Sashe 30
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ƴar ya ɗauka sannan ya nufi flat ɗinsu da ita yana zuwa ya saka mata kaya tare naɗeta cikin wani pink towel mai laushi,kwantar da ita yay ya nufi bathroom wanka yay cikin sauri yana fituwa ya zura jallabiya,tea ya haɗa mai kauri sosai yasha yasa ba zata farka ba sai zuwa gobe dan haka ya ƙara ɗaukan new najwa yay ɗakin da mom ɗinta take ciki.
Washe gari
Sosai gidan ya cika da murna da kuma farincikin samun new najwa kaya kala² kamar hauka haka A.j ya dinga siyowa,beby tayi ƙalau da ita kamar ba ita haihu ba saima ƙara cika da tayi kamar me.
Bayan sati ya zagayo aka raɗa sunan yarinya taci sunan margayiya najwa,sosai hajia da beby sukai farin ciki da hakan,gudunmawa kowa beby ta sameshi wajan mutane da kuma abokanan A.J musamman Yarima sudais(izzar so) wannan ya hau jet taka nan yazu ganin beby haka M.J shida matarsa(Sai na aureta) tare da anwar shida Jannat(ƙaddarara mace)sai kuma Affan shi da Erah(Ashe ƴar babata ce)sunyi masa kyauta ta abun mamaki.
20 years ago🤪
arziƙin Ahmad yayi gaba sosai yayinda ya sauka daga kan kujerar Chairman dan dama baya ra'ayi.
Al'ameen shima ya samu ci gaba yanzu Æ´ar Æ´ansa huÉ—u cif ya aurarar da guda É—aya,yanzu haka matarsa nada cikin na biyar.
Hubby kuwa Æ´ar biyu ta haifawa Jazuli wanda suka kasance twints ne duka maza kuma masu kyau sosai É—aya kamarsa É—aya da Ameen daga nan bata kuma haihuwa ba.
Zaune suke a tsakiyar parlour'n gidan da yay shiru sai fitar twints da suke tayi a ɗakinsu,beby ce ta kalli A.J tace"wai lafiya dai kamar ba wanda yakai ƴar ɗakin aure yau ba?"kwaɓe fuska yay yace.
"beb ba zaki gane ba kinsan new najwa Allah ya bata jiki irin naki,wlh ina tsoro kada mijinta ya cutarmin da ƴar wlh dasai na shigar dashi ƙara,ji nake kamar naje na ɗauko ƴarta yanzu haka yana can ya afka mata Allah sarki my luv am sorry dama ba yanzu na aurar dake ba"
Dariya sosai nayi sannan nace"Allah ya ƙara nida uban najwa ya turmushi ne a frist night ɗina bai duba ƙanƙanta ta ba,ai ƙwara a ramamun akan ƴarka"
Kwaɓe fuska yay kamar zaiyi kuka yace"wlh ba za'amin haka akan Deeja ba,naji daɗi daya kasance yanzu manyan yaran nawa maza ne Aslam da affan suje su ƙarata nima su rabawa ƴarta"
Lumshe ido nayi domin na fara buƙatar mijina nace"idan basu ai akwai fadila da nadeel kuma suma mata ne" kaga i need u tashi muje.
Saida sukabi ɗakin yaran suka shafasu da addua sannan sukai huce flat ɗinsu,suna zuwa ta faɗa bathroom tare da watsa ruwa cikin sauri ta fitu ta shirya cikin kayan baccinta masu kyau beby an zama manyan mata tayi wata ƙiba kamar ba ita ba tare da ƙara kyau sosai domin last haihuwarta ta twints tasha walaha gashi yaran duka mata masu zallar kama da ita,tace gaba ɗayansu yaran Al'ameen mazan zasu aura kuma shima ya yarda hakan.
Ji tayi ya rungometa ta baya cikin shigar baccinsa yace"tunanin me uwar gina keyi haka"juyowa tayi tare da maƙale shi tace"tunanin mijina kuma abin Alfahari na,ina roƙon Allah ya jiƙanka fiye da tubanka ina roƙon ubangiji ya karemun kai daga dukkan abinƙi duk dukiyar daba Alkairi ba Allah kada ya baka ita ubangiji ya ƙarfafa maka guiwa wajan taimakon talakawa ina sonka mijina sosai fiye da sosai"
Lumshe gajiyayyun idonsa murmushi kawai yay tare da manna mata kiss a huyanta,hannu yasa ya zare ƴar rigar jikinta nan take booms ɗinta wanda suke tsaye suka baiyana,ɗaukanta yay ya cillata saman bed shima yabi bayanta kallon cikin idonta yay sannan yay kasa da bakin wajan huyanta yay mata sucking wanda yasa ta sauke ajjiyar zuciya a hankali ya dubeta yace"ina sonki matata kece farin cikina insha Allah a yau zan ƙara baki wani ciki domin mu samu wasu twints ɗin"ya faɗa yana haɗe bakinsu waje guda.
*Allahamdullah Allah nayi maka gdy daka bani ikon fara littafin nan lafiya kuma a yau 21/oct/2020 na kammalasa lafiya ina roÆ™on ubangiji ya bani ladan Abinda na faÉ—akar ubangiji ka yafemin kuskuran cikinsaðŸ˜tabbas na samu Æ™alubale akan wannan book É—in hadda masu zagina amma hakan bai daman ba domin fafan media baya gabana kuma baya birgeni maganar wani baya É—agamin hankali ni Ni'eemerh infact ma ba kowa ke gabana ba surutu kuma ba nawa bane,sakon gdy wa masu zagin nawa Allah ya Æ™aramin basira da É—aukaka kodan maÆ™iyana so mutu da baÆ™in ciki bana riÆ™e kowa a rai kuma É—aukaka na Allah ne🤗naji daÉ—i sosai masoyana aduk inada suke da wanda na sani da wanda bansan shima ina Alfhari daku akoda yaushe*
```Dan Allah dan Annabi zanso kuyimin Comment na abinda kuka É—auka a wannan book É—in da kuma kuskuran dake cikinsa kodan na kiyaye gabaðŸ‘ðŸ»wlh haÉ—in kanku kawai nake nema domin na shirya faranta maku rai sosai A littafin (Jidda) amma bazan É—auki rashin comment ba ko waye zaiyi waje a gruop É—ina ok😎```
Littafi na na izzar so yana kamar akan 200 naira ga wanda sukace sai an gama Raino ne sila zasu siya ina nan ina zuba idon ganin soyyayarku idan harda gaske kuke nida kaina nasan ban taɓa book mai daɗin Izzar so ba😘.
*Fadar nimcy luv*
*Nimcy hausa novel*
*Real nimcy fans*
Ina jinjina maku sosai ngd
Sarauta ta kuce
08119237616