Sashe 2
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali yake buɗe manyan idonsa masu golden colour dan haskensu,sosai ya ƙorawa waje ɗaya ido kai kace abun wajen yake kallo amma san tunaninsa yake domin yana cikin damuwa,babu abinda bayaso sama da hayaniya amma ina ƙaddararsa tasa dole ya shiga cikin mutane a wahalce yasa hannu ya dafe mararsa wacce take matuƙar yi masa ciwo shi kaɗai yasan abinda ya keji,wannan lalurar na damunsa how long zai kasance da ita?shine abinda ke tsaya masa a zuciya sam bai shirya magance damuwarsa ta wannan ɓangran ba,idonsa ya runtse da ƙarfe haɗe da dartse lips ɗinsa na ƙasa sosai ya kejin a zaɓa a mararsa,shuru yayi yana maida numfashi a hankali ya naji wayarsa na ƙara amma baida niyar ɗauka infanct baiso magana at this time ya rasa a wanne irin condition zai saka kasa,zumbur ya miƙe tsaya gaba ɗaya ya manta ya haɗa members meating ɗin gaggawa,tashi yayi ya fara cire kayan dake jikinsa tun a tsakaiyar badroom ɗin nasa ya cire boxer ɗin jikinsa cikin sauri faɗa bathroom yana zuwa ya shige cikin Tap ɗin wankansa wanda yaji abubuwan ƙamshi na ban mamaki,dake sauri yake 10minutes kawai ya ɗauka a bath ɗin ya fito ɗaure da long towel a weast ɗinsa yana zuwa ya fara goge ruwan dake bin chocolate skin ɗinsa wacce babu abinda kake gani sai gashi kwance yana gyalli,a haka ya samu ya shafa body lotion haɗe da fesa daddaɗan turare sosai ya gyara gashin kansa wanda ya sauko har zuwa wajan wuyansa,yana gamawa yaje wajan Wadrop ɗinsa ya ɗauƙo wata shampo shadda amy colour haɗe da babbar riga sai black shoe and green cap mai zanan black agogwan dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa ya kalla sosai lokaci yaja cikin sauri ya kwashi wayoyinsa sannan ya fice daga ɗakin haɗe da bada umarnin gyarawa,drever ya samu yana jiransa dan haka babu wasting time ya faɗa motar ya shiga.
********
Zaune take ta sabga uban takumi sabi tsabar tunanin da take ciki wasu hawaye ne masu zafin gaske suka biyo kan kumatunta,tana ina"su suka ɗauketa?hakan yana nufin an shanye mata jinin ƴar kenan?ko wasu ne da ban suka ɗauke ta?wannan tambayoyin sune kwance a ƙasan zuciyar Khaleesat amma babu wanda zai bata amsarsu,wani irin kartawa cikinta yayi sabida wata muguwar yunwa da ta keji tayi yawon neman abincin harta gaji,da wannan tunanin taji an banko kofar gidan an shigo..
Comments#
Shere#
Vote#
Dan Allah dan Annabi dukkan wanda ya karanta yayi min shere É—insa da kuma sharshi plsðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
@wattpad
Nimcyluv
*Writing no give upðŸ˜ðŸ’â€â™€ï¸guys wallahi da kunsan inda naje nayi tambayoyi akan abubuwan da zan faÉ—a a cikin wannan book É—in sai kunyi mamaki🤔dan haka kubiyoni kawai daga farko har karshe kawai🤟ðŸ»*
_Book É—ina dai yana nan akan 200 naira kawai maiso sai yayimin mgana domin jin cakwakiyar kanwa da kuma yayantaðŸ˜ðŸ˜08119237616 luv you all fisabilillah🥰😘_
*Do what is right not what is easy*
*16↪ï¸20*
****** *******
Da sauri Khaleysat ta miƙe tsaye jikinta na tsuma gaba ɗaya tsoro da fargaba sun cika mata rai,zaro ido waje tayi ganin wacce ta shigo ɗan ƙaramin gidan nata cikin inda² da kuma sakin fuska da murmushin dake kwance a saman fuskarta tace.
"Sannu da zuwa Inna Talatu,fatan kina lafiya?"
Wata muguwar harara Talatu ta watsawa Khaleysat,kana ta gama ƙarewa gidan kallo tace.
"Kee!dalla daka tamun nan bana son zancan banza,kuÉ—ina nazu kiban naga alamar bakida niyar bayarwa"
ÆŠan sassauta murya tayi lokacin da idonta ya kawo ruwa tace.
"ayya Inna Talatu ina sane da kuÉ—inki by the great of God"ta faÉ—a lokacin da hawaye ya gama wanke mata fuska.
Wata irin dariya Talatu tayi ta kin rainamin hankali cike da gajiyawa tace.
"aikin ubanme kike da har kike tunanin biyana kuɗi na?bari kiji yau ko kuɗina ko na ɗebi abinda nakeso"tana gama faɗin hakan ta shige cikin ɗan ƙaramin ɗakin Khaleysat wanda babu komai acikinsa sai wata katifa da kuma sauran sutturunta na sawa,haka tana kallo Talatu ta kwashe kayan tas tayi gaba babu ko tausayi bare imani,wani hawayene masu zafi suka sauka daga kan fuskarta tana jin wani baƙin ciki yana ratsa zuciyarta,abinda Talatu tayi mata sam bai dame ta babu abinda ke damun zuciyarta irin rashin ƴarta kuma farin cikinta,hankalinta bazai taɓa kwanciya harsar lokacin data samu labarin tilon ƴarta Anusha,wani irin ƙara ta saki sabida yadda cikinta keyi mata wani mugun ciwo sabida tsabar yunwa,jin ana kiran sallar La'asar yasa ta miƙe tayi hanyar wata baƙar butarta wacce take using da ita as Alwala.
*********
Kishin giɗe yake abayan motar da drever yake dreving nasa zuwa wajan meating ɗin da zasuyi,dunda ya lumshe idonsa bai ƙara buɗesu ba sabida yadda ya keji mararsa nayi masa wani irin ciwo da zaba hannu yasa ya dafe saman mararsa yana dukkan addu'ar da tazu bakinsa,how long zai kasance a haka?wannan wacce irin masifar sha'awa ce haka?shin ko wanne maniji haka ya keji idan ta motsa masa?koshi kaɗai ya kejin hakan?jin bashi da amshohin tambayoyinsa yasa yayi saurin kawar da tunanin da yake ransa,sosai kansa ke sara masa da wannan tunanin yaji Ado drever yayi pariking acikin wani tafkeken Hotel wanda ke zauna a ƙasar Sigapure,ya naji tsaiwar motar amma sam bashi da alamar fita duk da yasan yayi african time bisa yadda aka tsara meating ɗin,wajan 10minutes yayi acikin motar kafin ya buɗe motar ya zoru ƙafarsa yayi waje ya ɗauki 3minutes kafin ya fita da ɗaya leg ɗin tasa a hakanma saida ya ƙara waiting time kafin ya fito da gaba ɗaya jikinsa,cikin takunsa na isa da nutsuwa da kuma kuzari yayi hanyar meating hall ɗin tun daga nesa mutane suka fara zubewa a ƙasa suna gaishesa ganin bazai iya magana ba saiya dinga ɗaga masu hannu a haka harya fara hausa steps ɗin benen.
Tun kafin ya isa wani yaje ya sanar a meating hall ɗin cewa ga Chairman A.j nan zuwa gaba ɗaya jama'ar wajan suka miƙe tsaye domin girmamawa,ko 5minutes bai ƙara akan lokacin da aka sanar da zuwan saba handle ɗin hall ɗin ya buɗe a hankali yana shiga yace.
"Assalamu Alaikum"
Gaba ɗaya jama'ar wajan suka shiga amsa masa wajan wata ƙatuwar chair ya nufa ya zauna wacce take paicing jama'ar,idonsa ya ɗaga a hankali ya fara kallon jama'ar wajan kafin yaja idonsa ya kulle,sanin halinsa yasa wani yaja speaker gabansa wanda kana ganinsa kasan shine leader na meating ɗin, cikin sound voice ɗinsa yace.
"hi everyone we are stand the meating now by the geart of God,so get ready"
Yana faɗin hakan kowa ya nutsu sannan kowa yaja file na gabansa ya shiga duba abubuwan da za'a gudanar,one by one kowa ya fara faɗin matsalolin da jam'iya ke samu da kuma challanges wanda jama'ar gari ke samu wanda idan aka samu aka tallafa suna ganin za'a ƙara samun magoya baya,yana gama faɗin hakan yayi sallama sannan wani ya tashi ya fara magana.
"am sorry to say we have a big problems"
Tunda aka fara magana yana kan chair É—in da yake zauna still idonsa yana rufe kuma ya najin maganar kowa,sai yanzu ya buÉ—e idonsa yaÉ—e da kafesu akan mai maganar kafin yaja idonsa ya kulle yace.
"so what is the problems?" ya tambaya lokacin da yake latsa wayarsa.
Mutuminne ya gyara zama da niyar fara magana,shuru yayi sakamakon jin haya niya na tashi daga waje,gaba ɗaya members na hall ɗinne suka fara duba wajan door ɗin domin ganin wanda zai shigo,jin babu wanda ya shigo kuma still ba a gama haya niyar ba,ɗan runsa idonsa yayi kafin ya buɗe a hankali ya fara magana cikin ɓacin rai yace.
"so what are you waiting for?some one go and check what is going on pls" ya faÉ—a lokacin da yake dafe forehead É—insa.
Cikin ƙaramin lokaci wani ya dawo da sauri ya sanar da A.j,wata matashinyar budurwa ce take son ganinsa kuma securitys na waje sun hanata shigowa shine suke ta haya niya,ɗan tashi yayi tsaye kafin yace.
"let her come" he said it the time that he put his hands in his pucket.
Yana nan tsaye aka shigo da ita ɗagowa yayi da sauri ya ware idonsa ganin wacce take shigowa babu ko tsayawa,kansa ya shiga girgiza alamar a'a amma ina sam idonta ya rufe lokacin data ganshi,gaba ɗaya idonta ya rufe bata ganin komai sai shi tana zuwa ta faɗa saman ƙirjinsa haɗe da fashewa da wani firgitaccen kuka gaba ɗaya jama'ar wajanne suka fara yin ƙasa da kansu,ya salam?A.j najin ta faɗo jikinsa yayi saurin runtsa idonsa wani irin shock yaji a jikinsa ga yadda mararsa tayi wani kartawa,cike da baƙin ciki ya saka duka hannunsa ya ɗaga ta daga jikinsa,kafin ya yayi ƙasa da hannunsa ta ƙara dawowa jikinsa haɗe da ƙanƙame shi tana faɗin.
"Dan Allah Ahmad kayimin rai ka soni,wallahi idan baka sani ba mutuwa zanyi"
***********
Tana zaune a parlour tana waicing T.V inda take kallan labarai a B.B.C,wata mai aikin gidance tayi sallama ta shigo parlour'n wata Æ´ar beautifull girl ce biye da ita tana tafiya kamar yau ta fara koyan tafiyar waje da nema ta zauna inda taga nenny ta zauna hannunta É—auke da wata chocolate wacce Hajia Lubna ta bata É—azo.
Murmushi Hajia tayi mai cike da haiba cikin kulawa ta kalli Anusha tace.
"Beby come hear"
Duk da Anusha mata gane abinda Hajia tace ba amma hakan baisa ta miƙe tsaye tayi wajanta face ɗinta ɗauke da beautifull smile wanda ya ƙara fito da kyanta sosai,hannu Hajia tasa ta ɗauke ta haɗe dayi mata masauki akan cinyarta,kallon nanney tayi sannan tace.
"nagode sosai da kulawa,inajin beby zata dawo bedroom É—ina da kwana before a sauya mata nata soon"
Murmushi nanney tayi sannan ta sunkuyar da kanta ƙasa tace.
"babu komai Hajia yarinyar akwai shiga rai ngd sosai"