← Book details Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 30

Sashe 21

Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wata ranar sunday yana kan titin dazai sada shi da zuwa court a matsayinsa na lawyer mai zaman kansa,sauri yake sosai cikin motar sabida babban shari'ar daya karɓa,sauka yayi daga kan titi ya nufi wani ƙaramin layi wanda zai sa dashi da court ɗin,tun daga nesa yake hango taron jama sabida yawan mutane har baka iya gane abinda ke faruwa a wajan,parking yayi da motarsa sannan ya fito zuwa wajan turus yayi kana ya saki baki ganin ana dokan wani tsuhu wanda zai iya kaiwa ki manin 75,da sauri Alhj Jazuli ya ƙarasa wajan har yana tuntube da dutse,yana isa ya kalli yawan mutanan da suke wajan sannan ya kalli tsuhun da ake duka kamar zasu kashe shi,wata tsawa ya daka masu tare da ƙara kallon jama'ar wajan,ransa a ɓace ya fara magana.

"hi guys what going on?"

Wani matashi ne daga cikin mutanan da suke tsaye a wajan ya kalli Alhj Jazuli cike da tashin hankali yace.

"Malam ka barmu mu kashe wannan mutumin ko a rage marasa imani a duran ƙasa irinsu wallahi mutuwar wannan tsuhun tafi rayuwarsa muhimmanci me ake da marasa tausayi irinsu?"

Duk da kasan cewar Alhj d Jazuli ba É—an sanda ba,amma baya iya ganin labari ya huce ba tare daya É—auka ba,hakan tasa ya É—auki wata papper da piro ya fara É—aukan duk wani bayani da matashin yake faÉ—a.

Gyara tsaiwa yayi sannan ya kalli jama'ar wajan kana ya mayar da hankalinsa kan matashin yace.

"da farko Sunana Alhj Jazuli faizak kuma ni lawyer ne mai zaman kansa a wannan jahar tamu ta ABUJA kuma ni lawyer Gwamnati ne,zanzo ace wani daga cikinku ya bani labarin abinda yake faruwa hakan zaisa a samu sauƙin yin maganin abun".

Wata mata ce tazu da kukanta kamar ranta zai fita ta durƙusa gaban Brister Jazuli ta ƙara rushewa da kuka mai tsuma zuciya tace.

"Yallaɓai kayimin rai ka karɓarmin hakki na bana da kowa,wannan mutumin an kamashi yayiwa yarinta Fyaɗe ƴar kimanin shekara uku,koda aka ganshi akazu ana faɗa kafin azu wajan harka ƙara afka mata a kashe na biyu ƴar ta rasa ranta nan take Allah yayiwa Walida rasuwa ita kaɗai na mallaka wacce nake gani naji sanyi a raina,dan Allah Yallaɓai kayimin rai ka karɓarmin hakki na"

Wani abin takaici da aka kamashi he alrdy drug yayi prending baya cikin nutsuwarsa yayi yadda za'a iya cewa drug ɗinsa yaja masa,kuma iya saninmu wannan mutumin bai taɓa harka da DRUGS ba balle harya sha alcahol soo bad"cewar matashin farkon da yayi magana.

Allah Sarki Walida *_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_* Raino ne silar je fata wannan abun da ace tana gaban iyayenta da wannan mugun bai faÉ—a mata ba,mu ganin bamu da wani gata yasa yayi mana haka"ta faÉ—a tana sharce majinan data zilalo mata daga hancinta.

Gyara tsaiwa Barister Jazuli yayi tare da gyara zaman glass ɗin face ɗinsa tsahun wani lokaci yana tunanin mafita,wayarsa ya ɗauko daga cikin Aljihun wandonsa ƴan latse² yayi sannan ya manna wayar a kunne.

"Assalamu Alaikum ACP SUFWAN(littafin RUWAIDA Real Ladingo) idan babu damuwa ina so ganinka yau a Abuja nan wannan problems É—in zaka iya dashi,nan ya shiga labartawa Acp abinda ke faruwa,shuru yayi yana sauraron abinda Acp yake faÉ—a wajan 5min Barister yace"ok never mind i will talk to him thank you"yana faÉ—in hakan ya kashe wayar.

Ko mawa yayi ya jingina da jikin bango ba tare daya ƙara ce masu komai ba,yana nan a tsaye wajan 20min saika jiniyar ƴan sanda nan suna zuwa yayi masu nuni da mutumin suka kamashi daret babu inda yace su tsaya sai court tunda gaba ɗaya shaidu sun gama nuna cewa shiya aikata Fyaɗen har yarinyar ta rasa ranta.

Suna zuwa court aka shigar da ƙara sannan aka gabatar da shaidu Barister Jazuli ya tsayawa mahaifiyar Walida har aka yanke masa hukuncin zaman gidan yari har zuwa ƙarshen rayuwarsa.

Sosai mahaifiyar walida taji daÉ—in hukuncin kuma tayiwa barister gdy mai tarin yawa,kallonta kawai barister yayi sannan yace.

"kada ki damu wannan hakkina ne bawa duk wani talaka kulawa"

Ya faÉ—i hakan yana ciro wasu kuÉ—i masu yawa daga aljihunsa ya bata gdy tayi sannan tayi masa addu'a.

Wajan motarsa ya nufa sabida saurin da yake yaje airport yau farin cikinsa zai dawo,yana ƙoƙarin shiga mota wani tsuhu wanda baikai wancan mutumin ba yayi masa magana.

"ka yanke hukunci ba bisa ƙa'ida ba,wannan mutumin bashi da laifi nike da laifi,wlh bana da burin daya huce naga na lalata rayuwarsa ganin ya fini arziki da rufin asiri haka na shiga na fita saida duk abinda ya mallaka ya lalace hakan baibin ba ganin yana da kusanci da wannan yarinyar walida shiyasa na zuba masa maganin feeling a cikin lemo na bashi yasha kafin abin ya fara aiki ita kuma walidar tazu to daga nan ya cimmata,nina fita da kaina na faɗa ina faɗa nayi saurin komawa na kai masa GIYA ganin baya cikin nutsuwarsa nan take ya shanye yana fitowa ya ƙara ganin walidar yashe gaba ɗaya gabanta a buɗe shine ya ƙara cimmata harta rasa ranta.

Numfasawa barister yayi kafin yace.

"Allah ya kyauta shi dai ya aikata abu kuma anyake masa hukunci dan haka babu ruwa na wannan kai dashi"

Kallonsa tsuhun ya ƙara yace aa kaje ka fito dashi domin baya da laifi,kada ka bari na aibata ka domin baka san irin bakina ba.

Bakinka bazai kamani ba kuma babu inda zani na faÉ—a.

Haka kace?shikenan ina ruƙon Allah yaje faka irin halin dana jefa wannan mutumin insha Allah sai kayi zinar dakai kanka baka san adadinta ba.

Yana faɗin hakan yaja sandarsa yayi gaba,ɗaga kafaɗa Barister Jazuli yayi alamar ko ajikina,cikin motarsa ya faɗa ya jata da gudu tafiya yayi sosai kafin ya fara zuwa wajen gari tun daga nesa yake hango tafiyarta mai cike da birgewa duk ɗaga ƙarfata ɗaya sai jikinta yayi shaking,idonsa ya runtse da ƙarfi yana jin kansa na sarawa duk ƙoƙarinsa na yayi salatin annabi kasawa yayi.

Tun daga wannan rana ya manta komai nasa ya shiga sabuwar rayuwa inda ya manta matsayinsa na Barister ya faÉ—a harkar siyasa ya zama CHAIRMAN JAZULI.

Numfashi ya fitar mai zafi lokacin daya gama tuna farkon abinda ya faru dashi,ina zai ganshi ya nemi ya fiyarsa wannan shine damuwarsa,saurin É—auka key yayi ya fita waje da gudu lokacin daya tuna anguwar da abun ya faru.

****

Zafin zazzaɓin da yaji yana fitowa dag Jikinta shine ya dakatar dashi daga shigarta badan ransa yasu ba,sosai ɗumin jikinta ke zautar dashi yasa ya manta halin daya ke ciki,wani ɗumi ne na musamman wanda bai taba jin irinsa ba sai a kanta,ga wani danshi dake sashi farin ciki da nishaɗi a yau ji yake harta fiye masa first night ɗinsa,duk da kasan cewa bazai taɓa manta wannan ranar mafi muhimmanci a cikin ranakun rayuwarsa.

Numfashi ya fitar mai zafi tare da sakin duk wani nauyinsa akanta,a hankali a birgina gefe yana sauke numfashi,yayi mamaki kuma baiyi tunanin hakan daga gareta ba,sosai ya yaba da juriyarta hakan ba ƙaramin girma ya ƙara mata a idonsa ba,da tasu mace mai iya ɗaukan buƙatarsa yana godiya da Allah da yasa Raino ne silar haɗuwarsa da ita.
Hannu yasa a hankali ya shafi gashin kanta wanda ya barbarzu akan bed É—in,jin yadda take numfashi yasa yayi saurin tashi tare dayin hanyar bathroom yana zuwa ya kunna ruwa mai zafi a Tap,sannan ya juya zuwa cikin bedroom É—in blaket É—in data rufa dashi yasa hannu a kasalance ya janye shi,waro ido waje yayi ganin yadda take rawar sanyi.
Hannunsa duk biyun yasa ya ɗaukota zuwa jikinsa,ɗan tsaki yaja jin yadda take shafal babu wani nauyi duk kayan hips ɗinan da kuma booms,a haka ya ƙarasa cikin toilet ɗin da ita yana zuwa ya sunkuya a hankali ya sakata a ciki.

Wata zabura tayi tare da sakin wata ƙara sabida yadda ruwan ya shiga ƙasanta ba ƙaramin zafi taji ba,da sauri yasa hannu ya dannata cikin ruwan tare da ƙare mata kallo kamar zaiyi kuka sabida yadda baya son magana yace"i'm sorry pls".

Ko kallonsa ba tayi ba ita dai burinta ta tashi daga cikin ruwan sabida ba ƙaramin zafi ta keji ba,hakan daya fahimta yasa yayi hikimar shiga cikin ruwan tare da jawota jikinsa ya mannata da ƙirjinsa,ƙoƙarin kwacewa take amma ta kasa a haka ruwan ya fara rasata harta fara jin wani bacci mai daɗi.
Kaita É—ago ta kalleshi nan taga gaba É—aya hankalinsa yana kan booms É—inta da suke tsukane masa ido,haÉ—e rai yayi tare da kawar da kansa kamar bashi ta kama yana kallon albarkarunta ba.

Ajjiyar zuciya ta sauke mai ƙarfi tare da kwantar da kanta a ƙirjinta,lumshe ido tayi tana jin wani abu na tsarga mata wanda bata san menene shi ba,a hankali tasa hannunta ta lalubi hannunsa takai babban ɗan yatsansa cikin bakinta ta fara tsutsa kamar ta samu sweet.

Ɗan waro ido yayi waje jin abinda take masa,gaba ɗaya tsigar jikinsa ya tashi ta fara sauya masa lissafi,wani mahaukacin feelings ya tasu masa,ya fahimci ita ko ajikinta tayi ne badan wani abuba ganin zata sauya masa lissafi yayi saurin fisgar maganar data tsaya masa a maƙogaro yace.

"why are you doing this?"

Ya faɗa yana sauke numfashi,kallonsa tayi sannan ta lumshe idonta kanta ya tallafu tare da shafa pink lips ɗinta hannu yasa yayi copping face ɗinsu waje ɗaya,ɗan kwaɓe fuska yayi tare da lumshe idanu yace.

"Ba hannu ya kamata kisha ba,wannan ya dafe kisha"

Ya faÉ—a yana nuna mata nipples É—insa masu É—an tsini.

😡i'm tried for this book yasin yadda na tsara labarin naga ko ƙarfinsa banci ba,gashi kun daina Comments and shere inaga tsallake kawai zanyi nazu waje mai improtand yasin,idanma xanci gaba guys i think saidai ko biyoni a Wattpad (NIMCYLUV)dan Allah wanda yake da wannan book ɗin daga farko ya taimakamin dashi ta prvt.

😝😝wlh yau naci dariya IZZAR SO paid naga ana ƙoƙarin yin dambe tsakanin Ƴan Yarima da kuma yan Sarki Khalifa adaiyi hkr😅

Wlh fans ina matukar sonku musamman ƴan fada ta🥰

Wattpad ina gdy kuci gaba da Vote da Comments.

Comments#
Vote#
Share#

~SARAUTA👑~

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*NIMCY LUV*
~S@r@ut@👑~

Follow on wattpad
Nimcyluv
Follow on istagram
Nimcyluv
Chapter 21 · 0% Book details