarta tare da sutale rigar, wata ajjiyar zuciya ya sauke lokacin da brest ɗinta suka bai yana wanda suka tsokane masa idonsa ƙara mannata da ƙirjinsa yayi tare daci gaba da shafa bayanta koda wasa hannunsa bai sauka a brest ɗinta ba,buɗe ido tayi tare da ƙurawa lips ɗinsa ido ita dai tasan tana bukatar wani amma bata san ko mene shi ba,sunkuyu da kansa yayi yana ƙoƙarin hura mata iskar bakinsa cikin kunne yaji tayi saurin kama lips ɗinsa na ƙasa tare da ɗan sucking nasa kaɗan,lumshe ido yayi yana jin wani abu na tsarga masa baya jin zai iya wannan abin, danya fahimci abinda ke damunta,bai shirya hakan ba domin idan yace zaiyi hakan tabbas zai iya yi mata illa,numfashin tane yake fita da sauri² tare da ɗan miƙe legs ɗinta zare bakinsa yayi cikin nata kwaɓe fuska tayi tare da fashewa da kuka,a hankali yaci gaba da shafa skin ɗin bayanta tare da hura mata iskar bakinsa cikin kunanta,wasu hawaye na azaba suka fara fita daga cikin idonta a hankali yakai bakinsa kan lashies ɗin idonta ya fara tsotse hawayen,numfashi ya fitar mai zafi lokacin da brest ɗinta ya gogi ƙirjinsa,gaba ɗaya A.J ji yayi komai nasa ya tsaya jikin rashin da kuma goshewar hankali ya haɗe bakinsu waje guda.
Najwa ce tsaye a tsakiyar parlour tana tunanin inda A.J ya tafi a wannan daren,ɗan tsaki taja tare da riƙe cikinta ji take kamar zata mutu sabida yadda cikinta ke mata ciwo,tunda Hajia ta bata zuma tasha shikenan ta shiga wani hali na buƙa tuwa,sosai take buƙatar ɗa namiji kusa da ita,ganin tsaiwar babu niya kuma taje ɗakinsa baya nan yasa tayi saurin yin flat ɗin beby ko gabanta bata gani sabida yadda idonta ke rufewa,tana zuwa tasa hannu da niyar buɗe handle ɗin ɗakin ta juyo muyarsa tar cikin kunanta.
"uhm thank you alot bebyn Hajia,kiyi haƙuri pls nasan na cutar dake ko babbar mace ba'ayi mata abinda nayi maki,kin jiyar dani daɗi mara misaltuwa"
Wani ihu Najwa tayi lokacin data gama jin abinda Ahmad ke gayawa beby,zubewa tayi a wajan tare da fara buga ƙofar kamar zata ɓallata.