← Book details Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 30

Sashe 8

Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

****** ******* *******
Idar da sallarta kenan ta asuba tana shirin suwa duba jikinsa kunnuwanta suka fara jiyu mata ƙarar Guns babu ƙaƙƙautawa,a razane ta miƙe bakinta ɗauke da addu'a babu wanda yazu zuciyarta sai Doctor ɗinta,da gudu ta fito daga ɗakinta zuwa compund na gidan a nan suka haɗo da Najwa wacce gaba ɗaya jikinta rawa yake sabida tsabar tsuro da sauri ta ƙara wajan Getman ɗin wanda hannunsa yake riƙe da wata Big Gun kota kansa bata biba ta shiga ƙoƙarin buɗe ƙofar fita nan yayu wajanta da sauri yace."am sorry Hajia no need ki fita waje alrdy securities ɗin gidanan suna waje"zubewa tayi a wajan lokacin da wasu sabbin hawaye suka shiga zubuwa face ɗinta,zata iya jure komai amma ba zata iya jure rashin kyawawan ƴar ƴarta ba a wannan lokacin kamar yadda ta rasa mahaifinsu a hatsarin mota,tashi ta ƙarayi da sauri zata nufi wajan gat ɗin nan wani jiri ya ɗebeta bugun zuciyarta ya ƙara gudu haka tayi baya luu zata faɗi cikin sauri Najwa ta tare ta,dai² lokacin aka buɗe kofar get ɗin da sauri aka shigo,wani securty ya shigu jikinsa gaba ɗaya ya ɓaci da blood,a kiɗime Hajia ta ƙarasa wajansa magana ta kesonyi amma ta ƙasa sabida yadda bakinta yake shaking,sosai ya gane abinda takeson tambayarsa nan ya gyara tsaiwa yace."Hajia zomu ƙarasa Hosbital ɗin da aka tafi kai Charman A.j"wani wawan kallo tayimai kafin tace."A.j who is he"ya ilahi saurin runsa idonsa yayi domin yasan bata cikin haiyacinta,a kiɗime ta kara tambayarsa a karo na 2,kallonta yayi kafin yace."i mean Dr. Ahmad Tijjani Asasa"wani wawan mari ta sakar masa kafin ta durkoshe a wajan ta fara salati da kiran sunan Allah,yadda ta kejin zuciyarta ko kuka ba zata iya ba,Najwa dake gefe kusa dasu ta fasa wani uban ihu."wayyo Allah Rayuwata wallahi idan babu Ahmad ban iya rayuwa nima"ganin kukan bazai mata ba yasa taje da gudu ta shige cikin gida ta ɗauka mayafi da key na mota,tana zuwa tasa hannu ta ɗaga Hajia wacce ta zama kamar Gunki.

Da gudu take shararawa a tsakiyar titi wanda zuwa lokacin gari ya fara haske,few minutes suka iso babban asibitin take Abuja,tun daga nesa suka hango Mus'ab yama safa da marwa a emagency ɗin,suna ƙara suwa Hajia taje wajansa haɗe da jawushi jikinta ganin Hajia yace yasa Mus'ab faɗawa jikinta tare da sakin wani kuka mai tsuma zuciya wanda bai samu damar yin saba sai yanzu hannu tasa tana bubbuga bayansa,ajjiyar zuciya ya shiga saukewa akai² buɗe baki yayi da niyar magana sukaji na urar dake ɗakin ta shiga ƙarar gaba ɗaya ta cika emagency ɗin,da gudu suka ƙara bakin emagency room ɗin,wani doctor ne ya fitu sai yarfe gumi yake gaba ɗaya safar hannunsa ta ɓaji da jini har yana ɗiga ƙasa,sosai jikinsa yake rawa sabida tsabar tashin hankali baki ya buɗe a tsurace yace.

_Shere!!!! Shere!! Madam u can't stop read my book ko?ok u can read amma ki tabbatar kinyi SHERE and COMMENTS ok💁‍♀️_

"Chairman A.j is no more"

(pls kuyimin afuwa na rashin upade,am very busy ina sauke haƙƙin dana ɗauka akan book ɗin *Sai na aureta* insha Allah as soon as na gama book ɗin zakuga update kullum😍😍ina sonku sosai nagode da addu'oinku babban farin cikina naga book ɗinan yana yawo ko wanne gruop wanda saida taimakonku fans🙏🏻)

Idan kinsman bazakiyi comment ba kada ki karantamin post.

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
👉 shin kokinsan yawan zama a qasa yana sanya gaban mace yayi sanyi, yana rage sha'awa, kuma yana dauke ni'ima.

👉 ko kinsan yawan bude kafafuwa yana bude gaban mace sosai kuma yana sa idan miji yasa 🍌🍌🍌 kidingajin iska na fita kamar kina tusa, kuma yana kawo bushewar gaba,

👉 ko kinsan yawan tusa Dan yatsa ☝ agaba wai dasunan tsarki yana jawowa mace infection,

👉 ko kinsan raashin kwanq da wando 👙👙 yanada matukar illah yana jawo mijin dare 👿👿👿, yanasa shedanu sushiga jikin mutum musamman mata,

👉 ko kinsan kwanciya rubda ciki na kwantar da nono,

👉 ko kinsan rashin tsarki bayan saduwa 🍌🍌🍌 Nada illah ga farjinki,

👉 ko kinsan yawan Matson mgnn mata Nada illah ga mahaifarki,

👉 ko kinsan yawan shan mgn mata Nada illa gareki sbd duk ranar da baki shaba oga zaijiki ba dadi,

👉 ko kinsan yawo ba takalmi a kafarki illah ne👣

👉 ko kinsan kallon 👀👀 al"'aura na cutar da ganinki,

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*_NIMCY LUV_*
👸🏻S@r@ut@👸🏻

@wattpad
Nimcyluv

*SPEACIAL GIFT TO MY MENTOR🌹🌹🌹(MAMAN MAAMA)* Allah yasa kin fara *TAGWAYE* lafiya kamar yadda kika gama *DIYAM* lafiya🙏🏻🤟🏻

*DEDICETED TO MY ƳAN KUNGIYATA* 💖💖💖💖💖Kainuwa writers Allah ya ƙara mana zumunci🍇🙏🏻

*jan kunne👆👆*
_Kada ka damu da abinda mutane suke cewa akanka,kaidai kawai kayi abinda yake gabanka🤗_

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*33↪️34*
Wata zabura Hajia tayi lokacin da taji abinda doctor ɗin ke faɗi,Mus'ab ne yazu wajan dr ɗin ya kallesa a hargitse kafin yace."dr kasan me kace kowa?how daga an harbi mutum za'ace ya mutu"kallan Mus'ab dr yayi cike da tausayi da kuma rauni kafin yasa hannu ya ƙara goge zufar data fitu masa yace."kasan critical condition ɗin da Ahmad ya shiga kuwa kama ɗauke wannan harbi 2 akai mai na farko a ƙirjinsa na biyu kefen cikinsa,na farkon har zuciyarsa saida ya taɓa"Hajia yace tasa hannu ta wanke dr da mari haɗe da cakumar wuyansa tace."wallahi Ahmad lafiya yake ita kanta mutuwa za taji kunyar ɗaukemin dr a irin wannan lokacin,ban shirya rasa A.j yanzu ba kamar yadda na sarasa mahaifinsa,wallahi koka bari na rasa ɗana sai munyi shari'a"Bahijja kowa tunda taji an ambaci A.j ya rasu gaba ɗaya ta zama butun butumi ta kasa motsa kuda ɗan yasanta ne bare tayi tunanin yin magana,Mus'ab ne ya ƙarasa wajan Hajia yace."clam down Hajia"a sukwane ta juyo ta kallesa tana ƙoƙarin yin magana wani dr ya fitu da sauri daga emagency room ɗin ƙara suwa wajansu yayi sannan yace"Hajia pls follow me"gaba ɗayansu suka bi bayansa zuwa office ɗin waje ya samu ya zauna sannan Mus'ab ya jawa Hajia kujera itama ta zauna sannan Mus'ab ya zauna a gefenta tare da ɗora kansa a shoulder ɗinta,ɗan rubutu yayi a file A.j sannan yace"Masha Allah munsamu nasarar ceto ransa,amma akwai big problems"sauri katseshi Mus'ab yayi wajan cewa"wat is the problmes?"glass ɗin idonsa ya cire sannan ya numfasa yace."Problems A.j ban sani ba ko kunsan dashi,matsalar ƙarfin sha'awarsa wacce ya kai a kowanne lokaci zai iya samun matsala a mararsa,yana shan lemon tsami wajan kwantar da sha'awarsa wanda baisan illa ya kewa kansa da hakan ba,babu abinda zaiwa kansa yaji daɗi da kuma kamsuwa irin idan fellings ɗinsa ya tashi yayi sex da matarsa Hakan tasa dole ku sashi yayi aure or else za'a samu problems,munyi masa aiki with drip and injection zai samu relif a pain ɗinsa,mana saran farkawarsa nan da 2dyas"wani daɗine ya ziyarci zuciyar Bahijja she wish Allah yasa Hajia tace yayi aure tasan bashi da wani chose dole ya aureta,wow can wait this day wallahi,jinjina kai Hajia tayi tare da kamsuwa da bayanin da dr yayi mata paper'n hannunsa ta amsa ta bawa Mus'ab hannu yasa ya miƙar da ita tsaye sannan ya jata zuwa room ɗin da A.j yake ciki,tafiya kaɗan sukai suka iso wani speacial room a hankali yasa hannu a handle ɗin ƙofan sannan ya tura slowry kwance akan bed yayi flat numfashinsa na fita a hankali da taimakon oxygen an nannaɗe ƙirjinsa da gefen cikinsa da bandeji,waje ta samu gefen bed ɗin ta zauna yayinda Mus'ab ya zauna kosa da legs ɗinsa hannu tasa ta fara shan kwantacciyar sumar kansa addua ta shiga yi masa tana shafa masa,kallon face ɗinsa tayi babu abinda ya banban tashi da Daddy'nsa duk da halin cuta amma face ɗinsa ta faɗaɗa da murmushi,wasu hawayene masu zafi suka zubu mata daga idonta zuwa face ɗin A.j saike numfashi yayi mai ƙarfi lokacin da hawayen mahaifiyar tasa suka zuba a face ɗinsa,Mus'ab ne ya gyara zama ya buɗe baki zai magana yaji hayaniya ta cika hosbital ɗin gaba ɗaya kafin yayi wani tunani yaji an turo ƙofar cikin sauri Najwa ce ta kalli dr tace."hope everthing is fine?"ɗan Kallon Hajia yayi sannan tace."Hajia ƴan jarida ne sunzu ɗaukan bayanai akan Chairman A.j" shuru gaba ɗaya wajan yayi daga ƙarshe dai Mus'ab yace dr yaje ya badu hakuri su jira A.j ya samu sauƙi dat all.

*******

Cikin takunsa mai sanyi teacher Ameen ya ƙarasa wajan sofar da take kwance tana sharara bacci,hannu ya kai da niyar jawota zuwa ƙasa sai kuma ya tsayar da hannun,sosai ya tsaya yana ƙarewa Oval face ɗinta kallo he never see beautiful gal like her,maimakon ya tafi sai kawai ya nemi waje ya zauna kan sofa wacce ke faicing nata,lapton ya ɗauko yaci gaba dannawa babu abinda kakeji a office ɗin sai ƙarar danna lapton da saukar numfashinta sai kuma ƙarar A.c, juyawa tayi zata gyara kwaciya hakan yasa gaba ɗaya ta zamu ƙasa zata faɗi yayi saurin tashi ya isa gareta ta faɗo jikinsa cikin baccin ta ɗan turo baki gaba sannan ta ƙara shigewa jikinsa,sosai yadda tayi ya basa dariya bin dark black skin ɗinta yayi da kallo wacce gashi ya fito saman skin ɗin nata yayi luf dashi,sai sharning skin ɗin keyi,ci gaba yayi da kallon face ɗinta babu abinda yafi birgeshi sama da eyes ɗinta da kuma cute lips ɗinta masu ɗan kauri mai kallan beby pink lipstic,hannu yasa ya zame ribbon ɗin kanta nan gashin kanta ya wargatse ya rufe mata face ɗinta,lumshe ido yayi yana jin wani abu nabin jikinsa babu shakka sai yanzu yaji ya tabbatar da abinda ya keji akanta gaskiya ne,ɗan laɓɓansa ya motsa a hankali yace."no matter how *SAI NA AURTA* (sabon littafi na kuɗi akan naira 200 mtn,Story about brother and his sister LUV CRESES).

Hannu yasa ya zare ragowar chocolate ɗin bakinta hakan da yayi yasa ta ƙwabe fuska kamar zatai kuka,Chocolate ɗin yakai nasa bakin lumshe ido yayi yana taunata a hankali musamman yadda ta jiƙe da saliva ɗinta mai zagi.
Chapter 8 · 0% Book details