← Book details Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 30

Sashe 22

Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*FADAR NIMCY🌝REAL NIMCY LUV🌚NIMCY HAUSA NOVEL🥰sadaukarwa ne gareku wannan page,babban Albishir idan mutum sama da 40 ba suyi Comments to solution dana ɗauka pls don't say anytin abeg👏🏼*

*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

No Edit

*65-66*

Kallon inda ya nuna mata tayi ƙasa tayi da idonsa tare dakai kanta wajan nipples ɗinsa tana zuwa kawai saita kwanfa a ƙirjinsa tare da fashewa da kuka tana dukansa a ƙirji.
Lumshe shanyayyun idonsa yayi yana sauraran yadda take gukan ƙirjinsa, hannayenta ya riƙa tare da mannata a ƙirjinsa shower ya sarka masu gaba ɗayansu nan tayi lamu a saman faffaɗan ƙirjinsa tana sauraran bugun zuciyarsa wacce take bugawa so fast,wajan 40min suka ɗauka a haka kafin yasa hannu ya kashe shower'n wani pich twl ya naɗota a ciki shi kuma ya ɗaura blue,a shoulder ɗinsa ya ɗaukota like beby yana zuwa ya sauketa akan bed shi kuma yayi wajan mirrow cikin sauri yake shiryawa harya gama tana kwance tana sauke numfashi.

Wajan wadrope ya nufa yana zuwa ya ɗauki wani yadi black wanda aka sawa red ɗin zare ƙaramin hannu ne da rigar takalminsa ya ɗauka mai kalan baƙi ya saka saida ya gyara gashin kansa wanda yake zabga ƙamshi da kuma kyalli farin bluetooth ya ɗauka ya manna a cikin kunansa sai farin glass daya saka wow kawai nace lokacin daya gama shiryawa ba ƙaramin kyau yayi ba,yayi fresh taƙama da izzar sa sun ƙara fitowa.

Wajan ya ƙarasu tare da warware towel ɗin jikinta,numfashi ya sauke lokacin da brest ɗinta suka baiyana,runtsa idonta tayi tana jin kunyarsa na ƙaruwa cikin zuciyarta.

Rupe ya É—auko mara yaji ya shafa mata a jikinta bayan ya gama yaje side É—in kayansa ya buÉ—e wata leda ya É—auko wata a baya mai shegen kyau yazu wajanta.

Tashi tayi a hankali tare da kare booms É—inta wanda sune sukafi bata kunya,anyi ba aiba dan shi bama shi yake kallo ba yana ta faman latsa wayarsa hankali kwance,under wears ta saka sannan ta zura abayar daya bata.

Kasan cewar abayar red ce tare black stone ba ƙaramin kyau tayiwa black skin ɗinta ba,saiya za mana kamar anko sukayi da juna kana ganinsu za kaga sunyi maka matuƙar kyau da juna.

Vail É—in abayar ta É—auko tayi rolling dashi akanta, wayarsa ya É—auko ya shiga chart É—in TICTOR tana saye tana kallon jikinta taji ya jawota zuwa jikinta nuni yayi mata da screen É—in wayarsa nan ya danna vedio hannu yasa ya É—anyi mata cakulkuli nan ta washe baki manyan dimples É—inta suka loma shi kuma ya zage yana É—ura kansa akan shoulder ta wajan 10min suna vedio sanan yasa stop,nan take ya saki vedio a cikin chart É—in kasan cewar shi babba ne kuma yana da followers sama d 3k nan da nan aka fara like and Comments data ya kashe sannan ya kalleta yace.

"we can go" ɗan kumbura baki tayi tare da sakin ƙafa a ƙasa,tsayawa yayi kawai yana mata pics and vedio ba tare data sani ba, ɗan taɓe baki yayi tare da ɗaga gira sama yace.

"what again?" i need ice cream yah..ya,ok kawai yace mata yayi gaba itama binsa tayi a baya,a suka ci gaba da tafiya har suka ƙarasa flat ɗinsu Hajia.

Zaune suka iske Hajia a parlour ita da Najwa wacd dawowarta kenan daga Asibiti,tunda ta shigo taga babu Beby tasan shine ya É—auke ta.
Da sauri Beby tayi jikin hajia da tafiyarta wacce bata gama dawowa dai²,tana zuwa ta ɗura kanta akan cinyar hajia tace."ur wlcm Hajia more missed"missed u to my beby..cewar Hajia.

Yana tsaye yana kallon T.V tym ɗin ana haske film ɗin Her mother daughters a channal ɗin Talemundo,wajan 3min ya juya ya kalli hajia wacce suke magana ita da beby ƙasa²,idan ka gansu ba zaka taɓa cewa sirikar bane.

Ƙara suwa yayi ya zauna kusa da ita tare da shigewa jikin hajia,juna suka ƙurawa ido shida beby idonta ne ya fara kawo ruwa sabida raunin daya cika su sosai yayi mata kwarjinin da ba zata iya jure kallonsa ba.

Hannu hajia tasa ta shafi tulin sumar kansa tace"baka fita ba kenan"uhm kawai yace dan baisan mezai ce mata ba.

Bari naje na watsa ruwa domin na gaji yau,suna jin haka sukai saurin ɗaga ta,bayan ta shige ne Najwa tayi sauri ta dawo wajan A.J"Honey nayi missed naka yau harna gaji"kallonta kawai A.J yayi baice komai ba ɗan kwantuwa jikinsa tayi tare da cusa kanta a ƙirjinsa tana shaƙar daddaɗan ƙamshinsa.

Wani abune yazu ya tsayawa beby wanda ta rasa ko mene shi,da ido kawai take kallon Najwa wacce tayi kwance a jikin A.J tana wani mammatse ƙafa kamar mai jin fitsari.

Ta ƙarƙarewa tayi ta fashe da kuka tare da kwanciya akan carpet ta fara birgima,hankaɗe Najwa yayi ta faɗi ƙasa yayi ƙan beby yana tambayar lafiya,banza tayi masa tana ƙara sautin kukanta hannu yasa ya ɗauke ta cak yayi waje da ita"shegiya ƴar iska sai naga bayanki saura kiris dai"Najwa ta faɗa tana tun tsura dariya.

Daret wajan motarsa yayi da ita yana zuwa ya zata a side É—in mai zaman banza shi kuma ya zauna a side É—in drever yaja motar da gudu sukai waje..

***
Babu irin tambayar da Jazuli baiyi ba amma ya gagara samun mutumin daya ke nema.

Harya juya zai tafi sai yaga wani tsuhu yana bara kuɗi masu yawa ya kwasu ya bawa tsuhun sannan yace..baba a ta yamu da Addu'a"karɓar kuɗin yayi yana masa,addu'a mai cike da hikima.

Juyawa yayi ya koma motarsa sannan ya jata yabar wajan,bayansa tsuhun yabi da kallo domin ya gane ko waye kafin ya sunkuyar da kansa yace.

"Astagafirullah na zalunci wannan mutumin Allah kaya femin kamar yadda naya fe masa yanzu".

** London **
Zuwa yanzu Ameen ya kwantar da hankalinsa ya hakura da tunanin Anusha wacce har mafarki ya nayi da ita,abu É—aya ke damunsa yadda zuciyarsa ke tsanin bugu ga yawan mafarki da yake da mahaifinsa yana cikin mawuyacin hali.
Duk yadda yaso ya daina tunaninsa a ransa abin yaci tura,lumshe gajiyayyun idonsa yayi tare da ɗura ƙafarsa akan stool ɗin dake kusa da sofar daya zauna.
Wayarsa ce ta ɗauki ringing yana ji amma sam yaƙi ɗagawa sabida baya son magana gaba ɗaya,katsewa tayi still dai kiran aka ƙarayi tsaki yaja tare da ɗaukan wayar zaro ido yayi ganin sunan dake yawo a saman screen ɗin wayarsa SOULMATE mahaifinsa kenan,bai taɓa tunanin zai kira saba kamar bazai ɗauka ba sai kuma yayi picking call ɗin tare dasa wayar a speaker a ajjiye akan lap ɗinsa.

Sassanyar muryar Daddy'nsa ce ta baiya na,a taushashe yace"my luv fushi kake dani akan abinda bana da masaniya"cusa hannunsa yayi cikin sumar gashinsa yana jin soyyayar Daddynsa na ratsa zuciyarsa,"uhm"shine kawai abinda ya faɗa da ƙyar,a hankali ya fara bawa Ameen labarin abinda ya faru tare da rantse masa.
Runtsa idonsa ya runtse jin yadda mahaifin nasa yake sassauta murya kamar zaiyi kuka,tabbats ya yarda da mahaifinsa tunda bai taɓa yi masa ƙarya ba yasan kuma bazai fara yau ba.
"no pls Soultame stop beging"ya faɗa yana miƙewa tsaye.
"pls my luv i want see u,kai kaÉ—ai nake dashi bana da kowa dan Allah come back soon don't say no".

Soulmate i will gate marrige soon"wow what great news naji daÉ—in hakan,than waye ma sirikar nawa"Ikilimerh"shine kawai abinda Ameen yace"Soulmate we will talk letter yana faÉ—in hakan ya katse wayar sabida sallamar Ikilimerh.
Kallonta kawai yayi yana jijjiga kai tare da motsa bakinsa"wlcm"ya faÉ—a yana latsa wayar hannunsa.
Zama tayi a hannun sofar tare tayi masa peak a kumatu"my dear how are u"É—an rolling eyers É—insa yayi sannan ya gyara baki yace"fine and"same to u"ikilimerh ta bashi amsa.
"kai my dear wannan silence É—in naka yana hurting heart É—ina pls ka daina inason shira dakai"
Ajjiye wayar hannunsa yayi tare da kallon side ɗinta yana ƙaƙaru murmushi wanda bai kai zuciya ba"what am did to u now?"notin shine kawai abinda ta bashi amsa tana shigewa jikinsa.
Hannu yasa ya shafi kanta tare da faɗin"God bless u"ƙara shigewa jikinsa tayi tana shaƙar ƙamshin jikinsa.
"i luv u"murmushi ya ƙara yace"i'm always be ur side beby girl"yana faɗin hakan ya zare jikinsa daga nata tare da ɗaukan key ɗin mota with his phone yace.
"muje"yana faÉ—a yayi gaba ta bishi a baya.

*Ikilimerh*

Ƴar wani babban mai kuɗi ce a london a salinsu ba musulmi bane sosai suka shahara akan al'adarsu,duk inda kuɗi suke sukai saidai kuɗinsu bai rufe masu ido ba suna taimakon mutane sosai.
A nan london É—in taga Ameen tunda ta ganshi ta kwallafa rai a kansa,tana sonsa fiye da kansa inda baima son tana yi ba,saida taga zata rasa ranta akansa sannan ta nemi gidansa take gaya masa.

Tunda ta fara magana baice komai ba harta gama,saima lumshe idonsa da yayi ta daɗe a durƙushe gabansa tana zubar da hawaye sabida tsuran abinda zai faɗa,wajan 20min baice komai ba tsurune ya kamata tunaninta baya magana.
Da sauri ta É—ago kanta sabida daddaÉ—ar muryarsa data duki kunanta"jeki gida i will come" tashi tayi tana kallonsa dan bata yarda da maganarsa"are u sure"gaba kawai yayi tare da cewa"i will make my promise insha Allah"yana faÉ—in hakan ya shige bedroom nasa.

Da ƙyar mahaifinta ya yarda da soyyayarta da Ameen sabida gani yake kamar bazai riƙe ƴarsa da amana ba sabida shi musulmi ne suna da banbancin addini.

Cikin ikon Allah watansu ɗaya da fara soyyaya suka musulunta ta silar Ameen hakan ba ƙaramin daɗi yayiwa Ameen ba,haka Ikilimerh ta sashi gaba da rigimar aurensu kawai ce mata yake ta jira lokaci sabida baisan halin da Daddy'n ke ciki ba ko wannan karanma zai hana auren.

Yanzu ya sami ƙarfi gwiwar auren ikilimerh 100% sabida Soultame ya dawo haiya cinsa.

Mota ya shiga itama ta shiga É—aya side tabar motar ta a gidansa,da gudu yayiwa motar key yayi waje.

*** ***
Lukota kamar fitar numfashi ne yau kimanin watanin huɗu kenan da auren Ikilimerh da Ameen ,inda Alhj Jazuli ya sami sauƙi acikin rayuwar komai ya dawo nrml ya hakura da siyasa gaba ɗaya ya barwa Dr Ahmad Tijjani Asasa.
Chapter 22 · 0% Book details