Sashe 16
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fisgota yayi saurin tashi yayinda ita kuma ta faɗa saman sofar daya tashi,murmushi tayi sai kuma ta fasa kuka kamar ranta zai fita,Najwa dake parlour a zaune tana kallo ta jiyo kukan Anusha cikin bedroom ɗin A.J sosai gabanta ya faɗi da kamar ba zata tashi ba,sai kuma tayi saurin tashi tare yin cikin bedroom ɗin,zaune ta ganshi akan bed yana danna lapton ɗinsa hankali kwance sam kukan mai dame shi ba i think he injoy her cry ma tab,ɗan satar kallonsa tayi ganin yayi kyau kamar ka ɗauke shi ka gudu,sanye yake da black boyal mai manyan zane yayinda akai masa ɗinki da red yadi ya saka hula red tare da agogon apple shima black and red Bluetooth na kunne,ɗan lumshe ido tayi tana jin soyyayar mijinta na ratsa ko ina na jikinta,she wish ace dokan Anusha yayi amma data ji daɗi,matsawa kusa dashi tayi tace."mrng hayatie"kai ya ɗaga mata alamar amsawa,dariya Anusha tayi ita ɗaya and she stand talking with her heart."shegiya munafuka,wai Hayatie"ƙara dubansa tayi tace."hayatie why Anusha cry?"ta tambaya tana zama kusa dashi akan bed ɗin,ko motsi baiyi ba yaci gaba da abinda yake na bincike akan kwauyi kan da suke buƙatar taimako,hannusa kawai ta tsirawa ji take ina ko hannun tane ya riƙe amma babu dama gashi sam ita ba zata iya taɓa shi ba,kallon Ansha tayi wacce tayi lamu akan sofa sannan ta gyara murya tace ke kuma lafiya?saurin dirowa tayi akan sofar tazu wajan su ta zauna haɗe da kwaɓe fuska tana shirin yin wani kukan tace."ba yaya bane wai sai yayimin kiss"ta faɗa tana nuna A.J da hannu ɗan zaro ido yayi jin uwar ƙaryar da aka maka masa yanzu nan,lapton ɗin ya ajjiye sannan ya tashi ya fita abinsa,Najwa kam ji tayi zuciyarta kam zata fito waje dan baƙin ciki kafin tayi murmushi tace."tab Allah ya soki da Rahama ni gsky zan faɗa maki koda wasa kika bari yayi maki kiss to ciki zaki samu,kina samun ciki kowa shikenan zaki haihu daga haihuwa wasu suke mutuwa,ko kiga mutum ya samu yayyun fitsari"Kallonta Anusha tayi da mamaki sai kuma ta share tace."laa anty kema bakya yarda kenan,kinga nima banson rasaki"dariya Najwa tayi cike da mugunta kafin tace"ni bakiga ko ɗaki ɗaya bama kwana ba,to kema ki kiyaye"ta faɗi hakan tana ficewa a ɗakin,shuru tayi tana nazarin maganarta sai kuma tayi dariya tace."I'm not stupid dole na siyi book ɗin Sarauta na SAI NA AURETA"da wannan tunanin ta faɗa toilet.
Zaune yake kusa da Hajia suna taɓa shirya ita da Mus'ab shikam ko kanzil baice ba,Hajia yace ta kalle shi tace."Breakfast is redy"ta faɗa tana hanyar daining,kafin ya tashi Najwa tayi sallama cikin shigarta abaya mai kallar light blue tayi kyau babu laifi musamman ita da take fara,wajan taje ta zauna kusa da A.J yayinda ta gaisar da Hajia shi kuma mus'ab ya gaida ita,abincin suka fara ci babu wanda ya tambayi kowa,shikam A.J ko hannu bai saba yana jin zuciyarsa na buga masa da ƙarfi,ɗan buɗe idonsa yayi a hankali ya hangota tana shigowa duk tafiya ɗaya sai jikinta yayi shaking,sanye take da wani black less wanda yake da red flower mai kyau anyi mata ɗinkin riga da siket tasha ɗaurin zamani Tauban,sallama tayi cikin cool voice ɗinta waje ta nema ta zauna akan kujerar da take parcing A.J,Hajiya ta gaisar sannan ta gaida Mus'ab wanda yake mata dariya tare da cewa."aa black ɗin bro anko kuma kukayi keda shi,kaida yaya kaji mata biyu ga fara ga baƙa abinka saidai bakin na kyau ne wlh"ɗan kumbura baki tayi tare kwaɓe fuska zatai kuka Hajia tayi saurin magana."no Beby pls don cry rabu dashi,bari a baki breakfast naki"dariya Anusha tayi sannan tace."no basshi naci ana yaya"tana faɗin hakan tasa hannu ta fara ci kallo hannunta yayi wanda yasha henny ja da baƙi,ƙafa tasa ta ƙasan daining ta zunguri ƙafarsa,ido ya ɗaga ya kallesa nan ta ɗaga masa gira alamar tambaya sannan tayi masa nuni da abincin gabansu.
Yau wajan sati guda kenan da Auren A.j da Anusha yayinda kullum a É—akinsa take kwana shi kuma a parlour,zuwa yanzu yana amsa gaisuwarta duk yadda yakai ga silence É—insa saita saka shi magana.
Duguwar rigace a baya a jikinta tayi rolling kanta da mayafin a baya,flat shoe ta saka sannan ta fesa turare tayi waje,tafiya ta fara cikin nutsuwa har ta fice daga gidan gaba ɗaya,duk abinda take akan idon A.J domin yana cikin motarsa zai fita office,ƴar tafiya kaɗan tayi harta bar wajan Masjid nasu nan tayi ƙaro da wasu samari sunsha shadda mai kyau wajan su 4,wani yayi murmushi yace."madam sannu yanzu nake tunanin yadda zan ganki"ɗan waro ido tayi sannan tace."who are u?"ta faɗa tana ja baya ɗayanne ya kalleta yace."kina nufin baki ganemu ba,muna abokan wanda zaki aura harfa ɗaurin auren munza,ko kin manta AMEEN ne"baki ta zumbura sannan tace."bani ya wulaƙanta ba yace ya fasa aura duk son da nake masa"wata dariya babbansu yayi sannan ya matsu kusa da ita yace."u don have to worry yanzu haka shine ya aiko mu muzu mu ɗaukeki mukai ki wajansa"faɗaɗa face ɗinta tayi da dariya sannan tace."are u sure?"very sure ya bata amsa yayinda ya buɗe mata bayan mota ta shiga,suma suka shiga suka ja motar a goje.
A.J da yake tsaye da motarsa wajan Masjid yana shirin fita ya ganta tare dasu haka kawai yaji bai yadda dasu ba,yana shirin tafiya yaga ta shiga motar suma sun shiga sunja motar,da sauri yayiwa motarsa key ya bi bayansu a goje.
Ci gaban Labarin book 2 100 kawai,08119237616
Comments#
Share#
Vote#
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸ðŸ»Sarauta👸ðŸ»
@wattpad
Nimcyluv
*Speacial Gift to my bestie NANA ƳAR CASKALEðŸ˜ðŸ¥°ðŸŒ¹*
*Judge nothing, you will be happy. Forgive everything, you will be happier. Love everything, you will be happiest.*
*بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ¼*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*51-52*
Gudu suke akan makeken titin Abuja kowa ya gansu saiya kauce,A.J cike da mamakin mutanan yake dreving motarsa duk da bai iya gudu a mota ba amma da kaga yadda yake dreving zaka san ransa ya ɓaci,wani mugun tsaki yaja daya tuna hauka irin na Anusha,kafin kace me idonsa yayi red jijiyar kansa ya tashi banda gudu babu abinda yake,bluetooth ɗin kunansa ya saita sannan yayi dailing number Mus'ab riging ɗaya yayi yai picking call ɗin kafin Mu'sab yayi magana tuni A.J ya magantu yace."maza fito a gida kasa secrities su bazu da picture ɗinan yarinyar nan Anusha yanzu wasu suka tafi da ita,than kasa a rufemin duk wata tasha da mota zata bi tabar garin Abuja sannan tashar jirgin sama"yana faɗin hakan ya kashe kira tare da ƙara gudun motarsa ganin baya iya ganin motarsu,numfashi ya fitar mai zafi tare da dokan kujerar side ɗinsa tare da faɗin."stupid gal she did care about her life"yana ƙoƙarin shan gabansu wata ƙatuwar mota tazu ta shiga tsakiyarsu nan gosulo ya haɗu,banda jan tsaki babu abinda yake wajan 20min sannan motuci suka fara raguwa da gudu yaja motar ya bar wajan yayi inda yake tunani sunbi amma babu su babu labari babu inda bai jeba ko irin motar bai ƙara gani ba.
A can gida hankalin Hajia ba ƙaramin tashi yayi ba,yayinda Mus'ab ya shiga mota yabar gida a guje ita kam Najwa ɗaki tayi tana dariya Allah yasa su kasheta ko suyi mata fyaɗe,a zahiri kuma tafi Hajia damuwa"Allah ya bai yana mana ke Anusha Allah ya dubi idonmu,bana son damuwa A.J kuma nasan akan Anusha babu abinda bazai iya ba"kafin kace mai labari ɓatan matar Dr Ahmad Tijjani Asasa ya bazu,duk wata kafar sada labarai babu inda basu yaɗa ba,hatta B.B.C saida akai masu sakon ɓatan nata da ƴan kiddnap sukayi.
Sai wajan 11 na dare A.j ya shigo gida ko flat ɗin Haji'a baije ba ya shige flat ɗinsa yana zuwa ya shige bathroom tare da sakarwa kansa shower banda sauke numfashi babu abinda yake,sosai zuciyarsa ke bugawa da ƙarfi duk yadda yaso yayi tunani da kuma dugwan nazari amma kwakwalwarsa taƙi bashi dama,kashe shower'n yayi sannan ya ɗaura towel a waist ɗinsa ya fito,daret wajan mirrow ya nufa body lotion ya ɗan shafa a skin ɗinsa tare da fesa body spray,wajan wadrop ɗinsa yaje ya ɗauki wani ash boxer ya saka sannan ya kwanta akan bed tare rungomw fillow yana ɗa furzar da numfashi akai²,ɗan tsaki yaja sai kuma ya tuna maganarta."yaya wai ance idan aka aurawa mutum wani to yana sonshi,kenan nima kana sona?"kallonta kawai yayi bai magana ba lokacin sanye take da wani jeans iya lap ɗinta wanda ya kamata sai wata ƙaramar riga mai babban hannu,ɗan turo baki tayi tace."nifa gasky ban iya shuru da baki ba salan bakin mutum yayi wari"hannu yasa kamar baison taɓa ta sai kuma ya kai hannu ya riƙe hannunta wanda take shafa sumar kansa da ita kamar zatai masa kitso yace"ni kina sona da aka aura maki ni?"dariya sosai sannan tace."aini kune family na musamman da anty Najwa tace min waini ƳAR TSUWA ce,kaga da Hajia da Mus'ab da kai duk ina sonku ai"ta kai ƙarshan maganar tana kwace akan fillow haɗe dayin shuru tana sauke numfashi,haka kawai yaji rantsa ya ɓaci sai kuma ya danne zuciyarsa a lokacin ya tabbatar da Anusha bata san meye so ba,sannan bata san wata keso ba abu ɗaya ne wanda ya damu da ita shine gwaninta,thank God da bata san so ba dan baisan mezai ce mata ba tunda yasan ba sonta yake ba.
Ajjiyar ya sauke mai ƙarfi bayan ya gama tuna last maganar da ita daga nan bai ƙara sauraran taba,to suwaye wannan mai suke nema a wajanta,juyi kawai yake akan makeken bed ɗin gaba ɗaya bacci ya ƙaura cewa idonsa.